Sashe 87
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*200 kacal ya Isa ki samu littafin Nan complete ta hanyar turo da ita ta Wannan Account din 0030202448 Nusaiba Mustapha Sterling Bank, saiki turo da shaidar biya ta Wannan Number 09039118754 Zaki iya turo da katin MTN ta waccar number👆ðŸ»* 8/15/20, 8:08 PM - Ummi Tandama: Acan bangaren saratu kuwa Tasha mmki kwarai data ga har izuwa yau Dr. Omar be dawo da Abba ba abin ya Bata haushi matuka ta fara tunanin kodai aikin da take Masa yanzu baya aiki ne a kansa? Tana zaune ta dauko wayarta dake ringing ita kadai a tsakar gida ganin me Kiran ne yasa gabanta ya Fadi da sauri ta dauki Kiran tana karawa a kunne daga dayan barin Nas ce ta fara mgn cikin masifa Tace, "tsabar wulakanci Saratu ki kawo ajiyar yarinya bazaki dinga turo kudi akan Kari ba?" Saratu tace, "haba Nas kin sani Sarai fa ba'a Dade da bikin babban Dana ba ya kike tsammanin za'a samu kudi a wajena?" Tsaki sosai Nas taja kafin Tace, "sbd ke sokuwa ce shiyasa har yanzu kin kasa tabuka komai Akan Dan naki, tsawon lkcn Nan me kike jira da baki samowa kanki 'yanci ba?" Dan nisawa Saratu tayi Tace, "duk Kaina ya kulle ne na Rasa yadda zanyi da mutanen Nan" Nas Tace, "tunda an aika mutane basuyi aiki ba sai a koma wajen boka ya tura musu bakaken Aljanu duk su watse" da murna Saratu Tace, "Kai Amma Nagode Nas gsky kin kawo shawara zanzo gidan naki Anjima" kashe wayar Nas tayi tana Jin takaici a ranta, yyinda Saratu ta sake bin wayar da kallo Nan ta fara dubo number Dr. Omar, Yana tare da Abba Kiran nata ya shigo Sam be lura da Wanda yyi Kiran ba Kawai ya daga hade da karawa a kunne bayan yyi sallama, saukar muryar ta cikin masifa yaji tace, "Kai Maru ka fita idona na rufe tun kafin na Saba maka" cikin hanzari Dr. Omar ya cire wayar tasa a kunne sbd yadda yaji tana neman fasa Masa dodon kunnen, hakan yasa Abba dake zaune ya kafeshi da ido Yana kallo, mayar da wayar yyi yace, "barka da safiya Ummah kin tashi lpy?" Rai bace tace, "da ban tashi lpy ba zaka ji muryata ne? Kasan Allah idan baka turo Wannan tsohon naka ba zan daga maka nono" cikin matukar tashin hankali Dr. Omar yace, "kiyi hakuri Umma zaizo" tsaki Taja kafin Tace, "Wannan Kuma ruwanka" ta karasa mgnr tana kashe wayar, saukar da wayar Dr. Omar yyi a hankali Yana Jin takaicin Abinda ya kasance tsakanin sa da ummah, besan meyasa zuciyar sa ke kokarin yyi mata musu ba saidai wata zuciyar na danne shi sbd a ganin shi mahaifiyar sa ce Dole ya lallaba a rabu lpy, har yanzu Abba shi yake kallo Yana jiran Karin bayani Dan ya fahimci da ummah suke mgn, Dr. Omar ganin Haka yasa ya nutsu Dan fahimtar da Abba Abinda Tace, shiru Abba yyi Yana sauraron sa harya Gama, gani yyi Abba yyi murmushi hakan yasa ya zuba Masa ido da mmki, ba komai yasa Abba murmushin ba sai tsabar bakin ciki da Takaici bawai bayason komawa gidansa bane Shidin ma zaiso hakan tunda zama a gidan Yara sai dole Toh Amma yadda Saratu ke nuna ikonta akan Dr. Omar shike bashi haushi sosai, ransa Yana baci a duk