← Book details Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 128

Sashe 21

Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

``````
Tun jiya da yake cikin bacin Rai beji ya huce ba Saida ruwan sama ya fara taba Masa jiki, wani emergency Abu ne ya kawo shi school din zai dauki wani book dinsa Amma sbd ruwan da ake ya sauka daga abun Hawa tun daga gate, Hakan ya bashi damar tafiya gudu-gudu wato jogging sumar kansa ta kwanta luf sai Abinda yafi komai motsa masa ya fara aiki, take kuwa kamar koyaushe sha'awar sa ta fara tashi, kafin wani lkci har sandar girman sa ta girgiza, Dake wandon jins ne ma a jikinsa yasa be nuna sosai ba Amma fa wandon ta wajen gun ta cika, duk yadda yaso ya daina Shiga ruwa bazai iya ba Dan jin hakan yake har cikin ransa Abu ne me wuya ayi ruwa be Shiga ciki ba tamkar karamin yaro, Shiyasa dukda Yana fadawa wahala ta tsananin sha'awa ya kasa daina Shiga, sai Bayan ya Gama wasan ruwan yaje yyita fama da ciwon ciki da mara,

Mota ce ta taho gefensa sai horn ake ta rarakawa Dan haka ya juya da mmki toh a cikin ruwan Nan horn din Nan na meye? Can ya hango ta tsakiyar hanya tana tafiya slow kanta a kasa ruwa na dukan ta, Sam Meera batasan Ana Mata horn ba sbd Karan ruwan ya cika Mata kunne ga Kuma kogin tunanin data fada na tashin hankali, saura kiris me motar ya bigeta sbd zugar motocin Sageer ne basuda mutunci yanzu saisu buge mutum ba matsalar su bace,

Wufff.... Meeera taji an janyeta da karfi a tsorace ta dago kanta daidai lkcn shi Kuma Omar santsin kasa ya jashi baya ba zato kuwa sai gashi ya tafi luuuu zuwa kasa, tafiyar tasa Yaja Ameeran suka Fadi a tare, Ashe gun gangara ne Nan suka fara mirginawa a tare Meera na bisa kirjin sa idan an mirgina ya koma bisa kirjinta haka abin yyita kasancewa dasu.
8/15/20, 8:01 PM - Ummi Tandama: *ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA...🐓*
( _Ko Ana Muzuru Ana Shaho Sai yayi_)

Na
*Nuceeyluv😘*

14......

Wata irin duniya suka tsinci kansu duniya me cike da dunbin Nishadi d farinciki, Sam sun manta da kansu sun manta a wanne yanayi suke? Sosai hankalin su ya fita daga jikinsu sbd dukkansu biyun ma'abota son ruwa ne, kwarai dgske Dr. Omar ya mance kansa sbd Wasan ruwa da mace Yana daya daga cikin manyan mafarkan sa idan yyi aure shiyasa yanzun hankalin sa yabar jikinsa ya fada wata duniyar musamman da tsananin sha'awar sa ta ninka na da, a bangaren Meera kuwa kamar abin yazo Mata a daidai ne sbd tashin hankalin d take ciki tabbas tana bukatar Wanda zai rungume ta kodan ya tayata Jin zafin da zuciyar ta take ciki, aukuwar wannan Abu sai Yaja ta mance itama duniyar da take sosai ta kankame Dr. Omar din tayi lufff... A kan faffadan kirjinsa yyinda gaba daya gashin kanta suka bazu Suma sbd tun dazu hijab dinta ya cire,

Garauuu....., Dr. Omar yaji ya bige da wani dutse a bayansa lkcn da gangarawar ta dawo kansa, a gigice ya dawo hayyacin sa idonsa a kanta ta rungume shi sosai, gashin ta ya rufe Mata fuska, da mugun mmki yyi azamar ture ta da karfi, firgigit Meera ta dawo nata hayyacin itama take aka fara kallon-kallo tsakanin su, yyinda ruwan sama yake kwaranya a kansu dake yanzu ma ruwan ya rage karfi kamar da,

"Dakyau Tsageru"

sukaji an furta, Sageer ne tare da mutanen sa a wajen, dukansu biyun juyawa sukai suna kallon side din da mgnr ta fito, abin mmki duk Wannan ruwan da ake sai gashi mutane dayawa sun tsaya kansu Ana kallo sai kace sunga wani sabbin halittar, Hankalin Meera ne ya sake tashi matuka data hango su Anty shafa daga nesa ransu a hade tamkar hadiri duk Wannan ruwan da ake basajin komai sbd gulma Dan tuni lbri ya baza ga Dr. Omar can rungume da wata cikin ruwa suna kwance Haba daga Jin haka aka fara taruwa Dan ganin kwakwaf, ba Wanda yasan Meera ce a wajen Saida ta dago kanta yanzu.

