← Book details Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 128

Sashe 81

Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tsananin Sha'awar data sake taso Masa Saida yayi kasa batare da ya shirya hakan ba cikin wata irin 'yar karamar Kara Yana sake cije lips dinsa idonsa ya kada sosai Kai d ganin sa kasan a bukace yake da mace Numfashi yake fitarwa a hankali Yana huci sai kace Wanda ya Gama gumurzun yaki. Acan bangaren Meera kuwa jikinta na Bari sosai ta haye Kan gado da sauri, duk ta firgice da lamarin Dr. Omar karshe ma cikin blanket ta shige har lkcn jikinta na rawa, lumshe Ido tayi tana Kara rirrike jikinta, tunowa kawai take da Abinda ya kasance dasu dazu, wata irin kunyar kansu ce ta Kama ta har tana Kara tamke rufe idon nata Kamar Yana tare da ita, abinka da Bata taba ganin namiji a irin Wannan yanayin ba shiyasa gaba1 ta rude hankalin ta ya tashi, gefe guda Kuma wata zuciyar tana Kara tunatar da ita wannan Dr. Omar dinne fa daya Gama cin zarafin ta har Yana kushe halittar ta da nuna ita din ba kowa bace face 'yar aiki be dauketa a Matsayin mace ba sai wacce yake gani kamar ya kawo 'yar Aikatau take taji wani irin bacin Rai ya ziyarci zuciyar ta, takaici da haushin sa ne kawai taji ya Kama ta, wato duk ya manta da duk Abubuwan daya Gaya mata har yake neman karbar hakkin sa ta karfi? Take Tasha Alwashin matukar bacin zalinta zaiyi yyi raping dinta ba bazata taba bashi hadin Kai ba Koda yake zaman Abba take yanzu Yana samun sauki itama zata Kama gabanta. Yana daga Duke bakin gado yaji wayarsa na ringing dakyar ya jawo wayar batare daya duba me Kiran ba ya Kara a kunne, Sadeeq ne yace, "gani Nan na shigo Ina mota" Dr. Omar yace, "Toh karaso parlo" "okay." Sadeeq ya Furta hakan Yana kashe wayar, zuwa lkcn Dan yayyafi akeyi hakan yasa Sadeeq ya dauko umbrella dayazo da ita ya fito a motar su Abba na daki Basu San wainar da ake toyawa ba. Dakyar Dr. Omar ya samu ya dingisa Yana rike marar sa harya Isa zuwa parlo, zaman sa keda wuya Dr. Sadeeq yyi knocking Dr. Omar ya Amsa Masa dakyar, shigowa Dr. Sadeeq yyi da sallama ya hango Dr. Omar Kan doguwar kujera yadan kishingida Yana saukar da Numfashin wahala, Karasawa yyi da sauri ya dafa goshin sa Yana fadin, "sorry frnd Haka kke Shan wahala?" Hararar sa Dr. Omar yyi Yana kauda Kai bece komai ba, 'yar dariya Dr. Sadeeq yyi Yana hada ruwan Allurar daya fito da ita yace, "ita gsky daci ne da ita, Amma idan mutum ya kasance me karbar shawara zaiga canjin" yyi mgnr Yana kokarin Yi Masa Allurar, rike hannun sa Dr. Omar yyi yace, "Allura zaka min ko kwandon shawara zaka zazzage min?" Yyi mgnr cikin takaici Kamar ya make Dr. Sadeeq din Dan idan akwai Wanda yake bukatar yyi Abinda yace masan Toh a bayansa yake, murmushi Dr. Sadeeq yyi Yana kwace hannun sa Saida ya Gama Yi Masa Allurar kafin yace, "sbd kin karbar shawarar yasa kke ta wahala, sometimes mutane su suke daurama kansu Abinda bashi Allah ya Dora musu ba, kayi tunani akai, Allah ya bamu damar mu auri daga biyu zuwa sama bawai Ina nufin ka Kara aure bane No, inaso ka fahimci