Sashe 53
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
babu shi Babu Alamar sa, Dan batasan da motar sa ba shikuwa Dr. Sadeeq ya hango inda yake sbd motar tasa, har zata bude baki tayi mgn kenan Taga ya fito daga wata mota me matukar sheki da walwali, kasa cire idonta tayi a kansa Dan ba karamin tafiya da ruhinta yyi ba Wannan wankan daya dauka da motar daya fito ba karamin dacewa dashi tayi ba, Mgnr da suka fara ne ta dawo da tunanin ta kansu, cikin rawar Kai tana ganin kamar yanzu yazo hannu tace, "Omar barka kwana biyu ya gida" ko kallon inda take ma beyi ba saima maida hankali da yyi kan Sadeeq suna mgnr exam, Sadeeq yace, "ai Omar mutanen Nan sun Karo wulakanci dakyar ma idan dukanmu zamu haye" da mmki Dr. Omar yace, "duk sbd me?" Dan tsaki Dr. Sadeeq yyi yace, "nake Gaya maka idan Ana neman mugayen malamai akazon Kan na medicine an gama, wani abun ma idan kaga Ana tmbyr ka Kai kasan ma ba'a taba nuna maka shi a aji ba, Amma sbd mugunta irin tasu ko kula da hakan basayi sunfi maida hankali Akan matan faculty din" Cije lips Dr. Omar yyi cikin Jin haushi yace, "Kuma a cikin ku a Rasa Wanda zaije yyi mgn akai?" Rike baki Dr. Sadeeq yyi yace, "waye ya Isa yyi mgn? Kasan mafi akasari da wuya da sidin goshi aka kawo final year dinnan Toh dayawan mutane musamman mazan faculty din kowa yyi shirune sbd kada ya jawowa kansa Kora Dan kowa Fadi yake tunda suka ki raga maka basuji kunyar korar ka ba Toh kuwa Babu Dan iskan da zasu ragar masa" Dan hucin takaici Dr. Omar yyi Yana Kara Jin tsanar duk wani shugaba da baya aikin sa tsakani da Allah abubuwa duk sun gurbace komai ya koma saida Hanya. Dr. Sadeeq ne ya dafa kafadar sa yace, "Ko zan iya Baku waje?" Yyi mgnr Yana nuna Masa Dr. Amina datayi tsaye ta kasa mgn Dan ta fara Shan jinin jikinta, Kallon sa Dr. Omar yyi Yana hade Rai yace, "ita din wa kenan?" Da mmki Dr. Sadeeq yace, "kace na taho da Dr. Amina" dafe goshin sa Dr. Omar yyi cikin yanayi na wulakanci yace, "na manta ne kwata2" yyi mgnr Yana jifan Dr. Aminan da mugun kallo, ja baya Dr. Sadeeq yyi bece komai ba yana jiran yaga Abinda Abinda zai faru, Dan taku kadan Dr. Omar yyi zuwa gabanta kafin yace, "Dr. Amina Koh?" Dr. Amina data fara tsurewa da lamarin sa tace, "eh" ta furka hakan bakinta na rawa, "Good" Dr. Omar ya furta hakan Yana me sake tsare gira sosai yace, "Da alama kin manta waye ni Koh?" Girgiza Kai Dr. Amina tayi ta kasa mgn, Dr. Omar Yaja tsaki yace, "Koda yake bansan wacce irin marar zuciya bace ke ko nace 'yar anace" zaro Ido Dr. Amina tayi tana kallon sa, "Yes kinma wuce Haka, but Bari Kiji last warning" yyi mgnr Yana kausasa muryar sa, "Matukar na sake Jin mahaifiyata ta karamin mgn a kanki you will be in trouble Zaki Sha mmkina I swear" ya furta hakan cikin kausasa murya sosai, ba karamin tsurewa Dr. Amina tayiba bakinta na rawa Tace, "Dan Allah kayi hakuri Dr. Omar bazan sake ba kaji?" Wara hannun sa Dr. Omar yyi irin be damu dinnan ba yace, "Wannan Kuma ruwanki" ya Furta hakan Yana juya Mata baya hannun sa yasa cikin Aljihu dayan hannun Yana shafa sumar