Sashe 5
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Toh shikenan kiyi shawara da mijinki Zaki dinga gyara min dakina shi kadai ne masu aiki basa zuwa da Kaina nakeyi na barki ne kiyi min sbd Nima Abinda ke tare Dani wahala yake bani ba'aso na dinga Abu me wahala ko yawan zirga-zirga sbd be Gama kwari ba"
baki washe Saratu tace,
"Kai Masha Allah Hajia kema ciki gareki?"
Dan murmushi Hajia Aisha tayi ta girgiza kanta kawai, Nan Saratu tahau murna tana sanyawa cikin Albarka hakan ya karawa Hajia Aisha jin Dadi harta Dan Kara sakewa da saratun.
Can tace,
"mgn ta gaba Saratu Ina tare da uwar mijina muna kiranta da Hajjaju nata bangaren nacan gafe ki tashi muje na gabatar dake wajenta"
Da sauri Saratu ta Mike tace,
"Toh Hajia muje"
Nan Hajia Aisha tayi gaba saratun ta bita a baya.
Tun a hanya Saratu ke ganin ikon Allah ko Ina na gidan gwanin kyau da ban sha'awa haka dai suka karasa part din Hajjaju, Tana kishingide akan lallausan kafet dinta tana Jan carbi yyinda gefe guda wata 'yar aiki ke Mata tausa, da Sallama suka shiga ciki 'yar aikin ta gaishe d Hajia Aisha sannan ta fice a dakin, Hajjaju ta gyara zamanta sosai tana kallon Hajia Aisha da fara'a a fuskar ta tace,
"Shatu kece tafe"
"Eh Hajjaju"
Nan itama ta zauna a hankali, kallon Bayan Hajia Aisha Hajjaju tayi tace,
"Ikon Allah Wannan Kuma wacece a Bayan ki?"
Tayi mgnr tana nuna Saratu data saki baki tana kallon dukiyar da aka narka a falon tsohuwa, Jin Ana nunata tayi saurin dukawa kasa tana kwasar gaisuwa sama2 Hajjaju ta Amsa tana kallon Hajia Aisha Dan jin amsar tmbyr ta, Hajia Aisha tace,
"sunan ta Saratu dama nazo da ita nan ne Dan na shaida Miki komai game da ita"
Nan ta kawashe lbrn Saratu da yadda zasu taimaka Mata ta gayawa Hajjaju, Hajjaju data saki kunne tanajin bayani tadan lankwashe hannun ta tana me kafe Saratu da idonta kurii, Saratu tayi kasa da kanta, Hajjaju ta dawo da kallon ta kan Hajia Aisha tace,
"Ashsha, Ashsha, ta yaro kyau take Bata kargo yanzu Shatu daga Jin Wannan bayanin shikenan harkin yadda da mutum? Meyasa kullum kike da saurin yadda ne? Karki manta yanzu fa duniya ta lalace marasa Imani sun lalata masu neman bukata domin dayawa mugu sai ya shiga rigar mabukaci ya cuceka a banza da wofi dayawa wasu burinsu su rabeka, badan komai ba saidan Wannan ni'imar da Allah ya baka su ture ka daga inuwa su maida ka Rana su Kuma su mamaye gurbin ka"
A sanyaye Hajia Aisha tace,
"kiyi hakuri Hajjaju Naga baiwar Allah Nan tana bukatar a taimaka Mata ne"
Hajjaju tace,
"duka yaushe kuka dawo daga waje har ta manne Miki haka? Aisha Allah fa Abin tsoro ne haka ma mutum"
Saratu dake zaune ta share hawayen dake malala a fuskar ta tace,
"Dan Allah kuyi hakuri bansan haka abin yake b saina je na nema a wani wajen"
tayi mgnr tana kokarin mikewa, da sauri Hajia Aisha ta kalli Hajjaju, Hajjaju tace,
"baiwar Allah ni bazan Hana taimako ba Abinda na sani kawai na fada ki tmbyi kowa a gidan Nan Hajjaju batasan meye munafurci ba duk dacin gsky fada take Dan haka kuje kiyi aikin ki Allah yyi jagora"
Da murna Saratu ta juyo tana kwasar godiya gurin tsohuwa Hajjaju.
