← Book details Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 119 OF 128

Sashe 119

Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Littafin na kudi ne, 200 Zaki turo ta Wannan account din 0030202448 Nusaiba Mustapha Sterling Bank saiki turo da shaidar biya ta Wannan Number 09039118754 ko Katin MTN ta waccar number👆🏻* 8/23/20, 8:23 PM - Ummi Tandama: Rikota yyi sosai Yana shafa qugunta ta cikin towel dinta dake daure a jikinta, a hankali yyi kasa zuwa gefen gado sbd tsayuwar na neman gagarar su, Suna Zama kuwa Meera ta janye bakinta da sauri tana maida Numfashi d sauri2 kirjin ta na sama da kasa, cikin wata irin kasala ya riko tattausan hannun ta Yana Kai Masa kiss a hankali murya can kasa yace, "Thank you wify, I will miss u" dukar da kanta tayi kasa Dan kunyar abinda tayi take, Dan Numfashi Omar Yaja a hankali yace, "kunya Kuma Meera?" Yyi mgnr muryar sa da Sanyi Dan gaba1 ta Gama kunna Masa wuta, dago fararen idanun ta tayi tana dubansa taga yana mata sassanyan murmushi, itama samun kanta tayi dayi Masa murmushin ba zato kuwa taji ya fisge towel din jikinta kafin ta tare yyi saurin Kai bakinsa Kan na fulanin ta dama tun dazu suke Masa gizo ya kasa hakura ne dole Saiya Sha, Dan dukan bayan sa take muryar ta a sarke Fadi take, "ya Omar Dan Allah ka Bari" Sam be saurareta ba Saida yyi sucking dinsu sosai dayan hannun sa na latsa wani kafin ace ya saki babban layi yyi azamar sakinta Yana jinjina da bango duk idonsa ya kada yyi ja tsantsar sha'awar ta na dawainiya dashi, Jawo towel din nata tayi tana daurawa Bata kalleshi ba taji can kasan makogwaron sa yace, "Wannan shine na goodbye dazu na mrng Kika bani" Dan hararar sa tayi tana kauda Kai ya taso daga kishingidar da yyi d sauri Yana jawota jikinsa yace, "laifina me nayi Kuma?" Kwace kanta tayi tana tura baki Tace, "nidai banaso" Dan murmushi yyi yace, "Shikenan Amma ki daina tura min baki pls" kallon sa tayi ta sake turo baki, ya sauke numfashi dakyar Yana cije lips yace, "pls Yana affecting Dina" Wara Ido tayi da mmki wayarsa tayi Ringing yasan ko be duba ba Sadeeq ne Dan Haka ya dafe Kai Yana kokarin tashi yace, "Bari naje" yyi mgnr Yana ficewa ita Kuma ta bishi da kallo, Yana zuwa parlon kuwa su biyu ne a ciki Inna fure ta Shiga yin walaha tun dazu, sosai ya maida nutsuwar sa Dan kar su fahimci halin da yake ciki ya Isa gabansu Sadeeq ya tare shi da fadin, "Wai Anya kana duba lkci kuwa?" Dan Hararar sa yyi yace, "ban sani ba agogo" Sadeeq yace, "no mgnr gsky fah, mun kusa makara ka sani 12pm zamu tafi gashi 11am har tayi" dafe goshinsa Omar yyi yace, "haba Sadeeq duk Wannan lissafin na miye?" Ahmad ne yace, "barshi kawai aboki Naga alama akwai wacce yakeson gani a kanon Nan" Omar ya danyi murmushi yace, "Kamar ka sani kuwa ai na dade da gano shi Dan Haka ma mutum yabi a hankali ko mu Hana" murmushi Sadeeq yyi yace, "baka isaba Wlh" Inna fure ce ta fito tace, "kuyi hakuri na barku kunata jira tun dazu" Sadeeq yace, "ba komai inna" Inna Tace, "toh madallah Kai Omar Kun gaisa ne?" Kafin yyi mgn ya hango Meera na tahowa Dan Haka yace, "lkcn da