Sashe 6
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"laa sai kace wani Abu ban wani Dade bama barka da safiya Alhaji"
Tayi mgnr tana kallon side din da yake, Da fara'a shima ya Amsa hankalin sa na kan matar sa Yana me daidaita zaman Hajia Aisha kan kujera Nan yyi musu sallama ya tafi, Dan cije lips Habiba tayi kafin ta Dan saci kallon Saratu data dage Mata gira Alamar Bata manta zancen su na dazu ba, saurin kawar da kanta tayi ta jawo jakar hannun ta tace,
"Hajia ga mgnin da nace Zan kawo Miki sai kisha"
Hajia Aisha ta karba tace,
"Kai Nagode sosai dama na wajena ya kusa karewa"
Habiba ta danyi murmushin da be Kai zuciya ba tace,
"Allah dai ya raba lpy"
"Ameen"
Hajia Aisha ta furta tana murmushi kafin tace,
"saiki duba saratun"
Saratu ta matso kusa tace,
"Wlh lpy Lao nake Hajia saidai nayi Miki fatan Alheri Ina godiya sosai bisa dawainiyar da kike Mana"
Hajia Aisha tace,
"ba komai ai yiwa kaine"
"gsky ne Allah ya Kara budi"
Saratu ta fada tana mikewa, wajen mopping dinta tayi ta dauko ruwan mopping din tayi waje, ganin Haka yasa Habiba Nurse tayiwa Hajia Aisha sallama a gurguje tabar falon.
acan nesa ta hango Saratu da sauri ta cim Mata, Saratu ta dakata da tafiyar ta sbd yadda taga Tasha gaban ta murya kasa2 sbd kada masu Kai kawo suji su Habiba tace,
"Dan Allah Saratu kin hakura?"
Saratu tace,
"a nawa?"
Habiba ta zuge jakar ta d sauri ta zaro dubu biyu tace,
"gashi Dan Allah shikenan Koh?"
"Kutmar...,"
Saratu ta furta taba duban Habiba tace,
"dake ance Miki ni matsiyaciya ce Koh? Da Dane sai nace kin bani Abu me nauyi ba yanzu da idona ya bude nasan me ake nufi da daula ba Nas"
Habiba ta rufe bakin Saratu da sauri tace,
"ki daina daga murya Mana za'a jimu"
Saratu ta kwace bakinta tace,
"sbd Naga kina neman Raina min wayo ne Kuma a yanzu naso Tona Miki Asiri Zan samu dunbin dukiya taban mmki"
Habiba ta rude tace,
"Toh yanzu me kikeso na Miki?"
Shiru Saratu tayi tace,
"Ai kinsan gidana Koh?"
Habiba ta Bata Rai tace,
"banason wulakanci Dan kinga inama binki?"
Saratu ta matsa zata wuce tace,
"Toh ai shikenan ki saurari sammaci"
Da sauri Habiba ta riko rigar ta tace,
"Toh naji Dana sani sai akayi me?"
Saratu tace,
"Saiki sameni da safe kamar karfe takwas kafin nazo Nan lkcn nayi nazarin Abinda Zaki bani"
Sosai Habiba ta hade fuska tace,
"ke ko aikatawa nayi iyakaci kenan bazan zo ba"
Saratu tace,
"Wannan Kuma ruwanki"
Tayi mgnr tana wucewa abinta, Habiba dake tsaye taja tsaki me ciwo sannan ta juya a tunzure tabar gidan gaba1.
~~~~~
A Daren ranar Saratu Bata rintsa ba tana saka da warwara harta mlm sale Saida ya tanka sbd idan ya bude ido Saiya ganta a farke Amma tace Masa karya wani damu kansa ai yanayin cikin ne yazo da Haka Nan kuwa karya take masa tana tunanin babban hukuncin da zata yanke ne, Dake mlm sale yanayin Asuba baya dawowa gida sai dare shiyasa be iya tsaida ido ba sbd bcci da gajiya Haka yaci gaba da Shan minsharin sa ita Kuma tana nazari. Kafin wayewar gari kuwa harta Gama yanke Abinda zata fadawa Habiba Nurse.
