Sashe 25
Ƙayar Ruwa 2&3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Inna da ke kan Zahra'u tana yi mata firfita tace,"A'a kai kuwa me ya kawo magana irin haka".
Takowa yay wanda ban taɓa tsammanin ba takeni zai yi ba saboda yanayinsa, ya wuce ya fita a ɗakin. Ya bar ni da kuka ina jin wani bala'in tiriri na fitowa ta ko'ina a jikina. Bango na dafa na miƙe da ƙyar, bana iya gani da kyau na ke laluba hanya, kaina na ke jin yana bala'in sarawa, wannan wacce iriyar ƙaddara ce? Daga ɗaukan yarinya sai mutuwa! A yau kam nasan zamana ya ƙare a gidan nan, ni da wannan halin da na ke shiga wancan zuwa wannan a irin rayuwar nan tawa gwara ace na faɗi na mutu, gwara na mutu da wannan bala'in, yanzu wa zai yarda ba ni na kasheta ba? Ko kotu aka je sai akai har busa ƙaho ba'a gama shari'ar ba tun da bani da shaida.
_____________________________________
*Gwarazan Labarai na ƙarshen shekarar 2023 masu ma'ana.*
*KWANTAN ÆAUNA*
Nana Haleema
*ƘAYAR RUWA*
Halimahz
*LOKACI NE*
Oum Mumtaz
*FARGAR JAJI*
Aisha Yabo
*WASA DA RAI*
Fadila Yakubu
Ɗaya ₦500
Biyu ₦800
Uku ₦900
Huɗu ₦1000
Biyar ₦1200
*Biyan KuÉ—i Ta*👇ðŸ»
6314170140
Fidelity Bank
Sa'adiyya Zakariyya Haruna
*Shaidar biya ta👇ðŸ»*
09061794195
*Godiya tare da adu'an fatan alkhairi ga wanda suka sami damar mallakar littafanmu, son So fisabilillah🥰*
#TeamFitattuBiyar
[2/2, 07:47] Hlm: *B2ƘR11FT5*
Haka suka yi ta yada min magana me zafi, na nuna kamar ma ban jin su duk da kowanne harafi na maganarsu sai ta taɓa zuciyata, ita kuma sai zugata suke yi akan kar tayi saken wata ta nemi tayi mata rainon ƴaƴa, daga haka me ake raba uwa da ƴaƴanta.
Iyam kuwa sai albarka take saka mata tana ta faÉ—a mata wai duk abin da take so zata yi mata shi ai tunda har ta bawa Shalelenta Æ´aÆ´a.
Sai ƙarfe ɗaya Nazifi ya dawo ɗakin, ce nake ma ko ya tafi gida ganin dare ya tsala haka, ashe yana can wurin likita yana ƙarasa biyan bill. kowa ya tashi ya fita aka barmu daga ni sai shi sai Zahra'u. Kujera yaja ya zauna gaban gadon, ita kuma tana daga kwance yaran na kusa da ita. Ya shiga yima yaran wasa yana cewa da ita,"Sannu uwar ƴaƴana, fatan babu in da yake miki ciwo ko?".
Ta ce,"Ciwo akwai shi kam uban ƴaƴana, Kaima kuma sannu domin tare muka sha wahalar naƙudar nan, Babies sun wahalar da mu Honey".
Ya shafo fuskarta yana cewa,"Ke dai sannu da ƙoƙari. Kinga scanning ɗin sai bai zama gaskiya ba".
Ya faÉ—a da sanyin murya daga ji ba yanda zai yi ne amma ya so shima ace da namiji aka haifa.
Hannunsa ta riƙe tana cewa,"Kar ka damu da wannan Daddyn Twins, cikin da ya baka mata biyu shi zai ƙara baka maza ko nawa kake so in sha Allahu. Ni ai farin cikinka na ke so don haka zan cika maka gida da yara har sai ka ce sun isheka, ni ba zan hanaka haihuwa ba Honey".
