← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 161 OF 225

Sashe 161

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.* *Page 62 st* Suhan da kyar tayi bacci don kishi amma tayi tunanin kar ta nuna masa ya ga kamar son shi take don haka sai ta qudira da safe za ta cigaba da hidaman ta.. Atho bata jin dadi cos haka kawai abun ke zuwa ranta take sawa maybe hala yana chan jikin wata tana masa irin abunda suke yi da shi tare..she just cant help it bata kaunar ta tuna wata mace ma zata na ji kalar abunda take ji ajikin majeed Deep inside her heart she wants him to herself a matsayin friend ko matsayin miji ne shine bata sani ba . Da safe Maid din ta ta shigo tambayar ta ko tana shawa'ar wani kalar breakfast tace ah'a...anan ta tambaya ko majeed ya fito maids tace ah a zarah ce kawai kuma ta tafi Dadi taji aranta duk dama bata san ena zarahn taje ba Ta sallame maid tare da tsunduma Cikin wani tunanin...nan ta mike ta sake shiga wanka dama riga da skirt din ta ta sa na material gorlden brown mai kyau.. Amma da shike sauran tururin kishin zarah na ranta sai tayi tunanin ta sa kananan kaya itama ko zata janye hankalin sa ... Damamen jeans ta sa cool blue da farin riga mai kyau amma ya dan zarce hips dinta fari da baki sai tayi rolling da pure black veil Sosai ta zage tayi kwalliyar ta mai kyau ire iren wanda take gani a videos na make up ta feshe jikin ta da turare juyi ba wanda batayi ba taga haduwar ta ba bata lokaci ta kama hanyar waje.. Sai ta na saukowa a tsanake ita dai tana so ta ji ya zarah keji in tana jan aji da kasaita tun kan ta karasa masu aiki ake zuba mata gaisuwa.. Sometimes bata iya amsawa sai dai tayi smiles..sai ta kira wanda dazo ta zo tace mata ena site din captain yake tayi mata nuni aladabce ...ta kama hanya. Shikuwa Tunda zarah ta tafi yake jin shi somehow cos yana mugun jin zafin yanayin zaman su...tsoro ne ya soma kama masa zuciya kar ya kasance shikenan babu wanda ya damu da shi da gaskiya a rayuwa sai mahaifiyar shi bayan kuma a ransa yana mugun son a kula da shi a nuna masa soyayya ana kwantar masa da hankali ana lallabashi. .. Hes only getting the opposite wajen zarah and as for suhan baima san me zaice ba tukunna its a mixed feeling..gashi nan dai da kudi da power amma sam bai da kwanciyar hankali gaba daya kanshi ya daure Akwance yake kan gado amma half bai kai kan gadon complete ba cikin shirin sa tsaf riga tshirt mai strands din dark green da baki sai wando baki ya juya kansa.. Tun da ta turo kofa Tana tsaye tana lura da yanayin sa sosai jikin ta ya bata ba lpya na she tot ko ma wani abun yake yi baizo mata ba tunda ance zarah ta tafi.. Takun ta yasa shi dagowa kadan she looks stunning sai ya mike ya sauke mata idanun sa baki daya yana binta da kallon in perfect admiration and love...murmushi ta danyi calmly har ta iso ta zauna daf da shi yana binta da ido ta dan sa hannu ta kare face din ta Don kunya... a ransa ya gama sallamewa yana sa albarka..ya ja hannun yace to bude mana preety girl rowa babu kyau..ta sauke cikin shagwaba tace aiko sallamata baka amsa ba ai bana maka magana ta juya masa baya cikin wasa....jikin sa a muce yake amma sai yayi murmushi mai sauti ya koma ya kwanta yana kallon bayan ta...sassanyr muryan shi taji yana cewa banji bane preety kiyi hakuri..comon tell me hows ur night? Baki bani lavarin new room dinki ba did u like it? Ta juyo ta kalle sa ta gyada kai yana dan shafa gefen hips dinta a hankali yace good i missed u... Yana yi yana lumshe ido ta shiga sunkuyar da kai a hankaki tace i missed you too a kasale yace banji ba ai... zo mana ki gaya min ya jawo ta fada jikin sa kadan....yanayin sa ya soma bata tsoro gaba daya ya sake jikin sa kamar bai da lpya a zahiri abubuwa dayawa ke cin sa rai amma ganin ta hakan ya sa yake so suyi having good time ko zai kawar da tunani.... Daf take da kan fuskan sa ya narka mata idanun sa hannayan ta gaba daya akan chest dinsa...yace tell me ena jin ki i said i missed you ta dube sa zata fada amma saboda expresiion din dayake bata da face dinshi yasa ta jim kunya sai ta lafe kan kirjin sa tayi shiru... ya dada matsota yace ena jin ki mana prety na oya say it da kyar ta motsa cikin kunnen sa ta ce i missed you too amma jiya ka tafi ka barni ko ai nayi fushi...cikin sakalci tafada so childish..ya dan yi dariya yasan za'ayi