Sashe 15
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abinda kowa ke fada kenan Ana dariya, Ameera Kam rudewa tayi sbd yadda taga suna Mata dariya garin gudun nata kuwa ta Fadi Nan taci da baka ai kuwa kamar ta Kara musu volume aka fara nunata Ana dariya kowa da Abinda yake fada wato ba mazan ba matan ba, a hankali Meera ta dago kanta daga can gefe ta hangi su Anty shafa suna kallon ta sun saje da sauran mutane sai dariya suke suna nunata, Kawar da kanta tayi tana share hawayen Fuskar ta ta Mike a hankali ta karkade kayan jikinta, tattare files din hannunta tayi Nan ta dukar da kanta ta fara tafiya a hankali Dan tafiya department dinsu, a kan hanyar ta kuwa ta taji anyi gware da ita da sauri taja baya a tsorace tana kallon samarin dake gabanta, Wanda tayi gwaren dashi ya dafe kirjinsa cikin lumshe ido yace,
"Wayyo Allah Wlh bread dinta da laushi"
dayan yace,
"Kai kace ka gwaro sa'a"
dayan yace,
"kwarai ma kuwa bakuji ba kamar na fada jikin fulawa Kai Masha Allah akwai Albarkatun na fulani"
Tsoro ne ya sake Kama Meera jikinta na rawa tabar wajen da sauri tana waiwaye ko sun biyota ne? Mai makon taga haka sai kawai gani tayi sun sa Mata dariya suna nunata, Ameera duk yau ta gigice sbd Abinda ke samunta a gurguje ta Isa physic department sbd ayi Mata signing course form Dan har dashi za'a musu a lvl 1, tana zuwa kuwa me musu signing din Yana Shirin fita a office da sauri tace,
"Afternoon Sir"
malamin ya kalli Meera dake rawar jiki gaba daya jikinta rawa yake up and down dinta sai kadawa suke batare data sani ba sbd tana cikin yanayi na tsoro, lashe baki yyi Yana komawa jikin kujera ya zauna yace,
"meye matsalar?"
Da sauri Meera ta tura Masa files din hannun ta tace,
"gasu signing za'a min"
Mlm Musa ya kalli files ukun ya kalli Ameera ya sake lashe baki yace,
"toh zauna Nan"
ya fada Yana nuna Mata kujerar gefen sa, a Dan dofane Ameera ta zauna tana jiran yasa hannu ta fita, mlm Musa ya kafeta da kallo Yana ci gaba da lashe baki yace,
"Wanne ne naki a ciki?"
Ameera tace,
"zaka ga Hafsat Ibrahim Usman shine nawa"
Dauka Mlm Musa yyi Yana munafukin murmushi yace,
"Hajia Hafsat sauran Kuma na waye?"
Tace,
"Na yayuna ne"
mlm Musa yace,
"duk ke kadai kike muku signing din?"
Ameera ta girgiza Kai Dan duk ta kosa tabar office din, mlm Musa yace,
"Amma big girl kamar ki be kamata kina Shan wahala haka ba"
yyi mgnr Yana dage Mata gira, cikin subutar baki Ameera tace,
"Laa kaima mlm Dan iska ne?"
"Durun uwa..."
Mlm Musa ya furta Yana tashi tsaye yace,
"nine Dan iskan?"
Meera ta Mike a tsorace tana Kama baki tace,
"Yi hakuri mlm bada Kai nake ba"
mlm Musa ya kalli up and down dinta ya saki wani irin huci yace,
"kinyi sa'a Wlh"
Ya fada Yana takowa gabanta, Meera ta matsa jikin bango tace,
"toh mlm Ina jira kayimin na tafi"
mlm Musa ya saki munafukin murmushi yace,
"Hajia Hafsat kinsan me ake Kira da Wal bani Wal baka Wal hanani Wal kememe?"
Hafsat ta kada Kai tana kallon sa, mlm Musa ya dafa desk din gabansa yace,
"duk wata wahalar ki ta registration zata yanke kina kwance komai zai kammala idan kin bani hadin Kai"
Meera ta zaro ido tana fadin,
"me kke nufi mlm?"
