← Book details Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 128

Sashe 83

Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ido daidai lkcn da Dr. Omar ke kokarin raba jikinsa a nata kenan, "Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un..." Meera ta Furta hakan a tsorace tana kokarin tashi gaba1 jikinta rawa ya soma Yi tana tunanin kodai Aljani ne yazo Mata? Dr. Omar daya fara fadawa yanayi ya maida ta baya hade da sa mata jikinsa a nata gaba1, Hankalin Meera ya sake tashi sai kokarin ture shi take Amma ta kasa sbd nauyinsa daya sakar Mata Yana shafa twins dinta har yanzu, Ihu ta fara Yi hakan yasa Dr. Omar ya fara saita nutsuwar sa Yana Dagowa saitin fuskar ta yasa Dan yatsan sa a baki Yana fadin, "shiii..., It's me" ya Furta hakan Yana maida sumar kanta baya data fito mata ta goshi, wani irin mugun takaici ne ya Kama Meera lkcn da taji muryar sa ta doki dodon kunnen ta, a tunzure tace, "it's you? Who? Waye kai???" Ta furta hakan tana kokarin ture shi, Riko kwankwason ta yyi sosai Yana Matse ta a jikinsa yace, "Wai mafarki kike Koh me? Nace Miki nine" "Kai wa?" Meera ta Furta hakan tana tsare shi da ido, kawar dakai yyi Yana Dan cije lips yace, "Mijinki" 'yar dariyar takaici Meera tayi Tace, "Miji? Yaushe ka zama mijin nawa? Ni Dan Allah ka dagani idan ba so kke na Suma ba duk ka doramin nauyin ka a Kaina mutum ko tausayi Babu" dawo da kallon sa yyi kanta yyi kasa da kansa sosai hancin ta da nasa suka tokare da juna dukkansu sun zubawa junan su Ido cikin kasala yace, "hakkin ki zan baki I know shi kike bukata shiyasa 2days dinnan kike Shigar da Kika ga dama" bude baki Meera tayi d niyar mgn kawai taji ya saka bakinsa cikin nata, mutsi2 kwacewa ta fara Yi Dr. Omar ya Kama harshen ta sosai tamkar ya samu sweet Haka yyi ta tsotsa yyinda dayan hannun sa suka sauka Kan Albarkatun kirjinta bayan yyi cilli da half vest din data saka, duk yadda Meera taso kwacewa daga romancing din da Dr. Omar yake da ita kasawa tayi gaba1 ya birkitata Yana Mata wasu Abubuwan da suka fara zarta tunanin ta, Dukda hakan Bata fasa kokarin kwatar kanta ba har lkcn da Dr. Omar yyi nufin tarawa da ita, anan Meera ta haukace Masa sosai tana Kai Masa cizo da yagu duk ta hargitse kamar sabuwar kamu musamman da sumar kanta itama ta hargitse, gaba1 a matse yake da ita especially daya Gama jikuwa yanzu, transformer dinsa sai danja take tana neman taimako, Kukan da Meera take Masa ne ya tsananta harya cika Masa kwanya, duk yadda yaso Yi mata ta karfin tsiya kasawa yyi hakan yasa badan yaso ba saidan ya samu lpyr sa ya tallofota ta dawo saman faffadan kirjinsa Yana shafa bayanta zuwa kunkumin ta a hankali Kamar ba Dr. Omar din ba yace, "Meera ki manta da mgnr baya ki fahimci cewa kedin matatace, You're my wife ki Barni na sauke hakkin daya rataya a wuyana na aure kinji?" Yyi mgnr Yana Dan lasar kunnen ta, tashi Meera tayi tana matsawa can gefen gado Tace, "na manta fa kace? Sbd kanason biyan bukatar ka shiyasa kkeso na manta?" Tasowa Dr. Omar yyi Yana kokarin rikota yace, "No Meera ba Abinda kike tunani bane