Sashe 102
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*200 kacal ya Isa ki samu cmplt littafin Nan ta hanyar turo da ita ta Wannan account din 0030202448 Nusaiba Mustapha Sterling Bank saiki turo da shaidar biya ta Wannan Number 09039118754 ko Katin MTN ta waccar number👆ðŸ»* 8/16/20, 9:12 PM - Ummi Tandama: ********************* Ta Rasa meyasa takejin jikinta a mace saidai tana ganin kamar bccin data fara a jirgi ne be isheta ba shiyasa duk ta jita Kamar wacce Bata da laka, ganin hankalin ta baya garesu yasa shi Ahmad din fasa Yi mata mgnr dayaso Yi yaci gaba da Hira da dad har suka karasa gaban gate din gidan Inna fure, suna zuwa gateman ya bude musu Ahmad ya shige dakan motar, Meera data bude Ido sosai tana ganin yanayin garin Adamawa itama ta bude motar ta fito, karewa compound din gidan kallo take Ahmad yace, "muje Ameera" kallon sa tayi ta girgiza Kai batace komai ba, Nan suka shige cikin gidan suna shiga kuwa Inna fure na shigowa parlon da murnar ta ta Isa gaban Meera ta rungume ta Fadi take, "oyoyo Ameera mutanen kano barkanku da zuwa" murmushi Ameera tayi itama ta rungume ta tanajin wani irin Sanyi a ranta Wai yau itace a wajen Dangin Ummanta, dad ma fuskar sa cike da murmushi Yana kallon su Inna fure ta juyo kansa tace, "bakano sannun ku da zuwa" 'yar dariya dad yyi Yana zama kan kujera yace, "muna godiya Inna fure, da fatan mun sameku lpy" Inna fure na zama tare da Meera Tace, "lpy Lao Alhamdulillah ya ka baro mutanen naka" Dan murmushi Dad Yyi bece komai ba saidai ya tmbyi Alhji Kabir Tace,"dazun Nan ya fita yanataso yaga 'yar tashi aka kirashi Amma bada dadewa ba zaizo" dad yace, "Allah sarki" Ahmad ne ya tsoma baki da fadin, "inna Wai dama kanawa na halin Fulani?" Inna tace, "Toh aku wani Abu ka gani?" Ta Fadi hakan tana dariya, shima 'yar dariyar yyi Yana sosa keya yace, "ai Naga bakuwar Tamu Kamar bafulatana Sam Taki mgn sosai" Dagowa Meera tayi da mmki tana kallon sa, Inna fure Tace, "me kkeci na baka na zuba? daga haduwar farko sai Ayita zuba Kamar kanya" dariya suka sa har Ameera na Dan dukar da kanta, masu yiwa Inna fure hidima ne suka fara sauke kayan abin motsa baki gabansu Meera fitarsu keda wuya kuwa sukaji sallamar Alhji Kabir, wajen dad ya nufa da farinciki suka rungume juna suna musabaha, Dad yace, "soja marmari daga nesa" Alhji Kabir yyi murmushi yace, "engineer ka buya" Nan shima Alhji Kabir ya zauna Meera ta zamo kasan kujera a kunyace ta fara gaishe shi, Alhji Kabir yace, "matso Nan daughter ai kinzo gida" Meera dai duk badan ta sake ba ta Isa gareshi tana me dukawa da farinciki ya dafa hannun sa a kanta Yana fadin, "sannu da zuwa daughter Allah yyi maki Albarka ya jikan Aminatu" kowa na wajen amsawa yyi da Ameen Alhji Kabir yace, "ikon Allah kaga Kama sak Kamar Amina" Inna fure Tace, "Wlh kuwa ai Haka Allah ke ikonsa" Shidai Ahmad tun dazu binta yake da kallo kamar ya samu TV, Kiran Sallah ne ya sa Alhji da dad suka Mike suna yiwa Inna fure sallama zasu masallaci, bayan fitarsu ne Ahmad ya matso inda su Inna fure suke yace, "Meera tashi muje muma" Dagowa tayi da mmki tana