Sashe 22
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Na Rantse da sarkin da yake busa min Numfashi gobe-goben Nan saina kekketata yarinyar Nan, harma Shidin banza zai rigani dandanar dumin jikinta? Kai faisal wa ma kace sunanta?"
Faisal yace,
"Hafsat Amma Ameera ake fada Mata a bisa yadda bincike ya nuna"
Sageer yace,
"Ku sa min ido a kanta sosai gobe tana shigowa kuyimin Wuff da ita zamu hade can Bayan kango na skul dinnan kun gane?"
Faisal yace,
"kwarai kuwa matsalar akwai mutane dayawa da suke zirga2 ne Taya zamu kwamushe ta a skul?"
Kamar daga sama sukaji ance,
"zamu taimaka muku"
Anty Jamila ce me Wannan mgnr, Binta sukai da mmki, sauran yaransa wani yace,
"ke uban me zakuyi da kuka sako Mana baki? Kunsan waye a gaban ku kuwa?"
Anty Jamila tayi murmushi na nuna Jan hankali tace,
"ko ba Sageer Abdullahi Omar Mai fata bane?"
Yaron yace,
"Au Ashe kin sani shine kike Naman Raina Mana hankali"
a yanzu Afra ce ta tsoma baki da fadin,
"Banda abinka bakasan masu iya mgn sunce sai da Dan gari kanci gari ba?"
Faisal ne ya tsoma baki da fadin,
"Kuna nufin kun Santa ne?"
Anty shafa na fari da ido tace,
" 'yar aikin gidanmu ce"
Sai a yanzu Sageer ya magantu Yana kallon Faisal yace,
"Da alama yaran zasuyi Amfani ku saurare su kuji ta bakin su"
Yyi mgnr Yana tashi a wajen, Binshi da kallo su Anty shafa sukayi, Faisal yace,
"Toh madallah oga yace aji ta bakin ku"
washe baki sukayi sannan suka matsa kusa dasu Abinda suke ta muradi kenan su samu fada a wajen Sageer ko Suma tutar su zata daga a skul din, Anty Jamila tace,
"Kamar Kuna tunanin yadda zaku Kama yarinyar Koh?"
Faisal yace,
"haka abin yake baby"
yyi mgnr Yana binta da mayen kallo irin na 'yan iska, Anty Jamila ta sake bankaro kirji tace,
"Wannan Abu me sauki ne mu zamu San yadda akayi muka turo ta Nan Bayan kangon daga Nan sai kusan abin yi"
"Dakyau"
wani daga cikin yaran ya furta Yana fadin,
"shikenan Babu me zargar mu Akan mu muka dauketa sbd oga yasha Alwashin Saiya kekketata ketawa ta Rashin mutunci Kai bana tunanin idan ya Gama amfani da ita zata iya tashi a wajen"
Murna ce ta Kama Su Anty shafa, cikin zumudi Anty shafa tace,
"ai kuwa da kun biyamu Wlh"
Faisal yace,
"Amma meyasa kukeson ayi Mata hakan Bayan tana 'yar aikin ku?"
Anty Jamila ta karbe zancen da fadin,
"Zamu iya yin komai ne sbd ogan ku"
tayi mgnr tana kallon Sageer dake can gefe Yana latsa waya, Faisal ya girgiza Kai Dan Yana ganin tabbas suma sun samu Mata a banza da alama zasu rakashe a jikinsu Anty shafan, sai a lkcn Surry tace,
"Toh ya kuka gani?"
Faisal yace,
"Ba wani Abu 'yan Mata matukar kukayi aiki mekyau oga yaji Dadi zaku samu yadda kukeso daga gareshi"
Da murna suka hada baki wajen fadin,
"kar suji komai sunyi Alqawari"
Nan sukaci gaba da tattaunawar su.
