Sashe 98
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
kike haka ne wai zarah? Shes not ur mate fa?kuma ashe duj maganan da na fada miki baki yarda ba kenan wallhy ba sonra nake yi ba..wato kina so wata tazo ta shiga tsakanin mu ko? Ta dan turo baki tace kai dai kake son haka ba gashi nan kana jawo ta nan ba hmmm...yace i know Amma ai da daliili and u have to know that ita ke dafa mana abinci tare da maids.. ...nasan kuma inda zan ce ke ki kawo min abinci ba kawowa zakiyi ba so u see ai dole na sata... Wani mugun kallo ta bishi da shi tace" chab dijam... dama ni yar aikin ka ne? huh god forbid thank god Kaima kasan wance ta dace da girki da maids agidan nan amma bani ba..girki....?tabbb ai sai dai ita din..ta dauke kai tana tabe baki Baice komai ba ya lafe kan kafadar ta Yawwa baby..ta juya tare da kaucar da yanayin sun shima sai ya basar ya dan zare jikin sa tace" gobe zan fara attending primary meetings dina so ...i need ur permission incase in tafiya wani wajen ya taso mun urgent... Ba tare da yayi dogon nazari ba yace sure why not ""Allah ya bada sa'a.. ta sake masa kisss cikin jin dadi tace "ameen Daga nan suka zauna dan hira a haka zarah har ta cinye abincin san tas afterwards suka yi bacci. *surriem* [9/13, 13:44] Hapsy: * BRILLIANT WRITERS ASSO