garabasar da aka bamu damar muyi ne toh Kai kanada dayar ma Amma ka gagara tabuka komai sai jiji dakai Bayan ka sani Sarai duk wani sarki me ji da kansa ko wani shugaba a gidansa sauke Wannan mulkin yake domin ya fuskanci farin cikin gidansa" daga Masa hannu Dr. Omar yyi ransa a bace yace, "pls idan wa'azi zakayi kana iya tafiya gidan radio ko TV I think can zai fiye maka Nan" dage kafadar sa Dr. Sadeeq yyi Yana Dan waigawa yace, "Toh Ina madam din?" Da sauri kamar an tsikari Dr. Omar ya juya side din kofar ta, Haka kurum yaji ya fada fargabar fitowar ta Yana tunanin da wacce irin Shiga Kuma zata fito? Kallon sa ya maida Kan Dr. Sadeeq Yana Dan saita nutsuwar sa yace, "yasu Hajia? Pls idan ka koma ka gaishe ta dare ya fara bare na bika kwana biyu bamu gaisa ba" yyi mgnr Yana fatan ace Dr. Sadeeq din ya tafi bayaso Meera ta fito half naked Alhalin bashi kadai bane a ciki tunda ya lura Abinda ta tsiri Yi kenan, batare da Dr. Sadeeq ya fahimci Abinda yake nufi ba ya dauki keys din motar sa yace, "harka tunamin ma ta bani sako na biya ShopRite na taho mata dashi Bari naje da sauri Dan Wlh sanyin Nan Nima jinsa nake" Dr. Omar Sam besan lkcn daya saki sassanyar ajiyar zuciya ba har Yana murmushi ya samu kwarin gwiwar tsokanar Dr. Sadeeq yace, "duk iskancin ka dai kayi ka Gama gulmar ka gwara ni inada aure kai kuwa katon tuzuru ne" murmushi Dr. Sadeeq yyi Yana kallon agogon hannun sa yace, "Soon, Very Sooon Nima zan dauko Nuceeynah" 'yar karamar dariya Dr. Omar yyi yace, "Allah ya nuna Mana da Alkhairi" "Ameen" Dr. Sadeeq ya Furta hakan hade da sallama Nan yabar musu parlon gaba1, fitarsa keda wuya kuwa Meera ta fito a daki kanta a watse mini skirt ne a jikinta sai riga half vest bude kofar ta tayi tana 'yar Mika hade da Hamma Ashe Dan kwanciyar da tayi bacci ya sace ta, batafi 20mins da bccin ba ta farka dalilin yunwar da taji cikinta ya motsa a firgice ta tashi tana tunanin gaba1 ta manta Bata daura girkin dare ba gashi magrib ta taho, wata irin Jan ajiyar zuciya Dr. Omar yyi lkcn daya hango Ramin cibiyarta tana Mika ga kuma twins dinta dake yin sama sbd turo kirjinta da take Sam batasan Yana parlon ba sbd yyi luf cikin kujera Kamar ba mutum a ciki, hanyar kitchen ta Kama hakan yasa Dr. Omar yadan leko da kansa kadan Yana karewa hips dinta kallo yadda take juyasu cikin wani irin salo Kamar wacce take Yi da gayya, Saida ta bacewa ganinsa ya dawo da kansa jikin kujera ya lumshe ido Yana Dan matse kafafu. Anty shafa na kallon yanayin dakin da aka sauketa tayi murmushi tanaji a ranta ta zama cikakkiyar 'yar masu kudi, tana Nan zaune tun Bayan sallar Isha aka watse sai ita kadai a gidan tayi gwalam tana jiran shigowar Sageer, tun tanayi tana leke harta gaji ta Dan kishingida ba Sageer ba lbrn sa, sai can around 12am taji an banko kofa, mikewa tayi a razane tana binsa da kallo sai tangadi yake, Anty shafa da har yanzu lace din datazo dashi ne a jikinta da gyalen data yafa ta warware tana me matsawa can gefe cikin tsoro, Sageer dake bakin kofar ya fara tangadi yyi Nan yyi can Kai da ganin sa