← Book details Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 117 OF 128

Sashe 117

Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

*Littafin na kudi ne, 200 Zaki turo ta Wannan account din 0030202448 Nusaiba Mustapha Sterling Bank saiki turo da shaidar biya ta Wannan Number 09039118754 ko Katin MTN ta waccar number👆🏻*
8/23/20, 10:51 AM - Ummi Tandama: Koda Omar yazo kwanciya kasawa yyi sbd Dan tabin da yyiwa Meera gaba1 ya tada Masa kwadayin ta, yanajin tsikar jikinsa duk sun tashi, qugunsa ya fara amsawa ko ranar daya kwashi romonta bawai Dan ya isheshi bane ya barta saidan kawai tausayinta da yaji, shiyasa tun lkcn dauriya kawai yake, cije lips dinsa yyi Yana Dan lumshe ido a ransa Fadi yake dole mu tafi gobe bazan iya jira ba Kuma, Dan kishingida yyi yana dafe marar sa da itama take neman taimakon gaggawa musamman ya tuno da manyan boobs masu laushi da santsi na Meera sai yaji kamar qugun nasa na girgiza, dakyar dai ya iya bcci Amma rabi da rabi Yana ta fama da tunani. Acan bangaren Meera ma Juyi take akan gado tana tunano yadda suka rabu da Dr. Omar, cije lips dinta tayi tanajin wani irin shaukin sa na fisgar ta, ko dama can ta Dade da soyayyar sa a ranta yanzu kuma ya tado mata shi da wa'annan kalaman nasa daya jefeta dashi har cikin ranta ta jisu, Meera ta Dade tana tunanin Omar kafin bcci ya dauke ta. Washe garin ranar kuwa bayan sun Gama breakfast Sadeeq ya sanar da dad zasu koma, dad yace da wuri Haka? Dan sosa keya Sadeeq yyi Omar Kuma na dukar da Kai, Abban Ahmad ne yace toh Amma ita Ameeran kawota za'ai daga nan, kallon sa sukayi kirjin Omar na bugawa shi da yaso su tafi tare? Abba kayi hakuri Omar Amma so muke muyiwa 'yar mu Abubuwan daya kamata ayiwa mace a ranar Aurenta ma'ana kayan daki da sauran su, Dr. Omar cikin ladabi yace ai Abba dakun barshi Wlh ni saina sake mata, Abba yace a'a Omar Wannan hakkin mu ne ai gwara dai a fitar daga Nan sai kayi duk yadda kkeso, Omar ya gyada Kai a ransa Yana fadin duk wasting time ne Wannan ba kayan daki ba ko garin takeso na canja zan iya...Abban Ahmad yaci gaba da fadin kaga daga Nan sai a samu 'yan uwanta da zasu gano dakinta sbd zumunci. Sadeeq yace hakan yanada kyau gsky Allah ya kaimu lkcn, Ameen duka suka Amsa masa, Komawa bangaren Ahmad sukayi Dan su fara Shirin tafiya, Meera na zaune Parlon Inna fure tayi tagumi tana tunani Inna fure ta Miko mata wani roba cike da mgni, Tace karbi Nan Ameera, karba Ameera tayi tana jiran Karin bayani, Inna fure Tace ki shanye tas kinji? Meera tace Inna meye Wannan din? Inna fure Tace kedai Kisha man ta karasa mgnr tana zama, budewa Meera tayi ta fara Sha Nan taji Dan zaqi2 da Kuma alamun Zuma ciki kusan Rabin robar Tasha ta mikawa Inna fure Tace gashi ya isheni, Inna fure tace jeki aje cikin fridge Anjima saiki karasa, Meera ta Mike da fadin toh, bayan ta dawo ne Inna fure ta Mika Mata wata kwalba Kamar turare tace ungo Wannan shima, karba Meera tayi tana duban Inna fure dakw since ledoji tun dazu, kafin tayi mgn Inna fure Tace a ruwan Wanka Zaki saka, Meera Tace mgnin meye? Inna fure Tace ke Wai bakyason gyara ne? Meera tadan Wara Ido Tace gyaran me? Inna fure Tace au kina mace Ameera sai ance ki gyara? Shiru Meera tayi, Inna