← Book details Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 128

Sashe 78

Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Meera na na gudu-gudun ta cikin ruwa kafin ta karasa inda ta Saba tsayawa gaba1 dogon gashin kanta ya warware ya bazu har izuwa kwankwason ta, tamkar yarinya Haka take dariya ita kadai tana wasa da ruwan dake zuba sosai a jikin ta, sbd yanayin iskar da ake me hade da feshin ruwa yasa Wannan Dan kwalin data daura yasa shi dagawa da kansa a yadda yake dagawar harta pant dinta Ana iya hango shi, Dr. Omar na jikin window ya kurawa ruwan dake zuba Ido yaji wani irin feshi ya taho ta window dinsa beyi kokarin rufewa ba saima lumshe ido da yyi Yana Jin ruwan feshin na zuba a jikinsa, take yaji tsigar jikinsa ta fara mikewa a hankali ya fara Jin dariya kasa2 daga can wajen window, mmki ne ya ishe shi da yaji karar dariyar da yakeji ta Kara kusanto ta inda yake, bude idonsa yyi Yana tsurawa wajen window din kallo, baiga kowa ba Amma still yanajin alamun Ana dariya, leko da kansa yyi da nufin kallon can kasa daidai lkcn ruwa ya sauka Kan lallausan gashin kansa yyinda a daidai Wannan lkcn idanun sa sukayi Gam da katar da surar Meera dake wasa cikin ruwa, Kamar Wanda aka kafe Masa ido Haka yyi tsaye Yana karewa halittar dake wasa cikin ruwa Ido ya kasa janye idonsa yyinda brain dinsa take kokarin tuno Masa Wannan din Kuma halittar wacece? Meeera yaji wata zuciyar ta bashi Amsa a takaice take kuwa ya sake bude idonsa don Tabbatar wa da kansa Abinda yake tunani daidai lkcn Meera tayi juyi cikin ruwan take sumar kanta ta koma baya sabanin da data rufe mata Ido, tarrr yake kallon ta cikin kwayar idonsa yanajin wani irin Abu nayi Masa yawo a katararsa, Meera da batasan da duniyar sa ba kuwa cigaba da wasan ta take tamkar karamar yarinya, Dr. Omar dake bakin window Kuma ya kasa cire idonsa a kanta zuwa yanzu ma sha'awar sa ce ta fara tashi a hankali yake cije lips dinsa idonsa harya fara canja color, sanin da tayi ba lalle ne kowa yazo ta wajen ba yasa iska na daga mata Dan kwalin data rufe jikinta dashi ta yaye shi ya zama daga ita sai pant a jikin ta take Albarkatun kirjinta suka bayyana gasu Nan luntsuma luntsuman Kamar Wanda aka hura, daidai lkci Mazantakar Dr. Omar ta girgiza sosai besan lkcn da yyi kasa ba Yana cije lips Marar sa tana wani irin murdawa gaba1 hankalin Dr. Omar ya tashi ainun kamar Wanda aka tsikara ya Mike da hanzarin sa take ya fito daga dakinsa daga Shi sai gajeran wando ne dama a jikinsa ko riga Babu yayo waje can Bayan inda take ya nufa dadan gudu-gudun sa kamar yana jogging hannun sa bisa marar sa ya rike Yana cije lips sosai, Meera data rufe Ido tana tarar ruwa da hannayen ta sai ji tayi an jawo hannun ta da karfi, a razane ta bude idon nata tana binsa da kallo, a maimakon ace itan yake kallo Saiya tsaida kallon sa Kan tsayayyun na fulanin ta Yana Kare musu kallo cikin sauri Meera ta fisge hannun ta daga gareshi tana kokarin daura Dan kwalin ta data cire Dr. Omar ya rike Dan kwalin Yana binta da kallo da lumsassun idanun sa da