Sashe 197
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zai ci this house is mine sai abunda nace ma'aikatan gidan nan zasuyi har da nurse din taki gwara ma kisani u will cry and cryyy wannan katon cikin shegen dake jikin ki sai na cire sa... majeed sai ya fi kowa tsanan ki a duniya believe me ta fada cikin yanayin barazana mai razanar wa" cos she's soo annoyed and chocked up ranta na kuna.... Kallon minti 2 suhan take mata duk dama zuciyan ta sosai ya girgiza...sai ta daure tace" aikin banza to ga fili ga doki saura sukuwa... Ke din wa?wacece ke .. To dai ki sani idan majeed bai tsane ni kuwa ke zai tsana har karshen rayuwar ki.... Zarah Ta da kwashe da dariyar takaici tace ai kinyi kuskuren farawa tanan wai nine zaki hada baki da nurse din gidan nan ki cuce ni ko? To Kanki kika cuta suhan cos i will make sure kin dandana kudan ki a hanu na ..the same way u will cry here in na zubar da cikin nan zaki zo kina cewa" nayi kuskure ban karawa... Suhan ta danyi murmushi silently tace "wait a minute wai a lokacin ena bacci ne ko na mutu zaki zubar min Da ciki da kike ta wani a barazan karya akai? ko da shike ke fa babbar munafuka ce ba zan ce bazaki iya abunda kike so ki aikata ba amma kisani duk bura uban da kike ji da shi nafi ki... a scratch ya taba ni da baby na i will make sure i let loose of all your dirty smelly secrets"she streesed the word irin zarah taji ta sosai cikin rigima tace ai kema dai kinsan majeed yana so na kuma nice rayuwan sa ma in baki sani ba ehe" zai yafe min ko Ma miye zan aikata bare kuma wani sharrin ki idan kuma na rasa abunda ke ciki na wannan ai bakomai ba ne sana 'ar mu ne fa kamar yadda kika fada yan iska" minti nawa ne mun sake karo wasu babies...? zarahn ta yunkoro zatayi magana ta katse ta da shhhhhhhhh dakata min" ki saurare ni, ki sani majeed bazai taba yafe ma macen da ta dade tana wasa da hankalin sa da imanin sa akan haihuwa ba.. bugggg kirjin zarah ya buga a hargitse ta kalle suhan cikin razana ...ta matso daf da zarahn suna exchanging furious looks tayi murmushin mugun ta " how do you think he will react in yaga long list of abortion da kike yi kike boyewa ke da mukarraban naki?ohhhh ouchhhhhh I think ure gonna die zarah."anan kika fada kasa kamar kaza kina rawar dari akan comon mari hahhaahah hm Inaga that day kekam baki da bakin cewa nayi kuskure ban karawa don enaga irin wancan marin za a sake miki sau hamsin ta dan fashe da dariya gwanin ban haushi harara ta watsa ma sauyayaun idanun zarahn murya kasa kasa tace girma ba hankalin ta da sake fashewa da dariya mai kularwa ta juya zata bar wajen.... Zarah taa tafasa takai makura a haukace ta kamo ta...cikin fusata da zafin murya tace bura uban chan wato bin cike kike min ko? Uban wa ya gaya miki wannan abubuwan game dani answer now ko na ci uban ki.. waya gaya miki? A hatsale ta fada idon ta sun ciko da ruwa Cikin bacin rai da karFin hali suhan" tace ni ki sake ni aikina kawai nake na munafurcin da kika laka min""'uban ki ne ya gaya min sai kije ki tambaye shi.. Zarah a lokacin har idon ta ya rife hannu ta daga zata wanka mata mari suka ji taku alaman wani na shigowa... Da kyar duka suka dawo cikin hankalin su cos mum ne dakan ta agidan unanounced...ganin su tsege tsage abun ya bata mamaki.... Tsaki mai zafi zarah ta ja cos har yanzu bata dena jin radadin maganganun suhan din ba... Ta juya a fusace ta haura sama bata ko tsaya gaida mum ba... Mum na lura da yanayin su amma sai ta waske suhan ta karaso ta dan rusuna a ladabce tace sannu da zuwa mum...tayi murmushi tace tashi kar ki sha wahala ince dai kuna nan lpya ko? Yadda mum tayi tambayar ya sa ta sunkuyar da kai tana tsoron mata karya cikin idon ta amma sai ta gyada kai kawai alaman ehh..tace dama nazo ne na dan duba ku dazun nace masa zanzo amma ban samu hali ba... Dan karamin Murmushi tayi cikin ranta tace ashe ma kenan yana waya da mum amma ai tun safe nake neman sa off ta dan tabe baki...hira kadan sukayi mum ta koma gida... Tun da su kayi wannan sa"insar take taka tsantsan da zahra altho bata ko nuna alaman tana jin tsoron ta a fiska.. but she knew she cant bear the pain of loosing this pegnancy ko a mafarki bata son abunda zai raba ta da cikin nan sai ta soma kame kanta bata son ma tana fitowa bare wani abun ya sake hada su tasan zarah na cike da ita fam... Yanzu majeed ke damun ta she wants him back