kawai hakkin ki zan saukar Miki" "Hakkina ko naka? Ance maka Ina bukata ne Ya Omar?" Shiru Dr. Omar yyi duk ya fara kosawa da yadda yake zubar da girmansa gaban karamar yarinya hakan yasa ya fisgota gareshi Yana tsareta da Ido yace, "ke an Gaya Miki bazan iya kwatar hakkin nawa bane? Sadaki fa na biya ba kwartanci zanyi ba" Fisge rikon da yyi mata tayi kafin tace, "Anzo wajen, dama nasan Abinda ya kawo ka kenan, Bari kaji Ya Omar Wannan jikin nawa da kke gani bazan taba bawa mutumin da baya kaunata ba, Wanda baya Sona kwata2 ba, jikin Nan anyi shi ne sbd Wanda ya dace ya mallake shi" ran Dr. Omar ne ya fara baci kamar ya kifa mata Mari Haka yakeji yace, "sbd Ina binki ta lallami shine Zaki kawo min Iskanci? Mene a jikin naki ma da kike wani kame shi? Ga mata Nan kala2 Kamar pure water sai Wanda nakeso zan samu" Meera na sauka Kan gadon Tace, "kasan da su ka tsaya Kan kwaila jaririya? Meya Hana ka debo su tunda sauki ne dasu?" Tashi shima Dr. Omar yyi Yana zuge zip din wandon sa cikin tsantsar bacin Rai yace, "Watch and see zanyi mugun baki mmki a gobe2 Nan zan tabbatar Miki da cewar nidin Nan na wuce class dinki sai big girls irin gari bake ba 'yar kauye" ya karasa mgnr Yana ficewa a zuciye hade da banko mata kofar da karfi. Zamewa kasa Meera tayi ta Dora hannun ta akai hade da fashewa da kuka, ko kadan bazatace ga dalilin kukan nata ba. Sbd bacin ran da yake ciki yasa shi Jin abin ma ya fita a kansa, Dan Haka Yana zuwa daki ya wuce toilet yyi tsarki Bayan ya Gama ya dawo ya Sauya kayansa kafin ya haye gado ya kwanta gaba1 haushi da tunanin Meera ne dankare a ransa yanajin takaicin yadda yaje Yana lallamin karamar yarinya tana ja Masa aji, juyi yyi Yana tunanin shawarar dazai yanke zata Sha mmkin sa kuwa da Haka bcci barawo ya sace shi. Tunda abunnan ya faru a tsakanin su Dr. Omar be Kara bi takan Meera ba sbd bayason duk wata kofa ta raini ta shiga tsakanin su musamman daya San ta fahimci Abinda yaje nema wajenta be samu ba, sbd gujewar fadawa yanayi ma ko kadan be cika kallon inda take ba sai abin ya kaishi makura zai Dan saci kallon ta a fisge ya dauke idonsa. A bangaren Meera kuwa sosai ta sake Kama kanta itama batason Abinda zai hadata dashi domin tattalin budurcin ta take tana fata ace inama soyayyace ta kawo shi ba bukata ba? Da kuwa tabbas a shirye take data faranta Masa Rai har sai yaji ya gamsu Amma data tuna cewa be taba nuna Yana sonta ba bare taga hakan a aikace yasa itama tayi watsi da lamarin sa. Ko yanzun ma kallon jarkar data Gama yiwa Abba Addu'o'i tayi tana kokarin rufewa a ranta fata take Allah ya kawo karshen Wannan ciwon na Abba, bayan ta Gama rufewa ne ta fito hannun ta rike da jarkar, Yana zaune a parlo Kan kujera ya baza wasu takardu Yana cikewa, Dan satar kallon sa tayi ta dauke Kai Nan tayi hanyar waje, hakan ya bashi damar Dagowa Yana bin bayanta da Harara kwafa yyi Yana cije lips Nan yyi murmushin da yake dauke da ma'anoni, Tashi yyi ya haye samansa da sauri ya debo Invitation card a dakinsa ya dawo parlo. Meera na zuwa wajen Abba da yake zaune shi kadai ta karasa da