Sashe 139
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ace ummah tayi rejecting offer sa so lokaci guda ya dawo kalar tausayi. cikin nitsuwa da sanyin murya yace" ummah gidan ki ne nan anan zaki zauna..sai yayi shiru ya kalle ta a nitse..ta budi baki cikin mamaki zatayi magana ya dada susutar da fuska yana facing dinta " yace in har kin amince ni da ne wajen ki zaki zauna anan don zanyi farin ciki matuka.. kiyi hakuri ummah dan Allah kar kice ah a ... ba don ni ba don Allah kar kice min ah a...ya maimaita.. wasu hawayen ne suka soma sauko mata bazata ta dube sa ya bada hankalin sa ya marairaice sosai.... suhan kasa zama tayi tana binsa da ido cikin mamaki" ummah tace ah' a bazan iya karba abdl majeed kayi hakuri kaji? Ta kau da kai tana share hawayen ta .. bai amsa ba ya sunkuyar da kan sa baice uffan ba na dan lokaci... Shiru ne ya dan ratsa wajen chan yayi gathering courage ya dago ya kalle ta da murmushin dole ...har muryan sa na rawa yace shikenan ummah amma zan bari duk lokacin da kike so naki ne ni zan koma...ya tashi zai fice a sanyaye tausayin sane ya ci karfin ta "but how can she accept all this bayan jinyar da yayi mata da duk kulawar da ya bata yanzu har sai kuma ta karbi wannan katoton kyautar gidan? Har yanzu zuciyan ta bai samu maslaha akan hakan ba.. amma zuciyan ta ya riga ya aminta da nagartan majeed sosai ko one step bai kara ba ta ce" majeed? A ladabce ya juyo ya amsa ta mike tsaye ta same sa...kallon sa kawai tayi tare da masa addua a zuciyan ta..tace bana so na ga wani da irin wannan fuska bare kuma dana mai son farin ciki na... tayi murmushi tace "na amince zan zauna amma kar ka sake min haka kaji? Ai wahalar tayi yawa..... tare da lumshe ido ya sake murmushi mai dadi ya ce" alhamdullhi Ummah nagode.... kiyi hakuri ban sanar dake ba tun farko nayi hakan ne don ena ga kamar zan iya zaba ma ummah na abunda ya fi dacewa da ita... wannan kuma ai babu wani wahala ummah na kar ki damu in bai miki ba ma sai mu sauya...yadda yayi maganan ta san yana cikin farin ciki .. tayi faffadan murmushi tace albarka ta zai bika har karshen rayuwar ka "yace ameen ummah ki huta an jima zanzo da kaina na gwada miki ko ena... nan ne anty jamila ta soma saukowa don zuciyan nata yaki barin ta ta zauna ciki.... Suka rungume juna da ummah ta yi mata ya jiki? Ummah ta sha mamakin ganin ta amma sai ta fuske ... Zai tafi sai yace suhan ta zauna da su tunda dama kafin nan ta tambaye sa zata zauna da anty jamila ta taya ta kimtsa gidan. he wanted them to have their time alone su ukun su.. Suhan ta sha mamaki gani take kamar ba shi bane wani daban ne ba mijin ta majeed ba... Har suka kare maganan su In shock take kallon sa..shikam ko ajikin sa don tun da ya sanar zai barta ta kwana anan yayi ma su ummah sallamah ya fice.. 1 minutes bata kara ba tabi bayan sa..duka sai suka dauke ido kamar ba su ganta ba. ummah ta shiga scolding anty jamila... Daga fitar sa yaji takun ta a bayan sa da shike da hanzari take tahowa waya yake yi sai ya katse dai dai kan step na sauka daga main part din gida ta tare sa... Idon ta sun ciko amma bata sauke hawaye ba ta zo daf da shi...yace inche lapyar ki ko ..tace meyasa kake min haka in don nine kake ma ummah na haka to bana so... ni bance ka taimaka min ba i cant do this on my own why must you help us meye ruwan ka da ummah na? Ni ka dauke abubuwan ka mu bamu so kuma ba zamu zauna nan din ba... cikin wani irin confused kukan masifa ta karashe jikin ta ya soma karkarwa cikin karfin hali kallo ya bita da shi tukun..he knows whats wrong with her gani take yana so ne ya yaudare mahaifiyar ta da kudin sa cos har yanzu ita suhan bata aminta da shi ba kuma bata san shi ba.. wani bin tasan ba hakan ba amma she cant say... even if she do she is not feeling it yet bata san wani layi daya zata dauka a zuciyan ta game da shi ba.. yanzu komai na damun ta musamman data ga ya maida hankalin sa