← Book details Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 128

Sashe 37

Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yyi mgnr Yana tunkaro ta, a zabure Saratu ta tashi hankalin ta Yana Kara tashi tace,

"Dan Allah kuyi hakuri"

Dariya wizy yyi yace,

"ke banza uban waye zai kalaci sauran jikin ki? Abu duk a bushe a yamutse"

Nan wasu suka fara dariya sosai, Gaba1 Saratu ta rude musamman da hankalin ta yafi karkata Kan Sageer da yake zura hannunsa cikin rigar Anty shafa Yana matsa nonuwan ta ita Kuma sai bankaro kirjinta take cikin shishita na fadawa yanayi tana Dan zura hannunta cikin wandon sa itama Dan matsa balls dinsa, Rintse ido Saratu tayi ta juya cikin parlon a gigice Shigarta cikin ma Saida ta sake gware d kujeru sbd yadda idonta ya rufe, dafa kujerar tayi da karfi jikinta na rawa a fili take fadin,

"Wannan wacce irin bakar Rana ce Zan gani ni Saratu?"

Ta furta hakan bakinta na rawa, Ji tayi gidan ya Kara hautsinewa d ihu Ana tafi hade da sakin Kara sosai, bude idonta sosai Saratu tayi sai a lkcn taga yanayin parlon duk a hargitse yake kamar na mahaukata ga kwalayen Sigari da akasha, ga Abubuwan shisha a gefe, ga kwalaben Giya can a gefe da alama an Dade da Shansu ba'a kwashe ba, Kai tarkacen da yake ciki ko gidan club Albarka.

Acan waje kuwa su kansu su Anty Jamila, Surry, Afra, kowa da nasa Dan kwikwiyon suna matse-matse da tande-tanden juna, Saida suka gaji Dan kansu suka samu guri suka zauna, Sageer ya kallesu duka harda wasu 'yan skul dinsu sunzo shagalin murnar korar Dr. Omar, bakinsa a washe sosai tamkar gonar audiga yace,

"Ina farinciki kwarai da Abinda ya samu abokin hamayyata, mutumin Dana tsana, mutumin daya shige min hanci na samu nasarar kauda shi, Wannan watan farinciki ne kamar yadda ya kasance watan bakin ciki a gareshi"

Nan aka hau tafi raf-raf Ana dariya, Sageer yace,

"Wannan yarinyar wato Ameera har ilayau ban daina kwadayinta ba, Dan haka burina be karasa cika ba, Zan sake amfani da ita wajen cusawa Omar takaici nasan yanzu ma a cikin takaicin yake sbd zaiyi tunanin hada baki mukayi da ita, Toh Amma sbd na Tabbatar Masa da wasi-wasin da yake tofah lalle Ala dole saina aureta...."

Take su Anty shafa suka dafa kirji hankali tashe sukace,

"aure?"

Sageer ya dubesu sosai kafin yace,

"kwarai kuwa my frnds ai yanzu kun zama frnds Dina na hannun dama Dan haka aurenta d zanyi kune nakan gaba Dan komai ya kammala dakyau"

Bacin Rai ne ya fara bayyana a fuskar su sbd takaicin Ashe da sauran Rina sunyiwa Sageer Abinda yakeso Dan dai su banbare shi daga Ameera hankalin sa ya dawo kansu Amma sai yace aure?? Katse musu tunani yyi da fadin,

"Tabbas Zan aureta sbd Kara cusa Masa takaici, Kai inda dama ma so nake ya hadiyi zuciya ya sheka"

ya karasa mgnr Yana dariyar mugunta sosai, take sauran mutanen wajen suka hau tayashi dariyar, sabanin su Anty shafa da fuskar su ta canja sai yake kawai suke, Sageer yace,

"Toh kunsan wani Abu kuwa?"

Ya fada Yana sake dubansu sosai, kallon sa akayi Ana Jiran mezai ce, kwashewa yyi da wata irin dariya kamar sabon kamu yace,

"kafin Nan zanso nasan Ina matan da suke bibiyar Omar?"

