Sashe 12
Ƙayar Ruwa 2&3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina hawaye na ƙunar zuciya sosai na ce,"Ni kuwa akan me zan yi baƙin ciki da abun da Allah ne ke bayarwa, ina da ilimi kuma ina aiki da shi don haka wallahi ko kusa don wata ta zo a bayana ta samu ciki ba zai dame ni ba...Kiyi hakuri ba da ke nake ba amma baƙin ciki ai sai wurin wanda bai san alƙur'ani da hadisi ba, ni kuwa na san kamar yanda Allah ya bawa wasu ariziƙi a dare ɗaya haka nima ciki idan ina da rabo zai ba ni, Allah kaɗai ya san me tsara min a rayuwata".
Shigowar Atika yasa nayi shiru, ta dubi Iyam tana ce mata,"Anty Amarya na kuka wai cikinta".
Iyam ta fita da sauri tana cewa,"Innalillahi, wato mace dai idan ba taɓa samun ciki tayi ba bata da imanin tausayawa me laulayi, to Allah ne ma ya san manufar jaki da bai ba shi ƙaho ba".
Ta na fita na wurgawa Nazifi banzan kallo na ce,"Kaima ka samu damar fice min daga É—aki".
Yatsa ya daga yana nuna ni da shi ya ce,"Na san ba komai ya ba ki lasisin iya buɗe baki ki farfaɗi abin da kika ga dama ba illa wannan munafukar ƙawar taki da ke baki shawara. To daga yau zan yanke alaƙar ki da ita".
Ina kallonsa kai tsaye na ce,"Safiyya ce tare ka ganmu, haka kuma zaka buga ka barmu, da na rabu da Safiyya gara na rabu da kai Nazifi, domin kuwa ita ba butulu ba ce, Safiyya tafi min kai sau dubun dubata Nazifi Mai Kalwa...Kuma dai ka sani duk lalacewar goma tafi biyar, kafin wancan ni É—in dai mara ilimin ni ka sama kuma ni É—in dai silar matsayin da kake fariya da shi a yau".
Yana fita naje na sakawa ƙofar maƙulli, a gefen gado na zube ina fashewa da kuka soai, na jima a haka kafin na kai hannu na ɗauko wayata, yau kam gani na ke gwara na kira Abbaa na faɗa masa dukkan halin da nake ciki, sannan na faɗa masa suyi min haƙuri da uzurin nemarwa kaina mafita, ba zan iya ba, ba zan iya jurar sabon wulaƙanci akan cikin da Zahra'u ta samu ba.
Lambar Abbaa na danna sai bayan da ta fara ringing kuma na shiga tsoron abin da zance masa. Kamar yanda ya saba bai ɗaga kirana sai ta katse kana ya biyo baya. Yanzun ma sai bayan ta yanke kana ya kira. Na saita natsuwata ina ɓoye yanayina a natse nayi sallama, maimakon jin muryan Abbaa sai naji Ummani ta amsa. Kuma jin muryan mahaifiyartawa idona suka ciko da ruwan hawaye.
Ta kira sunana jin nayi shiru, na amsa ina ta ƙoƙarin danne kukan da ke son ƙwace min, saboda ko kusa ba na so ta gane a halin da nake ciki ta shiga damuwa, ni yanzu ɓoye mata komai na ke yi saboda yanda duk taƙi kwantar da hankalinta, kullum tunaninta na inda na ke da halin da nake ciki, har ta kai yanzu sai dai ta sanya abinci a gaba ta kasa ci.
Duk yanda na so ɓoye kukan abun yaci tura, kawai na fashe da kuka saboda na san hakanne kawai zai sa na samu salama, in yisa a kunnen da za'a lallashe ni da kalamai tausasa.
"Ya su hanallah Sa'ida lafiya?".
"Ummani ba komai".
"Wanne irin ba komai, haka kawai za kiyi kuka don kiji daÉ—i, ana haka dama? Ko wani abun farin cikin ne ya same ki?".
Cikin kuka sosai na ke ce mata,"Ummani ni kawai na gaji da zama da Nazifi ne, na gaji Ummani so na ke ya rabu da ni, umarninku na ke nema in ce ya bani takardar sakina".
"Kul kar na ƙara jin wannan furucin a bakinki, idan na ƙara jin kin faɗi haka sai nayi mugun saɓa miki Sa'ida. Ba na ce miki kici gaba da adu'a ba Allah yana sane da ke kuma zai kawo miki mafita".
"Ina ta Adu'a Ummani, ina yi amma kullum babu sauƙi, babu sauyi, Ummani wani sabon shafin ci min mutunci ne ya buɗe saboda Zahra'u na da ciki. Yanzu shikenan da gaske banda rabon haihuwa, matsalar daga ni ne ba zan taɓa haihuwa ba Ummani, shekara takwas da ɗoriya ban taɓa ɓarin wata ba amma ita wata huɗu ta dauki ciki...Ummani ki bar ni na roƙi Nazifi ya sakeni don Allah don Annabi".
