Sashe 64
Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wasu masu saukin sannan ta zauna Dan cin abincin, spoon ta dauka tana juya abincin tana tunanin ko yaci kuwa? Duk ta damu gani take kamar baida lpy ne, Haka ta fara cin abincin nata Nan wani tunanin ya fara dawo mata tunda be shirya zaman aure da ita ba zata rokeshi akan zata koma skul taci gaba da karatun ta Dan Wannan zaman gidan ya isheta "Haba Abu saikace prison" tayi mgnr a fili tana yatsina fuska a Haka dai da Wannan tunanin ta karasa cinye nata abincin, bayan takai plate kitchen ne data dawo daki ta jawo dirowar da tasa takardun ta ciki, text book dinta ta fara dubawa tana tunanin zuwa yanzu ba karamin nisa akayi mata a department dinsu ba, dubawa tahau Yi a hankali tana fatan ace Dr. Omar din ya barta taje. Sageer ne ya shigo parlon Hajjaju da fara'ar sa Kamar gske, binsa da kallo Hajjaju tayi tana Dan shafawa kafarta man zabi, zama Sageer yyi yace, "haba Hajjaju tawa wannan kallon fah? Ko na Miki kyaune?" Yatsina fuska Hajjaju tayi tana rufe man zafin ta tace, "Allah ya sauwake Kai miye abin kallo ma a wajen ka?" Sageer na dariya yace, "kedai Fadi gsky Hajjaju nayi Miki nisa ne shiyasa" tabe baki Hajjaju tayi tace, "meke tafe dakai?" Tayi mgnr tana tsare shi da ido, Dan sosa keya Sageer yyi yace, "haba Hajjaju daga mgn shikenan sai kice make tafe Dani?" Tabe baki Hajjaju tayi tace, "ai tunda Naga kana fara'a nasan da wata a kasa ka sani Sarai nasan lagwan ka" 'yar dariya Sageer yyi yace, "Hajjaju tawa dama wata er mgn ke tafe Dani" Hajjaju tace, "haba ni Dana San kwanan zancen?" Tayi mgnr tana hararar sa, Sageer na yake yace, "Toh afuwan Hajjaju Dan Allah so nake kiyiwa su daddy mgn aje a nema min aure" juyowa sosai da hankalin ta Hajjaju tayi tace, "aure sageer?" Girgiza Kai Sageer yyi yace, "eh Dan Allah ki sanar musu da wuri nakeso ayi komai" Kama haba Hajjaju tayi tana binsa da kallo tace, "ikon Allah yanzu ka girman kenan?" "Ohhhh Hajjaju ya kike Haka ne?" Hajjaju tace, "ai gani nayi an Dade Ana binka kayi auren ne sai yau Rana tsaka kazo min a gigice Anya Wannan ta Alheri ce?" Zuwa yanzu Sageer ya fara hade fuska sbd kushen da Hajjaju take kokarin Yiwa auren sa yace, "kefa Hajjaju kullum bakyason goyon bayana bansan meyasa ba sbd Allah meye abin Rashin Alkhairi a aure?" Dan murmushi Hajjaju tayi tace, "kayya ta yaro kyau take Bata kargo yanzu tunda kace Ina maka kushe bazan sake cewa komai ba zanje ayi mgnr shikenan?" Da fara'a sosai Sageer yace, "Kai Amma Allah ya biyaki Hajjaju idan kikamin wannan kin Gama min komai Wlh" yyi mgnr ransa fari Tass, binsa da kallo sosai tayi tana girgiza Kai tace, "sageeru Manya" tashi yyi Yana dariya yace, "ai Hajjaju tunda na dauko aure nasan za'a jera ni a sahun manya" Hajjaju tace, "kwarai kuwa ai Naga alama" Sageer yace , "sosai ma" Hajjaju tace, "Toh ya sunan kishiyar tawa?" "Sunan ta Shafna" "Menene Kuma Shafna?" Hajjaju ta tmby da mmki, Sageer na kokarin fita yace, "sunan Zamani kenan Amma asalin sunan Shafa'atu" Ya karasa mgnr Yana ficewa, tafa hannu Hajjaju tayi tace, "oh Zamani Allah dai ya kyauta yaran Zamani." Kamar