← Book details Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 96 OF 128

Sashe 96

Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*200 kacal ya Isa ki samu complete novel dinnan ta hanyar Wannan account din 0030202448 Nusaiba Mustapha Sterling Bank saiki turo da shaidar biya ta Wannan Number 09039118754 ko Katin MTN ta waccar number👆🏻* 8/15/20, 8:08 PM - Ummi Tandama: Da taimakon Allah Dr. Sadeeq na driving har suka karasa unguwar da Dr. Omar yake sbd tsabar firgicin lbrn da yaji game da Rayuwar Omar Saida yaji tukin ya gagareshi, bakinsa Babu Abinda Yake furtawa sai fadin, "Alhamdulillah, yau Naga ikon Allah" kallon sa Omar yyi da jajayen idonsa bayan ya fito a mota yace, "pls ka jirani yanzu zan fito" Dr. Sadeeq yace, "shikenan jeka Ina jira" girgiza Kai Omar yyi batare da ya sake furta wata kalmar ba ya wuce cikin gidan yyinda shi Kuma Dr. Omar ya bishi da kallon tausayi dama ya Dade Yana zargin Saratu a ransa yadda take wulakanta frnd din nasa wani abun ma Dan Omar na boye Masa ne Amma tsaf ya fahimci yadda yake zaman takura da kunci game da Wannan bakar ashanar Saratu, Dr. Omar na Shiga parlon Kai tsaye yyi nufin haurawa sama da sauri Dan duk jikinsa bayajin Dadi sbd beyi Wanka b yau, Kamar kowacce sa'a ta wucewar lkci Haka yake mantawa da wanzuwar Salma a gidan Haka ta kasance dashi a yanzu gaba1 ya mance da ita Bata gabansa saidai Shigar sa parlon ya dawo da Wannan tunanin dalilin Jin karar TV daya karade parlon, juyawa yyi da sauri ya hango Salma tsakiyar parlon tayi daya-daya da siraran cinyoyin ta tasa wani katon bread a gaba tana ci hade da tea me kauri, Sam batasan da shigowar tasa ba domin hankalin ta sosai ya karkata izuwa kallon drama da ake a arewa24, a zuciye Dr. Omar ya Isa wajen ba zato kawai taga an kashe TV din, hankalin tane ya dawo kansa a mugun tsorace taja baya sbd nufota da yyi, bakinta ne yahau rawa Fadi take, ,"honey I'm sorry" wani kululun Takaici ne ya sake Kama Omar hakan ya sashi damko siririn wuyanta Kamar zai balle Yana huci yace, "ki gayamin uban me kike a gidan Nan ne har yanzu?" Dukda ta tsorata da yanayin sa hakan be hanata fadin, "Honey me kke nufi da zancen ka? Koh ka manta a jiya aka daura auren mu?" Cikin matukar takaici ya kaiwa bakin nata bugu take ta rikeshi kuwa sbd tsananin zugin da taji da alama ma kila ya balla mata hakori Dan azabar da takeji ba kadan bane, Dr. Omar yaci gaba da fadin, "I hate you Salma kin cuceni" ya karasa mgnr yana girgiza Dan siririn wuyanta Kamar Wanda aka Kama bera yyi sata, hawayen da take ta dannewa ne suka samu damar zubowa a yanzu cikin kuka Tace, "bayan wulakanta ni da kayi jiya baka bani hakkina na aure ba yanzu Kuma ka sake zuwa kana cimin mutunci?" Wurgar da ita gefe yyi Yana dunkule hannun sa cikin matukar takaici yace, "hakkin aure?" Salma da bakinta yaki shiru Tace, "kwarai kuwa Kuma billahillazi ban yafe maka b...." Bata Ida mgnr ba kuwa ya kwashe ta da wasu irin maruka masu zafin gaske take Salma ta baje a wajen tana ihu da kuka yyinda shi Kuma Dr. Omar ya wuce saman sa a zuciye Yana zuwa gefen gadonsa ya bude dirowar dake wajen, yago