Sashe 7
Ƙayar Ruwa 2&3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To a ranar farko da Hubbi ya fara fita da babur É—in yay hatsari babba don babur É—in sai da yay raga raga, shi kuma ya samu karaya har biyu a cinya. Ya sha wuya ba kaÉ—an ba, a wannan lokacin ne kuma aka fara fuskantar halin da muke ciki bayan dawowarmu daga asibiti, Ummani taga bata ga kujeruna ba ko da ta tambaye ni nace mata ai ina so a sauya min su ne mun kai wajen gyara.
Hubbi na tsaka da ciwo jikin Iyam ma ya tsananta, ciwon nono da sikari ya tsananta mata sosai, har ana tunanin sai an yake nono ɗaya, tashin hankalin da muka shiga a wannan lokacin Allah kaɗai ya bamu ƙarfin tawakkalin sake karɓar jarabawar a karo na barkatai.
Sama da wata uku Iyam na kwance a asibiti anata fama, nan gida ma haka karayar Hubbi da ake ta fama sai tayi sauƙi sai ciwo ya koma gidan jiya, ni da shi duk muka fita a hayyacinmu muka rame kamar kuɗin guzuri. Ni dai a hakan na ci gaba da jajircewa a wanki da guga wajen tallafa masa, ban taɓa nuna masa na gaji ba, haka ban taɓa nuna bana tare da shi ba. kullum ma ni ce me tausarsa da kwantar masa da hankali, ƙarfen da yake dogarawa da shi ya lalace magungunansa suka ƙare, muka rasa ya zamu yi, ga can ana fama da Iyam wadda itama cukucuku ake tayi wajen neman kuɗi nata magungunan.
Ana haka Abbaa ya turo min dubu saba'in yace in je nayi rijistireshon na jamb da na waec, abun da yay saura kuma na adana su da kyau idan jarabawar ta fito na ci sai na biya kuɗin makaranta da su, ya san ba zasu isa ba amma zai ke turo min wani abu ana tarawa a hankali a hankali. To da yake ba'a ma fara registration ɗin ba da saura kusan wata biyu, Hubbi yace to na ɗauko kuɗin mu siyo kayan abinci, a siya maganin Iyam shima a siya nasa, kafin lokacin in sha Allahu za'a mayar da kuɗin. Hakan kuwa aka yi cikin ikon ubangiji kuma sauƙi ya samu, sai dai ba ya wani iya fita kullum yana gida. Iyama jikinta yay sauƙi sosai don dubu talatin da ake nema duka muka ware aka kai asibitin.
To da haka muka ci gaba da rayuwarmu cikin rufin asirin Allah, idan nayi wanki shi zai guga, ya fara karɓo mana kalwa ma a gida ina siyarwa. Watarana da rana muna zaune a tsakar gida muna sauraron rediyo muka ji labarin wani attajiri da ke taimakawa talakawa, aka faɗi sunansa da adireshinsa. Na kalli Hubbi naga kamar ma bai ji abin da aka ce ba, da daddare muna cin abinci na taso da maganar, ya girgiza kansa yace ba zai je ba shi yanzu yana tsoron zuwa neman taimakon wani. Nayi ta tausarsa sam yaƙi amincewa yace shi fa ba zai je ba, haka muka kwanta zuciyata fal da saƙe saƙe.
Ana kiran farko na tashi nayi alwala na shirya, na ɗauki takarda da biro nayi rubutu na ajiye kusa da Hubbi, a ciki na faɗa masa cewar zanje can wajen mutumin ko Allah zai sa a dace, idan ya farka yaga zai iya biyo ni to. Yana ta barci bai ma sani ba na tsallake na fita cikin mamakon ruwan saman da ake ta zugawa tun bayan isha'i, ga ban da kuɗin mota amma ban karaya ba sam haka na taka tun daga Yakasai har Nasarawa GRA, tun ƙarfe huɗu da rabi na dare ba ni na isa ba sai ƙarfe shida da rabi saura, ba tare da naji tsoron gamuwa da komai ba hasalima ban tunanin wani abun cutarwa ba, ni dai ina cikin adu'a da zullumin fatan Allah sa zuwan nawa ya zama alkhairi.