Cikin nuna jin daÉ—i ya ce,"Na gode Sweety Allah yayi miki albarka. Nayi musu huÉ—uba da sunan Iyam da Momi, Salamatu da Shema'u".
Take annurin fuskarta ya canja. "Haba Honey kuma don Allah sun zo a zamani sai ka saka musu sunan tsofaffi. Ni kam gaskiya ba za su ke amfani da wannan sunayen ba".
Tayi maganar muryata na nuna rashin jin daɗi sosai, shima turus ɗin da yay na bai ji daɗin abin da ta faɗa ba, amma sai ya kaudar yana cewa,"Kin gane su kuwa? Wacece Babba wacce ƙarama?"
A kumbure tace,"ina zan sani abu iri É—aya ba banbanci".
Sai ya murmusa kuncinsa yana nuna mata wacce ke kan hannunta ya ce,"Ita ce Hassana Salamatu, wannan kuma Hussaina Shema'u...kin san ta yanda za ki gane su kinga wuyan Hussaina akwai tawadar Allah".
Ina ga bata san lokacin da ta saki guntun tsaki ba wanda har shi kansa sai da yayi mata duba na ransa ya sosu, ta É—auke kai gefe tace,"Za'a dinga ce musu Noor da Iman".
Ya kaɗa kansa da cewa,"Duk yanda kike so amma dai ai ba za'a ɓoye musu suna duka ba dole a makaranta za su ke amfani da asalin sunayensu, kuma ban da abinki Salamatu fa Ummu Salma ne ƙauye ne suka ɓata shi da Salamatu".
Ranta dai babu daÉ—i tace,"Ni dai da kayi shawara da ni, ai ba lallai sai munyi musu takwara ba. Tsakani da Allah duk irin sunaye masu daÉ—i da ake sakawa yara yanzu zaka tashi ka sakawa yarana irin sunayen Æ´an gidan ku".
Ko ni kaina furucinta ya ban haushi, ai ko ba komai sunan mahaifiyarsa ne ya saka to ya zata yi? To da Jummai ɗin da ake ce mata yasa fa? Ko da yake ai har da na uwarta ta nuna bai mata ba. Ransa kuwa ya ɓaci yana gaya mata cewa saboda yay mata kara ma ya saka har da sunan tata mahaifiyar shine zata dinga faɗa masa magana, nan da ya hau sama, ganin abin nasu na neman zama babbar rigima sai na tashi zan fita na basu waje, don ina ga ma ta manta ina wajen ne amma ko don kirsa bata bari hakan ta faru ba.
Waigowa yay yana dubana yace,"Zan bar ki anan ne ko tare zamu tafi?".
Nace,"A'a tare zamu wuce".
"Ba za ki zauna tare da Yaran ba?".
Na ɗanyi murmushi na ce,"Ai muna tare da su". Sannan na kalleta na ce,"To Maman Ƴan Biyu Allah ya ƙara lafiya, Allah kuma yaywa yaranmu albarka, ya raya su da imani".
Bata da niyyar amsa mini sai ma nono da ta fito da shi tana faÉ—in ya tayata sakawa Yarinyar da take kuka a baki, wai idan ta motsa tana jin zafi sosai.
Ƙafafuna suka kama rawa na nufi ƙofa da sauri zan fita naji yana cewa da ita,"Kin yi mata ya me jiki kuwa? Har yanzu Babanta yana asibiti".
A daƙile tace,"Ya me jiki, Allah ya ba shi lafiya".
Na amsa da,"Amin, na gode". Kana na fita na bar su.
Ina fita ban tsaya ba ganin ana min kallon wulaƙanci kawai na zaɓi da na wuce waje na jirasa. Sai da na gaji da tsayuwa har ina tunanin ma ko mun fasa tafiyar ne zamuyi kwanan asibiti, don biyu na dare ne ke kawo kai, ina ƙoƙarin tsugunawa kana sai ga shi ya fito, ya buɗe motar zan shiga gaba sai ce yay,"Koma baya da su Iyam zamu tafi".