.....Kamar yadda Hajia Aisha ta umarci Saratu ta fadawa mlm hakan ne ya kasance badan mlm yaso ba ya amince sbd takurawar da Saratu tayi Masa, shi yasan halin Saratu wajen kwadayi zata iya yin komai sbd kudi, da naci da komai dai ya barta, Anan Saratu ta fara zuwa aiki sai Hajia Aisha ta bada driver guda Yana dauko ta da maida ta sbd tausayin Abinda ke cikin nata itama.
*********
Sannu a hankali Saratu ta fara aikinta a gidan *ALHAJI ABDULLAHI OMAR MAI FATA* Tanada kokari matuka sbd cikin jikinta be hanata yin aiki da Allah ya taimake ta bezo da matsala ba kamar na Hajia Aisha da kullum ake lallaba shi tamkar kwai.
Saratu a zaman da tayi a gidan Tabbas taga yadda ake zaman aure, taga yadda ake tarairaya mace, taga yadda ake nuna kauna dayiwa matar gida bauta, Kai yadda taga Alhaji Abdullahi yake tattalin matar sa har abin Yana daure Mata Kai uwa uba idan taga daular da Hajia Aisha ke ciki abin na Bata mmki, daga Nan ta fara sakar zuci tana ayyana dunbin dukiyar dake tattare da Ahalin Babu magaji ko guda daya sai Wannan cikin da ake ta lallaba shi kamar kwai, daga tunani sai ta fara Jin inama itace? (Karamar hasada ta fara bullowa) daga Wannan tunanin sai kuma ta fara hango kanta a Matsayin Hajia Aisha da itace ita da tayi kaza da kaza, Kai a hankali dai shaidan ya fara tasiri a cikin zuciyar Saratu Saiya kasance tana Jin haushin ni'imar da Allah ya bawa Hajia Aisha, domin ta faraji a ranta inama duk wani Jin Dadi yabar hajian ya dawo gareta? Saiya kasance yanzu duk wani Budi na Alkhairin Hajian bataso, ta tsani ririta cikin da suke musamman Wannan tsohuwar Hajjaju dukda tana mugun tsoron tshowar sbd Hajjaju Bata sake Mata ba Sam Dan kullum suka kebe da Hajia Aisha ce Mata take Shatu hankalina ya kasa kwanciya da Wannan 'yar aikin Taki dandai kin matsa ne Kuma ba'aso a hanaki Abinda kikeso a Wannan yanayin da kike ciki sai Hajia Aisha Tayi murmushi kawai Dan tasan halin uwar mijin nata itama Sarai Bata cika yadda da mutum da wuri ba, toh Saratu idan taga hajjajun nayin Nan Nan da cikin Hajia Aisha sai taji kamar ta make ta kullum tazo bangaren Bata da Abinda take fara fada sai Ina megida na? toh dai mutanen gidan Basu San me take ba Dan fuska biyu ta nuna musu a fili nunawa take tafi kowa kaunar su, a badini kuwa ji take kamar ta harbe su.
Ana Nan haka wata Rana likitar dake zuwa har gida duba Hajia Aisha tazo Bata sameta a parlo ba sai Saratu dake mopping itace ma ta shaida Mata Hajia na sama tare da Alhaji,
"Mtwss.."
Nurse din taja tsaki hade da zama kan kujera kasa2 ta fara mgn,
"aikin banza ciki kamar kanta farau Ayita ririta shi sai kace kwai Wlh suka isheni Ina iya sanadin cikin Nan yabi rariya Mtwsss"
ta sake Jan tsaki tana kwanciya jikin kujerar,
"Kika ce me?"
Taji anyi mgn daga Bayan ta a tsorace Nurse ta juya tana kallon Saratu rike da qugu ga abin mopping a hannun ta, ita Nurse tsabar zancen zuci dake cinta ne yasa Sam ta manta da Saratu a falon, Cikin wayancewa bakinta na rawa tace,
"ah..uhum..bance komai ba ai"
Tayi mgnr tana meyin fuska, Saratu ta saki murmushi tana Kama bakinta tace,
"au Ashe?"
