← Book details Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 128

Sashe 82

Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dina ne shagalin murnar bikinmu zasu tayamu kema Zaki iya shigowa ciki a baki kwalba ko ki Busa hayaki" ya karasa mgnr Yana kaiwa giyar bakinsa, Tashin hankalin da ba'a sa Masa Rana hakan ya kasance a wajen Anty Jamila da sauri ta matsa gabansa tana kokarin warce kwalbar hannun sa Tace, "sbd nanne dandalin 'yan Iska shiyasa kkeson ayi shedanci a wajen?" Tasowa yyi ya Mike Yana huci yace, "ki gayamin a Ina muka hadu idan ba'a dandalin iskancin ba? Har akwai wani Abu da Zaki nunawa sauran? Kema fa member ce" wani daga ciki ne yace, "enough Faisal idan Bata ra'ayi saita koma daki mu mu kwana a parlo" kallon me mgnr Anty Jamila tayi hawayen takaici na zubo mata tace, "kwana? Katti daku zaku kwana a gidan me aure ba Dangin iya bana baba?" Dariya suka kwashe Mata dukansu sukace, "ke idan kikai wasa saimu kwana cikin dakin naki bar ganin muna Miki shiru rangwame muke Miki kafin ki Saba damu ai tunda Kika shigo Cikin mu kin zama member" Wani irin shock ne ya Kama Anty Jamila a hankali ta fara ja da baya da baya Saida ta kusan shiga kofar dakinta ta juya da sauri ta shige hannun ta na rawa ta sawa kofar key hade da fashewa da kuka sosai. Tunda aka Gama biki Saratu ta samu ta tattara nata ya nata ta ware gida musamman data lura Hajia Aisha ta rage sakar mata fuska yanzu, Mmki ne sosai ya kamata lkcn data tarar da kofar gidan a kulle, Dan key din wajen ta tasa ta bude Nan taga gidan duk yyi Kura Yana bukatar shara, a ranta take tunanin Toh Ina mlm sale yake? Take ta tuna da Dr. Omar tabbas shi zai dauke shi, tsaki Taja tana me dauko wayarta ta fara Nemo number Dr. Omar lkcn Yana zauna kan kujera ya kifa kansa yaji wayarsa na ringing Dagowa yyi a hankali ganin me Kiran yasa shi gyara nutsuwar sa kafin ya Kara a kunne hade da sallama, Batare data Amsa Masa sallamar ba Tace, "Toh Dan Dadi Uba gidan naka ka tattara ka kaishi ko me?" Shiru Dr. Omar yyi Yana cije lips dinsa, Saratu tace, "mgn nake ko Nima miskilancin za'a nuna min?" Cikin danne Jin haushin sa yace, "Umma kin manta ke Kika tafi Kika barshi?" Saratu Tace, "Toh Dana tafi gani na dawo sai shima ya dawo ko Haka za'a bar gidan ya mutu Babu me kula dashi?" Dr. Omar yace, "Umma dakin Bari zuwa wasu kwanakin Saiya dawo lkcn yadan huta tunda ba zama kike ba shi Kuma a gida shi kadai ba Dadi" "Eh lalle Ashe namiji na nakuda ban sani ba? Kace shine uwarka shine ubanka dole ka nuna Masa Gata" Dan lumshe ido Dr. Omar yyi yace, "Ummah ba Haka nake nufi ba" Saratu Tace, "Kai dakata ka jini dakyau dole duk Inda ka kaishi ma ka dawo dashi Dan bazan lamunci yyi nesa da gidan Nan ba Alhalin ni inacan Ina neman na rufin Asiri Banda ma Rashin godiyar Allah shi me yake tsinanawa a gidan Banda zaman kashe wandon? " Ran Dr. Omar ne ya fara baci yace, "Ummah abinnan fa da Zaki daina zuwa da saimun Fi kowa Jin dadin rufin Asiri dai Allah ya bamu Banga amfanin kije kiyita kaskantar da kanki a gidan mutane