Iyam na gaba ni da Yaya muna baya. Sai da muna kan hanya Iyam ta tambaye shi ko ya faɗawa Malam yace a'a yana jin nauyi ne. Faɗa ta kama yi masa da cewa Allah ya baka arziƙi babba kace kana jin nauyin faɗawa mahaifinka, ko don kaga har yanzu yana jin haushin ƙarin auran naka, to shi ya zai yi da abun da Allah ya tsara?.
Sai tace ya tura mata kati a wayarta, tura mata yayi ta miƙowa Yaya wayar ta danna mata lambar Malam ta kira tana shaida masa haihuwar, sai kuma naji tana faɗin ita fa ya ƙyaleta ya rabu da ita da maganar dawowa gida, banda abinsa ai gidan ɗanta take zaune ba baƙon waje ba. A daren nan haka muka kai Yaya har gidanta can Ƙwalli tukunna muka wuce, ai kuwa ƴan sanda sun tare mu yafi sau uku, duk inda muka tsaya sai dai ya basu cin hanci sannan su barmu mu tafi.
A daren nan zan iya cewa Nazifi bai runtsa ba, ni a rayuwata ma ban taɓa ganin wanda aka ma haihuwa yake tsananin farin ciki haka ba, kai ni ban ma taɓa ganin mutum da farin cikin nasa ba, motsi kaɗan sai yace Alhamdulillah, motsi kaɗan sai ya kira wayarta yace suna dai lafiya ko?.
Da asuba bayan na idar da sallah har na koma saboda bacci ne fal a idona, ya zo ya tashe ni yace ga naman kai can an kawo na dafawa me jego, sannan naje wajen Iyam na karɓo garin kunun kanwa za'a dama a tafi mata da shi, kuma sai me nake ganin za'a ƙara musu?
Na ce da shi,"Ni da ban haihu ba ina na san abubuwan da me jego ke so". Kana na gyara kwanciyata ina cewa,"Bari na É—an matse idona kaina ciwo yake wallahi".
FaÉ—a ya kama yi yana cewa,"Haba ke kuwa, naman kai fa na ce miki idan ba ki É—ora tun yanzu ba sai da rana kike so a kai mata? Ta shi don Allah kiyi abin da ya kamata in kin kammala kya huta gaba É—aya, ga paracetamol can É—auki ki sha sai kan ya daina ciwo".
Tashi nayi kawai don bana son biye masa raina ya fi haka ɓaci. Ya ƙara cewa,"Naga masu jego ana so suci nama mai ruwa ruwa ko? To ko za kiyi mata irin wanda kika yi kwanakin baya, yay daɗi sosai ina ta so ma na ce ki ƙara yi".
Wani kallo na watsa masa da cewa,"Da alama ka manta ni mutum ce ba inji ba. Haba kace wannan kace wancan, kana tunanin banda darajar Æ´aÆ´anka ne ma zan amsa da cewa zan yi".
Sai ya sauke murya yana faɗin,"To shikenan dafa iya wannan ɗin. Ni ba kya ɓatan rai ba ina tsaka sa farin cikina. Allah yay min babbar kyauta kema ka ci albarkacin hakan".
Ina fita na tarar Iyam ta fito tana cewa,"Ya faɗa miki aikin da zaki yi ko, to kinga naman kai ba ace za'a dafa shi kan gas ba za'a ɓata lokaci, sai dai kisa itace ko gawayi ga Adamu nan nasa ya kawo babbar tukunya. Don Allah sai kiyi da jiki na ga sai faman lanƙwashe lanƙwashe kike yi, idan ba kiyi ba wane zai yi ummm? dama amfanin naki kenan aikin".