Sashe 8
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hafsat Ibrahim kenan 'ya daya tilo wajen Alhaji Ibrahim Usman (Dad) kenan da matar sa Hajia Amina, yarinya hafsat wadda suke kiranta da Ameera sbd sunan maman Dad da taci yarinya ta taso cikin Gata da soyayyar iyayen ta, tana primary 4 mahaifiyar ta Hajia Amina ta rasu sanadin haihuwa yaron ma bezo da Rai ba, dad ya Shiga damuwa kwarai dgske gashi kullum Ameera kuka take itadai mamanta, haka Dad zaice zata zo, toh abin yaci tura sbd hafsat har Rashin lpy tayi sbd kukan Rashin mahaifiya, Ana haka abokin dad ya bashi shawara ya Kara aure kodan ita ameeran tunda mace ce sai a samu me kula da ita, sosai Dad ya gamsu da Wannan shawarar harya Shiga sahun zawarawa Dan neman aure,
Ana haka Allah ya hadashi da Sadiya(Mom) Sadiya bazawara ce Dan tayi aure harta haihu Yara Mata biyu Shafa'atu da Jamila, Karshe auren ya mutu ta dawo gida zawarci, Cikin ikon Allah dad ya nemi auren Sadiya batare da Bata lkci ba ta amince musamman data ganshi da maiko, kafin auren ya shaida Mata yanada yarinya me suna Ameera Sadiya tace ai kar yaji komai da na kowa ne zata rike Ameera da Amana, dad yaji Dadi kwarai da Wannan kalaman nata batare da Bata lkci ba aka daura aurensu cikin aminci, a kwana a tashi Sadiya tayi renon Ameera na marmari da ganin ido Bayan wata guda kuwa ta fara yunkurin fadar qudurin ta wajen Dad,
Wata Rana suna tare ta nemi Alfarmar dad akan tanaso ta dawo yaranta gabanta sbd Yara Mata ne rikesu Dole sai uwa sbd tarbiya, Dad ya amince Mata sbd yaga yadda take nuna kulawa akan Ameeran sa, a takaice dai yaranta sun dawo sannu a hankali Ameera ta fara ganin banbanci a gidan, kafin wani lkci har an fara janye hankalin Dad akanta Saiya kasance Shafa'atu da Jamila sun fita nuna Isa da gidan ubanta akanta, Saiya kasance zuwa yanzu Ameera itace meyi musu duk wata wahala ta gida Dad Yana kallo bazaice komai ba saima hantarar ta da yake idan tayi lefi Ameera dai sai gani tayi kamar Wanda aka canja Mata Dad dinta me tsananin sonta zuwa wani can daban kamar besan wacece itadin agareshi ba. A kwana a tashi Babu wuya a wajen Allah sai gashi Ameera dakinta ya koma shine nasu Aunty Shafa haka wardrobe dinta shine nasu kayanta ya zama nasu sbd da kadan suka fita a shekara a surar jiki kuwa ta fisu shape saima ragewa da sukayi, ita Kuma me daki kayanta ya koma Ghana masgo me cike da kodaddun kaya, Kuma wajen kwanciyar ta shine dandanin kasa komai Sanyi kuwa.
A haka Ameera ke rayuwa a gidan mahaifin nata tamkar Bora, inda Allah ya rufa Mata Asiri tana zuwa school har yanzu tare suka fita a secondary yanzu kuma zasu Shiga B.U.K.
*CIGABAN LABARI*
.....âœðŸ?
