Sashe 23
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*****
Washe garin ranar kamar Koda yaushe Meera ta Gama breakfast da aikace-aikacen gidan nasu lkcn data dawo daki tana jira su Gama shirin nasu taga Anty shafa ta Miko Mata wasu riga da skirt na kanti tace,
"Karbi wannan"
Ameera dai jiki ba kwari ta karbi kayan ita duk ta kasa sakewa dasu har yanzu Bata mance Abinda ya faru jiya ba dukda Basu canja Mata fuska ba Amma Tasha jinin jikin ta,
"gwada ki gani ko zai Miki"
Taji Anty shafa ta katse Mata tunanin tana kallon ta, Meera tayi yake tana fadin,
"ah sosai ma zaiyi Nagode sosai"
Anty Jamila data fito daga wanka yanzu cikin sakin fuska tace,
"toh gwada Mana ki gani"
Ameera tace,
"toh"
Nan ta shige toilet Dan saka kayan, Tabe baki sukayi suna binta da Harara, Babu Bata lkci kuwa sai gashi ta fito tana Dan Kare kirjin ta, duk kyashin mutum yaga kayan jikin Ameera Saiya yaba hakan kuwa ta kasance dasu su kansu sai yanzu suka Kara kallon kyawun kayan sbd yadda shape dinta ya fito sosai tamkar Dan ita akayi, Anty shafa ta matsa kusa da ita tana janye hannun data Kare kirjinta dashi hade da fadin,
"cire Mana muga kwalliyar dakyau..."
Bata Ida zancen ba mgnr ta makale Mata a makoshi sbd yadda taga na fulanin Meera sun fito har ta saman rigar Gasu Nan bulbul kamar a matsa, Da sauri Meera ta sake rufe kirjin nata, yake Anty shafa tayi sannan tace,
"Kai Amma kinyi kyau sosai"
"Nagode"
Meera ta furta tana Shirin komawa toilet ta canja kayan, Anty Jamila ce tayi saurin dakatar da ita da fadin,
"Wai cirewa zakiyi?"
Meera ta juyo hade da girgiza kanta Alamar eh, Anty Jamila itama na yaken Dole tace,
"haba kefa wani lkcn ke kike maida kanki local shiyasa mazan skul dinma suke Raina ki kowa ya kwaso kurar kansa yake juyewa kanki"
Tayi mgnr tana matsawa kusa da ita, Meera tayi shiru a ranta ta fara tunanin Kuma fa hakane sai yanzu ta fahimci wato Raina Mata sutura ake shiyasa kowa yake juye guntun iskancin sa kanta Banda haka sauran meyasa bataga Ana musu haka ba? Anty shafa dake sa Kaya tace,
"kinyi shiru"
Meera ta danyi murmushin tace,
"toh Zan barshi"
ta fada tana dauko hijab zata sa kan kayan, Anty Jamila zata hanata sawa Anty shafa tayi Mata alama data barta kawai, haka sukaci gaba da Shirin su, Meera sai Jin Dadi take a ranta yaudai tasa Kaya me tsada ba Wanda ya Gama Jin jiki ba, Dan duk kayanta sun kode, batasan duk Wannan abun ingiza me kantun ruwa ake Mata ba har suka bar cikin gidansu, sbd kauda zargi tun a bakin gate suka ajiye ta kamar kullum. Haka kuwa akayi itama ta taka Dan zuwa department dinsu.
Lkcn dasu Anty shafa suka sauka a mota da sauri suka latsa number Faisal, Faisal da tun dazu suke skul din ya daga yana fadin,
"yane 'yanmata kun shigo ne?"
Anty shafa tace,
"yanzu Nan kuwa Kuna Ina ne?"
Faisal yace,
"Ai muna Bayan kango ku muke jira ku turo Mana ita"
Anty shafa tace,
"toh shikenan ku bamu mintuna kadan"
"okay babu damuwa"
Faisal ya furta Yana kashe wayar, daidai lkcn Sageer ya dubeshi yace,
"Wai sai yaushe zaku turo min ita ne? Kun sani Sarai mgnin karfin mazan Nan Dana Sha irin Mesa mutum karfin doki ne fah"
Yyi mgnr Yana gyara wandon sa sbd abarsa datayi tsaye tun dazu saikace icce kawai jiran zuwan Meera yake ya kaddamar, Faisal yace,
"Yanzun nan zasu turo ta karka damu oga"
tsaki Sageer yyi be sake tanka su ba.