Yyi mgnr Yana kallon 'yan matan wajen, kallon sa sukayi Suma suna sauraron Abinda zaice, Sageer yace,

"Dr. Omar salees ba kowa bane, I mean ba kowan kowa bane bayaga Dan talaka, jikan talaka, tattaba kunnen talakawa"

Ya karasa mgnr Yana sheka dariya har shakewa yake, tsananin mmki ne ya Kama dukkan mutanen wajen hakan yasa kowa ya Shiga tunanin Anya ba karyar Sageer bace? Dr. Omar fah? Dan kwalisa? Wanda da dama ake Masa kallon tamkar jinin sarauta ko wani Dan hamshakin me kudin, Sageer ne ya katse musu tunanin da fadin,

"Baku yarda ba Koh? Well Nima haka naji farkon da aka fayyace min waye shi, Ashe duk jiji da Kan Nan karyace, A takaice zuwansa hospital shine rufin Asirin sa, yanzu kuwa da komai ya yanke Masa zaku Tabbatar da hakan, zaku Fara ganin sa Yana yawo Kan titi rike da pure water Yana sayarwa ko kuga Yana Turin baro"

Nan mutanen wajen suka fashe da dariya Wannan karon harsu Anty shafa sai dariya ake tuntsurawa, wani daga cikin su anace dashi bangis ya taso shima yace,

"Gsky ba'a taba nishadantar damu ba irin yau dole mu Kira wannan Rana special day, Gsky Sageer na Sara maka kayi Abu mekyau"

Nan Sageer ya washe baki Yana zura hannayen sa cikin Aljihun wandon sa Fadi yake,

"atoh an Gaya muku nidin Wasa ne? Ai duk Abinda nayi niyya nasa a gaba saina kaddamar"

Nan kowa yahau tafi kafin aka umarci DJ ya saki kida, haba Nan kowa ya Mike akaci gaba da girgiza cikin matukar nishadi.

Saratu nacan parlo batasan wainar da ake toyawa b sbd bakin ciki da yyi Mata katutu a zuciya, gyara parlon take Amma hawayen takaici ne ke zirara Akan kumatun ta, ita kadai sai surutai take tana fadin,

"yanzu Abinda ka jefa Rayuwar ka kenan Sageer? Dan ubanka na sadaukar da Rayuwar farinciki na sbd Kai saika karkare da neman Mata?"

Ta Fadi hakan kamar Yana gabanta, Duk Kidan Nan da ake ji take kamar a tsakiyar kanta take, dakin data gani a bude ta Shiga Nan taga dakin shima a hargitse kamar Wanda akayi yaki akai, Takaici ne ya sake kamata tana wurgi da pillows din Kan gadon tace,

"Allah wadaran naka ya lalace Wlh, ba Kai naso ka lalace ba, Dansu Maru shine ya dace da Wannan muguwar Rayuwar"

Ta karasa mgnr tana janye bedsheets din Kan gadon, sai kace mahaukaciya haka ta dinga surutai ita kadai.

Tana Shirin fitowa ta kusan Karo dasu, Sageer manne da Anty shafa sunsha sun bugu sai layi suke hakan yasa tun daga parlo suka fara cire kayansu ya rage inners ne kawai a jikinsu, yanzun ma kokarin balle bra din Anty shafa Sageer yake ita Kuma Anty shafa na kokarin zare Masa wandon sa na ciki, a matukar rikice Saratu taja baya kirjinta na bugawa da sauri, batasan lkcn da tace,

"kaii Sageer a gaban nawa kke lalata da karuwa?"

Cikin Maye da Shiga yanayi na Wanda ya jiqu da sha'awa ya dago rinannun idanun sa ya Dora kanta dakyar da tangadi yace,

"Anyi a gaban naki kedin wacece?"

Ya Furta hakan Yana karasa cire bra din Anty shafa,

"Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un"

Saratu ta Furta hankalin ta a mugun tashe, daidai lkcn suka bangaje ta suka wuce hade da fadawa kan gado, Hankalin Saratu idan yyi dubu Toh ya tashi yau ga danda ta tsugunna ta Haifa Yana Shirin yin lalata a gabanta, ji tayi yace,

"uban me Kika tsaya Yi?"