~~~~
A bangaren Meera kuwa koda taje gida Sam nutsuwa ta kasa samunta, da taji motsi saita firgita tsoranta be wuce meye su Anty shafa zasuyi Mata ba, gaba daya ta kasa cin abincin sai tunani da tagumi take, hankalin tane ya rabu biyu cin fuska da Wulakancin da Dr. Omar yayi Mata cikin ruwan sanyi ne ke Kona Mata Rai, Yadda yake mata mgn a hankali Kai kace mgnr arziki yyi Mata Nan kuwa ba'asan cin mutuncin ta yyi ba, gashi yaki Bata damar ta maida martani karshe ma da kyakkyawan marin da yyi Mata suka rabu Wannan abubuwa idan ta tuno Yana Kara Mata takaici kwarai da gske Wannan shi ake kira a dake ka a Hana ka kuka,
har yamma lis bataji shigowar su Anty shafa ba, ita duk ta takura ta kasa sakewa gwara mutanen Nan suzo suyi wacce zasuyi a wuce wajen ko tasan wacce take ciki, ai kuwa fitowar ta kitchen kenan rike da plate ta shigo parlo ta gansu Kan kujera tare da Mom suna Hira, tsabar ta rikice da ganinsu batasan lkcn data saki plate din hannunta ba, lkcn hankalin su ya dawo kanta suka dubeta Anty Jamila tace,
"sannu da fatan bakiji ciwo badai Koh?"
Tsananin mmki ne ya Kama Meera tabi Anty Jamila da kallo lkcn ta iso wajenta tana kwashe plate din, Anty shafa ce tace,
"jeki huta Zan karasa gyara kan dining din"
ta fada tana nufar gun abincin, Wani irin daurewar Kai ne ya dabaibaye Meera me hakan yake nufi? Kodai wata kulalliyar ce ake Shirin Yi Mata?
"Bakiji bane?"
Taji Mom ta katse ta, Abinka da Rashin sabo kawai ta girgiza Kai tana bar musu wajen, Saida tabar parlon gaba daya suka kwashe da dariya dukansu suna tafawa a fili Anty shafa tace,
"Double sorry baby ina tausaya miki"
Ta karasa mgnr cike da dariyar mugunta anty Jamila tace,
"Har na qagu goben ma tayi"
Mom na jinsu tace,
"Wannan abin da kuka shirya yamin Dadi kwarai"
Nan suka sake kwashewa da dariya.
8/15/20, 8:01 PM - Ummi Tandama: *ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA...ðŸ“*
( _Ko Ana Muzuru Ana Shaho Sai yayi_)
Na
*Nuceeyluv😘*
15....
A bangaren Dr Omar kuwa lkcn daya juyawa Meera baya dakyar yake tafiya Yana cije lips dinsa lkci zuwa lkci, ba karamin dauriya yyi ba tun dazu daya danne tsananin Sha'awar da take damunsa, Koda yyi nisa d tafiya kasa daga kafarsa yyi ciwon cikin sa ya karu ya ninka na da kwarai, ganin haka ya tsaya tsak gefen hanya Yana daga hannun sa Dan tare Adaidata, Allah ya taimakeshi me Napep din ya lura Dan ba kowa zai fahimci tarewa yake ba sbd yanayin daga hannun nasa, Koda Me Adaidata ya tmbyi inda zai kaishi direct yace Masa AKTH, ba musu yace ya Shiga, kafin wani lkci har sun Isa harabar hospital din Bayan ya sallami me napep din ya dinga takawa a hankali tamkar me tausayin kasa har izuwa office dinsu yaje, Dr. Sadeeq ne kadai a ciki Yana duba wasu files, Sosai Dr. Omar yyi murna d ganin nasa Bayan yyi sallama dakyar ya karasa Kan kujera ya zauna hade da dafe kansa, Dr. Sadeeq ya Mike da sauri Dan a yadda yaga ya shigo din yasan ba lpy ba, a hankali ya dafa kansa cikin kulawa yace,
"meya sameka?"
Kamar bazai ce komai ba can ya fara mgn kasa2 yace,
"pls dauko Wannan Allurar kamin"
Binsa da kallo Dr. Sadeeq yyi har zaiyi mgn Kuma ya fasa Dan haka ya Mike ya dauko wata Allura a gurguje ya hada sannan yazo yyiwa Dr. Omar din, Bayan yyi Masa Allurar Dr. Omar ya koma kan wata doguwar kujera dake can gefe ya kwanta Yana Dan cije lips dinsa hannun sa bisa Kan marar sa, Dan sauke ajiyar zuciya Dr. Sadeeq yyi ya matsa kusa dashi a hankali yace,
"har sai yaushe zaka magance Wannan matsalar taka?"