kallon sa, Inna fure Tace, "Ina zaku?" Ahmad yace, "gida Mana su gaisa" Inna fure ta Kama haba Tace, "Ahmad daga zuwan nata ko hutawa batayi ba saita fita? Ina lefin zuwa Anjima ko gobe a gajiye ma take ya makata tayi Wanka ta huta* Ahmad yace, "ke kuwa Inna Wannan ai duk ba matsala bace zatayi idan taje gida nasan ma kila Asma'u tana hanyar dawowa daga islamiyya saita zauna dakinta" Inna fure Tace, "Toh naki wayon naka Ameera tashi na kaiki inda Zaki huta" ta karasa mgnr tana kamo hannun ta, zube hannayen sa a Aljihu Ahmad yyi Yana kare mata kallo kafin yace, "Shikenan Inna Ina Nan dawowa Anjima" Inna Tace, "saidai hakan" Nan ya fice ya Basu waje, suna Shiga daki Inna ta dubi Meera da take komai a sanyaye Tace, "Ameera akwai wani Abinda ke damunki ne?" Adan firgice ta kalli innar tana raba Ido Tace, "ba komai" tayi mgnr tana washe baki, Inna tayi shiru kafin Tace, "Toh shikenan Shiga kiyi wankan ko zakiji dadin jikin naki* Meera ta gyada kanta da murmushi kafin ta wuce toilet, tana Shiga toilet din kuwa ta hada ruwan dumi, a hankali ta cire kayanta kafin ta Shiga bahon wankan, lumshe ido tayi sannu a hankali fuskar Dr. Omar ta fara bayyana a gareta, bude idon tayi da sauri tana Dan Jan tsaki a hankali, da Haka ta Gama wankan nata ta fito trolley dinta da aka kawo Mata dakin ta bude ta samo wata rigar Atamfa riga da skirt ta saka dinkin ba karamin fito da shape dinta yyi ba har tana Kara ganin kanta a madubi, gashinta take gyarawa Yana warewa sbd tsantsi dakyar dai ta hade shi waje guda kafin ta kawo dankwali ta daura, tana cikin fesa turare Inna fure ta shigo da fara'ar ta tace, "Ashe har kin shirya ma" Meera ta juyo da murmushi sosai tana dubanta tace, "eh Inna" yanzun Kam taji kwarin jikinta sbd Shiga ruwan zafin da tayi, Inna Tace, "yauwa idan kinyi Salla ki sakko parlo Ina jiranki" Meera Tace, "Toh Inna" anan Inna fure ta fice ta barta a wajen, itama hijab tasa tayi Sallah bayan ta idar ne ta nufi parlo inda Inna fure take. Juya plate din gabansa yake tun dazu ya kasa Kai Koda spoon daya a bakinsa sbd tunani, Mummy da tun dazu take hankalce dashi Tace, "Ameer" Kiran nasa da Ameer ya jawo hankalin su daddy da aketa maida zance kowa na Fadar Abinda ke ransa Dan dazu dakyar suka samu nasarar kwacewa daga hannun jama'a anata tururuwar son Hira dasu yanzun ma dai akwai wasu jama'ar a kofar gida suna jiran fitowar wani ayi Hira dashi sunki fita Dan daddy Sam beso Wannan tonon sililin ba Amma daga baya daya fahimci Sageer ne yaso yiwa Omar Ramin mugunta sai abin ya daina bashi haushi sosai Dan shi daya Gina Ramin muguntar shiya rufta, kallon Omar kowa yake shi Kuma Yana kallon Mummy data kirashi, Dan murmushi kadan tayi Tace, "Kamar bakajin dadin zaman Nan kaje dakina zan kawo maka food din" Dadi sosai Omar yaji da Abinda mummy Tace Dan gaba1 a takure yake dama saidai Toh Ina zai nufa shi da besan Kan gidan ba? Kafin yyi mgn ma mummy ta dubi Safna Tace, "tashi ki rakashi" Safna ta Mike da sauri Tace, "Toh Mummy" Nan ta zaga bangaren da Omar yake, tashi yyi a hankali ya dubi daddy yaga shi yake kallo da murmushi kallon