hakan amma sai ya kaucar yace am sorry ai kinga tana so ta yi abu ne daga wajen aikin ta akan lokaci so i helped her.. Ba zata tace alhamdullhi acikin ranta she tots ko wani intimatcy ya faru...tuni mood din ta ya dada sauyawa.. Yana lura yace ina dai baki ji haushi ba ta tabe baki cikin jan aji tace ah a...ai ban isa na hanata aikin ta ba ....babu komai...ya dan yi shiru yana shafa ta kadan kadan chan Yace yawwa preeey girl na tambaye ki? Tace uhmm Yace to tashi mu gyara zama sai ki gaya min komai kar ki boye min kinji..jin hakan sai da gaban ta ya fadi ta tashi daga jikin sa ta zauna Hawa gadon yayi sosai ya jingina bayan sa da soft pillows sai ya ce mata ta zo jikin sa ta zauna...ba musu ta shigo tsakankanun kafar sa ya rungumo ta gefen kansa na kan kafadar ta suna sauraran juna... Yace yaushe zaki koma schl? Tayi shiru don batayi tsammanin wanna tambayar ba..amma dama har ga Allah tana so sai tace nima ban sani ba.. Yace meyasa ko da ganan kin tsaya kenan kar ki damu bazan takura ki ba ..cikin sanyin murya tace ena so ..dama tunda ummah tace na hakura shiyasa na cire araina Yay ajiyan zuciya ya dada matsota kadan yace ok yanzu in kika samu dama zaki yi ko?ta gyada kai yace ok me zaki karanta? And whats your plan nan gaba. Ya bada hankali yana jiran amsar ta.. Tayi shiri chan tace ' ena son na karanta international relations ne asali amma bashi na samu ba a college sa chan..yace good choice..amma idan kika karanta waht next? Don shi nan yake so yaji tace Zan so na yi practising amma its all a dream don yanzu ena da aure kuma kaga bana zaman kaina nake anan so sai abunda Allah yayi .. ya sha mamakin maganan nata duk dama yasan yaranta na ciki....yace ok kina so kice bakida zabi tunda kina da aure?..tayi shiru chan tace ena da shi amma kasan dole ne koma meye nake da burin shi a rayuwa sai na weighing dinsa da abun da aure na zai ce tunda dai shine agaba...ummah na ta sha gayan min hakan ai kaima ka sani ta dan turo baki....ya lumshe ido Yace good..Allah ya taimaka insha Allahu zamuyi maganan schl din in na shirya ko? Cikin murna da jin dadi tace ok...yayi murmushi yace suje suci abinci sai ya gwada mata sairan pary din gidan ... Cikin hirar su mai dadi suka aikata hakan.... Hakan suke zaman su Kwana biyu sai dai ya fita yaje wajen mum ko wani harkokin sa daga baya in ya dawo sai ya bata time dinsa..sometimes ma bata samun su kebe tare sai dare... yanzu abun da ya fi damun ta shine yau kwanan su 5 kenan chas amma ko da wasa bai sake taba ta ba ko kiss yanzu baya s on suna yi is eida ko ya mata a goshi ko agefen cheek din ta sai itama ta share Duk ranar da suka fita tukin mota ko zaga gari ko daddare ne sai ta kawo magananan suje wajen mum amma sam ya ki ba da kai har sai da suka cika 1 week a abuja.. Ranar tun safe ya shigo ya same ta ta lafe kamar tana bacci....ya yaye bargon a hankali ya zo daf kamar yadda ya saba ya mata light kiss a goshi hannun sa ta dan rike cikin so da kauna tana lumshe ido a hankali ta soma motsi da su ta bude ta zuba akan nashi..kan yace zaiyi magana tace hey good morning my captain soldier ... Yayi faffadan murmushi yace u look beautiful when u sleep ta dan dago tana kallon sa bata ce komai ba ta kamo face dinsa tare da lotsa yatsan ta a beauty point din sa...tare sukayi murmushi..taso yayi kissing din ta amma sai ya basar yace u know what? Ta girgiza kai yace tashi ki shirya mum is waiting for us tun dazo na gaya nata muna zuwa...da murnan ta mike ta rungume sa ya sauke ta kasa ta shiga wanka ta shirya tsaf..... Babban motar sa mai kirar hurricane suka shiga ana jansu har gidan ummah a maitama take amma kana ganin wajen kasan ta zaunu ba gidan muna kudi bane.... Suham Ta kasa boye farin cikin ta suna hada ido da mum ta fada jikin ta ta soma kuka a hankali... Rabon ta da ganin mum a cikin hankalin ta yau wata 6 ...duk dama suna waya kuma mum ita kan ta zo har saudi ta duba ta amma suhan sai yanzu take ganin mum ... Mum Taji dadi sosai ta kara rungume ta tana sa mata alabrka alokacin tausayin tane ya balbale zuciyan ta ta shiga rarrashin suhan haka kawai tana bata baki...suka shiga daga ciki.. Shikam kallo dama yake binsu da shi sai ya sama makan sa mafaka ya zauna ya kyale su. Sun kai wani 3hrs a chan sama tunda yaje aka gaisa bai sake ganin su ba..hira mum ta
Chapter 161 · 0% Book details