← Book details Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 128

Sashe 18

Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana Nan zaune shirim kamar kayan wanki sai latsa wayar hannun sa yake besan da shigowar Tata ba sbd wasu hotunan banza da yake gani na Mata tsirara, ganin tsayuwar bazata amfanar da ita da komai ba Meera tayi shahada kawai ta karasa ciki hade dayin sallama, har lkcn hankalin sa na bisa Kan wayar beji shigowar Tata ba, mmki ne ya Kama Meera tace a ranta ko bayaji sosai ne? Haka ta karasa a hankali ta aje tire din hannun ta gaban glass din dake gaban Alhaji buba, karar Ajewar tiren ya ankarar da Alhji buba daidai lkcn ya dago da kansa take kuwa idanun sa suka sauka Kan Albarkatun Meera data sunkuya wajen aje abin hannun ta, wani irin Abu yaji ya ziyarci kansa Yana washe baki,

Meera tayi saurin gyara gyalen kanta tana Kare kirjinta ta koma kan kujera tadan dosana sai gyarawa take ta kasa sakewa musamman data ga yadda yake kallon ta, Alhj buba dake zaune ya kasa nutsuwa dama ya Gama kallon hotuna duk sha'awar sa ta motsa gashi yaga abubuwa sun sake gigitashi da sauri ya Mike Yana nufar Meera hade da lashe baki yace,

"Kan uban Nan baby haka kike da Mai?"

Ya fada Yana lashe baki hade da tattare babbar rigar sa tamkar wani tsohon maye, ganin haka Meera ta Mike a tsorace tana binsa da kallo tace,

"Kai lpy kke kuwa?"

Alhji buba Yana washe baki yace,

"baby Ina lpy kuwa? Ai Wlh kin Gama gigitani bazan iya gabatar da Kaina ba batare Dana maida kwadayina ba billahillazi zakiyi mai"

ya fada Yana kokarin zare wandon sa,

"Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un"

Meera ta furta da karfi Fadi take,

"Kai a gidan uban nawa zaka nemi lalata Dani?"

Alhji buba yace,

"ke yanzu ai kin zama matata tunda aurenmu ko sati bazaiyi ba za'a daura"

A guje Meera tayi bakin kofa zata fice cikin rashin sa'a kafarta tayi tuntube da kafar kujera sai Gata a kasa ta fadi, ganin haka murna ta Kama Alhaji buba ya samu damar kamo Meera da karfi, kokarin dage Mata rigarta yake meera tana kwacewa, sai turesa take Amma ta kasa sbd mugun nauyin sa be Kai ga fada Mata jiki ba Amma Yana dab da hakan sbd yaye Mata riga yakeson Yi, hankalin Meera ya tashi matuka sbd neman fin karfinta da yake, ihu ta fara tana fadin,

"Dan Allah ku taimaka min zai lalatani, Mommm..."

ta kwala Kira da karfi da sauri Alhji buba ya jawo gyalen daya Fadi na Meera ya daure Mata baki yace,

"dallah ni sharp-sharp Zan Dan zurzura Miki shikenan fa a wuce wajen"

takaici ne ya Kama Meera sai mutsu2 take ganin Yana kokarin cire wandon sa na ciki, Wasu irin zafafan hawaye ne suka sakko Mata tana rintse ido Babu Abinda take sai Addu'ar Allah ya kawo Mata agaji, Ji sukayi an bude kofa a razane Alhji buba ya maida wandon sa daya fara sakko dashi kasa,

"Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un"

sukaji an furta Ana yowa Kan Alhji buba, wani irin kyakkyawan Mari aka kwashe Alhji buban dashi, Da sauri Meera ta kunce daurin dake bakinta murna fal ranta tace,

"Dad!"

Dad ya kalleta ya kalli Alhji buba ransa a bace yace,

"Ashe Kai baka da mutunci ban sani ba? Dama Kai bunsuru ne Banda lbri?"

