← Book details Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 113 OF 128

Sashe 113

Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read

a kasuwa, saidai a hankali ya dubi meeran da jikinta keta rawa Yana Dan kausasa muryar sa yace, "Ameera mutumin dayaso kwatar Miki 'yancin ki irin sakayyar da Zaki Masa kenan?" Girgiza Kai Meera tayi hawaye na cika mata Ido, a tsawace dad yace, "Amma meyasa Kika bada Wannan shaidar?" A rude Meera ta fashe da kuka hade da fadin, "kashe shi zaiyi dad, Wlh kashe shi zasuyi da idona Naga Bindigar" ta karasa mgnr hade da kifa kanta jikin hannun kujera dama a kasan carpet take, wani shirun ne ya sake game parlon yyinda Dr. Omar ya dago a firgice Yana binta da kallo, a nutse Alhji Kabir yace, "bamu gane kashe shi zasuyi ba, su waye? ki Mana bayanin yadda zamu fahimta." Bakin Meera na rawa Tace, "Sa...Sageer da su Anty shafa" Nan ta fara Basu lbrn yadda suka tsoratar da ita Akan matukar Bata bada Wannan shaidar ba saisun kashe shi,...ta karkare zancen da fadin, "ni Kuma Banda wata idea dazan ceci ya Omar daga hannu azzaluman Nan, Banda number sa Kuma lkcn da muka hadu kafin a Shiga kotu idan zai tuna Saida nace Masa inada mgn ya dakatar Dani da fadin dole sai an fito daga shari'a kafin nace komai, be Barni nayi mgn ba shiyasa tunani na ya sake kwancewa a cikin Kotun ma Saida na hango Bindigar a satin bayan Omar mutumin daya zauna a bayansa dauke yake da ita hakan ya Tabbatar min d lalle zasu iya Abinda sukace, bani da wani zabi ne domin tseratar da Rayuwar sa na zabi kare shi ta Wannan shedar bansan Abinda zai juye ba kenan w....l...h...." Ta Ida mgnr a rarrabe sbd yadda kuka yaci karfin ta.
Chapter 113 · 0% Book details