A bangaren su Anty shafa kuwa Surry ta Kira Nan suka hadu dukansu uku Babu Afra a ciki, Suna tsaye Meera ta karaso wajen harta wuce su batasan suna gurun ba sbd sunyi nesa da ita, ita kam sai tafiya take a nutse tana mmkin yaudai Babu Wanda ya kawo Mata Raini, Ta kusa Isa department dinsu kuwa taji an Kira sunan ta Ashe suna biye da ita a baya, duba Jaka Anty shafa ta fara Yi tana fadin,
"Kai Wlh dgske na manta littafina, Bari na Tabota naji"
tayi mgnr tana latsa wayarta, Kiran wayar Afra tayi tana sata a handsfree tace,
"hello Afra littafina Yana wajen ki Koh?"
Afra tace,
"eh Ina duba wasu abubuwa ne"
Anty shafa tace,
"kassh Nima Abu Zan duba ki kawo min shi"
Afra daga dayan bangaren tace,
"kiyi hakuri kizo ki karba ko ki turo a karba Miki"
Anty shafa tace,
"kina inane haka?"
Afra tace,
"inata Bayan kango inda muke haduwa idan zamuyi kr2"
Anty shafa tace,
"Toh Zan turo Meera ta karba min yanzu akwai inda zamuje"
Afra tace,
"Babu damuwa"
Nan suka yanke wayar, Anty shafa ta dubi Meera tace,
"Da na tsayar ki na dauka littafin Yana wajen ki ko kin hada da nawa a naki Ashe kinji Yana wajen Afra jeki karbo min pls"
Ameera batare data kawo komai ba tace,
"Inane Bayan kango?"
Anty shafa tace,
"zo na nuna Miki hanyar"
Nan Meera tabi bayansu, can wani layi dake tsakanin wasu department Suka nuna Mata sukace tabi wajen zata hango wani gini da ba'a karasa Yi ba anan Afra take, Meera tace,
"Toh."
Nan ta barsu a wajen ta Kama hanyar tafiya Bayan kango. Tafiyar ta keda wuya Afra ta fito daga maboyar ta tana rike ciki sbd dariya, take Suma sauran suka dinga sheka dariya suna tafawa, Da sauri suka nemi wani waje suka zauna kowa dariya na cinsa, dakyar dai Surry ta iya fadin,
"Kai Amma mun cika 'yan iska wlh"
Anty Jamila tace,
"nakarshe ma kuwa"
Anty shafa tace,
"saima Kunga yadda takeyi ta dauka Mun sakko ne"
Afra tace,
"tabdin tayi Mana Abinnan mu kyaleta? Haba karyane Wlh"
Nan sukaci gaba da dariya suna tafawa kafin su Mike Dan bin Bayan Meera.
Meera tun tana tafiya tana ganin mutane Saiya dawo yanzu jefi2 take kallon su, zuwa yanzu shirun da taji tsoro ne ya fara ziyartar ta, Dan tsaki taja data tuna tayi ragon azanci da Bata karbi number Afran ba da kawai saidai ta sake kiranta ta Gaya Mata ta wanne lungu take, Amma sbd gujewar fadawa lefi yasa taci gaba da tafiya tana waiwaye Kamar daga sama taga mutum biyu maza sun Sha gabanta fuskarsu toshe da bakin glass, a razane ta juya bayanta Nan ma taci Karo da wasu biyun a Bayan ta, a rude ta fara mgn,
"suwaye ku? Dan Allah ku bani hanya na wuce"
Tayi mgnr tana binsu da kallo, a tare suka sakar Mata dariya suna nunata da yatsa, kirjin Meera ne ya bada wani irin Damm A tsorace tace,
"kuyi hakuri Dan Allah Abu Zan karba na tafi"
tayi mgnr tana waige-waige, Nan ma dariya suka Kara Yi Mata kafin Faisal yace,
"Me kuke jira? Maza kuyi wufff ayi sama da ita"
Zaro Ido Meera tayi zuwa yanzu kwalla ta fara cika Mata Ido zatayi mgn kenan taji an cirata sama,
"Wayyo Allah taimako Afraaa kina Ina Dan Allah kizo"
ta furta tana tirjewa daga rikon da sukai Mata, Faisal ne ya kwade Mata baki Yana fadin,
"Dallah sokuwa Babu wata Afra anan wajen ki Mana shiru"
Kirjin Meera ne ya Kara tsananta bugawa a kidime tace,
"me kuke nufi?"