murmushi ta Mika Masa jarkar, karba Abba yyi Yana bude baki a hankali sounds din mgn ya fara fitowa saidai ba'ajin me yake fada, da murna Meera Tace, "Abba Kamar kunne na yaji mgn na fita?" Daga Kai yyi da farinciki shima Abinda yakeson fada shine Allah yyi Miki Albarka, saidai mgnr Bata fita sosai, Dadi ne ya Kama Meera sbd ganin canjin ciwon Abba da tayi, tana fadin, "Alhamdulillah Abba Insha Allahu Nan bada dadewa ba zaka samu lpy dama ciwo a take yake samun mutum sauki kuwa sai a hankali" shima Abba da murnar ya fara gwarancin nasa da ba'a fahimtar me yake fada, suna cikin Wannan yanayin sukaji alamun tahowar mutum suna juyawa baya suka hango Ashe Dr. Omar ne, ga mmkin Meera sai taga Fuskar sa cike take da murmushi sosai tamkar Wanda aka yiwa Albishir sabanin kwanakin Nan da take ganin Yana saka fuskar Shanu, harya karaso wajensu be daina Fara'a ba, jawo kujera yyi ya matso ta kusa dasu ya zauna Yana kallon Abba yace, "Alhamdulillah Abba sauki ya fara samuwa Allah ya baka lpy" girgiza Kai Abba yyi yana murmushi sosai, Meera na ganin Haka tayi nufin mikewa Dan Basu waje, da sauri Dr. Omar ya riko tattausan hannun ta hakan yasa ta kalleshi da mmki take idanun su ya sarke da juna, Dr. Omar ne yyi saurin kawar da nasa idon sbd Abba na wajen Yana Dan cije lips dinsa ya kalli Abba daya kawar da kansa ya sake kallon Meera bayan ya sakar mata hannu yace, "ya Zaki tafi Kuma Bayan baki tsaya mun sanar da Abba Abinda muka tattauna ba?" Sai lkcn Abba ya juyo garesu Yana dubansu a tsanake, yyinda Meera ta koma kan kujera da mugun mmki ita Kuma wacce mgnr ce suka tattauna dashi? Domin a iya sanin ta tun daren daya lallaba dakinta Basu sake musayar yawu dashi ba, Dr. Omar ne ya katse musu shirun yana kallon Abba yace, "Abba tun satin daya wuce Meera ta takura min da zancen wata" a firgice Meera ta kalli Dr. Omar yyinda Abba ita Kuma yake kallo, Dr. Omar na ganin tana neman Bata Masa plan dinsa yace, "Shiyasa nace Miki bazan yadda da yarinyar ba kikace saina Aureta ai taimako ne saidai kar a fadawa Abba sbd zai iya hanawa nikuma Naga cewa mgnr aure ai dole Abba ya sani" Kan Meera ne ya Kara kullewa hakan yasa ta dubi Abba taga ita yake kallo fuskar sa ba fara'a, take hawayen takaici ya fara zubo Mata Nan tasa gefen hijab dinta tana gogewa, Wannan kukan nata ya Kara bawa Dr. Omar kwarin gwiwar fadin, "Ka gani Koh Abba? Bari dai nayi maka bayanin filla-filla Meera ta hadani da yarinya anace da ita Salma abokiyar karatun su ce Ana Shirin bikinta befi saura sati guda ba ita da mijin da zata aura akaje Yi musu gwajin jini Ashe dukansu AS ne gashi yarinyar marainiya ce tana Shan wahala a wajen kanin ubanta auren da zatayi shine take fatan samun sauki dalilin gwajin Nan yasa saurayin da zata aura yace ya fasa sbd Ana kyautata zaton zasu iya haifar Yara masu sikila Wannan Abu ya tayar da hankalin ita Salman da Meera kanta a Haka tazo ta sameni tana fadamin yadda abin ya faru Tace mu rufawa waccar yarinyar Asiri na Aureta sbd ni jinina AA ne Babu matsala, nayi kokarin zamewa da shawarar
Chapter 83 · 0% Book details