Sashe 29
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta furta hakan tana durkusawa wajen cikin wani irin yanayi na kuka me tsuma zuciya, a firgice kowa ya koma da kallon sa Kan Dr. Omar da yyi suman zaune, shiru wajen ya dauka Babu Abinda akeji sai sautin kukan Meera dake tashi a hankali, sbd mugun mmkin Abinda kowa yaji da kunnen sa yasa kowa ya kasa furta komai Kai kace yau aka fara ganin Dr. Omar din, a bangaren Sageer kuwa farinciki ne ya Kama shi ainun harma ya kasa boye dariyar muguntar da yake ma Dr. Omar, Cikin jin Dadi da tura takaici ya katsewa mutane shirun da fadin,
"you see? Kun gani Koh?"
Ya sake duban mutane dakyau sosai kamar mutumin Arziki yace,
"kowa yasan yadda tsakani na da wancan mutumin yake Babu shiri ko kadan a tsakanin mu, Sbd na Kama shi Yana Shirin lalatawa yarinyar mutane rayuwa na ceceta shine yadau Alwashin Saiya kaini kotu a Matsayin nine nake Shirin Yi, nayi mmki kwarai Dana fahimci ashe duk wannan Rashin jituwar tamu takai yyimin sharri? Bayan kowa ya sani ganau ne ba jiyau ba ya Dade Yana bibiyar yarinyar, Akan idon kowa ta kafta Masa Mari be hakura ba Ana tsaka da ruwa sbd halin jaraba ya rungume ta a dandalin bainar jama'a hakan be isheshi ba dayaga Babu dama shine yyi kokarin raping dinta badan Allah ya kawo ni wajen b tabbas daya Ida nufinsa sbd a yadda na ganshi Kai kace rikakken Dan bunsuru n....."
Be karasa mgnr ba yaji an sharara Masa Mari sbd yadda Marin ya shige shi Saida yyi wata katantanwa Yana juya kansa hade da rike kumatun sa, kafin ya dawo hayyacin sa yaji an cakumi wuyansa, Dr. Sadeeq ne me Wannan aikin cikin tsantsar bacin Rai ya rike wuyan Sageer din tamau Fadi yake,
"karya kke Dan uban ubanka shege Dan iska me zubin matsiyata au tanan kuka biyo?"
Yyi mgnr Yana kaiwa Sageer din naushi Kai kace shi aka daurawa sharrin jikinsa Banda rawa Babu Abinda yake hankalin sa idan yyi dubu ya tashi bacin Rai karara Kan fuskar sa, Wasu 'yan sanda ne suka zo suka rike shi dakyar da sidin goshi suka kwace Sageer daga hannun Dr. Sadeeq, take wajen yahau hayaniya kowa da Abinda yake furtawa wasu na yiwa Dr. Omar kallan mmki, yyinda wasu ke goyawa Sageer baya a wani bangaren kuwa akwai Wanda Sam Basu goyi Bayan Sageer din ba, Wannan hayaniya Ita ta karade Kotun hakan yasa Alkali ya buga tebur take gurin yyi shiru kowa dai gulma na cinsa a ciki,
A bangaren Dr. Omar kuwa koda Muryar Meera hade da furucin ta suka daki dodon kunnen sa ji yyi kamar an kwada Masa guduma, Kwakwalwar sa, kunnuwan sa, zuciyar sa, take suka fara tiririn tafasa sbd Tsantsar bacin Ran daya Afka masa yanzu, Tsabar mmki da Takaici ma ya kasa furta komai kukan da Meera take ji yake tamkar Ana narka dalma Ana dura Masa ne a kunnuwan sa, sannu a hankali ya fara Jin haushi da takaicin yarinyar, kafin wani lkci yaji gaba1 Tsanarta tayi Masa katutu a zuciya, Kansa a duke yake shiyasa Sam kowa ya kasa fahimtar wanne yanayi yake ciki? Alkali daya katse shirun yana kallon Dr. Sadeeq da 'yan sanda suka rike yace,
"bakaji amsar da yarinyar ta bayar bane? Ko matsa bakinta akayi?"