naje tana Wanka shiyasa na fito na jirata" Inna fure Tace, "oh Toh ai ya kamata ace ta fito Bari na kirata..." tayi mgnr tana juyawa, su Sadeeq kuwa kallon mmki sukaiwa Omar, Sadeeq yace, "frnd" Omar ya galla masa Harara Dan yasan mgnr me zai Masa, Inna fure ta katse su da fadin, "au Gata Nan ma ta fito" Kara sowa Meera tayi ta gaishe dasu Sadeeq din Inna fure Tace, "Bari na sake duba kitchen din bansan ya akai yau basa sauri ba" Sadeeq yace, "dakin barshi Inna Wlh sauri muke lkcn tashin mu ya matso" Inna fure Tace, "Toh kwayi tafiya ne Haka ciki ba komai?" Ahmad yace, "Kai Inna can gida ma ai sunci" Inna fure Tace, "can da Nan ba daya ba" Ahmad yace, "me zasuyi da abincin tsoffi" Inna fure Tace, "Kai Amadu zaka Zo Nan kasameni da 'yar murya" dariya ya Mata ita Kuma Tace, "Toh tunda bazasu jiraba Bari nazo" tayi mgnr tana fita, sun Dan taba Hira da Ameera Suna janta da zance mgnr ta eh aa gogan kuwa kallon ta kawai yake Kamar ya sace ta tayi Masa kyau cikin atamfar data saka da Kuma dogon hijab dinta, ganin surutun nasu yyi yawa ne ya kamo hannun Meera ta dago kanta da sauri Dan batayi tsammanin hakan ba dukar da kansa yyi kasa2 yace, "muje daga waje pls" ba halin musu sbd su Sadeeq da suka hangame baki Suna kallon ikon Allah, binsa tayi sumi2 kanta a kasa shima ko kallon su beyi ba Suka fice zuwa compound din gidan, fitarsu keda wuya Inna fure ta shigo bayanta 'yan aikinta ne dauke da jarkar nono manya har biyu da Kuma mulmulen fura, Inna fure Tace, "yauwa tunda tafiyar taku tazo sama takai ga 'yar tsarabar fulanin Adamawa" da murna sosai Sadeeq yace, "kai Amma gsky mun gode Inna Allah ya saka da Alkhairi" Inna na murmushi Tace, "haba Wannan ai ba yawa" Sadeeq yace, "a wajen mu me yawan kenan Inna Allah ya Kara Nisan kwana me amfani" Inna Tace, "Ameen." Saida suka Isa tsakiyar compound din gidan Meera taja ta tsaya, omar ya danyi murmushi kafin yace, "kin dauka zan gudu dake ne?" Girgiza Kai tayi Tace, "Amma ya Omar tafiya ne a gabanku fa" Wara Ido yyi kafin yace, "Haka duk kikeso na tafi?" Saurin girgiza Kai Meera tayi Tace, "ba Haka nake nufi ba" kallon lips dinta yyi yace, "okay, Amma meyasa Kika sa Wannan Jan bakin?" Dukar da kanta tayi a hankali Tace, "ba wani me yawa bane" "hmmmm okay" Omar ya Fadi hakan a takaice yace, "muje na baki sako" Dagowa tayi tana dubansa Tace, "Ina?" Nuna mata motar Ahmad yyi ta gyada Kai Nan suka Isa gaban motar bude wajen driving yyi tana daga waje ya mata mgn ta window bataji ba ta leko da kanta, yace, "bude ki shigo banason daga murya ne" budewa tayi cikin fargaba ta shiga Danta lura kebewa da Omar din ba'a rabuwa Haka Nan, zama tayi a dofane Tace, "gani" dariya ma ta bashi saikace zai mata wani mugun Abu hakan ya sashi murmushi me sauti, kallon sa take d mmki Toh meya sashi Wannan murmushin Kuma? Saida ya Gama murmushin ya fisgota jikinsa tare da sa bakinsa saman lips dinta ya tsotse su tas, Abinda take gudu kenan Dama Haka yasa ta zame kanta da sauri, Omar na dubanta fuskar sa Adan hade yace, "ba kadan ba ko mitsitsi ne bana son na Kara ganin kinsa Wannan Jan bakin