Sashe 30
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya furta hakan a fili ransa na suya, Duk Wannan hayaniyar da ake Babu Wanda yafi ganin lefi sama da Meera, shiyasa Sbd tsanar da yake Mata har wani daci-daci yakeji a ransa, ba'a taba wulakanta shi da tozarci irin yau ba, be taba Dana sanin yin taimako sama da yau ba, Meyasa ma yakai Mata taimako? Daya Bari Sageer ya Ida nufinsa a kanta, Tabbas Saiya koya Mata hankali, yadda tasa mutuncin sa ya zube a idon duniya Saiya wulakanta Rayuwar ta, Saiya Zame Mata tamkar Zaki a cikin dawa, yasha Alwashin saita gwammace kida da karatu, haka mugayen tunane-tunane suka dinga zarya a Kwakwalwar Dr. Omar ransa na turiri sai safa da marwa yake a dakin sbd kyankyamin wajen ma ko zama baida niyyar Yi, Hannun sa ya dunkule ya kaiwa dayan naushi cikin mugun takaici, Daidai lkcn Yaga wani Dan sanda ya bude inda aka rufe shi, Dan sandan Yana daga Dan nesa sbd yadda yaga Dr. Omar na huci yasan tabbas duk Wanda ya ketara layinsa zaiyi bayani Dan haka yace,
"Ka fito waje"
yyi mgnr Yana juyawa da sauri, Zuwan Dr. Omar wajen yaga Sadeeq tare dasu, Daya daga cikinsu yace,
"you're free now Allah ya kiyaye gaba"
Kallon su Omar yyi kafin ya maida kallon sa Kan Sadeeq yace,
"why? Meyasa zaka salwantar da Wannan kudin ta Wannan hanyar?"
Sadeeq yace,
"Allah ne shaida, Nima na shaida hakan baka da hannu Akan Abinda ake tuhumar ka kawai anyi amfani da son Rai ne wajen yanke hukunci Dan haka matukar inada yadda zanyi bazan barka cikin wulakanci da kaskanci ba"
Dan cije lips dinsa Dr. Omar yyi yanajin wani Abu a ransa, kafin ya nufi wajen Sadeeq din ko mutanen wajen basuyiwa sallama ba suka fice, can Dr. Sadeeq yaci gaba da fadin,
"Dole mu daukaka Kara Wlh, Shidin banza waye zai nunawa shedanci?"
Dr. Omar ya dube shi sosai yace,
"kana manta waye silar rusamin komai? Ita din giyar wake Tasha da zata bada Wannan mummunan shaidar a Kaina?"
Dr. Sadeeq yace,
"No Abinda zaka duba shine na tabbata akwai wata a kasa dole akwai dalilin dayasa ta bada Wannan shaidar"
Dr. Omar ya dubeshi Rai bace yace,
"Ban santa, Bansan wacece ita ba, bansan Ina take ba, Kai a takaice yau ne Rana ta farko Dana San sunan ta, Amma na zabi na Kare mutuncin ta, na karba Mata 'yanci, wanne irin abune zaisa ta juyamin baya? Sai yanzu na fara tunanin duk haduwar da mukayi da alama tarko aka hadamin Dan haka nidin Nan bazan kyaleta ba saina koya Mata hankali, saita gane ba'a taba Omar Farooq a kwana lpy"
Da sauri Dr. Sadeeq yace,
"Abeg calm down karka Bari zuciya ta debeka kayiwa abin gurguwar fahimta, banyi mgn da ita ba but na fahimci tabbas akwai dalilin dayasa tayi hakan ya kamata mubi abin a sannu sannan mu daukaka Kara Dan dawo da martabar ka"
Dan murmushin gefen baki Dr. Omar yyi Wanda yafi kuka ciwo yace,
"Sometimes kana mance da waye kke mgn, karka manta nine Omar din daka sani tun farko, har yanzu ban canja ba again kasan duk Abinda nake bana copying tunda akayi amfani da yarinyar Nan wajen batamin suna sai nayi amfani da ita ta wata hanyar Dan koyawa dukansu hankali"
yyi mgnr Yana shigewa mazaunin driver sbd bacin Rai Sam be lura da Nan ya shige ba, Binsa da kallo Dr. Sadeeq yyi kafin ya matsa jikin kofar motar yace,
"Ka kula da kanka wajen driving bazan iya Shiga a Wannan yanayin da kke ciki ba"
Ya fada Yana matsawa gefe domin dama makullin motar a jiki yake, kamar kuwa jira yake a tamanin Dr. Omar ya bawa motar wuta saura kiris ya bige wani Dan mashin Allah ya tsare, Addu'a Dr. Sadeeq yake Yana fatan Allah ya tsare Dr. Omar din kafin shima ya nemi abin Hawa Dan barin wajen.