kamar da chan gaskiya abun ya soma sawa tana jin bazata iya cigaba da daurewa ba... Ranar da ya kira sai taki nuna masa alaman damuwa kamar yadda take yi da voice dinta take gaya masa tana so ta kai ma mum wuni bata jin dadin zama waje daya... He dint like the idea amma da shike shima abun da yake na dan damun sa sai ya barta kawai maybe zata samu abunda zai debe mata kewa Mum tayi farin ciki sosai a ranar da ta zo...don ba laifi hirar nasu take koya mata wasu hikima da sanin muhimmancin zaman aure kamar mahaifiyar ta na asali haka suhan ke jin maganganun mum a zuciyan ta... Tasan duk hakan ya dace amma har zata iya kuwa? She was like lokacin da bata san me ake nufi da aure ba takan yi tunanin is easy zama da kishiya musamman in kana matukar son mijin ka..but yanzu gani take abun da wahala sosai kuma sai da taje gidan mum ta lura majeed is always available a landline dinsa anan kuma yake kiran mum kusan all the time amma su yana wainasu she knew is her fault abun ya dada damunta sosai ba tayi tunanin ta haka zai horata ba.. Kan ta tafi sai ta shirya plan azuciyan ta..tana zaune dai taga yayi magana da mum yakai sau hudu.. sai ta fuske kamar ba abunda yake damun ta lokacin data tashi tafiya ta kawo kukan munafurci ma mum tace sam tana so taje gida chan kaduna.. Mum tayi tambayar duniya amma haka sam ta ki da wayo take gwada ma mum kamar majeed bazai bari ba shiyasa takawo maganan wajen ta..mum duk ta fahimci moves dinta amma sai bata mata alkawari ba ba tana tafiya mum ta kira shi ta sanar da shi bukatun suhan ."yace mum satin nan fa zan dawo kuma doc tace bata da lpya sosai me zai sa ta zuwa kaduna... tace ai sai kayi mata bayani in yaso ma in zaka jira ta zo ne sai ka jira ta dai ta gansu kamar yadda ta bukata banson ana daga mata hankali ya tabe baki yace toh shikenan zan kira ta anjima sukayi sallama Wanka ta fito amma tana kan nazarin yadda zata sha kansa dan tasan dole zai kira ta.dama chan dagan gan ta kawo maganan tasan zai nemeta dan dolen sa yace zai tambaye ta... Kira ne ya shigo wayar ta tun kan ta zauna da rawar jiki ta dauka amma kassh ba shi din bane gashi video call ne kuma na anty jamila sai ta daure dai ta dauka.. Remorseful look dake kan fuskan ta ya washe lokaci guda ta ce barka da warhaka anty anty ta amsa fuska ba yabo ba fallasa...tace suhan kina lpya dai ko? Mijin ki yace wai kina so ki zo bayan baki da wani karfin jiki ko akwai matsala ne.. Shiru ta danyi cos bata yi tsammanin har ma zai kira su ba...tace anty nifa lpyata lau gaskiya kuma ena so nazo gida ne kawai... Tace yimin shiru ai dama hakan kike fada kullum lpyar ki lau .. yimun bayanin komai in dai ba wani matsala bane kawai kiyi zaman ki tunda shikan sa mijin ki na lura bai aminta ba...tayi shiru wani zuciyan nace mata ta gaya ma anty tana neman taimako amma tana shakkun outcome din ... shirun data yi tana tunani ya sa anty bata close look tace suhan kar ki boye min komai akwai abunda ke damun ki....ta dago ta sakalce ta soma saukar da wuya kalar tausayi.. tace anty bawai fa na matsa nazo bane amma shine ke fushi dani na basa hakuri amma yana kan purnishing dina har yanzu to me zanyi in ba nagaya masa gidan mu zanje ba.... anty tace iyeeee? Ke babu hakuri arayuwar ki kenan wato ? tace anty wani irin hakuri ne banyi ba yau kusan wata kenan sai juya ni yake da kyar fa yake kirana ..kamar zatayi kuka ta karashe e toh me kika masa suhan...bata bata lokaci ba ta kawo labarin abunda ta aikata tsaf... kallo anty ke binta da shi cikin matukar mamaki..abun ya soma bata shakku anya ma suhan ne wannan tace"ai abun da kikayi kenan?? to kin kyauta ma kanki suhan tabb hmm ikon Allah .. kuka ta dan fashe da shi tace anty wallhy kuskure ne kuma ita ta tunzira ni wallhy .cikin fushi anty tace " wani abu ya taba brain dinki dai ya zaki na abu kamar wanda bata taba sanin gabar ba lpyar ki kuwa suhan? Akace miki hakan da kikayi shine daukar fansa ko me?kishin banza da wofi Da ba a sharing miji ke zaki auri mijin wata ? wato dadin soyayya na neman yakai ki ya baro ki ko?.tace anty dan Allah ki fahimce ni kimin shiru anki a fahimce ki... Fada anty take har tana kumfar baki tace" wallhy gwara ma ki sake masa mara yayi fitsari ya kula da gidan sa da kyau...ina ruwan ki da halayen ta ai gashi nan sai ki gaya min Yanzu waye yake shan wahala ke da bakin ki kince yana purnishing dinki daga haka zaki nayi