Sashe 79
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
tashe yake, shafa cream yake Yana tunanin ya kamata yanzun Nan yaje ya dauko lemon tsami idan ba so yake ya Suma ba, sbd yadda abin ke tsikarar sa yasa Koh Gama shafa cream din beyi ba ya dauko wando 3quater yasa da T-shirt ya fito, da Dan saurin sa ya Isa kitchen direct inda yake tunanin samun lemon tsamin ya nufa, Yana dubawa yaga kwalli biyu ne a ciki hannun sa na rawa ya dauko take ya yanka ya matse su a baki maimakon yaji sa'ida sai jin wata irin karuwa da sha'awar tasa yyi, shi kansa yau yasan ya tonowa kansa tashin hankali meya kaishi? Cikin matukar Jin haushi ya kaiwa bangon kitchen din duka yanaji kamar ya balla shi Dan haushi, kallon yatsunsa dake radadi yyi, tsaki Yaja ya fito a kitchen din da sauri, har zai gifta ta dakin Meera Kuma Saiya samu kansa da dawowa, kallon kofar yyi Yana tuna tunda yazo gidan be taba Shiga dakin ba bare yasan akwai wata ajiya a ciki, Kamar bazai shigaba sai Kuma yaji marar sa na daurewa, wata zuciyar Tace Toh ba matar ka bace? Ka Shiga man, Wannan tunanin ne ya bashi kwarin gwiwar tura kofar Meera, Meera dake jikin madubi tana gasa sumar kanta da dryer taji shigowar sa, a hankali ta juyo tana kallon sa sai Kuma ta watsar taci gaba da Abinda take, kasa furta komai Dr. Omar yyi saima karewa yanayin dakin nata kallo yake Sam Babu kayan ado na dakin 'ya mace a ciki mirror dinma Babu kayan kwalliya Haka dai yake kamar dakin maza, har lkcn Meera batayi mgn ba tana Gama busar da kanta ta sake shi ya gangaro har kwankwason ta a hankali ta Mike daga zaunen da take ta Isa gaban wardrobe dinta cikin wata irin tafiya tamkar hawainiya hips dinta na kadawa yyinda jigidar data daura dazu suka fara kara, Dr. Omar da yyi suman tsaye kafeta da ido yyi sosai baya ko kyaftawa, Meera na lura da irin kallon da yake mata tayi murmushi kawai ita kadai tana duba kayan da zata saka, can ta samo riga daidai gwiwar ta ta saka batare data sa bra ba ta juyo tana takowa a hankali ta Isa har gaban Dr. Omar da ya zama kamar gunki fuskar ta a hade tace, "Ya Omar Koh kayi mantuwa ne a dakin daka Saba Shiga?" Yawu ya hadiye dakyar Yana Dan controlling kansa shima ya hade tasa fuskar yace, "ni da gidana sai an tmbyeni Dan na Shiga daki?" Dage kafada Meera tayi tana kokarin ficewa ta gefensa Tace, "Oh hakane fa gidan ka ne ni na fita idan ka Gama da dakin saika rufo" tayi mgnr tana kokarin fita, da sauri Dr. Omar yasa hannu ya kamo ta Yana hade Rai sosai yace, "ke Wai wanne irin sabon iskancin kike kokarin fitowa dashi ne?" Kallon hannun sa daya riketa tayi kafin ta kalleshi a hankali tace, "Me kke tunanin ya canja? Meye batun Iskanci a mgnr da nayi?" Cije lips dinsa yyi Yana sake tsare gira yace, "ke a zaton ki Abubuwan da kikeyi shine zaija ra'ayina? Toh Menene ma sabo anan Wanda duk masu ire-iren sa suna kawo kansu a so su mun zame?" Tsare shi da ido tayi for some seconds kafin tace, "Oh! Really? Toh meya Hana ka kawo ire-iren da kke mgn gidan ka?" Ta karasa mgnr tana warce hannun ta cikin Jin haushi, kokarin sake rikota yyi taja baya tana daga Masa hannu tace, "ni bana cikin kalar matan da kkeso ka tuna? Toh Banga amfanin rikemin hannu da kke ba" Matsawa yyi gabanta Yana kokarin jawota jikinsa yace, "look Meera da Kika ga Ina rike hannun ki bawai da wata manufa bane saima Ina yin hakan ne domin