← Book details Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 128

Sashe 89

Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bude idonsa da sauri, dubawa yyi yaga sunan Salma dafe goshin sa yyi Yana mmkin shirmen daya tsaya Yi dakin Meera hakan yasashi nufin tashi yaga Meera a jikinsa da sauri ya matsar da ita gefe Yana muzurai yace, "kinzo kin makale ni kin sani Sarai sabuwar amarya gareni Zaki zo Kisha gaban lkcn ta" kallon sa tayi fuska ba Annuri Tace, "ni na jawoka? Ko ni nace ka tsaya?" Dan tsaki Yaja Yana gyara gaban rigar sa yace, "idan ma bakiyi ko daya a ciki ba nasan da gayya kika cire towel dinki sbd kija ra'ayina Bayan kin manta nidin na dabanne akwai dunkulalliyar kazar dake jirana" Wannan rainin hankali na Dr. Omar yakai Ameera bango Wanda takai ga tsabar takaici ma Bata Kara furta wasu kalaman ba ta bude kofar toilet ta shige, tabe bakinsa yyi bayan ya Gama gyara shigarsa shima ya fice a dakin, Yana zuwa dakin Salma ya budeshi da sallama, Salma na zaune tun dazu Ashe duk ta Matsu yazo ne musamman data Gama Shan maganin mata da matsi duk ya rikitata tana bukatar Namiji, Yana shigowa kuwa har wani hadiye miyau take bakinta na washe ta Amsa sallamar tasa, tsayawa yyi Yana kallon ta Kamar yau ya santa hakan yasa Salma Tace, "honey ga waje Nan ka zauna Mana" ta karasa mgnr da murmushi, dubanta yake Yana so yasan meye dalilin auren nata ya manta zamansa a dakin Meera daya fito sai yake jinsa kamar yaune daren amarcin su badan wayar da Salma tayi Masa ba ma bayajin zai iya barin dakin a yau, Tasowa tayi da yanga tana juya cikakkun hips dinta ta dafa kafadar sa tace, "Honey" tayi mgnr tana tsare shi da ido, Dan janye hannun ta Dr. Omar yyi Yana matsawa baya yace, "I'm sorry wani Abu ne ya rikeni" murmushi tayi kafin Tace, "it's okay ai muna tare" girgiza Kai yyi kafin yace, "zanje dakina na dawo ya kamata ki shiga Wanka kema" "okay" Salma ta furta hakan cikin Jan hankali kafin ta juya Masa baya tana taku irin na cikakkun bariki, hadiye miyau Dr. Omar yyi gaba1 ya Gama kosawa da halin da yake ciki especially daya kasance kwanakin Nan suna haduwa da Meera Yana tsokalowa kansa saiya kasance tamkar ruwan famfo a kusa yake, juyawa shima yyi yabar dakin. Koda yaje wankan ma tunanin Meera yake, baisan meyasa gaba1 hankalin sa ya tashi ba, daya rufe Ido Meera yake kallo Sam ya kasa nutsuwa Dan Haka ya shirya Sharp2 ya baro dakinsa ko kansa be Gama tsanewa ba burinsa ya fitar da Abinda ke damunsa, Yana budewa dakin Salma daidai lkcn ta fito a Wanka, shi Kuma idonsa ne ya dira Kan gadon salma, da mugun mmki ya Isa wajen da yake kallo Salma zaton ta wajenta zaizo harta fara washe baki Dan gaba1 a matse take taga ya dauko Abinda Yaja hankalin sa Kan gadon, a matukar rude tayi baya jikinta na Bari, yyinda shi Kuma ya daga Acucin daya ga Kan gado Yana Kare musu kallo, Tunda Dr. Omar yake be taba tsintar kanshi cikin tsananin bacin Rai ba sama da yau, fuskar sa a matukar hade Kai kace hadarine ya nado irin na tsakiyar Agusta, Salma da jikinta yadau kyarma Tace, "da..n..Allah kayi hakuri" Kallon ta ya farayi tun daga kasa har izuwa goshinta sai yaga tamkar an canja Salma din domin ba kowa bace a gabansa sai muciya da zani, gaba1 Wannan cikakkun hips din da nonuwan Nan jabu ne, dukansu cikone na roba, ita kanta asalin Salman irin matan Nan ne masu tsayi Babu shape, a takaice za'a iya kiranta da muciya da zani ko shapeless Amoeba, sam-sam Babu wannan coca cola shape din na daukar hankali, Salma dake kyarma jikin bango Bata debe tsammani ba taji an kwashe ta da wani irin gigitaccen Mari, take taga wasu stars na yawo a idanun ta, kafin ta sake dawo hankalin ta taji an dauke ta da wani Marin dayasata zamewa zuwa kasa saiga towel dinta ya warware anan 'yan tsilla-tsillan nonuwan ta suka fito gasu Nan 'yan kananu Kuma a jeme ko cika Babu sai iya fata Nan suka fara Lilo tamkar an ratayo beraye a igiya, wani mugun takaicin ne ya sake Kama Dr. Omar hakan ya sashi Kai mata kafa Yana cakumo Acucin gashinta daya Sha Kari sosai yace, "ni Zaki yaudara Salma?" Salma na kuka sosai tace, "Dan Allah kayi hakuri inason ka ne shiyasa" buge bakint yyi a zuciye yace, "sbd kin Raina ni Zaki kawo min Wannan jemamman jikin naki gidana?" Girgiza Kai Salma tayi