Sashe 66
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsigar jikinsa ce ta fara tashi yanajin Yana fadawa wani irin yanayi, bude idonsa yyi ya tsurawa ruwan dake zuba sosai ta waje Ido, Dan cije lips dinsa yyi Yana Dan dafe marar sa data fara murdawa a hankali, matsawa baya yyi sbd tsayuwar da yake bakin window tana neman gagarar sa, Kan kujerar daya tashi ya koma Yana me kifa kansa a hankali hade da cije lips dinsa sosai hade da rintse idonsa, A Haka Yana wannan wajen harya fara Jin saukin saukar ruwan da akeyi dazu, hakan ya bashi damar mikewa dakyar ya tattara duk wani Abu nashi ya killace gefe daya kafin ya dauki laptop dinsa ya rataya a kafada ya fito daga office din nasa, har lkcn Ana danyin yayyafi Kadan2 Yana Shiga ruwan kuwa take yaji ya Kara shiga yanayi yanajin kwankwason na amsawa, dakyar ya karasa jikin motar sa ya shige, Saida ya Bata lkci me tsawo a ciki kafin ya iya tuki a hankali yake bin motar tasa harya kaishi gidanshi, Yana sanyo hancin motar sa kuwa daidai lkcn Meera na afkawa parlon su da sauri sbd jiyo karar motar sa da tayi, domin itakam tunda aka fara Wannan ruwa ta fito waje sanye da wani karamin skintight dinta Wanda ko kadan be karaso mata cinya ba sai farar singlet ta mata dake jikinta ko bra Bata saka ba hakan ya bawa na fulanin ta Daman tashi tsaitsaye Musamman Kan nipples dinta da suka futo sosai, hips dinta kuwa Habawa Nan shape dinsu ya sake fitowa sosai kamar wata dankwalallar kaza a takaice dai coca cola shape, wanka tayi sosai cikin ruwan tana wasa dashi kamar wata karamar yarinya dama tun safe take jinta so boring dalilin zubar ruwan ya Sata Jin wani irin Nishadi Yana tuna mata baya tasan cewa baya gidan, Kuma lkcn tashinsa beyi ba shiyasa ma ta samu Wannan sakewar sosai, cikin sauri take tattaro dogon gashinta da yake rufe mata Ido duk jikinta rawa yake batason yazo ya sameta a Haka, shiyasa tana fadawa dakinta ta wuce toilet direct hade da sa Masa key kafin ta fara Shirin cire kayanta Dan yin wankan sabulu, Dr. Omar dake cikin mota ya sake waigawa a Karo na biyu tunda ya shigo gidan yaga kamar wulgin mutum Amma wayam kke ji bega komai ba, mmki ne ya Kama shi kodai idonsa ya rufe ne? Dan yatsina fuska yyi Yana cije lips Kadan2 harya Gama parking dinsa ya fito, dakyar ya iya Karasawa parlo Yana rike wandon sa sbd yadda yaji abin nasa na harbawa, kitchen ya wuce direct Yana fatan ace Bata ciki sbd bayason ta ganshi cikin Wannan yanayin Dan gani yake ba karamin zubar da ajinsa bane ace Wannan tatsitsiyar yarinyar tana ganin yadda yake Shiga yanayi idan Yana cikin bukata, yyi sa'a kuwa Bata ciki Dan Haka ya fara binciken inda zaiga lemon tsami, besha wahala ba kuwa ya samu gasu Nan manya a fridge da sauri ya dauko wuka ya yanka su biyu batare da Bata lkci ba ya matse guda a bakinsa ko kadan be wani damu da dukkan tsamin daya gauraye Masa baki ba burinsa dai kawai shine yaji marar sa ta sake, Yana tsaye a Haka Saida ya yanka lemon tsami kusan biyar Yana shanyesu hade da lumshe ido, Yana cikin Haka kuwa yaji takunta, Meera ce ta shigo