Juyawa Sadeeq yyi Yana kallon Meera
Data sunkuya sai kuka take, ya Kare Mata kallon tsaf, kafin ya dubi Alkali duba na takaici yace,
"kamar bakasan aikin ka ba? Kai dajin Wannan amsar tata kasan Dole akwai wata a kasa meyasa baza kuyi bincike ba?"
Alkali ne ya katse shi da fadin,
"kanaso ka koyamin aikina ne?"
Dr. Sadeeq zaiyi mgn Sageer ya tsoma musu baki da fadin,
"kyalesu Alkali Wannan da kke gani amininsa ne Dan haka duk bakinsu daya"
ya karasa mgnr Yana goge gefen bakinsa da jini yadan fito sbd dukan da Dr. Sadeeq yyi Masa, Ran Dr. Sadeeq ne ya sake baci ya Isa gaban Meera Yana fadin,
"ke ki dago ki kalli kowa ki fada musu gskyr Abinda ya faru karkiji tsoron komai"
Meera kanta na kasa ta kasa Dagowa ita gaba1 ma a rude take,
"ki dubi girman Allah Ameera ki fitar d abokina Daga Wannan murdaddiyar Shari'ar Banda Allah sai kece kawai Zaki fiddamu matukar Kika Fadi gskyr Abinda ya faru"
ya karasa mgnr cikin sigar lallashi duk hankalin sa a tashe yake musamman daya hango wasu manyan professor din skul dinsu Da sauran lecturers can gefe Wanda dazu Sam Basu lura ba Ashe suna wajen tsoron sa kada abinnan ya tabawa frnd dinsa Karatun sa musamman da yanzu suke final year, Kara volume din kukanta tayi gaba1 jikinta Banda rawa Babu Abinda yake, Sadeeq zai sake mgn kenen yaji wani lauya dake Kare Sageer yace,
"ya kamata kotu tayi duba da irin Abinda Wannan mutumin yake Yi Yana Shiga sabgar daba tasa ba sbd neman tilasta Mata da yake ta Fadi wata kalmar Dan kawai Yana Kare abokin sa"
Nan Alkali yace,
"Dr. Sadeeq ya gyara kalaman sa sannan yabar wajen Dan ba akansa ake karar ba"
Cikin huci da Takaici Dr. Sadeeq ya juya inda Sageer yake yaga Yana Masa kafirin murmushi, kwafa yyi kawai ya koma wajen zamansa ya zauna, zamansa keda wuya aka bukaci ganin Dr. Omar, anan kowa ya bishi da kallo, Cikin Takunsa na Isa ya baro inda yake har izuwa inda aka bukaci ganin nasa fuskar sa a matukar hade sbd bacin Ran da yake ciki har wani gatsine take, Shi kansa Alkalin Saida yasha jinin jikinsa sosai Dr. Omar din yyi Masa kwarjini, shiyasa kawai ya tattare karar Dan kawota karshe, Sharp2 ya fara mgn da fadin,
"Kaji dai duk Akan Abinda ake Kara, Kuma kaji irin Amsar da yarinyar ta bayar ko akwai Abinda zakace Akan hakan?"
Shiru Dr. Omar yyi bece komai ba hannayen sa harde Kan kirjin sa, Alkali ne ya sake maimaita mgnr da fadin,
"ko akwai Abinda zakace Akan hakan?"