Mlm Musa ya nuna ta up and down yace,
"ki bani Wannan jikin naki na huta na sati daga lkcn kin daina wahala a skul har marking ma sai Wanda kikeso"
ya karasa mgnr Yana lashe baki tamkar tsohon maye,
"Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un"
Meera ta furta a tamanin ta kwaso files dinta da sauri ta rungume a kirji kafin ta kalli mlm Musa tace,
"tir da halin ka Dan iska mayaudari me lalata 'ya'yan mutane Insha Allahu irinku masu Bata tarbiyar Yara sai kun gani a 'ya'yanku da jikokin ku"
ta fada tana me barin office din da sauri, Saida tayi nisa da department din ta fara haki tana Kama kirjin ta dake bugawa da sauri da sauri,
"yau na Shiga uku ni Ameera dama haka university take? Kodai ni kadai aka rainawa hankali ko wanne shege ya kwaso iskancin sa ya juye a Kaina?"
Ta furta tana haki, Meera ranar dai signing din da batayi ba kenan, dake Tanada 'yar dari biyu a wajen ta yasa tayi nufin tafiya gida batare data bi takan su Anty shafa ba, Tana hanya kuwa taji an banagaje ta, Dagowa kan da zatai taga samarin dazu ne Wanda daya daga cikinsu ya bigeta toh yanzu dayan ne ya samu nasarar bigeta Dan ya Tabbatar da surutan da abokinsu yake musu na laushin da yaji, Kallon su tayi a tsorace kwalla ta kawo Mata ido tace,
"duk da sanin ku kuke bigeni Allah ya Isa ban yafe muku ba Wallahi"
ta fada tana barin wajen hannun ta a fuska tana share hawaye, dariya suka sheke da ita suna kwaikwayar muryar ta Wanda ya bugeta yanzu yace,
"Yasin Buhari Ashe gskyr ka kayan Alatu masu laushi ne jikin yarinyar"
Wanda ya bugeta dazun yace,
"toh ba Kanata karyatani ba?"
dayan da be samu bigeta ba yace,
"Wlh ni duk kunsha Dani ko iya muryar ta ma jinta nayi kamar an Busa sarewa Yasin idan muka sake haduwa nine Zan bigeta Dan Nima na dangwalo Arzikin da kuka Sha"
tafawa sukayi suna fadin,
"Eh munji Wannan ba matsala Kuma Wlh dukda mun Saba bige 'yanmata a Matsayin bamu sani ba bamu taba haduwa da Wannan me irin Albarkatun Nan ba"
Wanda be bugen ba yace,
"ai tunda Naga anyi Karo sau biyu nasan da walakin"
Wanda ya bugeta yanzu yace,
"Aradu kamar ta tafi da zuciyata jin Na fulaninta nake har yanzu a jikina OMG!"
Ya furta Yana lumshe ido hade da rungume hannayen sa.
~~~~
Hafsat Kam Tana fita adaidata ta samu ta wuce gida, yau duk a tsorace take Dan jikinta ma sai rawa yake Yana sake gyara zamanta cikin napep din.
****
A bangaren Sageer kuwa Bayan sun Gama yiwa Ameera dariyar wulakanci suka koma gun zaman su, Sageer ya dubi gun data cije shi ya kalli sauran yaran shi yace,
"kar kuga Ina dariya toh Wlh ta ciki na ciki"
ya fada fuskar sa a hade, ganin haka Suma sauran suka hade fuska sbd oga baya dariya, Sageer yace,
"Ko 'yar gidan uban wacece yarinyar Nan Wlh saina kekketata"
Faisal yace,
"Oga kanaso Abi bayanta ne yanzu?"