kitchen din tanason diban food din data dafa Dan yunwa takeji, Da mmki take binsa da kallo sbd zuwa yanzu Akan stool din kitchen din yake a zaune ya jera lemon tsami Yana matsawa a cup, kansa a duke yake Yana kokarin tattara nutsuwar sa cikin matukar dauriya hade da mazewa Kamar ba Abinda ke damunsa ya dago mata daradaran idanunsa da yanzu suka fara washewa sabanin dazu da suke ja ya kalleta, Dan rakubewa gefe Meera tayi domin ta tsorata da irin kallon daya jefeta dashi tana sake tattare hijab dinta waje daya bakinta na rawa Tace, "sa.s..sanu Ashe ka dawo" wani irin banzan kallo yyi Mata Yana karewa Shigar tata kallo tasa wata doguwar jallabiya ga wani dogon hijab Kamar zataje musabaka ya kawar da Kai cikin takaici beyi mata mgn ba ya daga cup dinsa ya shanye, matse hannunta ta cikin hijab Meera tayi tana Dan wasa dasu Dan ta kasa sakewa a wajen domin Shigar da tayi idan aka dauke jallabiyar Babu komai a jikinta ko pant Bata sa ba bare bra domin tanayin wankan ta zuro su sbd batason ta hadu dashi a parlo yasa ta sake zura hijab din sallar ta dayakai mata kusan can kasa Bayan ta Dora wata rigar sanyinta akai sbd yadda taga nipples dinta sunki boyuwa shiyasa ta cika kayan Babu Alamar shape kamar wata buhu, ganin ya shareta ne ta karasa gaban kular data ajiye food din a ciki, tana kokarin budewa taji yace, "hadamin ruwan Lipton kisa lemon tsami uku a ciki" juyowa tayi ta kalleshi taga ba itan yake kallo ba saidai kawai Abinda ke gabansa yakeyi, ita du mmkinsa ma ya kamata wanne irin Shan lemon tsami ne Haka kamar ya samu me zaqi? "Kallona zaki tsaya Yi ko Kuma Abinda ke gabanki?" Yyi mgnr Yana Dagowa kansa hade da tsare gira sosai, kawar da kanta Meera tayi da sauri bakinta na rawa Tace, "I'm sorry" "Mtwssss.." Dr. Omar Yaja tsaki me sauti yana Mikewa daga zaman da yake ya Kama hanyar fita daga kitchen din daidai bakin kofar fita ya tsaya batare daya juyo ya kalleta ba yace, "kikai min shi daki" yyi mgnr Yana ficewa daga kitchen din gaba1, binsa da kallo sosai Meera tayi tanajin 'yar kwalla na taruwar Mata, idan Tace batason Dr. Omar tayi karya domin batasan lkcn da soyayyar sa tayi karfi a zuciyar ta ba Bata taba tsammanin Abinda zata tarar a gidan Aurenta ba kenan "Allah sarki Wannan Kuma shine kaddarar rayuwarta" tayi mgnr a fili tana me share Dan guntun kwallar daya gangaro mata ta Wutsiyar Ido, samun kanta tayi da zuba Masa hadaddiyar fried rice din da tayi wacce taji hanta da kayan armashi kamshi sai tashi yake Gata Shar gwanin kyau, tare da eggs sharp2 ta Gama hada komai har ruwan Lipton din nasa kafin ta tattara har fried rice din data zuba Masa a wani plate ta fito a kitchen din, a hankali take taka stairs din har ta Isa gaban dakinsa dake can sama, knocking tayi har sau uku bataji yyi mgn ba, zaton ta ma ko Yana toilet ne? Hakan yasa taja gefe kada ma ta Shiga tayi lefi, Kamar daga sama taji yace, "yes come in" yyi mgnr kasa2 badan Allah yasa Tanada ji sosai ba baza tasan yyi mgnr ba, Budewa tayi a hankali hade dayi Masa sallama, yana zaune gefen gado ya dukar da kansa