da wasa dai zancen auren Sageer ya tabbata domin su daddy ba karamin farinciki sukayi ba Dan gani suke Sageer din ya fara hankali tunda ya Nemo auren da kansa, tuni aka tambayo Masa Shafna, yyinda Faisal ma aka Nemo Masa Jamila, a takaice dai ansa ranar bikin nasu Nan da wata guda, farinciki agun Wannan bangaren biyu kuwa ba'a mgn especially su Anty shafa Dan gani suke sun jefi tsuntsun biyu ne da dutse daya har lissafin yadda bikin zai kaya suke. Acan bangaren Saratu kuwa Haka dai ta tattara Sahabatu batare data sanarwa Abba da Dr. Omar komai ba ta kaita gidan Nas, Koda ta kaita ma Saida ta Bata dubu biyar somin tabi, tana a Wannan Halin ne taji lbrn auren Sageer dinta, hankalin ta ya tashi zaton ta ko 'yar talakawan su daddy suka Samo Masa yadda taga suna rawar jiki akan bikin yasa a sannu a hankali cikin dabara da makirci Saida ta Nemo waye uban Shafa'atu? Dake su Shafa'atu sun Dade wajen Dad har sunan uba ma dashi suke amfani yasa asalin su ya boye ba Wanda zaice ba yaransa bane, tunda Saratu ta fahimci yarinyar da Sageer din zai aura 'yar babban mutum ce ta cika da murna kwarai kai kace itace kirjin biki, Koda yake kusan hakan ne domin batajin komai Akan duk wani aiki daya taso na dangane da auren Sageer din. Shafna ce jikin Sageer tana shafa Masa kirjinsa ta kalleshi cikin sha'awa tace, "Ina mugun ji dakai my husband to be" kiss Sageer yakai mata a goshi Yana murmushi yace, "I love you" ya furta hakan cikin shauki, lumshe ido Shafna tayi tana kankame shi a kirji, shima rikota yyi sosai jikinsa a kunne ya rada mata "ko Zaki tayani kwana anan?" Yyi mgnr a hankali, Dagowa Shafna tayi tana girgiza Kai tace, "No dad Yana gari zaimin fada" tayi mgnr tana kokarin tashi, riko hannun ta Sageer yyi yace, "pls Mana baby" Shafna na girgiza Kai tace, "no baby bazai yiyu ba" tayi mgnr tana kwace hannun ta, zuwa yanzu Sageer ya Gama narkewa Akan soyayyar Shafna sbd dura Masa mgnin da ake ya Kara gigitashi shiyasa take Masa yanga son ranta, Yana ganin zata Mike ya sake dawo da ita jikinsa yace, "ohk pls third round" yyi mgnr Yana karewa shanyayyun na fulanin ta da kallo sam baya ganin yadda nonuwan nata suka shanye suka motse sbd guguwar kaunar da yake Yi mata shi komai nata ya koma sonshi yake, murmushin mugunta Shafna tayi tana ganin Wai yau Sageer ne a hannun ta Haka? Lalle duniya juyi2 tayi mgnr a ranta tana fadawa jikinsa Nan suka koma third round. Saida suka Gama luguden junan su Sageer ya Gama lakace Dan sauran Abinda ya rage jikinta kafin suka fito daga wannan gida nasa daba kowa ne ya sani ba, Saida ya biya ShopRite yyi Mata siyayya sosai kafin ya maido ta gida, kusan a tare suka karasa gida da Faisal da ya zama kamar shine abokin tantirancin nasa Kuma saurayin Jamila Ashe sukam ma hotel sukaje acan suka sheke tasu ayar kafin suka dawo, Saida sukayi sallama dasu ne kafin dukansu suka shige gida su Kuma suka shige motar su.