Sashe 28
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~~~
A bangaren Dr. Omar kuwa koda yaje hospital ya tarar Ashe Prof Sa'idu ke neman sa, Yana zuwa ya hadashi da aiki za'a Shiga theater room sauke ajiyar zuciya yyi ya dauka wani babban abune dadinsa daya an dage zancen shari'ar sai goma. Bayan sun fito daga theater room lkcn 9:40 Dan haka a gurguje suka shirya shi da Sadeeq, direct skul suka wuce Dan daukar Ameera.
*******
10am tana Yi Meera ta fito, ga mmkin ta taga har mota aka ajiye gaban gate dinsu, zata wuce kenan taji ance,
"Shigo Nan"
mutumin dazu ne sai wasu a ciki duk sunsa bakin kyalle sun rufe fuskar su, cikin tsoro Meera ta Shiga, sai gani tayi wani ya shigo sun sata a tsakiya, Sun fara tafiya kenan Taga an dage glass din motar ya zama na ciki ne kawai zai hango na waje, wani irin murdawa cikin Meera yyi Tashin hankali karara ya bayyana Akan fuskar ta,
ji tayi bayanta ya tokare da Abu Dan haka ta juya Dan ta gyara zamanta kawai sai taga Ashe bingiga ce aka saita ta da ita, a firgice ta juya gefen ta Nan ma taga wata Bindigar tana kallon ta, Cikin rudewa ta sake juya dayan barin taga wata Bindigar,
"Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un"
Meera ta furta hakan a fili jikinta na rawa Wannan wacce irin masifa ce? Daidai lkcn taji sautin motar ya dauka take taji muryar Sageer ta cikin speaker motar ta daki dodon kunnen ta ji tayi Yana fadin,
"A yanzu hakan nasan kina cikin tsakanin mutuwa da rayuwa, Toh ki sani Ina Kara tunatar dake zabin Dana baki, ko ki maida sharrin fyade ya koma kan Dr. Omar ko Kuma Wannan bindigu da kika gani su ratsa kirjinsa, ta hanyar harbi daga nesa sannan a lika Miki Sharrin kisan a kansa Daga Nan Rayuwar prison ta Kama ki, sai gewaya dazan rinka kawo Miki Dan Diban ni'imar jikin ki kindai gane Koh?"
Ya karasa mgnr Yana bushewa da dariya anan suka zare recording din da suka saka,
"Qalu Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un, Hasbunallahi wani'imal wakil"
Abinda Meera ta dinga maimaitawa kenan cikin matukar tashin hankali da dimuwa, daidai lkcn suka karya kwanar da zata sadasu ga skul, daga nesa suka sauketa kafin suka manni motar a guje tamkar walkiya suka bace a wajen, A daidai Wannan lkci motar su Dr. Omar ta karaso, Tana shirin nufar gate din skul din suka Sha gabanta, a firgice ta dago kanta sai ganinshi tayi, Yana daga cikin mota yau shi yake driving din sbd Yana sauri yyinda Dr. Sadeeq yake dayan gefen,
"Shigo mu tafi"
ya furta hakan Yana Dan dauke kansa, Da sauri ta zagaya zata bude kafin ta Isa ta hango Dr. Sadeeq Dan haka kawai ta bude baya, So take tayi Masa mgn ta kasa sbd kallon da Sadeeq yake binta dashi, A bangaren Dr. Sadeeq kuwa ba komai yasa yake Mata Wannan kallon ba sai tsananin mmki daya Kama shi, sosai ya gane fuskar ta itace wacce ta kaftawa Dr. Omar Mari, Toh how comes? Ya dinga tmbyr kansa Babu Amsa, lalle dole akwai wani babban Al'amari dake Shirin faruwa, Ya barwa kansa hakan a ransa Yana jiran a Gama shari'ar yaji ta bakin Dr. Omar,
Ita ko Ameera ganin tunda Dr. Omar ya kalleta sau daya be sake dubanta ba kawai sai Tasha jinin jikinta, Dan haka a hankali ta share hawayen ta wasu na zubowa Dan sun kasa tsayuwa, shiru motar tayi Babu meyin mgn a cikinsu,
"Stop crying everything will be Normal"
Taji Sautin muryar Dr. Omar ya bugi dodon kunnen ta, da hanzari ta dago tana duban sa bisa mmkin ta kawai taga tukinsa ma yake tamkar bashi yyi mgnr ba. Nan ta fara raba Ido kodai muryar tasa ce ta fara Mata gizo? Take ta rike kirjinta ta cikin hijab tanajin wani Abu na yawo Mata a kirji cikin ranta ta fara tunanin Yaushe Zan Yi Wannan gangancin na Bari a harbe ka? No bazan iya ba, but Zaki iya ganin anci Masa mutunci ne? Taji zuciyar ta tasake yin Wannan mgnr Nooo...I can't ..Nan ma ta sake baiwa kanta ansa take taji kanta ya kulle, cikin hanzari ta bude idonta zatayi mgn kenan taji ance,
"sauko muje"
Oh ya Salam Ashe har anzo, Nan ta fara raba Ido murya na rawa tace,
"zamuyi mgn ne"
ta Fadi hakan tana dukar da Kai, Dan cije lips dinsa yyi yace,
"After mun fito Zaki iya yin mgnr"
ya furta hakan Yana me riko hannun ta su tafi, wani irin abune taji ya tsirga Mata take tabi hannun nasa da kallo, kanta kawai ta samu da binsa tana karewa bayansa kallo, lkcn shi Dr. Sadeeq harya wucewar sa ciki.