lkcn dayaga tana cin mutunci da zarafin Dr. Omar kullum dare da Rana baya da wani abin fata sama da fatan samun saukin bakinsa ya samu ya furzar da Abinda ke ransa, Dr. Omar ne ya dafa Masa hannu ganin Shirun nasa yyi yawa, hakan yasa Abba ya girgiza Kai Alamar ya amince, dama kuwa Ana gobe daurin auren Dr. Omar ne da Salma. Meera na daki tana harhada kayanta hade d tunanin irin shagalin Eve din da akayi 2days daga Shigar da Dr. Omar yyi zuwa yadda yake washe baki hakan yake Kara Tabbatar mata da cewar lalle Dr. Omar bazai taba sonta ba tunda gashi tsawon lkcn Nan be nuna hakan ba, a ranta ta yanke shawarar barin gidansa shine mafi soyuwa a gareta Dan Bata shirya zaman kishi da matar da yake matukar so ba, tana kokarin zuge zip din trolley dinta taji an turo kofa maimakon taji Anyi sallama sai ji tayi an shigo Ana waya, Dr. Omar ne yake wayar karya a gabanta daidai sanda ya shigo yake furta, "Yes my baby" sai ya danyi murmushi Kuma can yace, "can't wait to see you tomorrow" Saida ya Dan sake bada minute yana murmushi sosai kafin yace, "I love you so muchh Muaaaah...!" Ya aika kiss me sauti kafin ya dauke wayar a kunnen sa, Meera duk na jinsa Bata dago Kanta ba saima kokarin zuge zip dinta da take ta kasa bawai zip din yaki tafiya bane ko ta jashi No kawai hannun ta ke rawa tanajin bugawar kirjinta na karuwa sosai, Yana tsaye jikin kofa yana Karewa dakin kallo hade d tabe baki kafin ya dire kallon nasa Kan trolley dinta, Haka kawai yaji kirjinsa yyi wata irin bugawa da karfi har yana dafe kirjin nasa batare daya shirya b bakinsa ya kwace wajen Furta, "meyasa kika zuba kaya a akwati?" Meera dake Duke tayi Masa banza Bata kulashi ba zuwa yanzu nutsuwar data Rasa dazu ta dawo mata tayi nasarar tsayar da kwallar data taso mata hakan yasa ta samu ci gaba da Jan zip dinta, Matsawa yyi gabanta Yana janye hannun sa daga nata yace, "Wai ke ba mgn nake Miki ba?" Sai a lkcn ta dago dara2 idonta ta kafeshi dasu, hakan ya bashi damar zube nasa idon a nata baisan meyasa ba aduk lkcn data kalleshi Yana Rasa kuzari da jiji da kansa hakan ke jawo duk lkcn da idonsu ya hadu Dana juna baya iya janye shi saidai yyi ta Kallon ta kwayar idonta na daya daga cikin Abinda ke Kara daukar hankalin sa da ita saidai har yanzu be fahimci hakan a kansa ba, Meera ce tayi nasarar janye nata idon hade da fisge hannun ta tace, "idan na zuba kaya a trolley na meye matsalar?" Ta karasa mgnr tana wurgin shi da Harara, Dan cije lips dinsa yyi Yaja baya Yana rike dayan hannun sa a kugu yyinda dayan ya Dora shi a kansa Yana shafa lallausan gashin Kan yace, "i'm your husband dole naji me zakiyi" "Oh! really?" Meera ta Furta hakan tana wara idonta tace, "so harka manta da kace na fara hada kayana zaman gida ko Aikatau?" Ta karasa mgnr tana kafe shi da ido sosai, saurin kawar da nasa idon yyi Yana kallon gefe yace, "You're right before then Abba zai tafi tomorrow morning" ya karasa mgnr Yana Juyowa ya kalleta, Hankalin Meera ne ya tashi matuka gaba1 ta rikice tace, "but why? Shi