ba" "Au dama bakin ciki kuke min da samun nawa?" Saratu ta Furta hakan cikin Jin haushi tace, "har kana da bakin na kaskantar da Kaina? Toh tun kana cikin ciki na Shiga Wannan gidan Banga Abinda zai rabani da gidan Nan ba domin tamkar 'yar gida Haka nake Jin Kaina" shiru Dr. Omar yyi Yana mmkin Nisan da Saratu tayi gaba1 Bata Jin Kira, hakan yasa yace zaizo ya sameta a Haka suka yanke wayar kowa ransa a bace, aje wayar gefe yyi ya kwanta kansa nadan Sara Masa gaba1 bayajin dadin jikinsa kwana biyun Nan tunda yyi Allurar Nan yaji dama2 Amma bawai Abinda yake damunsa ya tafi bane gaba1 da matsananciyar sha'awa yake kwana yake tashi musamman da irin Shigar da Meera ta tsiri Yi yanzu sai ta Kuma hargitsa Masa lissafi tun Yana kallon ta Yana kawar dakai yanzun yakai makura wajen kasa cire idonsa a kanta gashi baida kwarin gwiwar ya turmushe ta yyi mata ta karfi, Yana cikin Wannan tunanin yaji an turo kofar a hankali hade da sallama, Dagowa yyi a zuciye sbd ya gane me shigowar yace, "waike baki iya neman izini bane Zaki dinga shigomin Kai tsaye?" Ja baya Salma dake bakin kofa tayi Adan tsorace tace, "I'm sorry pls bazan sake ba" kawar dakai yyi Yana Jan tsaki be Kara Yi mata mgn ba, hakan yasa Salma tadan karaso a hankali tana zama nesa da kujerar da yake zaune Tace, "mrng Dr." Be dago ya kalleta ba bare yasan Allah yyi ruwanta a wajen, Dan juya idonta tayi kafin ta Mike tana takawa a hankali cikin Jan ra'ayi ta koma ta bangaren da yake cikin wani salo na yaudara ta Mika hannun ta zata rike shi ya janye da sauri Yana dago kansa daidai lkcn ta tattare gyalen data shafa gefe daya take coca cola shape dinta suka bayyana tana Dan juya cikakkun hips dinta a hankali Tace, "haba Dr. Ka kalleni dakyau Wai ban dace da irin matan da kkeso bane?" Ta karasa mgnr tana juyawa front and back dinta, wani irin kakkauran yawu Dr. Omar ya hadiye dama a kusa yake da tunanin surar Meera ga wata tana neman dagula Masa lissafi a office saidai sosai yyi ta maza Yana hade girar sama data kasa yace, "ke Salma kina hauka ne?" Salma ta bude idonta da sauri tana tsare shi da ido taji yaci gaba da fadin, "tun kafin na rufe idona na bude ki ficemin a office" ya karasa mgnr cikin daka tsawa Yana mikewa tsaye hade da nuna mata kofa, a maimakon Salma ta fice a office din kawai sai tayi kasa da sauri cikin nuna barikancin tace, "Sorry, I'm sorry honey, am very sorry, You know I love right? Wlh tun ranar Dana Dora idona a kanka naji dukduniya Babu Wanda nakeso sama dakai, a kullum ta Allah da kaunar ka nake kwana nake tashi Dan Allah ko ata biyu ne kayi Dani zan zauna dakai Please ka aureni..