Sashe 45
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read
A bangaren Omar kuwa duk nacin sadeeq d yyi akan dole ayi dinner ko lunch ki yyi, duk wani Abu da zai kawowa bikin armashi fisgewa yyi, domin yasan Ba auren so zaiyi ba sbd me zai batawa kansa lkci? Auren da zaiyi na daukar fansa ne, Saiya tarwatsa Rayuwar Ameera kamar yadda furucin ta ya tarwatsa nasa Rayuwar, da ita da shegen yaron Nan Sageer, har shirya irin muguntar da zaiyi Mata yake idan sunyi aure.
8/15/20, 8:04 PM - Ummi Tandama: *YADDA ZAKI BIYA*
Zaki turo da 200 ta Wannan account din 0030202448 Nusaiba Mustapha Sterling Bank saiki turo da shaidar biya ta Wannan Number 09039118754 ko Katin MTN ta Waccar Number👆ðŸ»