fure taci gaba da fadin ai ita mace Saida gyara Ameera, mace 'yar kwalliya ce ki kasance cikin kamshi Koda yaushe kinji Koh? Meera ta gyada kanta a hankali, Inna fure ta Mika mata ledojin data Gama budewa Tace kowanne ga yadda zakiyi amfani dasu ta mata bayanin sauran mgnin, kafin tace dauke kikai daki, dauka Meera tayi ta wuce daki dasu tana Shiga kuwa taje toilet ta hada ruwan Wanka ta tsiyaya Wannan turaren a ruwa Tana gamawa ta cire kayanta sannan ta shige cikin ruwan, tana shiga kuwa taji wani irin kamshi me dadin gske ta ziyarci hancin ta, a daidai lkcn kuwa su Omar da Ahmad suka shigo gidan Dan yiwa Inna fure sallama, Bata tashi a parlon ba Suka shigo, da fara'a ta tare su tana fadin lale marhaban sannun ku da zuwa gidan tsohuwa, 'yar dariya sukayi dukansu kafin Nan suka duka har kasa Suna gaisheta, amsawa tayi tana fadin jiya na manta bamuyi sallama inata sauri tayi mgnr tana kallon Omar, murmushi ya mata yace shiyasa ma mukazo yanzu mu kwashi gaisuwa, Inna fure Tace gsky kun kyauta Banda Wannan miskilin tayi mgnr tana nuna Ahmad, Ahmad yace miskilancin me nayi Kuma? Inna fure Tace au harka manta? Jiyannan ba irin mgnr da banyi maka ba Amma dake shedanun miskilan na kanka ko tari bakamin b a mota, ohh..sai yanzu Ahmad ya tuna Dan Omar ya Basu lbri kallon juna sukayi Sadeeq na musu dariya kasa2 Sosa keya Ahmad yyi yace Kai Inna lkcn fa Kaina ke ciwo shiyasa ma kikaji bance komai ba, eyya ai ban sani ba Amadu kinsan dai banason sunan ya tare ta da zancen Inna fure Tace Toh ni Haka zance, 'yar dariya su Sadeeq suka musu kafin Sadeeq yace Inna sallama fa mukazo Yi, da mmki Tace badai tafiya zakuyi ba? Sadeeq yace tafiya Insha Allahu, Gyara zamanta tayi Tace yanzu sbd Allah ko sati bakuyi ba zaku Fara mgnr tafiya? Omar yace kiyi hakuri Inna akwai wani Abu daya taso Mana ne shiyasa mukeson tafiya, Inna fure Tace Toh Allah sarki Toh Amma dai anan zaku bar Mana Ameera Koh? Dan cije lips dinsa Omar yyi be iya Bata Amsa ba sai Sadeeq ne ya sanar da ita yadda sukayi dasu dad, Inna fure Tace Nima Abinda nake hangowa kenan ya kamata musan mazaunin ta sbd gaba, Ahmad yace toh ko Bata tashi bane Inna? Inna Tace yanzun Nan fa batar Nan inaga dai Zama tayi dakin, Ahmad yace Kinga kuwa jirgi zasu bi lkcn tafiyar su ya kusa, Inna fure Tace Toh Omar Shiga ku gaisa kada lkcn ya tafi, Kamar ya cira Inna Dan Dadi kallon sa Sadeeq yyi Yana Masa mgn ta Ido ya doka Masa Harara Ahmad na kallon su yyi murmushi Inna fure ta Mike tace Bari na duba masu aikin suyi abinci me saukin da zaku samu kuci kafin ku tafi ta Ida mgnr tana mikewa, kallon Omar da be tashi ba tayi Tace ka leka fa tana iya yiyuwa bcci ta fara na Santa da saurin bcci, Omar yadan shafa lallausan gashin kansa Wai shi Nan kunya kafin ya mike a hankali ya wuce inda ta nuna Masa, Meera da tayi lamo cikin ruwan batasan me ake ciki ba Dan ta Dade kwarai a ruwa kamshi na ratsa duk wani lungu da sako nata, Saida ta Bata lkci kafin ta fara wankan sabulu take taji fatar ta tana sulbi kamar kifi, bayan ta Gama ne ta dauro karamin towel dinta da duka be karasa rufe mata cinya ba ta dauki wani tana tsane kanta dashi ta fito daga toilet din, ko kadan Bata lura da Dr. Omar dake zaune gefen gado ba