← Book details Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 128

Sashe 68

Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read

ya kusa yin rabi har tea din data hada Masa, lalle da alama ya samu kuku ne a gidansa be sani ba, rufe plate din yyi ya fito a dakinsa tana parlo zaune tana jiransa Dan so take ya barta ta koma skul Tun daga stairs ya daure fuska sosai Dan yasan idan yabar gidan zata gane yaci abincin ta na jiya da yau musamman da dazu yyi mata tsawa, bayason ta kawo Masa raini shiyasa ya tamke fuska Yana taku cike da izza da gadara, Meera Bata kawo komai a ranta ba ta Mike da sauri tanason cim Masa kafin ya fice Dan taga ko kallon inda take biye ba saima wani dage Kai da yake, cikin dakiya Meera tace, "Ya Omar" tayi mgnr da sauri ganin zai fice, ko kulawa da Kiran nata beyi ba ya karasa ficewa abinsa, da sauri ta sake binsa wajen tace, "Ya Omar" yanzun ma be kula ba saima ci gaba da tafiya da yake, zaton ta beji ta bane Dan Haka ta Dan sake daga murya tace, "Yaaa Omarr" Juyowa Dr. Omar yyi a fusace saura kadan suci Karo sbd saurin cimmasa da take ta matsa baya da sauri Yana binta da kallo cikin mugun takaicin Kiran da take zabga Masa a kausashe yace, "waike wacce irin wawiyar mace ce kiyita Kiran mutum saikace marokiya?" 8/15/20, 8:06 PM - Ummi Tandama: *YADDA ZAKI BIYA* Zaki turo da 200 ta wannan account din 0030202448 Nusaiba Mustapha Sterling Bank saiki turo da shaidar biya ta Wannan Number 09039118754 ko Katin MTN ta waccar number👆🏻
Chapter 68 · 0% Book details