Ya Fadi hakan cikin tsawa, a rude Saratu tayi azamar ficewa, dab d zata bar kofar yace,

"ki tabbar kin ja Mana kofa"

ya fadi hakan hade da sakin wani irin nishi Yana fadawa kan Anty shafa da tunanin ta yyi sama, Jawo kofar tayi a hankali jikinta na kyarma Tana tunanin Danta take rufewa sbd zaiyi lalata, Dakyar ta iya rufesu wasu zafafan waye na zirara Akan kumatun ta, juyowa tayi ita kadai Fadi take,

"Da nasan Abinda Zan tarar kenan bazan taba takowa Wannan gidan ba, Sageer ka cuceni Allah ya Isa"

Tayi mgnr cikin surutai sbd hankalin ta a mugun tashe yake, kadan ya rage ta afka Kan wasu dake tsakiyar parlon, tuni ta dawo tunanin ta nan ta bisu da kallo sai kace dabbobi zugar mutanen da aka cashe ne wasu Kan kujera, wasu a kasa anata matse juna wasu na kwakule2, Sbd dimuwa Saratu batasan lkcn data zura da gudu ba ko takalman ta Bata diba ba haka ta fice a gidan Kai kace mahaukaciya ce sabon kamu.

°°°°°°
Acan bangaren Dr. Omar kuwa Bayan sun Gama mgn da Sadeeq wucewa gida yyi Dan ya sanarwa Abba zaiyi aure, Abba na zaune yyi sallama dukda yasan Babu Amsa Amma baya fasa Yi Masa sallamar, Abba dake jinsa Babu damar mgn ya gyada Kai Alamar ya Amsa, Dr. Omar ya jawo farar kujerar sa ya zauna dab da Abba, Abba ya bishi da kallon nutsuwa yasan tabbas akwai Abinda Dr. Omar din keson Gaya masa, shiru Dr. Omar yyi ya Rasa ta wacce hanya zai gayawa Abba batun auren, Bayaso Abba yyi fushi dashi idan yasan dalilin auren wato auren ramuwa, zai iya hanashi yin auren ma Dan haka ya danne bacin ransa sosai kamar abin arziki ya sunkuyar da kansa Yana Dan sosawa, murmushi Abba yyi kafin ya riko hannun Dr. Omar ya matsa Alamar Yana sauraren sa, Dr. Omar yadan cije lips dinsa sbd yadda yakejin ransa na suya Amma yanata dannewa yace,
"Am..dama..Au..aure..Zan..Yi"

ya karasa mgnr a rarrabe, Washe baki Abba yyi sosai cikin tsananin farinciki Kai kace anyi Masa Albishir da gidan Aljanna sai kada Kai yake mgn na cinsa Babu damar Yi, Dr. Omar ya danyi guntun murmushi yanajin wani iri a ransa yadda yaga yyiwa mahaifin nasa karya sai beji Dadi ba Toh Amma ya zaiyi? Dole yadau fansar Abinda akayi Masa, Dan haka yaci gaba da fadin,

"Munyi mgn da Sadeeq Abbansu zaije tambayo min gidansu yarinyar"

Nan ma Dadi ne ya sake Kama Abba Yana gyada Kai ya riko hannun Dr. Omar ya rike duka biyun Yana jijjigawa Alamar abin ya kayatar dashi kwarai kuma Yana maraba da hakan, Kallon sa Dr. Omar yyi duk tausayin Rashin mgnr sa yake, Amma sbd ya sake kwantar Masa da hankali ya saki fuska sosai Dan Dole, haka suka kasance a tare Abba sai murna yake, kafin Dr. Omar ya canja topic din zuwa wani zancen Dan tuna zancen auren ma ya fara isar sa.

Bayan sallar magrib Omar suka Sami Abban Sadeeq suka sanar masa Abinda ke faruwa, shima yyi murna kwarai da gske Dan haka yace Insha Allahu zaije gidansu yarinyar zuwa gobe dake tuni Dr. Sadeeq ya Nemo Address din gidansu Meera.

*****
A fusace suka shigo parlon suna wurgi da jakar hannun su, mom dake Kan kujera tace,

"Yadai na ganku a haka?"

Anty shafa cikin masifa tace,

"Wlh Allah bazai yiyu ba"

Mom tace,

"da akayi me?"

Anty shafa na zaga parlon cikin takaici tace,
Chapter 37 · 0% Book details