Sashe 174
Maimoon Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
ta zane, ni kuma a lokacin nake samu inyi bacci, wani zanen in naga sultan yayi har mamaki nake yi, gaskiya zane baiwa ne ba kowa Allah ya bawa ba, dan in sultan yana zana gida ko mistake din measurement baya yi, wannan ya saka kullum contracts ne suke shigo masa ba sassautawa. Sultan is spending and making money at the same time. Watan mu biyu a Maldives, ya zamanto cikina yana da wata takwas kenan. Ranar nan na kwanta ina ta bacci akan kujera, sultan kuma yana ta aikin zane a system dinsa, na farka naga 12:09 na dare, na shiga toilet nayo shirin kwanciya sai kuma naji ina son mijina, nace "wai wannan aikin ba zai kare bane ba?" Ya danyi tsaki yace "nima na gaji fa, the thing is complicated kuma wai gobe suke bukata zasu fara gini, dole yau zan kammala in tura musu. Nace "why not ka tura musu gobe su fara aiki jibi? Menene banbancin gobe da jibi?" Yace "I just want to finish it today, shikenan na huta, gobe sai fara wani" nace "OK" amma a raina nace "kayi aikin mu gani" na cire kayana na saka wata rigar baccina iya rabin cinya, babu komai a ciki, na zagayo ta gabansa na zauna a kujerar da take facing dinsa, ya dan dago kansa ya kalleni, ya danyi murmushi kadan ya cigaba da aikinsa, na dauko alawar tsinke na fara sha ina kallonsa, yana ta satar kallona ta saman system din gabansa, can yace "damn it, how do you want me to concentrate and finish this work on time while you are sitting there and looking like this?" Na cigaba da shan alawa ta nace "I don't want you to concentrate on that work, I have another work for you here" ya dan maida hankalinsa kan system din gabansa, na dauki kafa daya na dora akan daya, na jingina baya na da jikin kunerar, kallo daya yayi min sai yayi slamming system din ya rufe ta yace "fuck the work then, I will finish it tomorrow" ina dariya har ya karaso inda nake, nace "yanzu kayi magana" ya biyo ni kan kujerar yace "your wish is my command, master". Da safe muna baya wajan swimming pool, ina zaune na saka kafafuwana cikin ruwan shi kuma yana ta swimming dinsa sai wayar sa tayi kara, na dauka sai naga number din Zayed, ya karaso da sauri ya goge hannun sa ya karba ya saka a kunne, sum danyi magana sai naga ya kalle ni da sauri fuskarsa da damuwa, sai kuma ya kirkiri murmushi, amma nasan murmushin karya ne, da sauri ya karasa fitowa daga cikin ruwan ya shiga daki, bai damu da ruwan da yake diga daga jikinsa ba, daga gani bayaso inji abinda suke cewa ne, gaba na ne yayi muguwar faduwa har saida dan cikina ya motsa. Da sauri na tashi na bishi a baya. Ina shiga dakin yana kashe wayar, ya tsaya yana kallona, nima kallon nasa nake yi. Ya ajiye wayar yace "we are going to Nigeria" jiri naji ya debe ni, da sauri yazo ya rike ni ya kwantar a jikinsa, na bude bakina da kyar nace "waye ya mutu?" Ya dauke kansa daga kaina yace "kawai dan nace zamuje Nigeria sai kice wani ne ya mutu?" Na rike rigarsa nace "Hafsat ce ko? Zayed ne ya kiraka, Hafsat ce ta mutu ko?" Yace "in Hafsat ce ta mutu ta yaya zayed zai kira ni?" Sai na fashe da kuka nace "wayyo Mommy, wayyo Daddy, Na shiga uku" da sauri ya rike fuskata yace "ba Mommy da Daddy bane ba" nima na rike tasa fuskar nace "Faruk? Allah sarki faruk jiya mukayi waya dashi" ya dan bata rai yace "Moon, get yourself together, saboda an san abinda zakiyi kenan akace kar a gaya miki, you know your condition, gashi kina da high bp, kukan da zaki yi ba zai dawo da wanda ya mutu ba, sai dai kisa kanki dani da babyn mu cikin matsala. Ba Faruk bane ya mutu, ba Hafsat ba ba Mommy ba ba Daddy ba" a hankali nace "waye" ya jawo ni jikinsa ya rungume, na tsaya da kukana ina sauraron inji waye ya mutu.