na banbance lkcn da kike Karama Koh kinyi tamowa" a firgice Meera ta dago kanta tana kallon sa Tace, "tamowa? So kke kace ciwon yunwa ne Dani?" Tayi mgnr tana karewa dantsen ta kallo, hakan ya bashi damar Karasawa gabanta ya riko hannun ta yace, "kin manta meye karatuna? License ne kadai yamin katanga Dana zama kwarararren Likita" yyi mgnr Yana Karasawa gabanta sosai hade da kamo dantsen ta da suke farare tass, shiru Meera tayi tana tunano lkcn da take yarinya, a nata yarinyatar gani take gsky Dr. Omar ya fada sbd horon yunwar da Mom tayi mata tun tana yarinya bashakka ta iya faruwa ko hakan yasa ta zamo me tamowa da take taji kananan Yara wasu na fama da ita, batayi tsammani ba taji Yana latsa hannun ta a hankali, kokarin zame hannun nata tayi ya rike yace, "duba Miki nake" yyi mgnr Yana Kara matsota jikinsa, Yana latsa mata dantsen a hankali ya fara kokarin riko kwankwason ta hade da kokarin sa harshen sa akai Yana lasa, da sauri Meera ta fara kokarin ture shi tana fadin, "Ya Omar duban kenan?" Ko ta kanta be Kara bi ba ya fara matsa Albarkatun kirjinta ta ciki hade da fitar da wani irin Numfashi d sauri da sauri, hakan yasa hankalin ta ya sake tashi tayi kokarin zamewa Amma Inaa yyi mata rikon karfi, tana kokawa Yana kokawa Dan feelings dinsa sake tashi yake, a Wannan tirjewar tasu yasa suka gangara har can Kan kujera a tare suka zube akai Meera nakan Kirjin Dr. Omar daya fara fita hankalin sa sai kisses yake Kai mata kota Ina, Meera kuwa Banda ihu ba Abinda take Masa gashi lkcn ruwa ya sake yankewa da karfi dake tsakiyar damina ne yasa ruwa dandanan ya sauka anata marka2, Duk da yanajin feelings sosai a kansa ya kasa binta ta karfi sai kisses dinta kawai da yake duk Inda ya samu tamkar wani tsohon maye, Ihunta ba karamin daga Masa hankali yake ba shine ma yasa baida kwarin gwiwar Shigar ta, Meera d makogwaron ta ya fara dashewa ta fara Kai Masa cizo Kota Ina sbd yadda taji Yana janye mata pant dinta hakan ya Kara rikitata, dakatawa yyi kawai ya zame gefe ya kwanta Yana maida Numfashi a wahale ga lollipop dinsa taki barci marar sa a daure, Meera kuwa tanajin ya sauka a kanta ta tashi a guje tayi hanyar dakinta jikinta sai kyarma yake harda sawa kofa key tayi sbd tsoro, Shiru Dr. Omar yyi abun duniya sun Masa zafi ya Rasa yadda zaiyi da katatararsa yaji Dadi, idonsa sun kada sunyi jawur Kamar me apolo a mugun wahale ya lallaba Yana dingisawa ya tafi can saman sa dakyar ya lalumo number Sadeeq, bugu biyu ya dauka hade da sallama, Dr. Omar na fitar da Numfashin wahala yace, "pls Sadeeq I need your help" Sadeeq dake kwance ya Mike hankali tashe yace, "meya faru? Meya sameka?" Dan lumshe Ido Dr. Omar yyi Yana cije lips yace, "pls Wannan Allurar ka taho da ita kamin" sauke ajiyar zuciya Dr. Sadeeq yyi yace, "Amma kaikam bansan wanne irin taurin Kai bane dakai Wlh sai kace mutanen farko, Wai sbd Allah bazaka fuskanci matar ka ku sasanta kanku? Kanada mgni a kusa dakai Amma kullum kana yiwa kanka Allura saiya Zame maka illa?" Dan hade Rai Dr. Omar yyi yace, "idan bazan samu taimakon ka ba ka gayamin na nemi wata hanyar" Dan tsaki Sadeeq yyi yace, "gani Nan zuwa" kashe wayar Dr. Omar yyi Yana me lumshe idonsa hade da cizon lips dinsa da karfi take ya Kara rike marar sa cikin wani irin mayuwacin Hali Yana matse kafafu. 8/15/20, 8:07 PM - Ummi Tandama: *YADDA ZAKI BIYA*