suka fara rinewa zuwa kalar na tsantsar Wanda yake cikin sha'awa, Sake Jan Dan kwalin tayi cikin tsiwa Tace, "Wai miye Haka ne?" Sai a lkcn Dr. Omar ya dawo hayyacin sa Yana binta da kallo sosai duk ya Rasa dalilin saukowar tasa hakan ya bawa Meera damar kwace Dan kwalin nata ta juya da nufin tafiya ta daura Dr. Omar yasa mata kafa sai gashi tayi luu zata Fadi da hanzarin sa yasa faffadan kirjinsa ya taro ta Nan Kuma santsi yyi baya dasu suka Fadi a wajen, wata irin wawiyar ajiyar zuciya Dr. Omar yyi daidai lkcn da Albarkatun Kirjin Meera suka sauka Kan nasa faffadan kirjin itama batasan lkcn data saki nata ajiyar zuciyar ba musamman da take Jin alamun lollipop dinsa a jikinta, idon su duka a lumshe yake ruwa na kwarara a jikinsu, a hankali Dr. Omar ya bude nasa idon Yana karewa fuskar ta kallo ruwan dake sauka ne yake zuba daga cikin sumar ta zuwa Kan Karan hancin ta a hankali yake diga daga tsinin hancin zuwa Kan gashin kirjinsa, dogayen eyelashes dinta ya Kara kallo Nan Suma yaga suna zubar da ruwan dake saukowa daga can sama a hankali yasa hannayen sa duka biyun da yyi mata rikon sakwa2 Yana kokarin sake matse ta a kirjinsa daidai lkcn Meera ta bude dara-daran idonta masu matukar sheki da fari a hanzarce tayi kokarin tashi daga kansa taji hannun sa a kwankwason ta ya rike sosai, Cikin Jin haushi sosai tace, "Wai Ya Omar kwalba nawa ka Sha ne yau?" Tayi mgnr tana kokarin tsare shi da ido, Sam Dr. Omar ya kasa controlling kansa domin wata irin zazzafar sha'awa ce ta Kara ninkuwa a yadda ya Saba batare daya iya maida Mata answer ba Kawai taji ya birkitata ta koma kasan sa, kirjinta ne yyi wata irin bugawa da karfi wani irin tsoro ya kamata Amma cikin dakewa ta sake kokarin ture shi tana fadin, "ni ka daga ni Wai dama Haka kke?" Tayi mgnr tana sake tsare shi da ido, dakyar ya iya samun controlling din bakinsa Yana tsareta da nasa idon shima yace, "ke ya kamata na tmby dama Haka kike?" Da mmki tace, "kamar ya?" Dr. Omar na karewa Dan karamin Pink lips dinta kallo yace, "wanne iya shegen ne yasa Kika Zo har bakin window na kina Wanka Babu kaya a jikin ki? Wato so kike dai ki nuna kin Isa Koh?" Yyi mgnr bakinsa na sarkewa sbd Ido biyu da yyi da twins dinta, ba zato yaji zafi sosai a dantsen hannun sa da sauri ya daga ta Yana duba wajen, Meera na ganin ya tashi ta Mike da sauri hade da jawo dankwalin ta ta daura tace, "Allah ya sauwake nazo har gaban window dinka na tsaya Babu kaya Ina Wanka kasshh.." ta dafe goshinta cikin nuna takaici tace, "Sam banyiwa Wanda ya dace Dani Adalci ba domin an riga an ganni lkcn da Babu sutura a jikina" wani irin Abu ne ya tokare wuyan Dr. Omar yanajin marar sa na daurewa yace, "Ina mijin naki kike min zancen wani?" Yyi mgnr cikin Jin haushi sosai, Kallon sa tayi tana Kama qugu ta tako Tace, "Miji? Ya Omar Koh ka manta da 'yar Aikatau kke mgn?" Mikewa yyi a zuciye kafin ya matso inda take ta juya da sauri, dukda Haka Bata tsere Masa ba Saida ya jawota jikinsa ta baya ta Fado kirjinsa, a hankali yasa duka hannayen sa biyun ya matse ta sosai a