Sashe 116
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
ta sai dubansa take up and down Anya Omar dinne kuwa ko gizo yake mata? Toh Ina Ahmad din? Dan murmushi ya sakar mata Yana kashe mata Ido daya hade da dage gira kafin ya maida hankalin sa Kan tuki, mmike ne matuka ya Kama Meeran tanason yin mgn ba Hali sbd Inna shi kuwa Omar direct yake bin Ahmad har suka Kai ga layin da Inna fure take wayarsa tayi ringing Amma a silent take, ganin sunan Ahmad ne ya daga Kiran, "Yauwa Omar Wannan bakin gate din shi zaka Shiga" Omar na Gama ji ya katse wayar beyi mgn ba, Kai tsaye ya wuce gate din daya fada Masa me gadin gidan ya bude Yana musu barka da zuwa Inna fure ta leka ta window dake ta tashi tace, "sannu mlm Haruna" wucewa ciki Omar din yyi Yana tsaida motar kuwa Inna fure ta bude kofar baya Tace, "tunda miskilanci kkeji Saida safe ni na wuce Meera ku shigo Mana da kayan" Meera Tace, "Toh" itama tana kokarin bude kofa taji a rufe, kallon Omar din tayi da sauri taga ya zare hular kansa lallausan gashin sa suka Dan barbazu, murya can kasa Tace, "ka bude min na fita" kashe motar yyi Yana duban ta yace, "duk yadda na biyokin Nan saina barki ki tafi Haka kawai?" Meera Tace, "Toh ya Omar dare fa nayi, Kuma dai ni mezan maka" ta fada tana kawar dakai, juyo d fuskar tata yyi yace, "dgske baki San me Zaki min ba?" Meera ta girgiza kanta Tace, "eh" murmushi ya sakar mata yace, "gsky kinada saurin mantuwa" Meera Tace, "Kamar me?" Omar yace, kamata yyi ki bani goodnight ai" cikin Rashin fahimta Tace, "like how?" Omar yace, "let me show you" ya karasa mgnr Yana Rikota ta fada jikinsa shikuma yyi baya Dan ya kwantar da kujerar kokarin tashi Meera tayi Tace, "ya Omar nifa na kasa tuna Abinda kke Shirin Yi" tayi mgnr da Niyar basarwa Dan ya barta ta tafi, yace, "zan tunatar dake yanzu" yyi mgnr Yana cire hijab dinta har Dan kwalin, a tsorace Meera Tace, "ya Omar idan wani...." katse mata mgnr yyi ta hanyar rufe bakinsu, cikin shauki ya fara kissing dinta Yana me sa hannayen sa cikin lallausan gashin ta, Meera duk ta rikice yyinda Omar Kuma ya rikice da sauke numfashi dumin jikinta na rudashi gsky yyi missing dinta sosai, duk yadda taso ta kwace kasawa tayi hakan yasa jikinta yyi laushi tana amsar sakonnin da yake aika mata, a hankali ya gangaro da hannayen sa dake cikin gshi zuwa cikin rigarta yana shafata slowly, tsikar jikinta ne ya tashi matuka duk yasa tayi laushi sosai shiyasa ta Rasa karfi Dan sakonnin da yake isar mata ba kanana bane na manyan gwarzaye ne, sannu a hankali ya maida kissing din da yake zuwa wuyanta Haka zalika ya gangaro izuwa na fulanin ta daya Gama bude rigar bakinsa ya Sanya ya fara sucking breast dinta..., wayarsa ce tayi Kara sbd ya cireta a silent sai a lkcn ya dawo hayyacin sa da yake neman kaucewa, matsawa gefe Meera tayi tana gyara rigarta, hade da hararar sa, Shafa kansa yyi yace, "sorry" "bude min kofa zan wuce" ta Fadi hakan a takaice, Kallon ta yyi yace, "Meera...." Dagowa tayi tana kallon sa cije lips dinsa yyi Yana Dan matse kafafu a hankali yace, "you're so sweet I LOVE YOU" Kamar a mafarki taji wa'annan kalaman, kalaman da take fatan ace ya furta sama da sauran kalamai, kunya ce ta kamata tayi saurin rufe Ido tana kokarin tura kofar taji ya bude aikuwa da sauri ta fice tana murmushi, binta da kallon kauna yyi yanaji Kamar ya fisgota, fitowa yyi ya kawo musu kayan bakin kofa kafin ya koma mota Yana kunna motar kuwa Kiran Sadeeq ya sake shigowa, dagawa yyi yace, "Kai Wannan Kira Haka" Sadeeq yace, "Dan Allah mlm ka taho Haka nan haba" Omar yace, "Toh sa'idawa anan zan kwana" "kutt...." Sadeeq ya Furta hakan kafin ya Furta wata kalmar Omar ya katse wayar, daidai lkcn ya fito daga gate din gidan Yana hango motar su, Ahmad yace, "sai ka daina Masa tsiya gashi can ya fito" Sadeeq na dariya yace, "Barni dashi Dan iska" dariya Ahmad din yyi shima yace, "mutum da matar sa?" Sadeeq yace, "ai Ana barin halak Dan kunya Saiya hakura sai ankai Masa ita" daidai lkcn Omar ya karaso wajen su Yana Danna horn, fitowa sukayi Suna Isa wajen sa shima ya fito, Sadeeq yace, "Yauwa Asirin mu a rufe Wlh" Omar yace, "kaifa Wlh baka da mutunci" Ahmad yace, "shiyasa nace ya daina maka iya shege" Omar yace, "kyaleshi Nima zan Rama" Sadeeq yace, "oho dai nidai kaga Ahmad ka zaga damu garin Nan muga me duniyar take ciki" Ahmad yace, "da Daren Nan?" Sadeeq yace, "Bari kawai ai bamu samu nutsuwa bane da farkon shiyasa" Omar yace, "kaga Ahmad karmu biyeshi Haka kawai ba'a tashi yawo ba sai dare? A Bari zuwa gobe pls" hararar sa Sadeeq yyi zaiyi mgn Kuma ya fasa sbd ganin Ahmad wajen, Haka kuwa suka Kama hanyar komawa gida.