*****
Tunda suka baro airport Driver din daddy ya lura akwai masu binsu a baya, hankalin sa ne ya tashi yadan juya baya sai yaga daddy jarida ma yake karantawa, Maida hankalin sa Kan tuki yyi tare da karawa motar gudu Dan bacewa masu binsa, dukda haka be bace musun ba Dan haka ya canja layi zuwa wani lungu sbd ya boye musu, Aiko Yana Shiga lungun akayi Rashin sa'a motoci Basu cika bi ta wajen sosai ba, kamar walkiya yaga wata motar Tasha gabansu, a gigice driver ya taka birki hade d nufin juyawa baya Nan ma ya hango wata motar ta tare,
"Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un"
Driver ya furta da karfi, daidai lkcn Alhaji Abdullahi ya dago a firgice sbd Jin furucin Driver dinsa, zaiyi mgn kenan sukaji an balle murfin kofar ta bude, Kafin wani lkci an ture driver zuwa waje mutanen dake rufe da fuskokin su suka tura driver a Bayan boot Bayan sun rufe masa baki da ido, Mmki ne ya Kama Daddy Yana bin Wanda suka sashi tsakiya da kallo, ga wani a gaba ya zauna mazaunin Driver hade da Shirin yin ribas,
Ransa ne ya baci matuka da hanzari ya dauko waya zai Danna Kira yaji an warce ta tare da kasheta gaba1, Alhaji Abdullahi yaga Ikon Allah, ba zato yaji sun Kama hannun sa sun daure hade da rufe Masa baki da ido Dan karya gane hanya, Nan suka manni motar a guje, yyinda Alhaji Abdullahi ya dinga jero Addu'o'i Yana mmkin waye yyi Masa ture? Shiyasa fa yaki sanar da mutane zai dawo to gashi dawowa cikin sirrin ba'a tsira ba, to wanne irin munafukin yake tare dashi harya San duk wani motsin sa?
°°°°°°°°
A bangaren Dr. Omar kuwa, sbd yadda bacin Rai ya rufe Masa ido Sam besan Ina yake nausa ba, sai zagaye titi yake Yana Shiga lunguna har ya bar Kan manyan titina ya fara fita daga gari, Samun kansa yyi kawai da bin wata hanyar da aka sa Mata birji Babu kwalta kamar Wanda ya nausa cikin daji.
``````
Bisa Debewar mmki Alhaji Abdullahi ya dinga kallon dajin da aka tsare su, sai zagaye su ake Ana Harbin bindiga shi da driver dinsa, Babban cikin su ya kalli Alhaji Abdullahi yace,
"Munsan kudi ba Matsalar ka bane Dan haka mukeso kasa a kawo Mana 5 billion ko Kuma mu harbe ka yanzun Nan batare da kowa yasan Koda inda gawarka take ba"
Driver ne ya tsoma baki da fadin,
"haba bayin Allah biliyan biyar ance muku miliyan biyar ce? Ko an gaya muku kudin a banza ake samu?"
Wani daga cikin yaran ne ya dauke shi da Mari,
"Kai dalla kayi Mana shiru kana driver dama har wani kudi ka sani? Toh 5 billion nawa take a wajen Wannan Babban Attajirin?"
