Sashe 33
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"zancen ayi mini rangwame bata taso ba ni da duk Wanda aka Kama da irin Wannan lefin hukuncin sa shine a kore shi, dan haka Nima Abinda ya dace Dani kenan"
yyi mgnr Yana tashi tsaye tare da nufin tafiya, Kunya ce ta Kama Prof Akilu Dan yasan tabbas Dr. Omar ba kanwar lasa bane Abu kadan za'ayi ya hango gskyr Abinda ake ciki Dan haka cikin borin kunya da mazewa yace,
"Omar"
daidai lkcn da Dr. Omar ya Kama handle din kofa zai fita kenan ya juyo sbd Kiran da yyi Masa, Prof Akilu yace,
"meyasa Ana maka Alfarma bazaka karba ba?"
Juyowa sosai Dr. Omar yyi a yanzu Kam Hakurin sa da yake ta dannewa ya fara kaiwa bango cikin matukar hade gira sosai yace,
"Alfarma? Ni na nemi Alfarmar ka ne? Ko sanda Zan fara karatu na roki Alfarmar ka? Ko kana tunanin ta hanyar Alfarma na samu gurbin karatun medicine?"
Cikin dakewa sosai Prof Akilu yace,
"kaifa shiyasa ba'a maka abin arziki shiyasa duk Wanda akayi mgnr dasu suka zabi a koreka sama daka zauna dakyar aka samu zaka maimaita shekarar ma Amma sbd tsaurin Rai irin naka ka maida hannun kyauta baya Bayan kasan cewa a Nigeria Nan Ba kowa ake yiwa Alfarma ba sai Wanda ya Isa kazo Kanata wani fusfusgewa kamar kanada Wanda zai tsaye maka"
Tafa hannu Dr. Omar yyi Yana Isa gaban Table din Prof yace,
"That's is d main point, yanzu ka Fadi gskyr abin, yanzu kayi mgnr da tun dazu ya kamata ace ita ka fada straight"
cikin Dan kidima Prof ya fara kame-kame Ashe yyi sakin layi be sani ba, Dan haka yace,
"Kai Wai Toh me kke nufi?"
Duk yadda Dr. Omar yaso controlling anger dinsa kasawa yyi Dan haka cikin kaushin murya yace,
"Abinda nake nufi shine Abinda kuka taru kuka shirya a Kaina kaida sauran munafukan da kuke Jin haushina tun fil'izal Hanya kuke nema kuma kun samu then What?????"
yyi mgnr Yana buga table din da karfi hade da juyawa ya fice a office din gaba1. A tsorace Prof Akilu yabi Bayan Dr. Omar da kallo Yana Dan goge gumin daya tsatsafo Masa a saman goshi sbd firgita Wai a hakan ma cikin mutanen da suka shirya korar Dr. Omar shine ma me karfin Hali a cikinsu.
Cikin fusata yafito office din ko kadan be daga Kai ya kalli mutanen dake kallon sa ba kamar dazu harya bar skul din gaba1, Dan napep ya tare kawai Wanda zai kaishi gidansu, lkcn dayaje gida mlm sale ne kawai zaune kamar kullum, Dan daidaita nutsuwar sa yyi sbd bayason Abba ya gano ko akwai wata matsalar yafiso yyi handling komai d kansa Dan haka ya Isa gaban mlm da Dan sakin fuska kadan, mlm sale ya zuba Masa ido a nutse sosai ya hango tsagwaron damuwa da bacin Rai a idon Dr. Omar din, Amma dake Babu halin mgn haka yake ta binsa da ido gwanin tausayi, ganin irin kallon da mlm sale yake binsa dashi yasa ya kwakulo murmushin Dole yace,
"sannu Abba"
kada Kai Abba yyi Alamar ya Amsa, Dr. Omar yadan shafa sumar kansa cikin dauriya da danne bacin Rai sosai yace,
"Yau Abba a gida zansha karatu sosai Dan haka idan na shige daki sai an ganni kasan jarabawar tamu befi kwana uku ba"
yyi mgnr Yana Dada matso murmushin Dole duk Yana yin hakan ne kada Abba ya fahimci Yana cikin damuwa shima ya damu, mlm sale yyi murmushi sbd yadda yaga Dr. Omar din na murmushi sai hankalin sa yadan kwanta sabanin ganin farko d yyi Masa sai yaga kamar Yana cikin damuwa, Murmushin da yyi ya bawa Dr. Omar damar tashi hade da shigewa daki, yyinda mlm sale ya bishi da kallon tausayi duba da yadda yaga dan tsukukun dakin daya Shiga Kai kace na masu gadi ne oh mutum da gatansa a maida shi marar Gata, Allah ya fishsheka Ameen mlm sale ya Fadi hakan a ransa.
