Sashe 127
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
kamar nashi wayar na ringing yana zarowa a aljihun sa ya mike ya fita ya bata wuri.. Ta gama kukan ta ta dawo ta dau wayar ta shiga dubawa tsaban naci dakan ta ta gano wasu abubuwan sai dai ba yadda batayi ba don ta ciko number ummah correct amma switch off na anty jamila ma hakan amma gaba daya bata samu ba .. haka ta wuni cikin zullumi gashi yau zuciyan ta ya riga ya buga ji take wani abu na faruwa da su umman ta sai ta sa aranta yau ko ma yaya ne sai ta samu jin su... Ga captain tun lokaci da aka kira sa ya fita a gidan Ba irin zaman da batayi na jiran captain ya dawo ba amma shiru... Lokaci na dada kurewa hankalin ta na dada tashi yanzu ko zama bata iya yi sai jeka ka dawo take tsakanin dakin ta da nashi... Ana dab za'a kira magrib taga she cant takee it anymore "Shahada ta yi ta je dakin nasa ta ja drawer sa ta dauki gudan 1k 500 nara notes guda biyu ..ko mayafin bata tsaya dauka wa ba..veil din dogon rigarta ta yafa ta fita agidan.. Ba wanda yace mata komai har takai bakin gate kirjin ta kamar zai buga don tsoro.. Allah ya so ta wani mai machine ya sauke wata yar islamiya kenan ta tsare sa ta haura.... sauri sauri take subar anguwan.. koda suka kai junction din fita sun yi dama captain shikuma yana tahowa ta bayan su a gefen hagu.. ba tantama ya gano ta... kanshi ya dafa ya dan sauke ajiyan zuciya cikin mamaki yace" whats this girl hidden from me again? Maybe is high time na tsaya na gyara mata zama yarinyar nan bata jin magana "ya fada a dan fusace ya shiga bin ta a hankali. *Helloo say hi if u need more *Surriem* [9/25, 01:27] SURAYYAHMS: * BRILLIANT WRITERS ASSO