Ni ce ta uku a layin mata kuwa, Alhaji Isma'il Fari bai sami fitowa ba sai ƙarfe takwas, ban ma san layi ya zo kaina ba saboda ina can ina gyangyaɗi, sai da wata ta zungure ni kafin nan na miƙe da ƙyar saboda ciwon jiki da kuma yacca nake jin cikina a ɗaure.
A kallon farko da na yiwa mutumin a raina naji in sha Allahu za'a dace, haka na zauna ina faÉ—a masa matsalar da muke ciki, tun ina hawaye a hankali har na koma kuka sosai, matarsa tana kusa da shi itama ta tausaya min, ya jinjina kansa yana faÉ—a min cewa in sha Allahu zai yi mana abin da zai iya.
Ya kalli matarsa ya ce ta lissafo dubu ɗari biyar ta ba shi, ni dai kaina na ƙasa zuciyata na ta bugawa, tausayin kanmu na ƙara lulluɓe ni. tunanin da na ke ya katse lokacin da naji Alhaji Fari na cewa,_"Iyakar abin da na ke iya taimakawa da shi matsayin jari dubu ɗari da hamsin ne, to amma tsakani da Allah duk a cikin masu zuwa neman taimako matsalarku tafi taɓa ni, don haka ga wannan dubu ɗari biyar na muku domin Allah"._
Yay furucin a daidai lokacin da Hubbi ya shigo ciki wanda aka yi masa iso, tsananin farin ciki ban san lokacin da na miƙe daga gaban Alhaji Fari ba riƙe da kuɗin a hannuna ina ta karkarwa jiki naje gaban Hubbi ina nuna masa. Na kama hannunsa na damƙa masa ina faɗin,"Hubbi ga shi na ka ne halak malak, Allah ya amsa adu'armu Hubbi yaji kukanmu, Allah yasa ƙarshen wahalarka kenan yasa kuma silar ɗumbin arziƙinka ne mara yankewa".
Kuma maganar da Alhaji Fari ya ƙara yi ita tasa na juya gare shi ina jin furucin da yake kamar a mafarki, faɗa yake wai ya bawa Hubbi shago ɗaya kyauta a ɗaga daga cikin plazar da yake da ita a janbulo. Don haka yasa rana zai sa ayi masa iso zuwa shagon, abun da ya rage masa kawai ya zuba kaya.
Tsabagen farin ciki sai muka rasa da wanne kalami ma zamu yiwa Alhaji Fari godiya, ga kayan abinci ma da yasa aka haɗo mu da shi, buhun shinkafa biyu, katan na taliya biyu, sai galan ɗin manja da man gyaɗa, haka muka dawo gida da murna sosai mara misaltuwa, Hubbi ya dinƙa min godiya dasa min albarka.
Kuma a wannan ranar ne da muka je duba Iyam Hubbi ke labarta mata duk abubuwan da suka faru tun daga farko har wa yau, Iyam taji na ƙara shiga ranta, ta kasa ɓoyewa sai da ta sanar da Malam da Yaya, waɗanda suma suka dinga min godiya da irin halaccin da na nunawa ɗansu, wanda in ace wata ce tuni ta rabu da shi amma ni haka na rayu da shi cikin tsanani da wahala, ba tare da na taɓa fallasa sirrin matsalar mu ba.
Allah alqawiyu ashe wannan shine silar arziƙin Hubbi, domin kuwa cikin ƙanƙanin lokaci da zuba kaya da yay a shagon Allah yasa masa nasibi shagon ya bunƙasa, dama shaddodi yake siyarwa nan da nan sai ga shi yana rufa riba da wasu ɗaruruwan kuɗaɗe, kuma kafin kace me wannan Hubbi ya zama Alhaji, da yana sawa a shigo masa da kaya daga baya kuma sai ya koma fita da kansa yana shigo da su.