"Jar uba...."

Sageer ya furta Yana bin Meera da kallo kusan Suman tsaye yyi daya gane itace ransa ne yyi mummunan baci daya tuna yanayin daya gansu dazu, kallon Faisal yyi yace,

"Kai gobe-goben Nan inason ku Kama min yarinyar can Wlh bazan Bari mutumin can ya rigani lasar zumarta ba kun ganta kuwa?"

Yyi mgnr Yana Kara kallon kirjin Meera da shape dinsa ya fito sosai gasu Nan a tsaitsaye wani kululun takaicine ya Kama shi daya ga Dr. Omar ya rigashi Kama su, Dr. Omar sosai Kunya ta Kama shi sbd yadda yaga kowa na kallon sa tabbas be taba rungumar wata mace a Rayuwar sa ba sai gashi a bainar jama'ar da suke matukar ganin girman sa da mutunci ya rungume 'yar mutane, Amma sbd kada ya bada kansa ya hade fuska sosai, tashi yyi ya dauko hijab din Meera dake can gaba ya kusanto inda take sai yanzu ya fahimci yarinyar jiya ce, tsaki Yaja Medan sauti Wanda iya Meeran ce zata iya ji ya matsa kusa da ita kamar gske sai ji tayi yace,

"A hakan kike ikirarin kinada mutunci? Har kike ganin ke me Kama Kai ce? Kalle ki kiga yadda kika tarawa Kanki jama'a ko kunya bakya ji Banda jaraba daga taimako sai ki rikeni ki fada min a kirji an Gaya Miki nidin araha ne Dani?"

Meera da mugun mmki ta zaro manyan idanun ta zatayi mgn yyi saurin sa yatsan hannun sa Akan lips dinta, binsa da kallo tayi kamar wacce aka kwadawa guduma sbd yadda taji tsigar jikinta ta tashi, cikin wani irin salo Wanda shi kansa besan Yana Yi ba ya fara zagaye Mata lips din idonsa akan nata data kafe shi dashi, a nutse yaci gaba da mgn Yana fadin,

"So yesterday kin bige ni da gangan again kin min Abinda ba'a taba min ba na tozarci"

ya karasa mgnr Yana cije lips dinsa sbd tunowa da kafta Masa Marin da tayi, Dan hucin takaici yyi kafin yace,

"And today kin fada Kaina kamar wata tsohuwar bunsuru d alama duk Abubuwan Nan da kikeyi intentionally (da gangan) ne Banda haka Taya jaririyar yarinyar kamar ki zata fito cikin Wannan ruwan da ake tayi tsaye Kan titi ruwa na dukan ta?"

Yyi mgnr Yana kallon sama saiga ruwan da yake sauka a hankali ya zubo musu Dan itama kallon saman tayi, dawo da kallon sa yyi bisa Kan lips dinta da tun dazu be cire hannun sa ba sai zagaye su yake, cikin sake hade gira yaci gaba da fadin,

"you don't know me At all but ki sani I'm not d type of irin mazan da kuke Kai kansu tamkar karnuka"

Ran Meera ne ya sake baci cikin hanzari ta bige hannun sa tana huci tace,

"how dare you? Kai din banza..."