takarda yyi yadanyi rubutu kafin ya sake sakkowa kasan har yanzu tana wajen daya barta sai ihun kuka take ya cilla mata takardar hannun sa yace, "daga yau karki Kara tunanin kin taba sanina a rayuwa kije na sake ki saki daya, saki biyu, saki uku." A zabure Salma ta Mike tana kurma ihu Kamar mahaukaciya Fadi take, "billahillazi honey bazan yadda ba Kai kutmar ubama an daina kiranka honey Kai Omar Wlh tun wuri ka warware sakin Nan tun kafin na nuna maka nima 'yar Tasha ce" tsam Dr. Omar yyi da ransa Yana duban Salma dake gyara daurin zanin ta a kirji da mugun mmki Karewar Rashin kamun Kai ma Ashe 'yar Tasha ya aure be sani ba shikuwa wanne irin tsautsayi ne ya kaishi Auren 'yar tasha??? Salma ce ta katse Masa tunanin tana matsowa gabansa Tace, "tun muna shaida juna Omar ka maida auren mu domin ban aureka Dan na fito ba auren mutu karaba mukayi idan ba Haka ba yanzun Nan kaga yadda ake bariki" yanzun Kam Dr. Omar daidaita tsawursa yyi Yana folding hands dinsa Akan kirjinsa ya dubeta fuskar Nan a matukar hade Kai kace irin Hadarin Nan ne na tsakiyar Agusta, Ja baya da sauri Salma tayi ba karamin girgiza tayi da ganin canzawar Omar ba sai take ganinsa tamkar irin sarkin dawan Nan wato Namiji Zaki, duk yadda taso da bala'in ta Saida tsoron Omar din ya shigeta, Tana matsawa baya Yana takowa a hankali gabanta, Jin ta tokare da bango ne yasa taji gaba1 hankalin ta yyi mummunan tashi Jikinta da bakinta sai rawa yake ganin Babu hanyar tsira sbd tsakanin su d juna befi taku daya ba ta fara fadin, "shikenan naji Oga Omar ai yanzun Nan ma xan kwashe kayana nabar gidan nan Kuma..." Wasu taurari ne masu matukar haske da walwali sukahau safarar wucewa ta idanunwan Salma yyinda tayi kasa da sauri cikin matukar gigicewa hatta jinta da ganinta Saida suka tafi hutun Rabin lkci kafin ta tantance a wacce duniya take sannan ta Gama dawowa hankalin ta taji ta sake yin kwalluwa yanzu Kam ta Tabbatar da mazaje ne ke Wannan zazzafan aikin, tun tana tsaye Dr. Omar ya sakar mata Marin da be taba yiwa wani mahaluki shi ba musamman daya fito ainahin kalarsa ta Omar Wanda baya daukar nonsense ya Tabbatar wa kansa Salma batasan waye shi ba, batasan zafinsa ba gwara ya fito Mata a mutum domin ya fahimci Kamar wasu shedanun Aljanu ke dawainiya a kanta, sosai Dr. Omar ya bawa Salma Kashi ransa na zafi kwarai shi be kasance cikin mazan da yake da ra'ayin dukan Mata ba Amma lalle kam Salma ta kaishi bangon da bazai iya jurewa ba especially daya kasance shi a Karan kansa yanzu ba anutse yake ba dalilin Rashin Meera da Kuma gurmin dake faruwa a gidan daddy, tsallakewa yyi ya barta dayin kuka wiwi tana ganin ya tafi kuwa ta zari zaninta ta daure a kirji Dan kwali a hannu ta sadado kamar barauniya ta shige dakinta, phone dinta da jakar hannun ta ta dauko ta mance da gyale ma sbd gigicewa Haka ma kayan cikon nata Bata dauka ba ta yoh waje a guje tana taka steps bibbiyu ta fito tsakar gida, mlm habu na Alwala Don an fara Kiran sallar azahar yaga tahowar Salma a guje, mikewa yyi da sauri tun kafin ta karaso yake fadin, "Hajia lpy?" Salma data kusa isowa gareshi fuska shabe2 d hawaye