###
Koda Dr. Omar ya shige daki sakata yasa ta ciki kawai ya koma kan katifar sa ya kwanta ruf da ciki idanun sa take suka fara canja launi daga fari zuwa ja, juyi yake kwarai cikin tsananin Zafin Rai da Takaici, yasan tun ba yau ba dayawan wasu malaman su suke matukar Jin haushin sa sbd kokarin da Allah ya bashi duk yadda kaso kada shi Yana da zarrar tunkarar ka matukar yanada gsky sai ya karbarwa kansa 'yanci baya Bari ko Kai waye ka tauye Masa Abinda ya samu Akan exam, test, da sauran su, Abinda ya Kara Masa bakin jinin shine duk yadda mlmi ya koyar zakaji Ana Bari Dr. Omar yazo yyi Mana fashin baki domin suna Jin dadin tutorial dinsa, sunfi gane nasa fiye Dana kowa, Wannan Abu na bakanta musu Rai kwarai kazalika duk wacce suke so sai su fahimci Dr. Omar takeso Wannan ma Yana Kara tunzura su shiyasa suka tsane shi basa nunawa ne sbd abin na gulma ne,
Saidai Basu sani ba Dr. Omar karrr yake kallon su Yana sane da duk wani gulmace-gulmacen su Abinda ya yadda dashi shine Babu yadda suka iya dashi domin ya zame musu tamkar ciwon Ido, shiyasa Wannan damar tana zuwar musu batare da Bata lkci ba sukayi amfani da ita musamman da suka samu sa bakin Sageer a ciki sai suka samu nutsuwar yin komai sbd Sageer din Dan kowa yasan waye ubansa.
Juyi ya sake Yi yyinda tunani kala2 ke Masa yawo a zuciya tsabar yadda yakejin ransa na Kuna ma har wani hucin zafi yake fitarwa ta bakinsa, ya cije lips dinsa yafi a kirga, dukan pillow dinsa yake sosai tamkar ya samu mutum, daidai lkcn yaji wayarsa na ringing can gefe Ashe ta Fadi daga Aljihun sa ma be sani ba, Ko kallon inda wayar take beyi ba harta tsinke again yaji wani Kiran ya sake shigowa wani irin wawan tsaki yaja cikin fada2 yace,
"Wai wanne jarabab..."
Mgnr sa ce ta makale daidai lkcn dayaga sunan Alhajin Abdullahi na yawo Akan screen dinsa, Kasa share Kiran yyi sai ma samun kansa da yyi Yana daidaita nutsuwar sa hade da daukar Kiran ya Kara a kunne,
"Assalamu Alaykum"
yaji muryar Alhaji Abdullahi ta doki dodon kunnen sa, sosai yaji mgnr har cikin kansa besan ya akayi ba Amma samun zuciyar sa yyi dajin wani Sanyi na kwaranya a hankali,
"Hello kanaji kuwa?"