Bata karasa ba kuwa taji yayi saurin kamo habar ta sannan yaci gaba da fadin,

"toh ki sani This is d first and the last time da Zaki min Wannan Yarintar matukar Kika Bari wani Abu ya sake hadani dake saina shayar dake mamaki...."

Ya karasa mgnr Yana Dan kawar da kansa da sauri sbd yadda yaga Nipples dinta sun shata ta cikin riga da alama Koh bra dinta ya zame ne Bata sani ba, cikin hanzari ya saka Mata hijab din kamar gske sannan ya juya zai tafi har lkcn mutane na tsaye a kansu Ana kallon ikon Allah, yyi one step kenan yaji an damko hannun sa, juyowa yyi a hankali Meera ce rike da hannun nasa, alama tai Masa da Kai ya matso Dr. Omar ya bita da kallon mmki, alama tayi Masa da ido akan mgn zatayi Masa hakan yasa ya matso din, a hankali tana tsare shi da ido tace,

"Kai banza maloho Wanda besan darajar mace ba ka..."

ji tayi ya damki hannun ta da karfi a tsorace ta saki wani marayan Kara sannan da hanzari tace,

"Fitarni daga cikin mutanen Nan Wanda suka zagaye mu"

tayi mgnr tana wara idon ta, Kamar bazai Yi hakan ba yaji tace,

"pls"

Dan cije lips dinsa yyi kawai ya girgiza kansa, hakan kuwa akayi cikin dandazon mutanen da suka zagaye su suka fice ta cikinsu mutane sai gulma ake Ana binsu da ido an kasa cewa uffan sbd gulmar jiya ce data yau ta hadu, Aiko sunayin nisa aka fara mgn da karfi kowa na tofa Albarkacin bakin sa.

Su Dr. Omar kuwa koda suka fita a skul din anan Meera ta banko Masa Harara cikin tsantsar bacin Rai tace,

"Kai Wai da me ka dauki kanka? Har kana wani gayamin mgn dazu Koh? Toh Nima an Gaya maka ko wanne marar class dinne zai samu damar taba min jiki? Kai..."

Fauuu...., Taji an sauke Mata Mari a gigice ta rike kuncin ta dagowar da zatayi ta hangi Dr. Omar can nesa Yana tafiya cikin takunsa na Isa ko waiwaye bayayi, kwafa tayi cikin mugun takaici itama ta Kama hanyar ta, tana cikin tsare me napep ta tuno dasu Anty shafa take duk wani halin da take ciki ya gudu tashin hankalin da zata tunkari su Anty shafa ya mamaye ta, ji tayi kamar duniyar na juya Mata rasa Ina zata sa ranta tayi Dan haka Koda tahau napep Addu'a kurum take Allah ya kare ta daga sharrin su Anty shafa.

*****
Mutanen sai gulma ake Ana fadin lalle duk yadda akayi yarinyar data rungume Dr. Omar Aljana ce musamman idan akaji kafta Masa Marin da tayi jiya sai kowa ya Tabbatar da hakan, bangaren su Anty shafa kuwa tamkar zasu tashi sama sbd gurguwar bacin Rai da take katantanwa a zukatan su, Wannan shine Abu mafi Muni da ciwo da Ameera tayi musu, su Zulai kuwa 'yan department dinsu Nan suka Kara Tabbatar da cewa eh lalle Ameera mayya ce bisa la'akari da Abinda suka sake gani yanzu tamkar Shirin film, a hankali kowa ya dinga tafiya sai ya rage daga Su Anty shafa sai su Sageer dake Bayan su, sun kasa tafiya sbd Takaici, Har zasu juya sukaji Sageer ya fara kuntuma zagi cikin jin haushi yace,
Chapter 21 · 0% Book details