kasa hade da Kama Kansa Ashe tunda ya shigo a Haka yake duk hankalin sa ya tashi sbd muguwar sha'awar data dameshi ainun, binsa da kallo tayi sai taji ya Bata tausayi duk yadda akayi maybe baida lpy Dan Haka cikin kulawa Bayan ta aje Masa plate da cup din hannunta Kan wani Dan karamin table dake gabansa tadan matsa a hankali tace, "eyya sorry baka da lpy ne?" Tayi mgnr tana kokarin dafa hannun sa, Rai a matukar mugun bace yace, "Don't.... don't ever touch my hand da Wannan kazamin hannun naki" yyi mgnr Yana matsawa gefe hade da zube mata rinannun idanunsa da suke nuna tsantsar sha'awa zallah Yana hararar ta, matsawa gefe tayi da sauri Dan ita tsoro ma ya Bata a hankali ta fara rabewa jikin bango harta Kai ga kofar fita kafin tace, "Kayi hakuri ga Abinda ka sani Nan na kawo" tayi mgnr tana ficewa a dakin da sauri Dan gani take idan ta Kara wani seconds din zai iya sharara mata Mari, dafe goshin sa Dr. Omar yyi cikin tsantsar takaici Yana me cije lips dinsa da karfi kamar zai hudashi, yaye Dan kyallen dayasa a gabansa yyi Yana matse kafafu dama yasa kyallen ne sbd kada Meera ta ganin Masa waje yadda ya kumbara Masa wando, Daukar ruwan Lipton din yyi ya fara Sha da zafi2 sa, take ya lumshe ido sbd yadda yaji zufa na keto Masa, sai yanzu ya lura da plate din data ajiye, "yarinyar Nan Tama Raina ni uban wa zaici mata Wannan abun?" Yyi mgnr Yana bude plate din, Yana budewa kuwa kamshin fried rice din ta bugi hancin sa take 'ya'yan hanjin sa suka kada dama yau beyi lunch a wajen aiki ba, tabe baki yyi Yana shafa cikinsa yaji ya sake yin Kara da alama dai yunwar taso Masa take ganga2 Yatsina fuska yyi a fili yace, "Bari na taimaka ma hanjina" yyi mgnr Yana tabe baki kamar yaga Kashi, Haka ya debo spoon daya yakai bakinsa dakyar Kai kace mgni zai sha, Yana sawa a bakinsa kuwa ya lumshe ido wani irin Dadi da gardin girkin nata ne ya ratsa Masa kwanyar Kai, bude Ido yyi da sauri Yana Kara kallon abincin yes natan ne fa ya Fadi hakan a ransa da mmki, taunewa yyi a hankali a fili yace, "no Dan Inajin yunwa ne shiyasa naji Haka" yyi mgnr Yana Kara debo wani spoon din, Nan ma Kara karyatawa yyi ya sake ciko spoon, yanzun ma be yadda ba ya sake Antaya wani spoon din Wasa2 dai Dr. Omar Saida ya kusan cinye plate dinnan Yana karyata cewa ai sbd yunwa yakeji badan wai girkin yyi Dadi bane, dukda ya koshi Saida ya sake debo spoon daya yakai bakinsa Yana taunawa a hankali dukdan ya banbance dadin yuwan ne ko dama can abincin Haka yake da Dadi? Sbd son zuciyar sa ya rinjayesa ya bawa kansa tabbacin kawai Dan Yana Jin yunwa ne bawai Dan abincin yyi Dadi ba, Haka ya ture plate Yana dauko drink dake cikin fridge dinsa na daki, tsiyayawa yyi a glass cup ya shanye Yana Dan shafa cikinsa kadan, kallon kansa yyi Yana mmkin irin abincin da yaci yaushe rabon da yyi Wannan irin ci Haka? Tashi yyi Yana Dan hade kafafu a hankali harya Isa cikin toilet Dan yin Wanka. acan bangaren Ameera kuwa tana saukowa kasa ta wuce kitchen diban nata abincin tayi kafin ta fito ta shige dakinta, Saida ta Gama cire kayanta tasa