ba karamin buguwa yyi ba, ganin shirun bazai kaita ko Ina ba yasa Tace, "Sageer yanzu sbd tsabar wulakanci tun farkon dare nake jiranka baka tashi dawowa ba sai 12am? Kuma a yanayi na Maye? Ka manta yaune daren farkon mu?" Ta karasa mgnr cikin takaici, Sageer dake tangadi Yaja tsaki cikin murya irinta Maye yace, "Banda abinki wanne darene jemage be gani ba? Meye abin doki akan Abinda ko jiyan Nan tare muke Ina kwakular ki?" Wani irin kululun Takaici ne ya sake Kama Anty shafa Tace, "toh sbd mun kasance jiya ai ba'a daura auren bane yau Kuma da aka daura ai ta daban ce, ya kamata ka mutunta ranar yau" dariyar shakiyanci Sageer ya saki Yana wara hannun sa irin be damu dinnan ba yace, "Wannan Kuma saidai a Tara gaba domin na Gama zuqar da ruwana Kan wata" yyi mgnr Yana nufar gado da nufin kwanciya, hankali a mugun tashe Anty shafa ta Isa gabansa da sauri ta tare shi tana binsa da kallo tace, "me kke nufi da wa..." Mgnr Tace ta sarke daidai lkcn data lura da gaban rigar sa duk shatin Jan baki anyi kiss hakan ke nuna tare yake d wata macen a waje, wani irin kunar kishi ne ya kamata tana cakumo rigar Sageer tace, "ka gayamin da wacce 'yar iskar ce kuke cin amanata Ayau Daren amarci na???" Zuwa yanzu ta fara tunzura shi domin a gajiye yake sosai Dan bcci ma yakeji hakan yasa shima cikin tsawa ya hankadar da ita gefe can Yana fadin, "Ina ruwanki da duk wacce ma nake tare da ita? Ke lkcn da kike naki iskancin a tunanin ke a kanki na fara sanin mace? Ko kuwa a kanki zan daina sanin mace? Toh idan ma Wannan tunanin kike tun wuri ma ki daina Dan yadda baki kasance farko ba bazaki kasance ta karshe ba" ya karasa mgnr Yana fadawa kan gadon da aka Gama gyarashi sbd cin amarci, Anty shafa dake kasa batasan lkcn da hawayen bakin ciki ya zubo mata Kan kumatu ba a zabure tayi hanyar parlo tana Nemo number Mom, cikin Rashin sa'a kuwa tana ta Kira Bata sameta ba, Haka tayi zaune Kan kujera cikin Wannan dare tana faman Kiran Mom zuciyar ta na turiri. Anty Jamila kuwa tun 11pm Faisal ya shigo gidan, saidai abin takaicin shine tare da wasu mazan ya shigo gidan a zaton ta irin rakiyar frnds dinnan ne tana zaune akan kujera suka shigo lkcn ba kowa, Bayan sun Gama ganin ta wani daga ciki anace dashi bangis yace, "Kai Faisal Amma Kam da gani Wannan 'yar hannu ce?" Faisal yasa dariya yace, "Kai da gani ai basai anyi maka bayani ba" Anty Jamila na jinsu takaici ya kamata Haka kurum Faisal zai dinga zubar Mata da kima gaban frnds dinsa? Wasa2 tana jira su tafi sai gani tayi kawai wasu matan sun shigo Cikin wata irin 'yar iskar shiga Nan aka fara shigo da kayan kwalba kayan tarkacen shaye2 dai kawai aka zube a parlon Anty Jamila, da mugun mmki Anty Jamila ta cire gyalen da tun dazu ta takure a ciki tana kallon Faisal dake tsiyayar giya Yana shafa bayan wata mace cikin Jin haushi tace, "Faisal Wai meke Shirin faruwa ne? Meye hakan?" Kallon ta yyi Yana dariyar shakiyanci yace, ,"oh wai wa'annan?" Ya nuna mata da mazan dake zaune wasu nashan giya wasu na Busa hayaki yace, "Toh ai duk frnds
Chapter 81 · 0% Book details