← Book details Maimoon Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 190

Sashe 91

Maimoon Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

kallon cikin idona "I have always been in this mood, for you, only you. Kawai hakuri nake, please do something. Ni fa idan ba'ayi mana aure kwanan nan ba to akwai rigima." Dariya nake son yi amma shi fuskarsa so serious, can ya fara devilish smile dinsa sannan yace "laugh all you want, baby girl, my time will come, then I will do the laughing and you will do the crying" bansan sanda na daina dariyar ba, da sauri na nayi hanyar gida, ina jinsa yana kira na amma ko waiwayowa banyi ba.
Chapter 91 · 0% Book details