Sageer ya hura hanci Yana kallon hannun sa dayake Masa zafi yace,
"Wannan ciwon shi zai determining tsawon lkcn dazan dauka Ina amfani da ita, sbd ba'a taba tozartani ba irin yau sosai ta bani kunya a gaban mutanen tsabar ita din lower class ce ba aji Sam"
Faisal yace,
"ai oga da alama sabuwar zuwa ce batasan dawa take tsaye ba Banda haka ai abin tayi murna ne Dan ba kowa ke samun irin damarta ba"
Wanda aka tura ya Kira Meera ya tsoma baki da fadin,
"ba irin yadda bance Mata ba Danna nusar da ita irin Arzikin da zata dangwala Amma yarinyar Nan tayi kememe kamar za'a yanki Naman jikinta."
Hura iskar bakinsa Sageer yyi Yana tunano yadda mazaunan yarinyar suke da laushi haka ma kirjinta har yanzu jinta yake kamar dazu daya rungume ta gaba1 ta tafi da imanin sa kawai so yake ya kwashi romon ni'imar dake jikin yarinyar can yac,
"just ku sa Mata ido aga wanne department take? So that muji saukin Kama ta duk sanda na bukaci hakan"
Nan suka Gama yanke shawarar su game da mugun nufin su kan Ameera.
°°°°°°
Su Anty shafa iyayen iyayi, lkcn da suka fahimci Sageer ta Ameera yake Bata su ba a take sukaji wani marurun takaici ya Kama zuciyar su, Ashe Wannan dariyar da sukayi duk yake ne, ransu ne yyi mummunan baci da suka ga har wani rungumo ta yake ta baya, Surry cikin jin haushi tace,
"kut**r uban can kayyasa Shafna 'yar aikin naku Sageer yake bi?"
Jamila data Gama kumewa sbd takaici tace,
"Wlh bazata yiyu ba yau dukmai maitar yarinyar Nan Wlh Bata Isa ta kwace Mana wannan ba haba yarinya sai kace Dangin mayu duk wasu masu hannu da shuni ita suke rububi ba mu ba Dan haka fa bama Barinta tayi kwalliya"
Anty shafa tace,
"ni na Tabbata akwai Abinda shegiyar nan ta kulla Mana kinsan mayyace idan ta Kama mutum sai Allah duk zantukan da muke kan samarin mu tana ji shiyasa tayi Mana Shigar sauri ta kame Masa kurwa Banda haka me zaiyi da 'yar aiki?"
Ta karasa mgnr cikin tsananin bakin ciki, Afra tace,
"haba Koda naji duk manyan matan Nan Sageer ya tantance akan Wannan 'yar aikin naku? Toh me ya gani a jikinta Wanda bamuda shi? Nonon ku duwawun?"
Surry tace,
"bar Dan dur*n uwa billahillazi Shafna kusan yadda zakuyi da Wannan 'yar aikin naku Dan bazai yiyu ta kashe Mana kasuwa ba Gata Nan cikin tsumma ko wacce jarabace yasa ya kwadaitu da Itan oho"
Anty shafa tace,
"ku barmu da ita yau tsabar bakin ciki ma bazan karasa cikin skul din ba ke Jamila zo mu juya yau saimun ci kut*r uban yarinyar Nan"
Jamila da take huci tace,
"kamar kin Shiga Raina wlh ai hankali na bazai kwanta ba idan ba gani nayi munci ubanta ba"
Surry da Afra suka sake zugasu suna Basu shawarar yadda zasuyi da Ameera anan gayyar ta watse kowa ya koma gida cikin jin haushi.
•••••••�
Har zuwa la'asar su Dr. Omar na hospital haka ma Saratu tayi Kane-kane kamar gske, zuwa lkcn mlm sale ya farka Yana kallon kowa tun Yana hawaye Yana sharewa harma hawayen suka kafe, Shidai be taba takaicin Rashin karatu ba sai yau, Dan yau ya gane muhimmancin makaranta da ko da hannu Saiya rubutawa Dr. Omar halin da ake ciki to abin ya faskara Dan be iya rubutu da karatu ba.
Prof Sa'idu ne ya dubi Dr. Omar daya zauna Yana jiran me zaice, Prof Sa'idu yace,
"Omar"
Dr. Omar ya dago ya Amsa Masa a nutse, Prof Sa'idu yace,