_____________________________________
*Gwarazan Labarai na ƙarshen shekarar 2023 masu ma'ana.*
*KWANTAN ÆAUNA*
Nana Haleema
*ƘAYAR RUWA*
Halimahz
*LOKACI NE*
Oum Mumtaz
*FARGAR JAJI*
Aisha Yabo
*WASA DA RAI*
Fadila Yakubu
Ɗaya ₦500
Biyu ₦800
Uku ₦900
Huɗu ₦1000
Biyar ₦1200
*Biyan KuÉ—i Ta*👇ðŸ»
6314170140
Fidelity Bank
Sa'adiyya Zakariyya Haruna
*Shaidar biya ta👇ðŸ»*
09061794195
*Godiya tare da adu'an fatan alkhairi ga wanda suka sami damar mallakar littafanmu, son So fisabilillah🥰*
#TeamFitattuBiyar
[2/2, 07:47] Hlm: *B2ƘR07FT5*
_Hohoho wani girkin sai wajen macen da ta san kanta🥳 yo ai idan ana faɗar kalmar ƙamshi da ɗanɗanon girki sai dai mu ce a garzaya Spicerite.ng. Amarya da Uwar gida me kuke ta jira har yanzu ku ka kasa hargitsa tunanin Oga da kasa natsuwa har sai ya baro aiki ya dawo gida ya kwashi girki? Hajjaju na ce to ai ƙamshin kaɗai ma ya isa ki mallake Oga da shi, wannan sabon sirrin mallaka ne na ke baki😉amma fa idan kin inganta girkinki kawai ta hanyar amfani da kayan ƙamshin da ke ƙarawa girki armashi aji ƙamshin abinci har a maƙota😋, wai wai wai daɗi mazaƙwai ba Oga ba kaɗai hatta baƙin da suka zo suka ci girki sai sun ƙara satar hanyar dawowa don kawai su sake cin haɗaɗɗen girkin da aka yi amfani da sinadaran girki na spicerite.ng...wato spicerite.ng lamba ɗaya a fagen sarrafa maku kalolin ganyayyaki masu ƙara lafiya domin ƙawata girkinku💯...ba anan kaɗai ba kazalika sun sauƙaƙa maku hanyar sarrafa kayan girki da dama, irin su garin ɗan wake wanda ruwa kawai za ki zuba masa, niƙaƙƙen yaji, garin alala da ƙosai, niƙaƙƙen daddawa, garin kuka, kuɓewa da dai sauran su. Amarya da kike so kiyi zarra a cikin gida Uwar gida ta kasa gane da me kika mallake Oga maza tuntuɓi wannan lamba 08147302739 domin fara girki da kayan ɗanɗanon abinci na spicerite.ng ko kuma ki aika da saƙo ta shafin su da ke instgram @spicerite.ng._
__________________________________
"Kwantar da hankalinka babu abin da zai same su kaji. Yanzu shiga ɗakina ka ɗakko wata jarka yaluwa ka kawo min, jiya ne Adamu bai sami kawo rubutun da wuri ba sai bayan ta rufe ƙofa".
Kaina na jingina da bango ina hawaye, ina jiyo su duk tashin hankali yasa ma sun rasa me ya kamata suyi, ita kuma sai kuka take yi sosai, sai can kuma saboda baƙin munafurci da iya kirsa ta shiga cewa da shi.
"Derling ban san matsalar cikin nan ba, ni da akwai hali da an ciro Baby haka, in ya takura min ni kaÉ—ai ba damuwa ba ne Derling, ko kuma idan kana wajena duk ba matsala ba ne, amma kar Sa'ida taga kaman da gangan na ke shiga hakkinta, ban san ya zan yi ba Honey".
Tsintar kaina nayi da share hawaye na fita zuciyata na tafarfasa, ina zuwa na kamo hannunsa ina cewa.
"Wuce mu je".
Iyam ta tsaya galala tana bin kayan jikina da kallo tace,"Wacce irin fitsara ce wannan zaki fito a haka? Ko kin manta da cewa ina cikin gidan".
Ban bi ta kanta ba na ƙara cewa da shi,"Hubbi magana na ke maka. Ai ciwon nata ya lafa yanzu tun da har ta iya gane tana shiga hakkin wata. So lets go ina so zan koma bacci".
Zai magana na kai hannu na rufe bakinsa, ina kallon yanda ta rumtse ido alamun abun ya bata takaici sai ta kama cewa.
"Ke kam kiyi haƙuri Sa'ida ba laifina ba ne, ban da cikin nan haka kawai ai ba zan hana kaina bacci a irin lokacin nan ba, to Babyn ne har ya san Daddynsa tun yana ciki, idan bai kusa duk sai naji yana karkartata ya hana ni sakat".
Wani kallo na watsa mata ina cewa,"Kinga dakata ban nemi jin wani ba'asi daga bakin ki ba. Ciwo ke ya dama, abun da na sani miji a wajena yake kuma ba zai yiwu sai muna tsaka da jin daÉ—in rayuwarmu ba wani can da bai riga ya zo duniyar ba ya dinga shiga lokacina...".
Wa ni kallon fusata Nazifi yay min yake faÉ—in,"Keeee ya isheki haka, kar ki ce za ki banzar kishinki akan É—ana, a hakan da kike ganin bai zo duniyar ba to ni yafi min ke, kuma zan fi ba shi lokacina fiye da ke É—in, idan baccin kike ji akwai wanda ya hana ki ne ki wuce kiyi kayanki mana".
Nima cikin fusata na ce da shi,"Kai ne ake rainawa hankali amma wannan abun da take ƙarya ne wallahi, kai kuma saboda son ɗa ya rufe maka ido ka gagara ka gane...amma ka sani wallahi ba zai yiwu muna tare a dinga zuwa ana katse min bacci ba, ba zai yiwu ta dinga shiga lokacina ba, don haka ka zaɓa ko ka dawwama a wajenta har sanda zata haife maka ɗan naka ko kuma duk lokacin da kake wurina babu ita babu shiga huruminka".
Gigitacciyar ƙara ta sake saki tana dafe mara. Duk su biyun suka yi kanta ita kuma ƴar aikin ta tsaya gefe tana jera mata sannu, can kuma sai ga Innarta da Ƙannenta sun sauko suma suka rufa kanta sai sannu suke jera mata.