Faisal yace,
"Oho Zaki gani"
ya fada Yana bawa sauran yaran umarni Akan suci gaba da janta, duk yadda Meera taso ta tirje Abin yaci tura wani lungu sukayi da ita sai hango Sageer tayi a tsaye ya saka hannayen sa cikin Aljihun wando Yana jiran zuwan su, ganinsa ba karamin tashin hankali ya Sanya ta ba sai yanzu ta fahimci shigo-shigo ba zurfi akai Mata, Wani irin Zafi da Takaici ne ya Kai Mata ziyara a cikin zuciyar ta, kafin tayi aune taji an fisge Mata hijab din jikinta dama jakar hannun ta tun a hanya ta Fadi, fitar hijab din daga jikinta yyi daidai da sake bayyana Asalin shape dinta,
cikin kaguwa da zumudi Sageer ya fisgota daga hannun su Yana musu alama da su tafi, Kware baki Meera tayi ta dinga zunduma ihu tana kuka, Sageer ba ta ita yake ba duk ya rude da ganin Albarkatun Kirjin ta, kokarin cire Mata riga yake Amma Meera Taki bashi damar hakan, sosai ta fara amfani da dukkan iya karfin ta tana ture shi, ganin haka yasa ya jawo Mata skirt dinta ya rage saura Mata Inner na ciki, Wata irin kururuwa Meera take tana neman taimako Addu'a kuwa Batasan wacce kala take ba sbd tsabar firgicin da take ciki, ganin yadda take Bata Masa lkci yasa kawai kafarsa da karfi ya take Mata hannayen ta, wani irin radadin zafi ne ya ziyarci Meera take ta saki wani irin marayan kuka tana jero Kiran sunayen Allah kala-kala, Kafin tayi aune ya yaga Mata rigar ta sai ya rage daga ita sai bra da skirt, Wayyo Allah Sageer ya gigice kwarai da ganin Halittar Meera, a birkice yyi azamar cilli da wandon sa sai ga Abarsa tana Lilo, rintse ido Meera tayi ranta na Mata suya ta kasa hanashi ga Abinda yake Shirin Yi Mata sbd ya Sagar Mata da karfin ta, Kokarin Fisge skirt dinta yyi kawai yaji An kwala Masa Abu ta bayansa da karfi,
a gigice ya juya sbd bugun ya shige shi take aka fara kallon-kallo tsakanin sa da Wanda yyi bugun ba kowa bane face Dr. Omar. Sageer be Ida tantance waye bane yaji an Kai Masa naushi a fuska sai gashi ya tafi luu ya Fadi Yana dafe fuskar sa cikin yanayi najin zafi da radadi, Cikin hanzari ya jawo Wandon sa ya saka Yana bin Dr. Omar din da kallo cikin takaici yace,
"wani iya shegen ne ya kawo ka Nan?"
Dr. Omar ya dubeshi cikin tsantsar takaici da tsana yace,
"Kai wanne irin bunsuru ne Wai? Meyasa bazakayi Abinda ya kawoka skul ba sai akuyanci?"
Sageer Yana fama da bakin cikin Abinda aka hanashi Yi yace,
"Kai mlm saurara Inace idan Iskanci ne ka take kowa? Ko bakai bane jiya ka Gama shedanci a gaban idanun jama'a? Oh sbd Kai ka moreta shine bakaso Nima naji duminta Koh? Toh Wlh bazan yadda ba Nima saina dandanata"