Sashe 20
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
ya furta Yana sunkuyawa kusa da ita, Dagowa Meera tayi ganin Sageer ne ta Banka Masa Harara cikin takaici, kwashe files din tayi tana jifansa da mugun kallo tabar wajen,
"Zamu hadune"
ya furta Yana binta da kallo, ganin yanzu shi ake kallo Ana dariya kasa2 sbd yarfa shi da tayi ya Mike fuskar sa a hade yabar wajen, can jikin wata bishiya suka zauna tare da mutanen sa, Faisal yace,
"oga yauma fa yarinyar Nan tazo da rainin hankali"
Sageer yace,
"Marin da tayiwa Dan rainin hankali Nan yasa na kyaleta badan na fasa Abinda nayi niyya ba Dole ma na kwashi ni'imar jikinta."
Nan sauran mutanen suka fara zugashi,
"ai karkaji komai umarni kawai zaka bamu mu cafko maka ita"
Sageer ya girgiza Kai Yana hango yadda za'a tafi da abin.
*****
A zuciye Dr. Omar ya bude office din da suke zama Babu kowa a ciki Dan haka ya samu kujerar sa ya zauna, sai tsaki yake ja shi kadai a Jima ya buga table din gabansa tamkar shi yyi Masa lefin, Sadeeq bebi bayansa ba sbd yasan ransa a bace yake dan haka shima ya nemi wani wajen kawai ya zauna. Dr. Omar daya kwantar da bayansa jikin kujera sai juyawa yake Yana Dan cije lips dinsa a hankali yaji an bude kofa, Dr. Amina ce ta shigo da Dan murmushin ta tace,
"Weldon Dr. Ashe kana ciki"
kamar da dutse tayi mgn ko kallon ta beyi ba, Dr. Amina Bata hakura ba sbd tasan dama halinsa ne na share mutane tadan matso kusa dashi murya can kasan makoshi tace,
"dear"
Wani irin mugun kallo ya bita dashi, Dr. Amina Bata daddara ba cikin dakiya tace,
"For how long zakayi ta wahalar da Wanda yake son......"
"Get outtt...."
Dr. Omar ya furta da karfi Yana nuna Mata kofa, Dr. Amina tace,
"haba Mana Dr. Wlh Ina...."
"I said get outtt....."
Ya furta hakan cikin fada-fada Yana nuna Mata kofa, daidai lkcn Sadeeq ya shigo office din sbd tsawar da yake jiyowa a waje, ganin Dr. Amina yasa yyi saurin cewa,
"Amina fito"
Dr. Amina tace,
"harda kai?"
"He's not in d mood pls come out"
Sadeeq ya furta hakan, Dr. Amina tace,
"okay"
Nan suka rufo Masa kofar, Bayan sun zauna kan kujera Dr. Amina tace,
"meya faru dashi?"
Sadeeq ya sanar Mata Abinda ake ciki, Dr. Amina ta zaro ido tace,
"yau anyi shegiyar yarinya ni gaba1 ta wargaza min plan Dina"
Sadeeq ya kalleta da mmki yace,
"wanne plan?"
Dr. Amina tace,
"Nasan yau bamu da wani aiki sosai shiyasa na zabi na sanar masa Abinda ke Raina gashi ta dagula lissafin"
'yar dariya Sadeeq yyi yace,
"dadai kin nemi izinin ganawa dashi ne sai ace da sauki toh ko ba'ayi Masa komai ba kina nufin zai saurareki ne?"
Dr. Amina tace,
"haba Sadeeq ya kke karyar min da zuciya ne?"
Sadeeq yace,
"No ba nufina kenan ba but kisan hanyar da Zaki bi ya so ki ba irin Wannan ba mgnr gsky fa ya tsani macen da take Saida mutuncin ta wajen neman soyayyar ta gun maza, ya fison me kamun Kai wacce tasan darajar kanta wacce duk rintsi bazata dauki rainin hankalin samarin Shaho ba"
Dr. Amina tayi shiru kafin tace,
"shikenan zanyi tunani akai"
Sadeeq yace,
"that's good"
Nan tayi Masa sallama ta tafi.
****
A Wannan Rana Dr. Omar kusan raba dare yyi Yana fama da huci kamar Zaki, daya rintse ido Saiya hango sanda ake kafta Masa Mari cikin bainar jama'a haba abin na kona Masa Rai idan ya tuno jaririyar yarinyar data Masa Wulakancin Nan, tsaki kuwa kamar tsaka haka ya kasance a cikin Wannan dare, Dakyar da sidin goshi bcci barawo yyi awun gaba dashi.
•••••�
Yauce ranar da zata fara Shiga lecture sai farinciki take tamkar anyi Mata Albishir, su Anty shafa har yanzu Basu samu Kai a wajen Sageer ba Amma Ayau suke son cire kunyar su ta 'ya'ya Mata su sanar masa suna son zama frnds dinsa idan aka dace maybe sai yaso daya daga cikinsu Akan Wannan shawarar suka tsaya shiyasa yau suka Sha kwalliya sosai kamar
ba gobe.