~~~~Dr. Omar dake kwance rub da ciki kuwa juyi yake Yana rike marar sa sosai ya kasa bcci, idonsa ya sake kadawa yyi ja tuni ya fara fadawa duniyar tunani harga Allah ba karamin cutuwa yake da Wannan abun idan ya taso Masa, dole ya San abin yi, dole ya samowa kansa Mafita, yanada yadda zaiyi bazai ci gaba da cutar da kansa ba shi ba mazinaci bane, hasalima Yana daya daga cikin masu kyankyami da kyamar duk wani meyi Zina, zai nemi halastattiyar Hanya, lokaci yyi dazai bude idonsa sosai ya samarwa kansa abokiyar Rayuwar data dace da tsarinsa, wacce ta kasance me class 'yar gayu, cikakkiyar mace meji da kanta, da irin Wannan tunanin bcci yyi awon gaba dashi ai kuwa ba karamin ambaliyar Madara yyi ba sbd mafarkin da yyi, sosai kuwa yadan samu sauki akan da, Da safe Meera na kitchen Bayan ta Gama gyara ko'ina tayi tsaye tana tunanin Abinda zata girka, dukda tasan Bata da tabbacin ko yaci abincin data Kai Masa jiya? Sauke numfashi tayi sbd yadda ta tuno yadda ta barshi Kamar marar lpy, hakan ya Bata kwarin gwiwar dauko wuka ta zauna tana fere dankali, Sharp2 ta Gama aikinta ta soya shi suya tayi kyau sosai Bayan ta Gama ne ta fara fasa kwai, a takaice dai Saida ta Gama hada komai tasa Masa a plate kafin ta dauko tea flask ta hada Masa tea me kauri, dorawa tayi akan wani plate din me Fadi ta fito a kitchen din, Dr. Omar na daura agogo a hannun sa yaji anyi knocking, mmki ne ya kamasa me Kuma yarinyar nan takeyi a wajen yanzu? Kamar bazai Amsa ba taji yace, "Yes" turowa kofar tayi a hankali ta ganshi ya juya baya Yana facing mirror, ajiye plate din hannunta tayi a hankali kafin tace, "barka da safiya" shiru yyi be Amsa Mata ba Kamar ma besan da mutum a wajen ba, hakan yasa Meera Tace, "am..dama nace ga breakfast Nan" tayi mgnr a rarrabe tana matsawa jikin kofa, juyowa yyi Yana watsa mata wani mugun kallo yace, "na saki ne?" Girgiza Kai Meera tayi tace, "Wai dama...Dama..Naga kamar bakajin Dadi ne jiyan shiyasa na kawo maka Amma kayi hakuri" tayi mgnr tana sake matsawa baya har kafarta daya na waje, Tsaki me sauti Dr. Omar Yaja Yana kokarin takowa gabanta Meera ta fita a dakin d gudu kafin ya karaso wajenta, binta da kallon takaici yyi Yana Kama kugunsa daga can dakinsa ya hango yadda take ta taka step Hawa bibbiyu uku2 harta karasa zuwa kasa, sake Jan tsaki yyi cikin Jin haushi a fili yace, "da alama yarinyar Nan kanta ya fara kwancewa" yyi mgnr Yana koma cikin dakinsa, daukar jakar laptop dinsa yyi zai fito yaji kamshin kwai ya cika Masa daki, budewa yyi da niyyar ganin jagwalgwalon da tayi yaga dankalin yana daukar Ido musamman yadda aka jera shi ko a restaurant iyakaci kenan, samun kansa yyi da zama a fili yace, "maybe yanzu na tantance yanayin girkin" yyi mgnr Yana daukar fork, Yana kaiwa bakinsa kuwa yaji kunnen sa ya murda har Yana lumshe ido, da sauri ya bude Yana karewa plate din gabansa kallo a iya tunanin sa duk yadda yake zagaye restaurant na kano be taba cin Karo da abincin da yaci na jiya da yau ba domin Shidin kusan koyaushe a restaurant yake cin abinci ko gidansu Sadeeq Dan guntun abincin da Saratu ke zuwa dashi daga gidan aikinta bayaci, haka ma Abinda Sahabatu ta girka baya iya ci wani lkcn ko baida kudi gwara ya zauna Haka, shiyasa da dama yasan duk wani test na abincin restaurant din kano sbd yawan canja gurin cima da yake, Da Wannan tunanin nasa