matukar ba Ina wajen ba" gyada Kai tayi d sauri Dan ta fahimci hukunci akai Mata, bude kofar yyi ya fito beyi mata mgn ba ya zago ta inda take, gyara hijab dinta tayi ya bude mata ta fito, boot din motar ya bude Nan ya fiddo da ledoji dayawa, daukosu yyi yabar sauran a wajen Dan ya Hana Meera dauka yace, "muje" Suna Shiga parlon kuwa Ahmad yace, "gashi Nan ma sun dawo inna" Inna fure Tace, "Ina kukayi sai neman ku nake?" Omar ne yace, "ba nisa mukai ba Inna" ya Ida mgnr Yana aje ledojin hannun sa, kallon mmki ta bishi dashi su Sadeeq sukace Bari mu tayaka Nan Suka fice dukansu Meera na wucewa can Kan kujera, Inna fure Tace, "ke badai siyayya yyi ba?" Meera tace, "Nima Haka na gani Inna" sake shigowa sukayi dukansu Ahmad yace, "toh ga tsaraba Nan Inna" Inna fure Tace, "yanzu yaran Nan harda wahala?" Murmushi sukai mata, Inna fure Tace, "Toh An gode madallah Allah ya Kara Arziki me Albarka" "Ameen summa Ameen" suka Amsa mata kafin Sadeeq yace, "Inna mu zamu tafi Allah ya hada fuskokin mu da Alkhairi" Idon Inna ya ciko da hawaye Bata da wuyar sabo tace, "Ameen ya Rabbi Insha Allahu Dani za'a zo kanon Nan" Omar yace, "da kuwa munji Dadi kwarai" da murna da komai suka rabu Meera na Bayan Inna a rakube sai satar kallon Omar kawai take Yana hankalce da ita Dan dubanta yake ta Wutsiyar Ido, Saida suka shige mota dukansu Inna ta juya tana goge Dan guntun hawaye tayi cikin parlo duk taji ba dadin tafiyar tasu, Meera na Shirin juyawa taji Omar ya Kira sunan ta Yana daga mota, jiyowa tayi a hankali ya zuge glass din gefensa Yana dago mata hannu da murmushi, itama murmushin tayi Masa tana maida tata kwallar a Haka har Ahmad dake driving yabar gidan a hakan ma slowly yake tafiya sbd ya lura Kamar Basu Gama bankwanar ba, Suna fita kuwa Sadeeq yace, "toh mun fito" yyi mgnr Yana zungurin Omar, Omar ya doke hannun sa yace, "Wlh taraka nake muna komawa kano zan Rama" Sadeeq yace, "ahaf ai banyi Abinda zaka Rama ba" girgiza Kai Omar yyi yace, "we shall see." Acan gidan su Ahmad ma duk tsarabar mutanen Adamawa aka hada musu sai kace sunje bulaguro duk sun hada kayan tsaraba, Kuma ba damar su Musa Haka dai suka Amsa dad da Abban Ahmad dashi kansa Ahmad din har Airport sukai musu rakiya Suna zuwa kuwa Basu wani Dade ba jirgin su ya tashi zuwa kano. A cikin kwanaki biyun da Meera tayi ba karamin dure2 Inna fure ta mata ba, mgni kala2 masu ingancin ta Nemo mata Haka zalika musamman ta samo me gyaran jiki akayiwa Ameera Kai kace sabuwar amarya za'a Kai, aikuwa jikin Meera tamkar audiga Haka ya koma Dan taushi, ita kanta tasan Tasha gyara ciki da waje, kamshi kuwa duk Inda ta zauna ta tashi sai tabar kamshi a wajen, kamshi Kuma Wanda bazaka taba cewa ga sunan turaren direct ba Dan game2 turare kala2 tayi amfani dasu, gashin kanta kuwa saloon sukaje da Asma'u aka gyare mata shi ya Kara daukar Ido da walwali a Wannan kwanakin sukaje Gombe shima Basu kwana ba Suka dawo da dad, Nan akaci gaba da shiryata, ko sati da tafiyar su Omar basuyi ba dangin Omar din suka kawo lefen Meera da aka Gama hadosu tun daga
Chapter 119 · 0% Book details