Daidai zasu Shiga ya saki hannun nata, Aiko shigarsu keda wuya a bisa mmkin su suka ga kotun ta cika makil da Dan Adam, Duk su biyun mmkine ya Kama su musamman da Dr. Omar daya fahimci mafi yawan mutanen wajen 'yan School dinsu ne,
Abinda Basu sani ba shine tun sassafe su Anty shafa da suka fita skul sukaje suka fara yadawa mutane za'a gabatar da shari'a tsakanin Dr. Omar da Sageer hakan ya faru ne bisa umarnin Sageer shine ma yasa a dage karar sbd yanason ya zubar da mutuncin Dr. Omar a bainar jama'a musamman 'yan skul dinsu da sukafi rububin sa, kowa da yaji Wannan zancen sai kaga ya tafi kotu Dan yadda akasan tsakanin Dr. Omar da Sageer wajen Rashin shiri Tabbas Sunsan muhimmin abune ya faru harta kaisu ga zaman kotu, kowa so yake ayi abin a gabansa kar a bashi lbri kazalika Babu Wanda yasan Akan Abinda ake Kara Dan haka kowa ya kagu a fara shari'ar dan jin me yake wakana.
Dr. Omar da Meera Basu San Abinda aka kulla ba kenan shiyasa suka cika d mmki, Waje Dr. Omar ya samu ya zauna, yyinda Meera ma ta samu nata wajen ta zauna, daidai lkcn Alkali ya shigo, Su Sageer kuwa tuni suke ciki tare da mutanen sa.
Alkali Haladu ya gyara zaman medicated glass dinsa kafin yyi gyara murya sannan ya bukaci Hafsat Ibrahim (Ameera) ta fito a Matsayin wacce ta kawo Kara, da Sageer Abdullahi Omar Mai fata a Matsayin Wanda ake tuhuma, Ameera ji tayi kirjinta ya sake tsananta bugu ta kalli gefenta inda Dr. Omar yake cikin maza, daidai lkcn ya juyo take kwayar idanun su ta sarke da juna, lumshe ido yyi Yana girgiza Kai Alamar karta damu, Ameera na share kwalla ta Mike tana ci gaba da kallon sa cikin waiwaye harta Isa inda aka bukaci ta tsaya Ashe tuni Sageer ya fito Yana inda aka bukaci ya tsaya shima, Su Anty shafa sune Kan gaba kowa kallon su yake Ana jirin Abinda zaije ya dawo.
Bayan sun hallara a wajen Nan aka bukaci Jin sunayen su kowa ya fada, Alkali ya sake gyara zaman glass dinsa kafin yace,
"Hafsat Ibrahim Usman(Ameera) zamu so Jin ta bakin ki, ki sanarwa mutane Shin waye yyi nufin keta Miki haddi a makarantar ku?"
Kallo ne ya koma kan hafsat, yyinda Dr. Omar yake kallon Alkali da mmki Wannan wacce irin tmbyce? Dama haka ake karar? Yyinda Ita Kuma hafsat ta Shiga cikin firgici da rudani musamman da taga kowa ita yake kallo,
"Muna sauraren ki Hafsat.."
Alkali ya katse Mata Shirun, Hankalin Ameera idan yyi dubu Toh ya tashi, Jikinta Banda rawa Babu Abinda yakeyi, idan ta tuno da zabi biyun da Sageer ya Bata sai ta sake dulmiya cikin tsantsar tashin hankali,
Dan haka cikin rintsewar Ido hawaye na zirara ta gefe da gefen idonta hade da afkawa cikin Matukar rudani da tashin hankalin Abinda amsar tata zai jawo a hankali ta bude baki na rawa Tace.......âœðŸ?