Dr. Omar yyi Masa shiru bece komai ba, Dr. Sadeeq yasan dama za'a Rina Dan haka yaci gaba da fadin,
"A kallah Koda bamu karbi license dinmu a hannu ba Ana biyan mu daidai gwargwado bare ma muna dab da zama cikakkun Doctors Dan Nan da 7days zamu fara exam Kuma Insha Allahu muna sa ran komai zai tafi daidai Toh meyasa bazaka fara neman matar data dace dakai ba?"
Zuwa yanzu Dr. Omar ne ya kalleshi sai kawai ya girgiza Kai yyi murmushi batare da yace komai ba, Dr. Sadeeq yace,
"You see? Matsalar ka kenan Omar inaso ka samu sauki ne Kan abinnan dake damunka, kafi kowa sani ka Kuma karanta a rubuce kanada ilimin sanin Abubuwan Nan yawan Allura ko mgni Yana jawo matsala samun nutsuwar ruhinka shine kayi Aure"
Harara Dr. Omar ya banko Masa Yana Dan Jan tsaki murya ciki2 yace,
"Abinda yake gabanka kenan Aure, ni Kuma matsalar gabana ma ta isheni"
Dr. Sadeeq ya girgiza Kai yace,
"Shiyasa kke kwance yanzu anan Koh?"
"Plss ka barni naji da Abinda ke damuna"
Dr. Omar ya furta Yana dafa goshin sa, Dr. Sadeeq ya Mike ya koma kan kujera Yana furta,
"soon zanyi aure nikam bazan tsaya kullum Ina fama da mafarki ba"
Dan murmushin gefen baki Dr. Omar yyi a hankali yace,
"Dan iska."
"Eh naji ba komai"
Dr. Sadeeq ya furta shima, Saida Dr. Omar yadan samu relief kadan sannan yyi nufin tafiya gida lkcn la'asar tayi.
Koda yaje gida mlm sale kadai ya samu a gidan Saratu Bata dawo ba haka ma Sahabatu Ana can wajen Saida abinci, duk yadda yaso daurewa suyi Hira da mlm sale abin ya faskara sbd ji yake kamar Sha'awar tana dawo Masa sai cije lips yake lkci zuwa lkci, karshe dai Fadawa mlm sale yyi baida lpy zaije yadan kwanta, sosai mlm sale ya tausaya Masa Dan haka yyi Masa Alamar ya tafi Yana Kuma Yi Masa fatan sauki Dr. Omar ya girgiza Kai Yana murmushi. Tun farkon Dare Dr. Omar yake juyi Akan gadon sa, idonsa a kekashe ya kasa bacci Sandar girman sa tsaye take Taki kwanciya musamman idan wasu tunanin suka ziyarce sa sai yaji kamar tana harbawa ita kadai, gaba1 damuwa ta bayyana a gareshi Bai taba kasancewa cikin tashin hankali da Rashin kwanciyar hankali irin yau ba, yasha lemon tsami yafi a kirga Toh Allurar ma kamar batayi Masa Amfani ba Dan tabbas Bata wani Dade ba ya koma gidan jiya, Idon sa sunyi jaa ya rasa inda zai sauke Wannan sha'awar tasa yaji Dadi take zancen su da Dr. Sadeeq na dazu ya fado Masa tabbas ya kamata ya nemi mace Dan Yana bukatar hakan Toh Amma inda matsalar take shine wacece ta dace dashi?
Shifa har yau be hadu da irin matar da yakeso ba, wata zuciyar tace toh har yaushe zakayi ta dakon sha'awar ka? Sauke ajiyar zuciya yyi Yana Dan matse hannun sa kafin a fili ya furta,
"Dr. Amina ba lefi"
ya furta hakan Yana yatsina fuska sbd duk cikin masu nuna sonsa tafi kowa naci a cikin su, haka dai yaci gaba da tunani ya kulla Wannan ya kunce wancan har yaji Kiran Assalatu a cikin kunnuwan sa.