Dad ya furta ransa a mugun bace, Alhji buba ya dauko babbar rigar sa a hammata Yana kallon Dad a kunyace yace,

"Dan Allah Alhji kayi hakuri sharrin shedan ne"

"Sharrin shedan din gidanku? Sbd Debewar Albarka a cikin gidana zakayi lalata? Wanne irin Zamani ne muke ciki a yanzu?"

Alhji buba ya zagaya ta Bayan kujera da sauri yace,

"ayi hakuri baza'a sake ba"

yyi mgnr Yana ficewa daga parlon d sauri,

"Mtwsss.."

Dad Yaja wani mugun tsaki yanajin ransa na Masa zafi, kallon Meera yyi bece komai ba shima ya fice a parlon, Dadi ne ya Kama Meera ta lumshe ido tana murmushi me ciwo, a hankali tace,

"Allah na gode maka daka kawo min taimako cikin gaggawa"

Gyalen dazu ta jawo ta daure kanta da sauri tabar parlon itama.

A parlo ta tarar da Dad Yana maidawa mom Abinda ya faru, Mom tana jinsa a ranta bataso Dad yaje wajen ba Ita da za'a lalata Meeran ma haka takeso, a fili kuwa tace,

"gsky mutumin Nan ya Bata wayon sa a fili kamar mutumin arziki Amma a boye baida Hali me kyau"

Dad yace,

"Zamani ne Allah ya kawo mu gaba1 komai ya lalace manya da Yara duk sun koma wasu saikace karnuka musamman da fyade ya zama tamkar ruwan dare"

mom ta danyi tsaki kasa2 ita duk ta gaji da zancen ma sbd hakarta Bata cimma ruwa ba Dan haka ta share shi kawai tana huci, Ganin haka shima dad ya kyaleta batare da yasan dalilin shirun nata ba.

Meera na zuwa daki ta fada wanka duk murna ta isheta tana Kuma kyautata zaton dad bazai taba yarda da Wannan mutumin ba saidai idan wani zasu Dada kawo Mata Kuma.

****
Su Anty Jamila Basu suka dawo gida ba sai wajen magrib duk a gajiye suka shigo parlon lkcn mom ce kadai a ciki tana kallo, Bayan sun zauna Anty shafa tace,

"mom ya mgnr Alhji buba fa?"

Ta fada tana dariya, Mom taja tsaki cikin takaici ta sanar musu Abinda ya faru, Anty Jamila tace,

"Kash Amma dad ya kwafsa Wlh gsky banso ta samu agaji ba"

mom tace,

"Kyaleni dasu saina Nemo Wanda yafi Alhji buba iskanci Kai sukayi Wasa saina sa a lalatata na gske"

Anty shafa tace,

"Nifa yau gaba1 mom na gaji abinka da bamu Saba ba duk wata wahala da kanmu muke"

Anty Jamila tace,

"kin manta me Mana wahalar tana gida? Naji ma fa Wai an fara Shiga lecture muna Nan muna shiririta bamu San wacce muke ciki ba"

Anty shafa tace,

"Abinda yafi mom a maida Meera sbd namu kr2n idan Bata tare damu Tabbas wahala zamu Sha sosai Kuma tafiya da Itan Yana Karo Mana class sbd nunata muke a Matsayin 'yar aiki"

mom ta kallesu da mmki tace,

"jiyan Nan fa kukace tana kashe muku kasuwa?"

Anty shafa tace,

"ai yanzu kawai raba hanya zamuyi driver zai dinga ajeta a bakin gate mu Kuma ya karasa damu cikin skul Kunga kenan bamu hada hanya ba kowa tafiyar sa daban sai idan muna bukatar Abu mu kirata shikenan"

Anty Jamila tayi saurin tsoma baki da fadin,

"Tabbas Wannan shawarar tayi Dan gsky yau daya Nima na gaji sabanin farko da komai muna zaune zamu sa tayi Mana kamar aike ko wani abun."

Mom ta sauke ajiyar zuciya ba haka taso ba Amma Dan farincikin yaran nata dole tabi shawarar su, Dan haka tace,

"Shikenan na amince"

Nan suka rungume ta suna murna.