*ALHAMDULILLAH, ANAN NAKE KAWO KARSHEN FREE PAGES NA LITTAFIN NAN KASHI NA DAYA, GAME BUKATAR KASHI NA BIYU, ZAI BIYA 200 DAN CI GABA DA KARANTA WANNAN LABARIN, INA FATAN MASOYANA ZASU BIYO NI PAID GROUP DAN CI GABA DA LASAR ZUMAR DADDADAN LABARIN😌. KARKU MANTA DR. OMAR DA GATAN SA, HAFSAT DA GATAN TA, LITTAFIN TAFE YAKE DA LUNGU DA SAKO YYINDA NI KUMA NAKE WARWARE MUKU SHI A HANKALI DAN HAKA KARKU BARI AYI BABU KU DOMIN YANZU AKA FARA WASAN🤸ðŸ»â€â™€ï¸ðŸ¤¸ðŸ»â€â™€ï¸? TUN BANYI NISA BA AKWAI WANDA SUKA BIYA DAN HAKA KOFA A BUDE TAKE IDAN KANA DA DAMA GWARA KA BIYA A DAMA DAKAI KA WUCE WAJEN😘*
YADDA ZAKU BIYA
Zaku turo 200 ta Wannan Account din👇ðŸ»
0030202448
Nusaiba Mustapha
Sterling Bank
Sai kuyi screenshot ku turo da shaidar biya ta Wannan number👇ðŸ»
09039118754
Zaku iya turo da katin MTN ta Wannan number👇ðŸ»
09039118754
*WACCE IRIN AMSA AMEERA ZATA BAYAR?*
KUNA GANIN ZATA GOYAWA SAGEER BAYA?
KUNA GANIN ZATA HAKURA A KASHE DR. OMAR?
WAI KUN TUNA TUGGUN DASU NAS SUKA SHIRYA KUWA? ALHAJI ABDULLAHI OMAR MAI FATA ZA'A KASHE FA😨?
SHIN WA'ANNAN 'YAN DABAN SUNA SAMUN NASARAR KASHE SHIN KUWA?
TO WAI YA ZASU KARE A WAJEN BOKA? ME KUMA ZAI DADA SHIRYAWA MALAM?
KUNA GANIN HAR MALAM SALE ZAI SAMU LAFIYAR TONA ASIRIN SU SARATU?
MEZAI FARU IDAN DR. OMAR YA FAHIMCI SARATU BA ITACE MAHAIFIYAR SA BA?
WANNE HALI SAGEER ZAI FUSKANTA IDAN YAJI CEWA DUK WANNAN SHEDANCIN DA YAKE BA IYAYEN SA BANE? MEZAI FARU IDAN YA FAHIMCI DR. OMAR NE DANSU NA ASALI? ME ZAIYIWA SARATU IDAN AKACE ITACE UWARSA😬?
YAUSHE AMEERA ZATA SAMU SOYAYYAR MAHAIFINTA DA AKA RABATA DASHI?
YAUSHE DAD ZAI DAWO HAYYACIN SA HARYA RUNGUMI 'YARSA AMEERA?
WOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, GASKIYAR MASU IYA MAGANA DA SUKACE A LOKACIN DA AKE BIKIN DUNIYA AKE NA KIYAMA, NIDAI BAZAN BARI ASHA DANI BA, IDAN ALLAH YA HORE MIN 200 GWARA NA BIYA AYI DANIðŸŒðŸ»â€â™€ï¸? 'YAR UWA KEFA? NUCEEYLUV NA MUKU FATAN ALKHAIRI SAI MUN HADE A PAID GROUP....ðŸƒðŸ»â€â™€ï¸ðŸƒðŸ»â€â™€ï¸ðŸƒðŸ»â€â™€ï¸ðŸ¤¸ðŸ»â€â™€ï¸ðŸ¤¸ðŸ»â€â™€ï¸ðŸ¤¸ðŸ»â€â™€ï¸?
8/15/20, 8:02 PM - Ummi Tandama: *200 ne kacal ba yawa👌ðŸ»Domin sanin yadda Zaki biya ki nemi Wannan number 09039118754*
......ðŸ“ðŸ“ðŸ“
Na
*Nuceeyluv😘*
18......
"Dr. Omar"