Meera Kam doguwar rigarta ta saka Dan sunfi yawa a kayanta, rigar roba ce sai tabi jikinta ta lafe luf anan shape dinta ya sake fitowa karara, wani hijab ta dauko wanda ya kawo har mazaunan ta ta saka sannan ta dauki jakar da aka Bata kunce tasa kayan amfanin ta a ciki, dukkansu fuskar su a washe take sbd yadda kowa yake Jin dadin yanayin domin kuwa garin lufluf yake Babu zafi sannan ruwa be sauko ba. Kamar koyaushe dai a bakin gate suka sauke Ameera. Ita hakan din ma yyi Mata Dan haka ta fara takunta a hankali har izuwa cikin department dinsu,
zamanta keda wuya cikin hall din su mlmin da zai karantar dasu ya shigo, yau lecture din nasu Biyu ne Dan haka tun suna ciki Wanda zaiyi na biyun yake bakin kofa Yana jiran na waje sbd hadari daya sake hade Kan garin Kai kace yanzu ruwan zai sakko shiyasa yakeso yyi da wuri ya tafi, hakan kuwa akayi na farkon na fita shima na biyun ya Shiga sai a lkcn su Anty shafa suka samu damar Shiga hall din Dan sun Gama gararin su basu ga Sageer din ba.
LOKACIN da suka Gama lecture din har an fara iska sosai ga garin ya danyi duhu iska da kura sai tashi suke, hakan yasa sauran daliban Basu fita ba sai masu abin Hawa ne suke fita Dan tafiya da sauri, Meera na zaune tana duba jotting din da tayi taga wasu 'yan Mata sun matso wajen ta, Dagowa tayi daidai lkcn daya daga cikinsu tace,
"Wallahi itace haba ai bazan manta fuskar ba"
Dayar tace,
"Ke zulai Wannan mitsitsiyar ce ta zabgawa Dr. Omar Mari?"
Zulai tace,
"karya Zan Miki? Wlh itace"
"Bur* uba Amman ban taba ganin me Jan wuya sama da ke ba"
yarinyar me mgnr ta karasa mgn tana nuna Ameera, Nan Attention din sauran 'yan ajin ya dawo kansu, su Anty shafa dake baya ma sai gasu a wajen suna son Jin Abinda ke faruwa, Afra da sauri tace,
"Wai me yake faruwa ne?"
Zulai tace,
"kun taba Jin babban Gaye ajin karshe me suna DR. OMAR?"
da sauri Surry ta cafke da fadin,
"ko yanzu ka shigo skul dinnan saika San da zaman sa"
Zulai tasa dariya,
"toh Wlh jiya akai show"
Anty Jamila tace,
" 'yar uwa bamu lbri"
zulai ta kwashe komai ta fada musu harda Kari,
"kut*r uban can kayyasa..."
Anty shafa ta furta Rai bace, tana cakumo wuyan Ameera tace,
"Dan ubanki bamu hanaki Wannan maitar ba?"
A tsorace Meera tace,
"Ni Wlh bansan waye shi ba"
Zulai ta kwace Meera daga hannun anty shafa tace,
"haba baiwar Allah daga bada lbri sai cakume wuya?"
Anty shafa tace,
"Ke dallah ja gefe Dan baki santa bane toh Wannan 'yar aikin mu ce Kuma mayya ce"
"Mayya?"
Zulai ta furta tana zaro ido, Anty Jamila ta cafke da fadin,
"kwarai kuwa ku bakuyi mmki ba? Ace Dr. Omar guda har akwai wani shege daya Isa Yaja dashi? Duk tsagerancin Sageer idan yazo Kan Dr. Omar sararawa yake bare ace ga wata mace ta kawo Masa wargi harda Mari kunsan kuwa ai da walakin goro a Miya"
"Eh lalle zancen ki na bisa hanya Yasin"
Zulai ta furta tana ja baya, Wata irin guguwa ce ta taso take aka fara sakin ruwa me karfi, Anty shafa tasa hannu cikin jaka tace,
"maza fita ki siyo min coke"
Tayi hakan ne Dan ta wulakanta meeran sannan ya zama punishment sbd Shigar sauri da tayi musu gun Dr. Omar Dan har yau Basu sanshi ba sai lbri da ake ta Basu. Meera da tun dazu tayi tsumu2 sbd tashin hankali data Shiga a tsorace tace,
"Anty shafa an fara ruwa fa?"
Anty shafa tace,
"sai me? Dama meye amfanin ki a skul din? Dallah tashi ni ki siyomin"
Meera ta tashi jiki a sanyaye ta karbi kudin zata fita, har taje bakin kofa taji anty shafa tace,
"dakata"
tsayawa tayi Bata juyo ba, Anty shafa ta dubi sauran mutanen wajen tace,
"Babu me aika ne?"
Nan wasu suka fara lalumo Aiken da zasu Bata anga banza, hawayen takaici ne ya cikawa Meera ido Amma ta rike har suka Tara mata aikan sannan ta fita, Koda ta fito ruwa ake sosai sai mutane jefi2 dake wucewa a gurguje Ana neman mafaka,
Meera Sam dukan ruwa baya damun ta Amma sbd tashin hankalin da take ciki yasa take tafiya slow tamkar wacce kwai ya fashe Mata a ciki, gaba daya tunanin ta shikenan ba lalle Kuma ta sake zuwa skul din ba, yau ta tashi da farincikin ta sbd Attending lecture da tayi Amma abin daga baya ya juyo ya koma bakin ciki musamman dasu Anty shafa suka tozartata a gaban 'yan ajin su, yanzu shikenan ta koma mujiya a cikinsu Dan Babu me Kara yarda da ita, haka taci gaba da tafiya sbd tsakanin su da inda zataje da nisa, duk yawan ruwan Nan haka yaci gaba da dukanta batare data damu ba, dake hankalin ta baya jikinta hakan yasa Bata lura da yadda rigar jikinta ya sake fiddo da asalin shape dinta ba.