Nurse ta zaro ido tace,
"ke nace ba Abinda nace"
Takowa Saratu tayi a hankali ta matsa jikin kunnen Nurse Nan ta zayyane Mata dukkan Abinda tace sannan ta dago kanta tana me bin Nurse da kallo tace,
"ko banji daidai ba?"
Nurse data daskare tun dazu jikinta na Bari tace,
"Toh naji Dan Allah ki rufamin Asiri ba nufina ba kenan Wlh"
Saratu ta maka Mata Harara tace,
"Kuma kikeso ki Raina min hankali?"
Nurse tace,
"Toh kiyi hakuri kinji Dan Allah karki fada Mata Wlh za'a iya daure ni akan Wannan mgnr"
Saratu ce ta bushe da dariya tana Kama cikinta daidai lkcin Hajia Aisha ta sakko Tare da Alhaji zuwa parlon kasa, a take dariyar Saratu da makale tana me sunkuyar da kanta kasa wani tukukin takaici na sukar ta a kirji, kusan hakan ne a bangaren Nurse itama kamar an caki kibiya a kirjinta haka taji Abu ya rike Mata makogwaro,
Tana takaicin wannan Abu, Wai meyasa komai Aisha Usman saita fita da komai ne a rayuwa? Tun suna school Aisha Usman take finta da komai harta kokari ma da fagen kyau, kafin Aishan tazo school dinsu itace mekyau da kokari Amma zuwan Aisha ya dishashe nata tauraron Abinda ya kona zuciyar ta kenan takejin tsanar Aishan har cikin ranta, duk wata kulla2 da zatayi Dan Hana ci gaban Aisha Usman tayi Amma abin yaci tura, lkcn da taji wa Aisha zata Aura Saida Nurse(Habiba) taji kamar ta kurma ihu Dan takaici har kwallar bakin ciki Saida ta zubar sbd yadda taga Aisha zata shiga daula ba itan ba Dan tun a zamanin baya zuri'ar Alhaji Abdullahi masu kudin gaske ne, dukda Haka Bata zauna ba Saida Habiba tabi bokaye Dan Hana zaman lfiyr Aisha Usman, Haka tasa akayi Mata Asiri karta samu ciki, Shine Abinda ya Kara Jan lkcn Hajia Aisha kenan dake Alhaji Abdullahi Dan halak ne sam be damu ba ya fauwalawa Allah komai Kuma shi suke rokon ya Basu, toh dake Allah maji roko ne sai gashi ya Amsa Addu'ar su dawowar su Nigeria gaba1 yyi daidai da tahowar karamin cikin Hajia Aisha, Koda Hajia Aisha taje hsptl domin a duba ta Anan maternity ta hadu da Habiba Musa(Nurse) da murna Aishan take gaisawa da Habiba, yyinda ita habiban ke gaisawa da ita cikin mmki, harda subutar baki wajen fadin Wai dgske ciki gareki? Hajia Aisha taji abin wani iri sai kuma ta share tace ikon Allah kenan, habiba tayi yaken Dole tace bashakka haka abin yake, Nan dai sukayi musayar number toh daga karshe dai Hajia Aisha ita ta nemi Habiba tana zuwa gidanta dubata sbd wuyar da take Sha Kuma 'yar aikinta Saratu cikin gareta itama sai Ana dubata idan yaso sai ta dinga biyanta, Haka Habiba ta amshi tayin Hajia Aishan Kuma kullum cikin takaicin cikin take musamman idan tayi duba da daular da Aisha ke ciki yanzu zata sake samun dunbin dukiya matukar aka haife Abinda ke cikin, kullum nazari da tunanin yadda zatayi da cikin Hajian take sbd security ne Kota Ina a gida Kuma karta barar ta hanyar magani ko wani abun a gano ta gashi boka yace Mata cikin Nan fa sai yazo duniya saidai tayi hakuri Wannan karon ko Kuma idan ta matsa ita zata halaka, Dan Dole ta zubawa sarautar Allah ido Amma fa badan zuciyar ta taso ba......
"Kinata jira Koh?"
Hajia Aisha ta katse musu shirun nasu, da Dan yake Habiba tace,