Washegarin ranar kuwa karfe 8:15 Saiga Habiba Nas a gidan Saratu, Saratu da tun dazu take zaman jiranta ta tashi cikin zumudi tana fadin,
"lale marhaban da zuwan Nas gidan Saratu"
Nas sai yatsina fuska take tana kallon gidan a wulakance Saratu Bata damu da hakan ba saima murna da take sbd Abinda ta yanke ya Mata dadi. A wulakance dai Nas ta zauna a gefen taburma tana kallon Saratu, Saratu tace,
"haba Nas irin Wannan Bata Rai kamar ni nace kiyi subutar baki?"
Nas ta wurga Mata Harara tanajin takaicin yadda saratun ke Mata badan taji komai ba tasan Bata Isa tana maida Mata mgn Haka ba Amma kalli daga jiya zuwa yau ta maidata kamar kakarta lalle masu iya mgn sunyi gsky da sukace mutunci Madara ne idan ya zube baya iya kwasuwa.
"Inajinki"
Nas ta furta a takaice, Saratu ta saki wani murmushin mugunta kai tsaye tace,
"a jiya naji kina zancen da kinada dama Zaki watsar da cikin Hajia Aisha koh?"
Da mmki Nas ta zaro ido tace,
"hakane kin ji ai toh mezan baki ne Dan karki fada Mata ni kina batamin lkci"
Saratu tace,
"So nake na karasa Miki cikar burin ki"
yanzu Kam hankalin Nas ne ya koma kan Saratu gaba1 da matukar mmki tace,
"me kike nufi?"
Saratu ta saki dariya kafin tace,
"Nas kenan A takaice dai yadda kike Jin haushin cikin jikin Hajia Ina tunanin na fiki Jin Takaicin sa"
A Razane Nas take bin Saratu da kallo cikin dunbin mmkin kalmar da taji daga gareta karkada kunnen ta tayi tace,
"da Saratu nake mgn?"
Saratu tace,
"Kwarai kuwa Abinda kikaji har cikin Raina nake fada Miki"
Nas batasan lkcn data bushe da wata irin mahaukaciyar dariya ba har tana dukan cinyar ta tace,
"Kam bala'in Nan kayyasa lalle masu iya mgn sunyi gsky da sukace Mutum mugun icce, Hajian Taki yau itace abar farautar ki?"
Saratu tace,
"ahto nayi laifi? Ke itafa duniya kowa kansa ya sani sai anayi Ana rufe ido a manta da Abinda ya faru baya sannan aci gaba"
Nas tace,
"Gsky ne yau na hadu da shadaniyar data fini"
Saratu tace,
"kadan ma kenan idan kikaji Abinda na yanke"
Nas tace,
"Toh me Kika yanke game da cikin? Karki manta fa Babu batun yin amfani da mgni Dan fita kasar waje ba wahala bace a wajen su yanzu kuwa sai a gano musabbabin zubewar cikin, idan kuwa gun boka ne Nima na buga na gaji tun kafin cikin yyi nisa."
Saratu ta kyalkyale da dariya kafin tace,
"ni duk wannan tunanin banyi su ba sbd nasan kafin nayi tunanin kin gwada Babu sa'a"
Nas tace,
"Toh ke me kike takama dashi ne Haka har kike Jin yakini a zuciyar ki?"
Saratu tayi juyi da idonta cikin tsantsar mugunta da hada tuggu tace,
"Kamar yadda akayi Mana scanning ni da Hajia Yara maza ne a cikin mu, Kuma lissafi ya Tabbatar da lissafin watannin cikin mu tare yake tafiya, Haka nakeso duk ranar da muka haihu ki Tabbatar kin faki idon mutane kafin a yanyame jariran *KIYI MANA MUSAYAR 'YA'YA, MA'ANA KI DAUKO YARON HAJIA AISHA KI KAWO A MATSAYIN NAWA NE, SANNAN KI DAUKI NAWA KI KAIWA HAJIA AISHA A MATSAYIN NATA NE* Toh daga lokacin........"âœðŸ?
*Wohoho Ana wata ga wata😱*
8/15/20, 8:00 PM - Ummi Tandama: *ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA....ðŸ“*
( _Ko Ana Muzuru Ana Shaho Sai yayi_)
Na
*Nuceeyluv😘*
*ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA FANS GROUP wannan page din kyauta ce a gareku gaba1 naji Dadin yadda kukemin comments😠inayin ku irin totally dinnan😘😘💃ðŸ»*
*star🌟 girl✌ðŸ»kema ki shakata da Wannan page din🤸ðŸ»â€â™€ï¸? cmmnt dinki ya birgeni😘*
5....