a Kuma kumbure Tace, "budemin kofa" kin budewa yyi sbd tsoron kada ya sake lefi yaji ta daka Masa tsawa tana waigen bayanta duk tsoronta kada Omar ya fito Bata bar masa gidansa ba Tace, "Kai tsoho wallhi idan baka budemin ba zan Wanka maka Mari" ta karasa mgnr tana zaro Masa kwala2 idonta da suka rine zuwa ja dama duk jikinta ba inda yafi auki sama da manyan kwayar Ido Kamar zasu fito waje, a firgice mlm habu ya Isa bakin gate hannun sa na rawa ya bude mata kofa Aiko a tamanin ta fice daga gidan, saura kadan ma suyi Karo da Dr. Sadeeq daya gaji d jiran Omar yanata Kiran wayarsa Kuma be samu ba, ja baya yyi Adan firgice Yana binta da kallon mmki yace, "ke baiwar Allah bakida hankali ne kike gudu kamar mahaukaciya ko kallon gabanki bakyayi?" Inaaa sammm Salma batashi take ba ta kanta take hakan yasa ko waiwayen sa batayi ba ta Kara gudunta tana kokarin sake daurin zaninta a kirji duk ya tattare ma Yyi sama shiyasa ake hango 'yan siraran singalalin ta, Tsaki kawai Sadeeq Yaja Yana Karasawa jikin gate din ya tura, mlm habu daya kame daga gefe hankalin sa a tashe Sam besan da shigowar Dr. Sadeeq ba, Dr. Sadeeq Shima kallon sa yake da mmki yaga dai kamar hankalin sa baya jikinsa ya Dan sa key ya kwankwasa jikin gate din sai ga mlm habu yyi firgigit Kamar Wanda ya tashi a bcci, da mugun mmki Sadeeq yace, "mlm habu lpyr ka kalau kuwa?" Mlm habu bakinsa na rawa yace, "Ina fa lpy sadeequ? Ai yau Naga ta Kaina domin Ina cikin tashin hankali" "ikon Allah" Sadeeq ya Furta hakan a mamakance yace, "meya sameka Haka?" Mlm habu yace, "sadeequ yau hajiyoyin gidan Nan da alama so suke su jaza min masifa" kallon sa Sadeeq yyi a nutse hakan yasa mlm habu yaci gaba da fadin, "hajiar farko tun gari be Gama wayewa ba da asubar fari tabar gidan Nan Ina mata mgn ta share ni zato na ma da sanin megidan shiyasa Naja bakina na tsuke sai gashi daga baya yazo gareni cikin Rashin nutsuwa yana tmbyta na ganta? Na sanar Masa yadda mukayi da ita nake fada maka Sadeequ bakaga yadda ya gigice ba kamar zaiyyi hauka" furzar da goron bakinsa mlm habu yyi kafin yaci gaba da fadin, "sai gashi hajiar ta biyu jiya2 Nan aka kawota Amma yau itama tabar gidan Nan Kamar sabon kamu" "innalillahi wa'inna ilaihin raji'un" Sadeeq ya Furta hakan hankali tashe yace, "ita amaryar yaushe ta tafi?" Mlm habu yace, "da zaka shigo baka ga mutum ba? Ai itace Wlh yanzu yanzun Nan ta fice" dafe kansa Sadeeq yyi yana Dan zama Kan kujerar dake gefensa yace, "Hasbunallahi wani'imal wakil" gaba1 kansa ya kulle ya Rasa meke faruwa da Rayuwar frnd din nasa Ayau. Fitowar Omar ce yasa shi mikewa mlm habu kuwa tunanin amsar dazai bashi yake saidai Sam bega ya kalleshi ba bare yasa ran tmby har suka fice, suna fita kuwa Sadeeq ya kasa danne tmbyr dazai yiwa Omar yace, "Fnrd what is wrong with you?" Dr. Omar dake gyara agogon hannun sa yace, "kasan Ina cikin matsala Amma kana tmby ta" ya karasa mgnr da hararar sa, Dan Jan Numfashi Sadeeq yyi Bayan ya tada motar tasu yace, "ba Wannan nake mgn ba Ina mgn ne akan Salma ita Kuma meya hadaku daga tarewa jiya yau Kuma ta fito a firgice
Chapter 96 · 0% Book details