Tashin farko ya ƙerawa iyayensa sabon gida na gani na faɗa, bayan ya gama da su muma ya tamfatsa mana namu anan ɗorayi salanta link 3, gida na haɗuwa, gata iya gata na gani domin kuwa gwalagwalai ya dinƙa siya min, Yayyuna na roƙe shi duk ya bisu da jarin naira miliyan ɗai ɗai.
Da nayi masa maganar ci gaba da karatuna ya nuna shi kamar ma bai san da zancen ba, ga Abbaa na ta min magana akan naje nayi registration yaji an fara, shi kuma da na masa zancen sai ya ɓata rai har ma yace min kar na ƙara tambayarsa wani kuɗin makaranta, wannan kuma shine ƙalubale na farko da na fara fuskanta daga gare shi bayan canjin rayuwar da muka samu, kafin ƙalubalen rashin haihuwa ya biyo baya daga ta ɓangarensa da ƴan uwansa har kawo lokacin yanzu da ya ƙaro aure.
*DAWOWA LABARI.*
_____________________________________
*Gwarazan Labarai na ƙarshen shekarar 2023 masu ma'ana.*
*KWANTAN ÆAUNA*
Nana Haleema
*ƘAYAR RUWA*
Halimahz
*LOKACI NE*
Oum Mumtaz
*FARGAR JAJI*
Aisha Yabo
*WASA DA RAI*
Fadila Yakubu
Ɗaya ₦500
Biyu ₦800
Uku ₦900
Huɗu ₦1000
Biyar ₦1200
*Biyan KuÉ—i Ta*👇ðŸ»
6314170140
Fidelity Bank
Sa'adiyya Zakariyya Haruna
*Shaidar biya ta👇ðŸ»*
09061794195
*Godiya tare da adu'an fatan alkhairi ga wanda suka sami damar mallakar littafanmu, son So fisabilillah🥰*
#TeamFitattuBiyar
[2/2, 07:47] Hlm: *B2ƘR03FT5*
Ummani ta fito ta sameni durƙushe ina kuka, ta shiga tambayana dalilin kukan, ni dai ko da na ɗago ido na zube akanta sai na rasa amsar bata, domin ni kaina ban san dalilin kukan nawa ba, na dai san kawai zuciyata babu daɗi.
Ta matsa min da tambaya ban san lokacin da na ce mata,"Yaya ne yaƙi min ƙari saboda yaci gyarana a karatu".
"To ai maganinki, Sa'ida jiya kaf ba ki duba karatunki ba, ba na so ki fara saka wasa a karatu wallahi. Kuma ai da gaskiyarsa idan kin iya ya ƙara miki. Yanzu yana ina?".
"Wai yaje ya dawo". Na faÉ—a ina goge hawayen fuskata.
"To ga abincin idan ya zo sai ya tafi da shi. Nasa yana cikin ƙaramin flask naga magriba tayi ba lallai ya tsaya ci anan ba, babbar kular kuma ya kaiwa Iyam. Ni zan shiga daga ciki zan yi lazimi".
Tana gama faɗin hakan ta wuce ɗakinta. Nafi ƙarfin minti goma sha zaune ni ɗaya ina ta jira in ga ko zai dawo amma shiru. Tashi nayi na ɗauka ledar kayan abincin na shiga ɗakina, na je ɗakin Ummani na ɗauko wayarta na dawo na zauna na kira tasa wayar har sau uku bai ɗaga ba. Daga ƙarshe na yanke shawarar tura masa message, sai ya dawo min da reply ɗin cewa zai aiko Adamu ya karɓar masa yanzu yay nisa. Da magriba kuwa Adamu ya zo ya karɓa dama ina ta gudun kar Ummani ta shigo ɗakin ta gani.