kansa ya Dan jiyo a kaikaice yace, "tun kafin zuciyata tafi karfin controlling din da nake yanzu ki bace min da gani kafin na canja Miki kamanni" ya furta hakan da tsawa, ai kuwa Koh karasa mgnr da yake beyi ba Dr. Amina ta fece a wajen har tana tuntube. Dr. Sadeeq dake kallon drama tun dazu ne ya matso Yana 'yar dariya ya dafa kafadar Dr. Omar yace, "meya hadaku ne da mutuniyar?" Dan tsaki Dr. Omar Yaja Yana me cire hannun Sadeeq din yace, "bar Wannan munafukar mana" Dr. Sadeeq yace, "tofah meya faru?" Yatsina fuska Dr. Omar yyi kafin ya gayawa Dr. Sadeeq komai Abinda ake ciki, Dr. Sadeeq yace, "Kai Amma Dr. Amina ta Bata wayonta banyi zaton zatayi Haka ba" tabe baki Omar yyi yace, "wasu matan ne bansan meyasa ba gaba1 basuda saiti" "Kwarai kuwa abindai sai du'ai" Dr. Sadeeq ya furta hakan Yana ci gaba da fadin, "ya madam?" Hararar sa Omar yyi Yana kokarin bude kofa yace, "bansan wacce kke mgn ba" da mmki Sadeeq yace, "kardai tsawon Wannan lkcn sati guda kenan baku daidaita ba?" Dr. Omar Yana zama cikin mota yace, "Sadeeq kenan wanne irin daidaito kke nufi?" Sadeeq yace, "Kai da Ameera Mana ya kamata ka sauke hayakin Kan Nan naka ku fuskanci juna na tabbata yarinyar Nan zatayi maka bayanin dalilin dayasa tayi maka Wannan shaidar" Yatsina fuska Dr. Omar yyi yace, "Banda lkcn dazan tsaya sauraron karerayin ta" Kama baki Dr. Sadeeq yyi yace, "Amma dai kaikam kanada taurin Kai Wlh" dage kafada Dr. Omar yyi kafin yace, "zan wuce wajen aiki sai mun hadu Anjima" ja baya Dr. Sadeeq yyi yace, "dama dai zuwan ba nawa bane Rashin mutunci kazo Yi" Dan murmushin gefen baki Dr. Omar yyi Yana juya steering motar sa batare da yace Masa komai ba ya dago Masa hannu, dago Masa hannun shima Dr. Sadeeq yyi a Haka dai Omar din ya fice daga hospital din yyinda shi Kuma Dr. Sadeeq ya koma zuwa ciki duk yanzu bayajin dadin zaman hospital din dama makarantar tasu gaba1 sbd Rashin abokin nasa a kusa, kusan hakan ne a wajen Dr. Omar Sam bayajin Dadi da basa tare da frnd dinsa yanzu shiyasa yakejin wani iri a wajen aiki saukinta ma dai idan Yana tare da daddy Yana tsintar kansa a cikin wani irin farinciki marar misaltuwa. Koda Dr. Omar yaje office Yana zama kan kujerar sa yaji an bude Masa kofa Koh izinin Shiga ba'a nema ba, juyowa yyi d mmki wanne Dan iskan ne yake d zarrar Yi Masa Haka? Ganinta yyi tsaye taci gayu ga kamshi me karfi na tashi a jikinta, "mrng dear" yarinyar datazo ranar ta Furta hakan cikin Jan hankali, tsare gira sosai Dr. Omar yyi Yana kallon ta sama da kasa kafin yace, "Salma?" Cikin mmki ta kalleshi bakinta yaki rufuwa tace, "oh Ashe kasan sunana?" Wani irin kallo yyi Mata ya watsar Yana me bude wata dirowa dake gefensa ya Ciro wata takarda yace, "karbi" karba Salma tayi a yangance cikin karya murya tace, "Wannan fah?" Kallon ta yyi sosai fuskar sa a daure yace, "idan kin fita kina iya budewa" dukda Salma ta tsorata da yanayin sa Amma saita dake tana sake kwantar da murya tace, "dukda bansan menene a ciki ba yau ranace ta farinciki a gareni sbd na karbi Abu a hannun mutumin da nafi so da kauna a