Yaji an katse Masa tunani, da sauri ya sake saita muryar sa kafin ya Amsa Masa sallamar cikin nutsuwa, daga dayan Bangaren Alhaji Yyi murmushi yace,
"Omar da fatan ka gane me mgnr"
Dr. Omar yace,
"kwarai kuwa da fatan an Isa gida lpy jiya"
"lpy lao Alhamdulillah"
Alhaji Abdullahi ya furta hakan, Shiru Dr. Omar yyi ya rasa mezai ce Masa daidai lkcn Alhaji Abdullahi ya katse shirun da fadin,
"idan bazaka damu ba Omar inason haduwa dakai akwai wani muhimmin zancen da nakeson Yi dakai"
shiru Dr. Omar yyi ya kasa furta komai, Alhaji Abdullahi yace,
"don't worry ba Dole sai yau ba zaka iya zabar time din da kke free"
Wani irin nauyinsa Dr. Omar yaji Sam ya kasa musawa Wannan mutumin musamman idan yyi Masa mgn sai yaji kamar da kankansa yake mgn sbd sautin yanayin muryar sa, a nutse yace,
"A'ina kkeson nazo na sameka?"
Dadi ne ya Kama Alhaji Abdullahi har hakoran sa Saida suka fito waje sbd murmushi yace,
"Zan turo maka address din ta message saika zo"
"to shikenan sai nazo"
Dr. Omar ya furta hakan cikin girmamawa, Alhaji Abdullahi yace,
"Toh Allah ya kawo ka lpy"
"Ameen"
Dr. Omar ya furta shima, katse wayar Alhaji Abdullahi yyi yyinda Dr. Omar yabi wayar hannun sa da kallo cikin matukar tsananin mamaki, Wai Anya lpy kuwa? Toh meye hadinsa da Wannan mutumin da yake kasa Musa Masa? Shifa abin na daure Masa Kai kwarai, shafa sumar kansa yyi yana tunanin tabbas duk abinka wata Rana saika samu Wanda yake maka kwarjini, Karar text message yaji Dan haka ya zaro wayarsa Dan ganin Address din inda zashi, Sosai ya ware Ido Yana bin Address din da aka turo Masa da kallo.
°°°°°°
Acan bangaren Alhaji Abdullahi kuwa koda ya Gama wayar uwargidan sa Hajia Aisha ya kalla data tsare shi da ido tun dazu, Ganin batace komai ba yace,
"Uwargidan Abdallah nayi Miki kyau ne?"
Dan murmushi Hajia Aisha tayi kafin tace,
"tun jiya na kasa daina mmkin irin zumudin Dana fahimta Akan fuskar ka Anya dai ba Gamon kayi ba?"
Dariya Alhaji Abdullahi ya fara Yi kafin yace,
"Kin cika tsoro Wlh, Ina Tabbatar Miki matukar Kika ganshi zakice tabbas ya dace ayi zumudin shi"
Hajia Aisha tace,
"Ai tunda naji kana bayanin Nan, yaron Nan ba karamin sa'a ya taka ba Wlh"
Alhaji Abdullahi yace,
"kwarai kuwa kinsan Wannan company din nawa na Nan kano?"
Hajia Aisha tace,
"kwarai kuwa ai shine mafi girma da daukaka Akan dukkan companies dinka na Nigeria"
Alhaji Abdullahi ya girgiza Kai kafin ya fara mgn cikin damuwa yace,
"tun kafin Danmu Sageer ya fado duniya nake da burin Mallaka Masa company dinnan, Naso kwarai ace ya kasance cikin masu nutsuwa da hankali sbd kula da Wannan dukiyar tamu Toh Amma saidai kashhh.. a kullum nakan rasa gane Ina Sageer yasa gaba? Sam be damu da kishin kansa ba, be damu da Gina future dinsa ba, Be damu da damuwar Wanda yake tare dashi ba, Abinda ya sani kawai shine yaci, ya batar, yahau latest mota, yasai expensive abubuwa, ya Shana, ya hole, aikin kenan, kina ganin mutumin dabe san ciwon kansa ba ya cancanci a bashi Ragamar wannan company din?"
Cikin matukar damuwa Hajia Aisha ta girgiza Kai duk kwalla ta cika Mata Ido sbd tuno da halayen danta Sageer a fili tace,
"Allah shine shaida na bashi dukkan tarbiyar daya kamata da na gari ya kasance, Kullum Addu'a ta shine Allah ya shiryamin yarona aduk inda yake, Amma abin Sageer sai Kara tabarbarewa yake na rasa ta inda Zan kamo bakin zaren"
Dan jawota Alhaji Abdullahi yyi Yana Dan buga bayanta yace,