8/15/20, 8:00 PM - Ummi Tandama: *ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA....ðŸ“*
( _Ko Ana Muzuru Ana Shaho Sai yayi_)
Na
*Nuceeyluv😘*
6...�
*CIGABAN LABARI*
�..Lokacin da Saratu suka rabu da Nas direct gidan Alhaji Abdullahi ta tafi Dan karma wani ya zargeta a unguwar su, tun daga bakin gate din gidan take kallon part din Sageer so take taje Amma tana tsoro sbd idan akwai mutumin da Sageer ya tsana ya Raina a gidan to ya biyo bayanta hakan ma Yana daga Mata kafa ne sbd Mummy (Hajia Aisha) Dan akwai ranar daya fara ikirarin saita bar gidan sbd shishige masan da takeyi ya tsani hakan shiyasa yaso a koreta, hakan be samu ba sbd Mummy ta Hana takan ce Masa itama tamkar uwace a wajen sa Dan ta Dade a gidan uwa uba yadda taga saratun na nuna masa soyayya sai abin yake Mata dadi matuka a zaton ta duk cikin zaman tare ne batasan makarkashiyar dake kasa ba Dan Saratu soyayyar uwa take ma danta cikin dabara.
Tana waige tana kallo haka taci gaba da tafiya sai ji tayi ance,
"kalli gaban ki Mana"
a tsorace ta juyo gabanta Nan taga hajjaju a tsaye gabanta ta rike kugu, Saratu ta danyi yake tana daidaita nutsuwar ta tace,
"sannu Hajjaju an fito Shan iska ne"
Hajjaju tace,
"a'a na fito ran gadi ne"
tayi mgnr tana hararar saratun har yau jininsu be hadu ba Sam, Saratu tadan matsa zata wuce tace,
"Allah ya huci zuciyar ki"
Hajjaju tace,
"me kike leke tun dazu da kika shigo gidan?"
Ta katseta d tmby, a diririce Saratu tace,
"ba...ba komai Hajjaju"
Hajjaju taja tsaki tana kallon saratun tace,
"bansan meyasa Kika nacema Wannan shedanin yaron ba dukda ya fito fili ya nuna baya bukatar ki Amma kamar an rura Miki wutar manne Masa kullum baki da aiki sai shishige Masa da neman duwawun zama na rasa me Kika gani jikin sa yaron da cikakken hankali be Gama isarsa ba bare yasan Annabi ya faku"
duk yadda Saratu taso boye bacin ranta kan yadda Hajjaju ke aibanta Mata da abin ya faskara wani irin kalllon tsana ta dago tana yiwa Hajjaju kamar ta make ta a wajen, wara ido Hajjaju tayi tace,
"ke ni kikema Wannan kallon?"
Da sauri Saratu ta girgiza kanta tana matsawa gefe tace,
"Yi hakuri sauri nake"
tayi mgnr tana barin wajen da sauri cikin kunar zuciya, binta da kallo Hajjaju tayi tana rike haba tace,
"Oh! Yau nake ganin ikon me sama"
tayi mgnr itama tana nufar part dinta.
Saratu na zuwa dakin da take zama idan ta Gama aikin gidan ta fara safa da marwa hade da dunkule hannunta cikin zafin zuciya da takaici, ita kadai ta fara mgn tana fadin,
"Wai harma? Harma Wannan tsohuwar ta Isa ta zagar min yaro? Itadin banza? Toh Wlh bazata Sabu ba, Dole nayi mgnin tsohuwar Nan me Kama da zubin 'yan tauri, shegen kwarin jiki gareta kullum tana Nan a dire kamar Bata tsufa Yasin sai tayi Dana sanin aibatan min yaro da take daga kanta Zan fara tarwatsa farincikin Ahalin Mtwsss..."
Ta karasa mgnr tana Jan tsaki,
'lpy Anty sara?"
Taji anyi Mata mgn a Bayan ta, da sauri Saratu ta juyo Safna ce a bakin kofar tana kallon ta, Dan washe baki Saratu tayi tace,
"Safna har kin dawo? Tun yaushe Kika shigo?"