Yana jiranta Dan tunda ya shigo yaji alamun tana toilet ya samu waje ya zauna, kusan suman zaune yyi lkcn da yyi Arba da santala2 cinyoyin Meera farare tass gasu Nan 'yan duma2 Masha Allah, towel dinma be Ida rufe qugunta ba har lkcn Bata lura dashi ba tana ta goge dogon gashin kanta, Saida ta Gama ta samu comb ta fara sharce gashin a hankali hand dryer ta juyo da nufin dauka taga mutum daskare a zaune, matsawa baya tayi a razane har tana barin kayan kwalliya da suke Kan mirror su suka fargar da Omar kallon da yake mata, hannun ta a baki taga ya Mike Yana isowa gabanta, saurin rike towel dinta dake kokarin zamewa tayi jikinta na rawa, Dr. Omar na murmushi ya iso Dab da ita Yana tsura mata ido, har lkcn jikinta be daina rawa ba kanta Kuma a kasa ta kasa jure mayen kallon da yake Mata, a hankali yasa hannu ya dago habar ta Yana dubanta da lumsassun idanun sa hakan yasa Meera ta lumshe nata idon da sauri tana rufe su murya a sarke Omar yace Mrng sugar babe, yyi mgnr cikin wani irin yanayi, Wara idonta tayi da sauri sbd sabon sunan da taji ya kirata dashi, bakinta na rawa Tace Good...morning ya Omar, tayi mgnr tana Sunkuyar da Kai, Dan Numfashi Omar Yaja a hankali yace is that all? Kallon sa tayi a hankali, yace iya Abinda zanji kenan? Raba Ido Meera ta fara Yi Dan batasan me yake nufi da hakan ba, kamo qugunta yyi Yana manne gabanta hade d rungume ta tsam a kirjinsa take suka sauke ajiyar zuciya a tare, cikin karfin Hali Dr. Omar ya dukar da kansa saitin kunnen ta a hankali yace ba Haka nakeson Jin gaisuwar ba, ya karasa mgnr cike da kasala Dan kamshin jikin Meera gaba1 ya sakar Masa jiki sai dauriya yake Yana mazewa, lamo tayi a jikinsa kirjinta na harbawa sosai Toh ita me zatace Kuma? Shirun nata ne yasa shi Dan matsawa kadan Yana dago fuskar ta take idonsa ya sarke Dana juna murya can kasa yace madam your gaisuwa is not accepted ba Haka nakeso ba, ya Ida mgnr Yana Kai mata kiss Akan goshinta, lumshe ido Meera tayi, Murya can kasa Tace barka da safiya, kallon ta yyi da mmki yace Meera to meye banbancin na farko da Wannan? Toh ya Omar da wanne yare zan maka gaisuwar? Dan Jan Numfashi yyi yace da yaren soyayya, yyi mgnr cikin taushi, wata irin kunya ce ta sake Kama Meera gsky wanna ya Omar din Yana sata kunya Dan Haka tayi kasa da kanta tana wasa da gashin kanta daya fito ta gabanta, Kallon mmki yake mata kaiiii dole ma ayi sauri akai Masa matarsa Dan ya lura Saiya sata makarantar lobayya, a fili kuwa cije lips dinsa yyi kadan kafin yace Shikenan Meera dama sallama nazo Miki zamu tafi, a rude ta kalleshi bakinta na rawa Tace tafiya Kuma ya Omar? Dage mata gira yyi yace Insha Allah zuwa Anjima jirgin mu zai tashi, damuwa sosai ta bayyana kan Ameera saidai ta Rasa me zatace Masa, hakan yasa Dr. Omar ya saketa gaba daya Yana dubanta Yace ki Mana Addu'a mu Isa lpy ya Ida mgnr Yana kokarin juyawa, da sauri Meera tasa tattausan hannun ta ta kamo nasa lallausan hannun, dakata Omar yyi saidai be juyo ba, Meera na ganin Haka ta rungumo shi ta baya, kasa hakura yyi ya juyo gabanta hakan ya bawa Meera damar Kai Masa hot kiss din bazata, kusan saura kiris su zube a wajen sbd yadda kiss din ya shige shi har cikin ransa.
Chapter 117 · 0% Book details