Sashe 39
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
******Lkcn da Meera ta shigo dakin harsun Gama kitsa Abinda zasuyi Dan haka tana Shiga tayi turus bakin kofa sbd ganin mom da tayi sun baje Kan gado,
"shigo Mana"
Taji Mom ta Furta tana 'yar dariya, take kirjin Meera ya buga da karfi tasan Wannan dariyar da take gani Kan fuskokin su ba Alkhairi bane, Ba yadda ta iya haka ta Isa cikin dakin ta wuce toilet Dan wanka zatayi, ta Kama handle din kofa kenan taji Mom ta kirata, juyowa tayi a sanyaye Dan duk a tsorace take da makircin su, mom tace,
"Zo Nan"
matsawa tayi gabansu kafin ta zauna kasa hade da dukar da kanta, Kallon juna sukayi suka saki dariya kasa2 kafin mom ta sake cewa,
"Ameera"
Ameera kanta na Duke tace,
"Na'am"
mom tace,
"sako dad dinki ya bani yace na fada Miki"
Ameera ta girgiza Kai kirjinta na ci gaba da bugawa, Mom tace,
"ba wani Abu bane Dazun Nan Akazo neman auren ki Kuma Alhji ya amince Dan Nan da sati biyu za'a daura muku auren"
"Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un"
Meera ta Furta hankali tashe tana dago kanta hawaye na zirara a kumatun ta tace,
"Dan Allah badan NI ba ku rokar min dad ya fasa aurar Dani Wlh karatu na nakeso, nafi sosan Akan komai"
Mom ta daka Mata tsawa Fadi,
"take dalla rufe Mana baki kinason karatun Kika tsaya bin maza case har kotu?"
Sunkuyar dakai Meera tayi tana share zafafan hawayen dake sintiri Akan fuskar ta, mom naci gaba da fadin,
"dama hausawa na cewa shege Sai shege shiyasa Allah ya hadaku gu daya da Wannan Dan iskan Dr. Omar yasan Abinda kuka shuka shiyasa ya turo neman Aurenki waya sani ma cikinsa ne a jikin ki shiyasa yakeso ku rufe zancen kar a gane"
Tunda mom Ta ambaci Dr. Omar Meera take murmushi, ba'a taba Yi Mata fada cikin maganganun ta tsinci mgnr data faranta Mata Rai ba irinta ambaton Dr. Omar, Kuma Wai zai Aureta, Gefen dankwalin ta taja tana share hawayen ta yyinda na farin ciki sukaci gaba da wanzuwa Akan kumatun ta, duk babatun fadan da mom takeyi Bata fahimta, hankalin ta yafi karkata ga inda taji Dr. Omar da kansa ya turo a nema Masa Aurenta, Sam Basu fahimci Kukan Dadi take ba yanzun shiyasa sukaci gaba da zuga Mom suna aibata su, itadai Meera kanta ne a kasa bataso ta dago su fahimci taji Dadi tasan muddin suka gane tayi farinciki da hakan lalle Babu tantama suna iya wargaza zancen auren yabi iska Dan tasan Wannan Abinda suke badan Allah bane, Kuma a yadda tasan su Anty shafa na sonsa taga Basu damu ba tasan cewa tabbas sbd korar da akayi Masa ne shiyasa suka gujeshi, ita kuwa ko a dokar daji suke rayuwa zata zauna dashi, zata rayu dashi...,
"Tashi ki bamu waje kin ishemu da kukan munafurci sai Jan zuciya kike"
mom ta Furta hakan cikin tsawa sosai, sumi2 Meera ta tashi ta juya musu baya kafin ta wuce toilet, tana Shiga taji suna Mata dariya anan ta juyo suna fadin Nan da sati biyu dai mun rabu da alakakai, suka Furta hakan tare da mikewa Dan sauka kasa Suma suyi breakfast, Meera dake toilet cikin mmki tace,
"2weeks? Kenan bikin bazai ja lkci ba? Oh! My God"
Ta Furta hakan tana me warware gashin kanta da baya samun kulawa haka ya gangaro har Kan kwankwason ta Nan ta hada ruwan kumfa a bahon wankan su yau a cikin farinciki take, Wannan babbar ranace a gareta Nan ta tsunduma cikin bahon tana lumshe idonta.
~~~~~
Koda Saratu ta koma gida hankalin ta a mugun tashe yake, sai safa da marwa take ta kasa nutsuwa, Abin sai cinta a Rai yake ta Rasa Wanda zatayiwa zancen taji Dadi mlm sale kuwa Yana hankalce da ita amma be daga Kai ya kalleta ba, ajima Saratu tayi tsaki ta tashi har ta Rasa meya kamata tayi? Ji tayi wayarta na ringing daukowa tayi batare data fahimci me Kiran ba ta Kara a kunne Fadi take,
"Aloo"
Daga dayan Bangaren akace,
"Kina mgn da Dr. Amina"
zaro Ido Saratu tayi tana dafe goshinta ita shaf ta mance da lamarin yarinyar ma, Dr. Amina ta katse Mata tunanin da fadin,
"Ko kin manta ne?"
Girgiza Kai Saratu tayi kamar tana gabanta tace,
"a'a ban mantaki ba"
Dr. Amina tace,
"naji shiru Kan mgnr mu ta ranar ko baki samu nasara a kansa bane?"