A Daren ranar mom ta sake samun dad da mgnr Ameera, dad ya amince da wuri musamman datayi Masa zakin baki Dan cewa tayi Alhji tunda Alhji buba baida Hali a barta tayi karatun nata kafin Allah ya kawo Mata mutumin kirki sai ayi Mata warning kada ta sake kula samarin banza, Da wa'annan zantukan dad ya amince da zancen mom, Koda lbrn ya Isa gurin Meera kasa boye farincikin ta tayi sbd batayi tsammanin komawar ta da wuri haka ba, Lalle Allah baya bcci Ameera ta furta hakan a ranta tare dayiwa Allah godiya bisa ni'imar da yyi mata.

~~~~~~
Saratu na jera kula akan dining table Sageer ya fado parlon, lkcn Babu kowa Dan Hajia Aisha na sama, Dago kanta tayi tana washe baki tace,

"yaron Alhaji Ashe Kaine tafe toh sannu da zuwa"

Ta fada kamar bakinta zai yage,

"Mtwsss...."

Sageer yaja tsaki daidai lkcn Hajia Aisha ta sakko daga sama,

"Kai da waye Kuma Sageer?"

Sageer hannayen sa cikin Aljihu Rai bace yace,

"wacce tsohuwar Mana Mummy gaba1 Bata da zuciya tamkar Kare ya lashe"

Hajia Aisha tace,

"Kai Sageer ban hanaka irin Abubuwan Nan ba? Ina lefin Wanda ya damu dakai? Idan aka dauke mu iyayen ka da 'yan uwanka Banga me sonka kamar jininsa irin Saratu ba tun kana jaririnka take matukar kaunar ka ni na shaida hakan Kuma ba komai Yaja hakan ba nasan sbd mutunci da zaman tare ne haka zalika a wasu lokutan Ana samun haduwar jini kamar mahaifiyar kace ka girmamata Dan kaidin sa'an danta ne na fari"

"Kaiii...kaiii...Kai....haba..Haba...haba.. Mummy"

sageer ya furta hakan a jere Yana jijjiga hannayen sa irin kamar an isheka da mgnr Nan, yaci gaba da fadin,

"kullum...kullum mgn daya mummy at least Koda Zaki min fadan ki daina dangata ta a Matsayin Mahaifiya ta ki kalleta dakyau mummy 'yar aiki ce fa? Sbd Allah da matsayina da komai kina mannamin ita? Toh Koh gware mukai muka Fado duniya da danta karewar Rana daya aka haifemu so what? Sai akace ta haifeni? To be sincerely Mummy I hate irin maganganun nan da kike especially idan Kika manna min Wannan jemammiyar kika ce kamar mahaifiyata and......"

Karauuuuu.... yaji an dauke shi da wani irin gigitaccen Mari har wasu stars na yawo a fuskar sa, daidai lkcn Saratu ta saki plate din hannunta tana Kama kirji, Hajia Aisha ce me Wannan Marin Rai bace tace,

"Ashe baka da mutunci ban sani ba Sageer? Irin tarbiyar Dana baka kenan? Toh Wlh tun wuri ka sani bazan lamunci Wannan shedancin naka ba Sam, ni ban koya maka wulakanta Dan Adam ba, Dan haka kada na Kara Jin Kayi makamancin irin wa'inna munanan kalaman ga Saratu dama ko waye understand?"

Sageer daya dafe kumatu ya girgiza Kai bece komai ba, Mummy tace,

"Abeg get outttt..."

Ta fadi hakan cikin tsawa, Sageer ya maida hannun sa cikin Aljihun wandon sa Yana tafiya ransa a bace daidai zai fita ya bankowa Saratu Harara Yana Jan tsaki kasa2, Hajia Aisha Kam Kan kujera ta koma ta Kama kanta hade dayin shiru gaba1 Sageer Yana neman dagula Mata lissafi kullum Addu'arta Allah ya shiryar Mata shi.
Chapter 18 · 0% Book details