"Toh daga lokacin ni Kuma zanyi kokarin nesa da jaririn yadda baza'a fuskanci matsala ba, toh idan har yaran suka girma Kinga kenan Dana ne a wajen Hajia Aisha ni Kuma nata a wajena sai sun Gama sakankancewa nasu ne, sannan sun mallaka Masa komai na duniya sai muyi kokarin kashe su sannan mu San irin mafitar da zamu samu Dan yaron ya yadda ni mamansa ne Koda karfin sihiri sai mu jawo ra'ayin sa a lkcn da muka Tabbatar da duka Ahalin gidan basa duniyar kenan."
Tafi Nas tahau Yi tana guda can tace,
"Bashakka burina na tarwatsa farincikin Hajia Aisha Yana gab da cikawa, ni dama Babu Abinda nafi tsana sama da Naga tana farinciki ke tun a school dinmu na tsaneta, Dan haka shawarar da kika kawo tayi sosai na Kuma jinjina da basirar ki da Ina Miki kallon kamar tunkiya Ashe kinada wayo"
duka Saratu ta kawowa Nas tace,
"banson wulakanci abin harda bakar mgn?"
dariya Nas tayi sannan tace,
"babban farincikina shine na hango danki shine a gidan suke rike dashi a zaton nasu ne Alhalin ba hakan bane, gefe guda Dan nasu Yana karkashin bakar rayuwa a gidan"
Nan ta karasa mgnr tana kallon tsarin yanayin kodadden gidan da Saratu take ciki, Saratu tasa dariyar itama tace,
"Tabbas zanyi Masa riko na Allah ya tsine, domin Saiya gwammace bezo duniya ba Zan wulakanta shi a idon duniya, Zan kaskantar dashi, Zan zame Masa tamkar bakin kumurci Dan bazai taba samun farinciki daga gareni ba yyinda Dana Yana can cikin daula Ana Yi Masa rikon Gata rarrafen kafet."
Nas ta Mika hannu suka tafa tace,
"kamar kin shiga Raina kenan sai gashi kin rigani furtawa Abinda zance Miki kenan karki ragawa Dan kokadan, Dan nafiso Naga jinin Aisha na wulakanta a ido na"
Saratu tace,
"Sha kurumin ki kawata"
Nas tace,
"Tabbas mun zama kawaye sbd Wannan babban sirrin dake tsakanin mu"
Ana sukaci gaba da tattauna mugun nufin su akan Hajia Aisha.
****
Allah sarki, kana naka Allah na nashi Hajia Aisha batasan wainar da ake toyawa ba harta kayan baby's Saida ta siyawa jaririn Saratu ita kanta saratun Saida tayi Mata sutura ta fitar suna, Saratu dai murna ta isheta duk ta kosa ma ta haihu yaron cikinta ya samu Gata da daula Dan yadda taga Ana ririta cikin Hajian Nan ba karamin Gata zaisha ba, a kwana a tashi Babu wuya a wajen Allah, kamar hadin baki kuwa saiga Hajia Aisha na labour tare da Saratu, yyinda Habiba Nurse tayi ka'in da na'in akan su Duk Wanda ya ganta Kai kace har cikin zuciyar ta take tausayin Hajia Aisha yanda tabi ta kanainaye wajen, Sosai take ta zirga2 a tsakanin su biyun wasu nurses din na Taya ta wato na kasan ta, cikin hukuncin ubangiji saiga Hajia Aisha ta haifo yaronta namiji tubarkallah da sauri Habiba ta karbi jaririn tasa sauran Nurses din su gyara Hajian, saiga Saratu itama ta sullubo nata yaron a gurguje Habiba ta sake karban jaririn ya zamana Yara biyu ne a hannun ta, wata Nurse tazo karba Habiba tace,
"barsu Zan wanke su"
nurse tace,
"kar aje a hade su ne a kasa gane na kowa a ciki"
Habiba ta wurga Mata Harara tace,
"Zaki koyamin aikina ne?"