Saratu tace,
"Haba Wlh na sha'afa ne Amma Ina me Tabbatar Miki dole ya aureki"
murmushi Dr. Amina tayi tace,
"Tuntuni nake jiran Wannan Albishirin din Amma shiru"
Saratu tace,
"Karki damu Ayau dinnan Zan sanar masa da zancen cikin umarni na"
Amina tace,
"matukar Kika samu nasara a kansa ya amince ni Kuma ki biyoni bashin dubu goma"
washe baki sosai Saratu tayi tace,
"ai Babu matsala ma kisa Wannan a ranki kamar anyi an gama"
cikin jin Dadi Dr. Amina tace,
"shikenan sai naji daga gareki"
anan suka katse wayar, Dr. Amina ce tabi wayarta da kallo tana murmushi, Bilkisu kawarta dake gefenta tace,
"Naji kamar ba'a dace ba?"
Amina tace,
"kyale matar Nan ta cika Sanyi Ashe duk lkcn Nan Dana Bata ta manta ma da zancen"
Bilkisu tace,
"kina ganin Bazamu bazama ba kamar yadda na baki shawara tun farko?"
Girgiza Kai Dr. Amina tayi tace,
"haba kamar mudin ba Mata bane? Ai nake Gaya Miki Babu boka Babu mlm Sai tsantsar makircina"
Bilkisu tasa dariya tace,
"Kai Amina bakida Mutunci"
Dr. Amina tace,
"Bari kawai idan Kinga Ina sumi2 kamar mutuniyar arziki Toh agaban Dr. Omar ne, toh Amma Dana lura duk wannan Abubuwan da nake bana gabansa shiyasa na zabi na fito Masa gar da gar"
Bilkisu tace,
"Kuma d akayi dace uwarsa makwadaiciya ce"
Dr. Amina tace,
"Shiyasa nake da tabbacin samun sa ai sbd amfanin da zanyi da ita"
Nan suka sa dariya suna tafawa.
•••••√√√Acan bangaren saratu kuwa tana Gama Waya da Dr. Amina taji sallamar Dr. Omar ya shigo gidan, Juyowa tayi tana Amsa masa, Yyinda Abba ke Masa murmushi, Dan murmushin yyi ya Isa gaban Abba ya zauna, Saratu na zama kan kujerar tsungunno tana bin Dr. Omar din da kallo haushi ne ya Kama ta yadda taga yanayin komai cikin nutsuwa ga danta can cikin Rashin nutsuwa, Dr. Omar kuwa zaman da yyi tunanin yadda zai fadawa Saratu zancen auren yake dan besan me zatace ba Amma dai haka ya dake ya tashi daga gaban Abba ya fara takawa inda take daidai lkcn Saratu taso kiransa Kan zancen auren Dr. Amina taga ya nufo ta hakan yasa tayi shiru, zama yyi Yana duban ta Kai tsaye yace,
"ummah aure zanyi harma an tambayo min a takaice dai Nan da sati biyu za'a daura"
zabura Saratu tayi tace,
"Maru yaushe duk kuka shirya Wannan munafurcin kaida uban naka Baku sanar Dani ba?"
Omar ya sunkuyar da Kai yace,
"kiyi hakuri abun ne yazo cikin gaggawa shiyasa ban samu damar sanar Miki da wuri ba"
Cikin fada2 Saratu tace,
"Toh ban yarda ba, ban lamunta ba, bada yawuna ba"
Dagowa Dr. Omar yyi ya Kare Mata kallo sosai yace,
"duk sbd me?"
Yyi mgnr a takaice Yana tsareta da ido, Ji tayi tsoro yadan Kama ta sbd fuskar sa a hade yyi mgn shiyasa Tasha jinin jikin ta, Amma a fili tace,
"sbd nayi maka Mata"
da mugun mamaki Dr. Omar yace,
"Mata Kuma?"
Saratu tace,
"kwarai na zabar maka wacce nakeso ka aura Dan haka tun wuri kaje ka tuje Wannan auren da wacce na zabar maka za'ayi"
Sosai Dr. Omar yake bin Saratu d kallo Yana tunanin kamar shi za'ayiwa Mata? Yyinda can bangaren Abba yanaji kamar ya tashi ya shararawa Saratu Mari sbd yadda take sa Dan mutane cikin takura da matsi, Katse shirun Dr. Omar yyi cikin danne bacin Rai yace,
"kiyi hakuri umma ban taba Saba Miki ba Amma Akan Wannan auren bazan fasa shi ba tunda na kudirta hakan a Raina"
Ya Fadi hakan bacin ran dayake dannewa Yana bayyana a hankali Kan fuskar sa, Saratu tace,
"Toh lalle kuwa zaka hada Mata biyu a Rana daya Dan Babu makawa saika Aureta"
Dr. Omar besan lkcn da yace,
"Wai wacece Wannan matar da kike ta mgn akai ne Ummah?"
Ya Furta hakan cikin karaji ransa a mugun bace.
*Kuyi manage d wannan pls nayi baki ne shiyasa ban samu enough time baðŸ‘ðŸ»*
8/15/20, 8:04 PM - Ummi Tandama: *YADDA ZAKI BIYA*
Zaki turo da 200 ta Wannan account din 0030202448 Nusaiba Mustapha Sterling Bank saiki turo da shaidar biya ta Wannan Number 09039118754 ko Katin MTN ta Waccar Number👆ðŸ»