kadai zaka maida gidan? Toh wazai kula dashi??" Yadda ta rude din yasa shi Dole Saida ya kafeta da ido yanajin wani irin Abu na taso Masa acan kasan zuciyar sa Wanda a iya tunanin sa be taba Jin Wannan abun akan kowacce 'ya mace ba, matsowa yyi a hankali ya riko hannun ta, kokarin fusge hannun nata tayi tana fadin, "Look ya Omar na damu akan Abba ne bawai Dan Ina neman gindin zama a gidan Nan ba" ta karasa mgnr tana Jan hannun ta sosai ta kasa cirewa, karshe ma sai ji tayi ya jata jikinsa ta fada Nan yyi baya dasu suka zube Kan gado, Juyowa yyi ta koma kasan sa Meera najin Haka ta dinga mutsi2 tanason kwace kanta ya sakar mata nauyin sa hade hancin ta da nasa yyi yana Karewa kwayar idonta dake fisgar zuciyar sa kallo a kasalance yace, "Kina fakewa da Abba ance Miki bansan nufin ki bane?" Meera da hawaye suka fara tarar mata hakan yasa idon nata ya Kara sheki da kyau Tace, "Wannan tunanin ka ne domin yadda ni ban kasance cikin irin matan da kkeso ba Haka zalika kaima baka cikin tsarin mazan da nake..." Bata Ida mgnr da take ba taji an cafki bakinta a zuciye, Dr. Omar yyi hakan yanajin haushin Furta Masa kalaman da take yanzu wani irin kishi ne ya Kama shi hakan yasa ya dinga kissing dinta da zafi2, a yadda ya dauko kiss din da bacin Rai ya fara saidai daga karshe ya juye ya koma na shauki, Nan ya fara romancing dinta Yana juyata son ransa duk yadda Meera taso kwacewa kasawa tayi don gaba1 ya Gama sakar mata laka jikinta yyi laushi sai amsar zafafan sakonnin da yake aika mata take, Shi kansa hankalin sa ya fara gushewa musamman da yakejin dumin jikin Meera na sashi Nishadi hakan yasa ya fara tado Masa da mikin daya Dade yana ajesu, bakinsa na cikin Ramin cibiyar ta Yana tsotsa ya fara gangarowa Kan marar ta Yana kokarin cire pant dinta ya dakata, Kamar Wanda aka tuna Masa wani abun ya dago kansa Yana kallon ta ta lumshe ido hawaye bibbiyu na zubowa a hankali Kan kumatun ta, dagata yyi a hankali ya zame daga jikinta ya koma gefe, kwanciya yyi ya rufe nasa idon shima yanajin zuciyar sa na harbawa da sauri, Saida ya saita nutsuwar sa kafin ya tashi a hankali ya bude kofa sannan yabar mata dakin gaba1. Saman sa ya haye Yana zuwa ya wuce toilet Dan tsarkake kansa, Yana dawowa gefen gado ya zauna Yana goge sumar kansa da karamin towel gaba1 Abubuwan da yake cikin kasala yake yinsu Dan Jin marar sa yake tana kullewa sbd tsokano ta da yyi, Yana cikin saka kayansa kuwa Kiran Salma ya shigo Masa ganin itace ke Kira Yaja tsaki be daga wayar ba, shifa Abinda ke bashi haushi d ita yawan damunsa da take a Rana saita kirashi sama da biyar a ciki befi ya daga daya ba duk wannnan shagalin da ake idan aka tattara befi sau uku ya kirata ba Shidin ma Dan ya zama dole ne. Haka ya karaci ringing dinsa ya daina karshe ma kashe wayar yyi Bayan yasa kaya yyi nufin zuwa kitchen ko zai samu lemon tsami ya daidaita kansa kafin Salma tazo gobe ya sauke Mata ajiyarsa a kanta, Yana zuwa kuwa yyi Rashin sa'a Babu, saidai be damu ba zai jure zuwa goben tun magrib zaisa