Ogan nasu yace,
"Kyale shi d alama so yake ya ziyarci barzahu"
Yyi mgnr hade da saita Bindigar hannun sa da sauri Alhaji Abdullahi yace,
"Indai Wannan kudin ne za'a Baku karku kashe shi"
yyi mgnr Yana kokarin Kare driver din nasa, Wata gigitacciyar Dariya Ogan 'yan daba ya saki hade da sakin harbin dayaso yiwa driver ya harbi wani Bari sannan yace,
"haka nakeson ji Dan kudi shine mutunci"
Yyi mgnr Yana dariyar keta Dan sunsha Alwashin saisun Gama karbar kudin sannan su kashe su bazasu Bari dai su koma gida ba saisun cika aikin da aka sasu.
••••••�
Lkcn da suka saki Harbin daidai lkcn Dr. Omar yake zaune cikin mota duk ya gaji da tukin shiyasa ya tsaya Yana huci shi kadai, mmki ne ya Kama shi matuka daya jiyo harbi daga gefen inda yake, zaton sa ko su Sageer ne suke bibiyar sa, Dan haka ya fito daga motar ransa a mugun bace ya nufi inda ya jiyo Harbin Yana sawa a ransa yau koshi ko su saidai uwar wani ta haifi wani.
8/15/20, 8:02 PM - Ummi Tandama: *200 ne kacal👌🻠ba yawa Domin sanin yadda Zaki biya ki nemi Wannan number 09039118754*
......ðŸ“ðŸ“ðŸ“
Na
*Nuceeyluv😘*
19....
Ga bisa mmkinsa sai ganin mutane yyi rike da bindigu suna Shirin harbe wani, dake duk sun juya baya shiyasa Basu gansa ba, ji yyi Ogan 'yan daban ya dakawa Alhji Abdullahi tsawa da fadin,
"Kai muke jira maza ka kirasu"
yyi mgnr Yana Mika masa wayarsa da suka karbe dazu, dagowar Kan da zaiyi ya karbi wayar kenan ya hango Dr. Omar daga can nesa ya harde hannayen sa, Besan meyasa ba Amma take yaji kirjinsa ya buga sosai, daga wajen Dr. Omar din ma haka abin ya kasance ji yyi kirjinsa ya buga sosai, Alhji Abdullahi ya kasa cire idonsa a kansa sai shafa waya yake ya kasa Kira Dan hankalin sa gaba1 nakan Dr. Omar,
"Bazaka Kira bane Wai?"
Yaji ogan 'yan daban ya katse shi da tsawa, daga can bangaren Dr. Omar ne yyi Masa Alama da hannu Akan yyi shiru ya kauda idonsa, hakan kuwa akayi Alhji Abdullahi samun kansa yyi da kawar da idon Yana Shirin Kiran Sageer Sukaji an shammaci ogan 'yan daban an shake shi tare da warce Bindigar hannun sa, gaba1 wajen firgita sukayi Nan suka yo Kan Dr. Omar suna saita shi da Bindigar hannun su, cikin tsawa Dr. Omar yace,
"ko ku aje Wannan guns din kasa ko na harbe boss din naku"
yyi mgnr Yana nuna ogansu daya Sha shaka a hannun Dr. Omar sai numfashi yake ja da karfi, alama yyi musu dasu ajiye haka suka ajiye badan sun so ba, Driver Alhaji Abdullahi dayaga Sauki ya fara samuwa yace,
"Alhamdulillah mun gode Allah, mun gode maka bawan Allah, Wlh sato mu sukayi"
Dr. Omar ya dubi ogan 'yan daban Rai bace yace,
"kidnapping? Me sukayi muku zaku sace su?"
Ogan 'yan daba yyi shiru Yana mirsisi da ido,
"bazakayi mgn ba?"
Dr. Omar ya furta hakan da karfi, jikin ogan 'yan daba ne ya fara rawa ko daga rikon da Dr. Omar yyi Masa tabbas yasan Wutsiyar rakumi tayi nesa da kasa, Cikin rawar murya yace,
"Muma turo mu akayi"
Dr. Omar ya dafe kansa cikin takaici yace,
"ture? Mtwsss...."
Yaja tsaki me cike da tsantsar takaici yace,