Yanzun ma kamar bazaiyi mgn ba can ataikaice yace,
"A'a"
Nan fa kotu tahau hayaniya kowa na cewa tabbas Ashe zancen Sageer gsky ne sbd gashi ko musu beyi ba ya Amsa lefin sa, A bangaren Sageer kuwa kamar yyi tsalle Dan murna musamman dayaga Fuskar Dr. Omar a matukar hade tamkar hadari, Meera kuwa sake dukewa kanta tayi kasa jikinta na rawa sosai yyinda wasu irin zafafan hawaye suka dinga zarya saman fuskar ta, su Anty Shafa kuwa Kamar su zuba ruwa a kasa susha Dan Dadi sunsan yaukam sun zubarwa da Meera mutunci a idon duniya, babban Abin ma shine sunyi hakan ne Dan su cusawa Dr. Omar kiyayyar Meera a ransa yadda har abada bazai Kara kallon inda take ba sbd suna son tsakanin Sageer ko Dr. Omar wasu daga cikinsu su aure su,
A can gefen manyan skul din su kuwa Kowa tsam yyi da ransa Yana duban Dr. Omar da mugun mmki, Abin dai kowa da akwai Abinda yake kitsawa a ransa. Alkali ne ya sake katse hayaniyar da fadin,
"Toh Madallah, kayi kyan Kai sosai da baka wahalar da shari'a ba hakan Yana nuna Kaine kayi Shirin afkawa 'yar mutanen Allah ya taimake ta a dalilin Bawan Allah Sageer"
Lumshe ido Dr. Omar yyi Yana ci gaba da cije lips dinsa tare da baiwa kansa kwarin gwiwar sauraron Abinda ake furtawa a kansa, can yaji Alkali yaci gaba da fadin,
"Dan haka zamu tsareka a wajen mu domin Abinda kaso Yi ya sabawa musulunci da dokar kasar Nan, Dan haka za'ayi maka dandatsa irin wacce ake yiwa Dan taure ko Kuma ayi belin dinka da miliyan 1 sannan Kaine dai ka kawo karar sbd ka Kare kanka da wuri da niyar likawa Sageer lefin a kansa Wannan sharri da kaso Yi Masa Dan Bata Masa suna shima zaka biyashi dubu dari biyar, Ina fatan ka fahimta?"
Dr. Omar dayake Dan matsa hannun sa ya juya Yana kallon Alkali beyi mgn ba Kawai ya lumshe ido tare da budesu Kan Sageer daidai lkcn Sageer din shima shi yake kallo Yana dariyar keta, zuba Masa ido yyi na wasu seconds kafin ya dauke bece komai ba, Ganin haka yasa Alkali ya buga tebur dinsa Alamar shari'ar ta tashi tare da bawa wasu 'yan sanda umarni su Kama Dr. Omar din aje a tsare shi.
Koda suka iso gabansa kasa rikeshi sukayi sbd mugun kallon daya bisu dashi, daidai lkcn Dr. Sadeeq ya iso duk ya rikice yace,
"Omar karka damu Insha Allahu a yanzun Nan ko zaman cell bazakayi ba zaka fito"
Yyi mgnr Yana juyawa ya fice daga cikin Kotun d sauri sbd yadda yaga Dr. Omar din na kokarin dakatar dashi, daidai lkcn Sageer shima ya matso tare da wasu yaransa suna dariya, Sageer Yana sa hannu cikin Aljihun sa hade da dage gira yace,
"Uban 'yan masu ji da Kai ya kaga wasan? Yanzu ka fahimci banbancin tsakanin Aya da tsakuwa ko?"
Ya karasa mgnr Yana dariya, Hade da ci gaba da fadin,
"Kasan ance idan baka iya Kama barawo ba barawo Saiya Kama ka so wasan yyi kyau Koh?"
Ko kallo be isheshi ba saima kallon mahaukaci da yake Masa Dan haka kawai Yaja tsaki kafin ya wuce sbd shi ake jira a tafi, dariya sosai Sageer da mutanen sa suka Kama Yi, Fadi yake,
"nidin Wasa ne?"
~~~~~
Ameera Kam tun tuni Wata 'yar sanda ta Tisa keyarta suka fice waje sbd wasu form d za'a Bata ta cike kafin a barta ta tafi Gaba daya Kotun ta watse babu kowa, kowa d Abinda yake fada Akan shari'ar, Acan Office Meera sai raba Ido take tanason yin mgn da Dr. Omar, tasan ya tsaneta a yanzu Dan haka takeso ta sanar masa Abinda aka shirya Masa shiyasa tayi Masa hakan Dan tsira da Rayuwar sa, saidai Kash abin ya faskara sbd ko kadan Bata samu damar ganin Koda keyarsa ba.
Acan wajen su Dr. Omar kuwa Lkcn da suka kulle shi a cell zarya ya fara Yi cikin Dan tsurut din dakin da aka Sanya shi, duban dakin yake duk kazanta ga shegen wari, Zuciyar sa na zafi da tafasa idan ya tuna Ameera, Yanajin takaici matuka idan ya tuno da fuskar ta,
"Green snake"