Safna tayi murmushi tace,
"yanzun Nan na shigo inata sallama bakijini ba shigowata dakin kenan naji kinata tsaki"
wata wawiyar ajiyar zuciya Saratu tayi tace,
"karki damu Safna Raina ne ya baci Amma yanzu ya wuce muje kici abinci na dafa Miki pebarayit(favourite) dinki"
Dariya Safna tayi tana maimaita kalmar da Anty Sara tace, yyinda Saratu take tunanin ya kamata ta koyi sawa bakinta linzami tun kafin ya kaita ya baro ta musamman da ko jimawa ba'ayi ba sbd azarbabin zancen ta mlm sale yajiyo sirrin da suka binne shekara da shekaru,
a haka suka nufi part din Hajia Aisha zuwa yanzu Saratu itace meyin abincin 'yan gidan sbd sawa da Hajian tayi aka koya Mata kala2 shiyasa ta kware wajen iya komai.
*****
Dr. Omar kuwa Saida suka shafe 2hrs suna lecture manyan Doctors d professors ne a cikin hall din sosai suka karu da lecture din da akai musu shiyasa lecture ta zama special Dan Basu cika lecture ba yanzu sunfi zama a hsptl sbd final year dinsu da suke sai time to time suke haduwa a hall, karfe hudu suka fito cikin hall din shi da frnd dinsa Dr. Sadeeq,
Direct Masallacin dake cikin makarantar suka nufa lkcn anata Kiran Sallah, anan suka Shiga ciki Bayan sunyi Alwala Nan aka tada ikama, Bayan sun idar ne suka fito Dan komawa hsptl suga jikin Abba,
Sadeeq ne ya zunguri Dr. Omar dake gyara hannun rigar sa yace,
"gafa mutumin ka can"
Sadeeq ya fada Yana 'yar dariya, Omar yace,
"wa kenan?"
Yyi mgnr Yana dagowa kansa,
"Mtwssss..."
Yaja dogon tsaki Yana ci gaba da gyara hannun rigar sa, dariya ce ta sake Kama Sadeeq kafin shima ya hade fuskar sa sbd kusanto juna da sukayi ba kowa bane a gaban nasu face Sageer hade d mutanen sa suna take masa baya cikin wata irin shiga ta Rashin mutunci kananun Kaya ne a jikinsa wandon jins dinsa da kadan ya wuce gwiwa gashi burgujeje sai wata facing cap daya saka ya juyar da gaban baya keyar Kuma a gaba, wuyansa zagaye yake da sarka haka hannun sa daya saka Dan karfen Abu kamar awarwaro hannayen sa sakale cikin Aljihun wandon nasa Yana taku daidai hade da kwambo Ana bokare baya Kai kace jinsin inyamirai ne,
Yana tsakiyar mutanen nasa wasu Kuma a bayansa, A ka'idar Sageer Abdullahi Omar Mai fata Babu Wanda ya Isa yasha gabansa idan Yana tafiya, sannan Babu Wanda ya Isa ya tanka Masa kokai Dan uban waye yanzu zai yaga maka rigar Rashin mutunci tunda ya shigo skul din aikinsa kenan manyan ciki kowa ya tsuke bakinsa sbd girman Matsayin da mahaifin sa yake dashi ba iya Nigeria ba harta wasu kasashen sunsan da zaman sa babu me iya tunkarar mahaifin sa yakai korafi akan dansa shiyasa yake tsula tsiyarsa yadda ya gadama batare da su iyayen sunsan wacce wainar yake toyawa ba, Amma fa duk Wannan Wulakancin da yake bai taba haduwa da Wanda yaji a duniyar sa Yana mugun shayin sa da shakkar sa ba sama da DR. OMAR SALEES, idan akwai Wanda yake tsoro toh ya biyo bayansa saidai yyi kukari Amman bazai iya yiwa Omar din komai ba hakan yasa duk skul din ake sarawa Omar Mata na rububin sa sbd ya cika gwarzon namiji Kuma Namijin Zaki dake baya bi takansu shiyasa Sam be besan wainar da ake toyawa ba.
Abinda ke kular da Sageer kenan sbd shi yanada son luntsuma luntsuman 'yan Mata da an bincika sai a fada Masa ta Dade da matowa kan soyayyar omar, shiyasa duk kyawun budurwa da surarta yake amfani da kudinsa wajen siye zuciyar su.