jikinsa yana Dan matsa twins dinta yyinda a hankali yake goga mata gabansa a bayanta yanajin wani irin shauki a yanayin tsayuwar da suke musamman da ruwa ya sake zuba a kansu sosai gaba1 sun jike sharkaf, dakyar Meera ta samu nasarar controlling kanta sbd yanayin da itama yake neman jefata sbd gugar da yake Mata a baya yasa ta juya gabanta da sauri domin dakatar dashi Abinda yake mata, batasan karawa abin nasu fadawa wani yanayin tayi ba domin kuwa a daidai Wannan lkcn Dan kyallen data daura ya sake zamewa yyi kasa da sauri tayi nufin dukawa ta dauka taji ya riketa sosai hakan yasa ta dago Kanta a zuciye da nufin yin mgn idonsu ya sarke Dana juna, take aka fara kallon-kallo tsakanin su, gaba1 idonsu ya rage girma ya koma shi ba a rufe ba shi ba a bude ba, ta bangaren Dr. Omar kuwa idon Nan nasa cike yake da tsantsar sha'awa, sabanin Meera dake binsa da kallon mmki tana ganin kamar ba Dr. Omar din data sani ba a hankali ya fara rage tsawon sa ba zato taji bakinsa cikin nata, kokarin kwace bakinta take Amma Dr. Omar yaki saki saima harshen ta daya Kama Yana tsotsa tamkar ya samu sweet, still Kuma na goga mata jikinsa a nata hakan ya sake dulmiya tunanin Meera har tana neman fadawa tarkon sa, da taimakon Allah ta samu ta kwace daga rikon bakin da yyi Mata again ta Kai Masa cizo a dayan hannun sa ba shiri ya saketa Yana duba wajen zuwa yanzu Bata tsaya maida zance ba ta kwashi Dan kyallen ta a gurguje ta daura ta fece da gudu jikinta na rawa sosai, Bin bayanta da kallo yyi Yana karewa mazaunan ta da suke Masa bye-bye kallo, wani irin zirr.., ya Kara ji tun daga kwanyar kansa har izuwa tafin kafar sa, a hankali ya matse hannun sa yana cije lips dinsa da karfi wata irin guguwar sha'awace ta sake ballo Masa da Alama Abinda ya kasance dashi yanzu ya ballo Masa ruwan daya Dade Yana tarawa shekara da shekaru, rike marar sa da take juyawa yyi a hankali ya fara takawa don komawa ciki, Yana zuwa parlon ya wuce can saman sa direct toilet dinsa ya nufa Nan ya hada ruwan Wanka me dumi ya shige bahon wanka, lumshe ido yyi take zuciyar sa ta fara tuna Masa Meera ce fa? Wannan jaririyar yarinyar? Ko ka manta ne Dr. Omar? Waral ya bude Ido Yana bin bangon toilet din nasa da kallo, take yaji wata irin murdawar Mara da hanzari yasa hannu ya rike Yana cije lips cikin wani irin mayuwacin Hali, Wai me yake Shirin faruwa Dani ne? Yyi mgnr a ransa hankalin sa a mugun tashe. Meera na komawa daki itama toilet din ta wuce gaba1 jikinta Banda rawa Babu Abinda Yake yau taga abin mmki Anya kuwa Dr. Omar din data sani ne? Take ta dubi mirror din gefenta Nan ta tsurawa bakinta Ido gani tayi ya Kara taushi sbd tsotsar da akai musu rintse ido tayi tana Dan cizon lips dinta, wani irin Abu takeji a ranta, shiru tayi tana tunanin wani Abu, take Kuma sai ta Kara kallon kanta a madubi batasan lkcn da wani irin murmushi me tare da Tarin ma'anoni ya kwace mata ba. Dr. Omar yana Gama wankan ya dauro towel Yana goge sumar kansa da karamin towel, a hankali yake tafiya har yanzu hankalin sa a
Chapter 78 · 0% Book details