Wannan duniyar idan aka debe iyayena" ta karasa mgnr tana Jan Numfashi hade da shinshinar takardar ta lumshe ido kafin ta sauke su Kan Dr. Omar daya maida hankalin sa Kan system din dake gabansa Yana kunnawa Dan yaga alama Kamar ita Wannan Kuma Bata da nutsuwa, Kallon sa take sosai tana hadiye yawu ji take kamar taje ta lashe shi har wani maiko take gani tattare dashi dama tasan tuntuni da alamun zaiyi Mai din ta karasa gaban Desk dinsa daidai lkcn ya dago Yana tsareta da Ido, ta saki murmushi tana me sumbatar takardar tace, "Thanks you" ta Furta hakan tana me juyawa cikin taku irin na bariki cikakkun hips dinnan na juyawa a slow tabar Masa office din, Binta da kallo Dr. Omar yyi batare daya tantance wanne irin kallon yanzu Kuma yyi mata ba. Acan bangaren su Anty shafa kuwa kamar yadda Mom ta tsara musu hakan kuwa sukayi, wankan gayu suka dauka sosai suka Sha riga da wando daya zame musu kamar Al'ada gashin Kan Nan yasha Attachment abin dai gashi Nan dai, Gama Shirin su keda wuya wayar Sageer din ya shigo, dauka Anty shafa tayi tana me lankwasa murya tace, "harka iso?" Sageer na duba agogon hannun sa yace, "Kamar ma nayi late can't wait to see my princess" 'yar dariyar mugunta Anty shafa ta saki kafin tace, "karka damu ai yanzu ne Bari ma nazo" "yauwa frnd" Sageer ya furta hakan cikin Jin Dadi Yana me lumshe ido hade da hango luntsuma luntsuman breast din Meera dayaso kamawa Dan iskan Omar dinnan ya tare, kwankwasa Masa window yaji ake Dan Haka ya fito shi da Faisal da yake ta chatting da wata chicks din tasa a gefe, fitowa sukayi Anty shafa tace, "wow! duk wannan gayun na Meera ne?" Ta Furta hakan tana bin Sageer din da kallo sbd Shigar wasu arnan kaya da yyi Kai kace tacaccen Dan rawa ne, zube hannayen sa yyi a Aljihu Yana washe baki sbd an yabe shi yace, "pls muje daga ciki na Matsu fa" Dan satar kallon sa Anty shafa tayi tana 'yar dariya tace, "muje" Nan suka rankaya zuwa cikin gidan nasu Koda suka shiga parlon baki daidai lkcn Anty Jamila ta Gama turare dakin da turaren siddabaru, Sageer da Faisal suna shakar Wannan hayakin dayake tashi a hankali kuwa suka dafe kansu da sauri sbd juya musu da suka ga yanayi, Anty shafa ce ta riko hannun Sageer din tana kallon sa tace, "lpy dai?" Tayi tmbyr Kamar gske Haka itama Anty Jamilan tayi, Zuwa yanzu sun dawo cikin nutsuwar su Dan Haka Sageer yace, "ah nothing mu zauna Mana Shafna" yyi mgnr Kamar yadda yaji su Afra na fada Mata, shima Faisal din hakan yyi kallon juna sukayi da Anty Jamila da Anty shafa suka kyastawa junan su Ido suna dariyar mugunta kasa2 kafin kowacce ta tsiyayo lemon da aka Gama watsa Masa garin cafke zuciya suka bawa bakin nasu cikin yanga, karba Sageer yyi sbd yadda yaji kamar makogwaron sa ya bushe musamman daya shaki hayakin Nan, haka ma Faisal, tofah tsafi gskyr meshi take dai Shirin da akayiwa samarin Nan biyu yahau kansu, kafin wani lkci hirar ta canja ta koma irin ta masoyan Nan ta Asali, Sageer tsabar yadda yakejin Anty shafa a ransa ma cewa yyi daya koma gida zaisa daddy yazo ya nema Masa Aurenta, shima Faisal din