Abba dayaketa washe baki yyi kafin yabi bayan Safna data riko hannun sa, Sadeeq tun a hospital ya wuce gidansu Meera Dan sake binciko Address a bisa rikon da Omar yyi Masa yaso ma yaje da kansa saidai ya lura bazasu barshi ya matsa ko'ina ba, suna tafe Safna na fadin, "ai ya Ameer kana Gama hutawa ma xan jaka mu zaga duka gidan Nan kaga yadda yake, zansa ma daddy ya Mana visa mubar kasar Nan dole kaje hutu kasar waje don ma ka manta da duk wani tension daya taba faruwa dakai" surutu take tayi Sam be Amsa Mata Koda daya daga ciki ba hakan yasa ta juyo tana kallon sa sai taga shi tafiya ma yake kansa a kasa da alama hankalin sa Yana wani wajen, sakin baki tayi tana mmkin Toh ko meke damunsa Kuma? Kamata yyi ace yafi kowa farinciki ai, da Haka suka Shiga dakin Mummy dayaji kayan Alatu Kai kace dakin wata budurwar ce sai daukar Ido yake ga kamshi me kwantar da zuciya, Shi kansa Dr. Omar besan lkcn daya lumshe ido ba, Zama yyi Kan kujerar daya gani doguwa daga can gefe Yana karewa dakin kallo, Safna Tace, "sai Anjima" gyada mata Kai yyi ita Kuma taja Masa kofa, a hanya suka hadu da Mummy rike da basket ta tahowa da Omar abincin sa, Yana kokarin kunna wayarsa Mummy tayi knocking amsawa yyi Mummy ta turo kofar a hankali hade da sallama, tashi Omar yyi da sauri ya Isa gabanta Yana amsar basket din hannun nata zuba Masa ido tayi cikin matukar kaunar gudan jinin nata, karon farko kenan data Amsa sunan uwa ga da namiji Dan batasan Wannan karramawar ba tun tasowar Sageer be taba karbar Abu daga gareta da nufin tausayawa ko karramawa ba, tura kofar tayi bayan ya karbi kayan itama ta iso inda yake tana me zama daga kasan carpet, ganin Haka shima Omar ya zamo daga kujerar ya zauna kansa a sunkuye duk kunyar Mummyn yake, Mummy ta Kare Masa kallo tsaff kafin Tace, "it seems like kana cikin damuwa Koh?" Da mmki ya dago da kansa Yana dubanta cikin wata irin soyayya ta 'Da da mahaifiya karon farko kenan a Rayuwar sa dayaga an damu da damuwar shi Abinda ya Dade Yanason gani kenan daga Saratu Ashe ba ba uwarsa bace, Dan murmushi yyi cikin son basarwa yace, "a'a Mummy ba Abinda ke damuna kawai Ina tunanin yadda Al'amuran duniya suke sauyawa ne lkci zuwa lkci" itama murmushin tayi sosai har hakwaran ta na bayyana Tace, "Ameer" amsawa yyi Yana dubanta, a hankali Tace, "I'm your mother right??" Gyada Kai Omar yyi yana murmushi Mummy Tace, "dukda baka taso akan Wannan hannayen nawa ba.." ta damke duka hannuwan nata tana kallo cikin Kuna da zafin Abinda Saratu ta mata kafin taci gaba da fadin, "zan iya fahimtar duk halin da kke ciki, damuwa, ko akasin haka" shiru Dr. Omar yyi Yana Sunkuyar da kansa kasa yaji tace, "What's happening between you and meera??" A razane Omar ya dago Yana duban Mummy bakinsa na rawa yace, "Mummy...Wani yace Miki wani Abu ne? Mummy Tace, "No kawai Ina hasashen something happens btw you and her" zuciyar Dr. Omar ce ta fara harbawa da sauri2 dan beyi zaton hasashen da take Masa yakai Haka ba shiyasa ma ya Rasa Abinda zai ce Mata Dan ta kamashi dumu2 akan Abinda yake boye mata, katse Masa Shirun tayi da fadin, "inaso