👏🏻" ta karasa mgnr cikin yanayi na me Shirin kuka Kamar gske, shiru Dr. Omar yyi Yana me komawa Kan kujerar sa ya zauna be Kara Yi Mata mgn ba sai system dinsa ya zurawa Ido kawai Kamar me nazarin wani Abu, hakan yasa Salma ta Mike a hankali, a sanyaye ta dubeshi tace, "bazan takura maka akan Abinda bakaso ba Amma ka ajiye Wannan a ranka nidin Nan me kaunar kace Ina Sonka, Ina matukar kaunar ka, a shirye nake na zamo matarka domin na Sanya ka farinciki marar yankewa think twice pls na barka lpy" ta karasa mgnr tana me juyawa a hankali tayi hanyar fita daidai zata gifta ta gabansa ta dunguri wasu files da gangan hakan yasa suka zubo kasa da sauri Salma tayi kasa ta kwashe su tana Dagowa taga Dr. Omar na kallon ta Abinda takeso kenan kawai tayi Masa murmushi hade dayin wani salo na juyawa tana juya cikakkun hips dinta ta fice a office din, sosai tarkon data Dana ya kafu domin kuwa harta bar office din Dr. Omar be daina kallon hips din nata ba. Yana yin parking din motar sa a gida ya hango Meera tare da Abba tana Mika Masa jarkar ruwan da take Masa Addu'a a ciki, Yana daga motar yake kallon su, wani Abu ne ke tsirga Masa a zuciya harta Gama mikawa Abba mgnin tabar wajen be fito ba, Saida ta shige parlo ya fito shima Yana Isa gaban Abba, kamar koyaushe da murmushi suka tari juna, Dr. Omar yace, "da fatan kanajin sauki?" Daga Kai Abba yyi Yana murmushi, zuba Masa ido Dr. Omar yyi yaga har 'yar kiba Abba yyi sabanin da dayake can gida wato ma kwanciyar hankali wani Abu ne, Dan girgiza shi Abba yyi sbd yadda yaga yyi shiru yasan tunani yake murmushi Dr. Omar yyi ya kasa yiwa Abba mgnr da sukayi da Saratu kawai yyi Masa sallama ya tafi cikin gidan shima. Around 10pm, Abu yaci tura Kan Dr. Omar tun farkon dare yake juyi Yana bin gado abun yaki Kwanciya daya tuno da surar Meera sai yaji tamkar an hura Masa shi gaba1 ya gigice da yanayin da yake ciki, duk yadda yakai ga dauriyar sa kasawa yyi hakan yasa shi lallabawa dakyar ya sauko daga saman sa zuwa kasa, tun kafin ya iso dakin yake fatan Allah yasa a bude kofar take yana tura kofar kuwa yajita tayi baya besan lkcn daya saki wawiyar ajiyar zuciya ba, a hankali ya sadada dakin Yana lalumen inda take har yakai hannu zai kunna wutar dakin sbd duhu ya fasa bayaso ya tasheta, hakan yasa shi matsawa a hankali ya kunna bed side lamp, take dakin ya danyi haske Amma ba sosai ba, zuba Mata Ido yyi Yana hadiyar yawu sbd ganin yanayin kwanciyar da tayi duk kayan sun zame sai lallausar cinyarta fara tas data bayyana ga Ramin cibiyar ta Nan yyi ciki shima fari Tass kallonsa ne ya karkare Kan luntsuma luntsuman breast dinta da nipples din suka fito ta cikin half vest dinta suna Masa welcome, tamkar Wanda aka ja da qugiya Haka ya dafa gadon cikin sanda Yana kokarin Hawa shima. 8/15/20, 8:07 PM - Ummi Tandama: A hankali yakai hannun sa Kan na fulanin ta zai taba yaga ta danyi motsi fasawa yyi ya zuba mata Ido yadda take juyin ke Kara daukar hankalin sa, Saida tabar motsi ya sake Mika hannun sa a hankali ya zurashi cikin half vest dinta take yaji wani irin lallausan Abu ya tabi hannun sa, lumshe ido yyi Yana sauke ajiyar zuciya a hankali, Nan ya fara zagaya hannun sa cikin half vest din Yana Jan Numfashi a hankali sbd yadda yaji laushin su da santsin su abin ba'a mgn, Meera na cikin bccin ta taji kamar Ana shafata, hakan yasa ta sake motsi tana kokarin bude idonta, ji tayi anaci gaba da matsa mata twins dinta da hanzari ta bude
Chapter 82 · 0% Book details