tana kokarin mikewa Tace, "sha'awar kace ta jawomin Haka, tun ranar farko Dana ganka naji hankalina ya tashi a kanka Dan Allah ko sau dayane ka taimaka ka shayar Dani man dake jikin k...." Bata Ida rufe bakin nata bama ya sake hambarar da ita cikin mugun takaici ya wurgar da ita can gefe ransa na tafasa da turiri yace, "Ashe ke Bayan yaudara kedin mayyace marar kamun Kai? Toh Bari Kiji Abinda kike ta kwadayin Nan bazaki taba samu ba" yyi mgnr Yana kokarin ficewa dakin a zuciye, Tasowa tayi da sauri tsigau-tsigau 'yan mirimirin nonon ta na reto ta biyoshi, Yana Juyowa yaji kamar ya kurma ihu Dan takaici, kafin ta karaso kofar Yaja kofar da sauri Yana sa mata key ta waje hade da barinsa a jiki jikinsa sai rawa yake hankalin sa a mugun tashe gani yake Anya ma ba Aljana ya kawo gidansa ba? Yanajin bugun kofarta ko sake bi takan ta beyi ba ya samu kansa da gangarawa kasa, direct dakin Meera ya wuce yyi sa'a kuwa Bata kai ga rufewa ba Yana zuwa tana kashe wutar dakinta tayi Shirin bcci bayan ta Gama cin kukan ta, kunnawa yyi hakan yasata dago kanta da sauri Dan batayi zaton ganin sa a Wannan lkcn ba, Dr. Omar na hango ta cikin blanket shima ya nufi gadon da sauri ita Kuma Meera ta Mike zaune, a maimakon yyi mata mgn sai gani tayi ya kashe wutar dakin hade da jawota jikinsa ya matse sosai, "Wai lpyr ka kuwa ya Omar? Ko kuwa makawa kayi ka manta inda dakin amaryar ka take?" Meera ta furta hakan a tsorace, Shiru taji yyi bece mata komai ba saima bugun zuciyar sa da takeji da sauri da sauri a hankali Kuma jikinsa na rawa, ganin ya shareta itama taga cewar bataga dalilin ya matseta ba ita ba amaryar sa ba hakan yasa tayi kokarin tashi da karfi, Nan taji ya sake riketa sosai, a zuciye tace, "ya Omar sakar min jiki Mana bcci zanyi" dakyar ya samu ya iya controlling kansa yace, "kimin shiru banason mgn" mmki ne ya sake kamata Tace, "Toh malam sakar ni" kin sakinta yyi hakan yasa ta dinga mutsu2 a jikinsa tanason kwatar kanta, hakan da tayi yasa shi sake ballo Masa ruwansa a maimakon da dayake cikin fushi yanzu ya juye ya koma Masa shauki feelings dinsa gadan2 ya tashi yanaji tana kokarin tashi sai hakan ya zame Masa kamar Susa take Masa shiyasa a hankali ya fara Kai mata kiss a wuyanta daga bisani Abun nasu ya juye romance, har lkcn Meera a wajenta so take ta kwaci kanta Dr. Omar daya Gama jikuwa ainun yazo daidai kunnen ta a kasalance yace, "Please Meera yaudai ki Barni nayi" a rude Tace, "kayi me? Ina matar son naka? Anya Kaine kuwa? Ka manta yau aure kayi?" Lumshe Ido yyi yanajin wani iri a ransa yace, "ki fahimta Meeraaaa...." Yyi mgnr Yana Jan sunan nata, Meera data sake shiga rudani Tace, "wai mezan fahimta?" Dr. Omar yasa fuskar sa cikin na fulanin ta Yana lasa yace, "Kece matar son" Meera najin Haka ta saki dariyar takaici tace, "sbd kanason na baka jikina shine yau na zama matar son naka ya Omar?" Ta karasa mgnr a sanyaye, gaba1 ji yyi kamar ta kwada Masa guduma akai dakyar ya girgiza kansa Yana Dagowa idonsa ya kalleta Ido cikin Ido yace, "No Meera da ace sbd jikin ki ne tun wuri dana karbi Hakkina Kota yayane, Amma yanzu ki gane Ina sonki pls ki Barni nayi" ya karasa mgnr Yana cije lips dinsa hade da lumshe rinannun idanun sa da suka jike da wutar sha'awa, ko kadan Meera Bata aminta da zancen Dr. Omar ba gani take Sarai sbd jikinta yake mata dadin baki shiyasa Tace, "Daga baya kenan Ya Omar ka taimaka ka dagani kaje can wajen matar da kke ikrarin zata debe maka kewa nikuma ka Barni naje can na samu mijin d....." Bata karasa zancen ba taji ya rufe bakinsu duka ransa a mugun bace idan akwai Abinda yaki jini shine yaga Meera na hada kanta da wani Namijin bashi ba, hakan yasa Kota kanta be sake bi ba yaci gaba da romancing dinta a zafafe cikin gusar da tunanin ta kafin wani lkci kuwa gaba1 hankalin nasu ya gushe hakan ya bawa Dr. Omar damar daukar hanyar fada, sannu a hankali ya zare mata pant din nata bakinsa dauke da Addu'ar saduwa da iyali daidai lkcn daya Gama rufe bakinsa kuwa Meera taji sandar girman sa a jikinta, a yadda taji zafin Shigar da yyi Mata batasan lkcn data saki ihun azaba ba yyinda shi Kuma Dr. Omar yyi Nisan da bayajin Kira domin ya Lula duniyar ma'aurata. 8/15/20, 8:08 PM - Ummi Tandama: 🍇🍇 🌟🌟🍇🍇
Chapter 89 · 0% Book details