kan mahaifiyar ta fiye da yadda tayi zato He seems different from before personalityn sa ya soma daure mata kai Asali shi waye ne?..kwata kwata sai taji ma bata san shi ba... kallon ta yake har yanzu Hankali kwance ya ce" Hey calm down..masifan meye haka? Cikin kukan tace babu ruwan ka ni dai kazo ka dauke kayan ka ba mu so....da gaske take amma all he can see is a different girl.. zuciyan ta is weak ba abunda take so ta furta bake nan ke fitowa abakin ta hankalin sa sai ya koma kan yadda take shagwabewa tana motsa bakin ta cikin sakalci don son yaji bakin ta yace " kema ai babu ruwan ki make nake yi ne? so just stay out of this kuma naji umman ki ne amma bazan karba ba din....ta kuma cewa" ai imma kudin jinyar ka ne zan iya biyan ka ko ce maka akayi na kasa? Ni dai ka fita a rayuwan mama na ba ni ce matar ka ba waii ena ruwan ka da family na ne ta cigaba da takuraraen kuka har tana jan hanci..... . murmushi yayi a boye ya kai hannun sa zai kamo ta cikin masifa ta fauce..sai ya shiga tsokanan ta da wayo yasan in bai mata hakan ba bazata fitar da asalin abunda ke ranta ba... yace zaki biya ni? Zaki je kina aiki wani waje kenan ko ...ohhhh ai kuwa sai na koma na gaya mata zaki sake Mata karya tunda kin fara cewa zaki maida min kudi na...ta harare sa bazata tace eh din ai akwai hanyoyi dayawa ba sai wannan ba...yace ohhh na gaya mata kenan zaki sake sa kawar ki karban kudin wani da sunan ki ko..ta dada fashewa da kuka tace babu ruwan ka..yace akwai mana ai ummahn kawai na sani ni baruwa na dake kuma ba ma ke nayi ba...tace so what ai ummah na ne ba na ka na yace tawa ce..ta kuma daka tsalle tace umh uhm ba taka bace abun har ya dawo masa abun wasa ita kam tsakani da Allah ta zage tana zuba masa kukan sakalci da shagwaba saibda wahalar da ita daga karshe yace ' fine nima na dawo da ita nawa abu mai sauki idan baki yarda ba u can go and ask... ke sai kije chan kiyi naki daban amma kar ki takura min idan zan kula da ita ...ko kinga ni na takura miki ne? I wont stop you kiyi duk abunda zaki mata ya fada jokingly yana duban ta Tayi masa shiru ta cigaba da kukan ta..din ta lura ya maida ta abun wasa ko daukar maganan serious baiyi ba bayan ita har ranta take jin zafi shes feeling complicated komai ya dena kawo mata wuta..ta rasa tunanin me zata yi guda daya... Bata hankara ba taji ya kamo hannun ta tana so ta fincike cikin fushi suka hada ido" wani kalar kallo ya bita da shi saida taji gangar jikin ta ya sace sai tayi sanyi a jikin sa tana kan bulbulan hawaye....baice uffan ba ya rungume ta sigar rarrashi da kamar baza tayi respondin ba amma daga baya sai ta dan lafe ta kama sa..sun kai minti 20 a hakan ta shiga sauke ajiyan zuciya tana jan shesheka kadan kadan.. gefen kunnen ta ya dawo da maganar sa..yace"kiyi hakuri suhan kinji karki na cewa haka i think theres nothing wrong in being human kema fa da kike kula da mumy na bance ki daina ba ko ba haka bane..? Tayi masa shiru..yace i know you dont want this marriage amma kinga ai ba zamu guje ma responsiblities din ubangijin mu ba? Ta dan yi yunkurin ja daga jikin sa" yana rike da ita ta kalle sa...har muryan ta ya soma dishewa tace ai mum dama haka take da kirkin ta tun da kuma ta kula dani sosai shiyasa nake kula da ita... abun sai ya bashi dariya wato nikuma yanzu ne na soma kirkin ko? Ya raya aransa ..ta budi baki zata sake magana yace ainima ummah ta kua dani ko baki sani bane? Ita ta koya min kirki kinga ai dole na zama danta besides hakki na ne na kula da duk abunda ya shafe ki ba don wani abu ba pls kisa wannan a ranki ... ta lumshe ido tayi shiru chan kasar makokorin ta tace masa toh nagode thank you" i aprreciate. ... ko karasa wa batayi ba ya dago face din ta ya saita da nashi tuni taji saukar hot tonque dinsa akan wet lips din ta cikin shauki yayi kissing din ta 10 minutes suna juya bakin juna sun lumshe ido.. tana dawowa hayyacin ta ta dan ture sa ba musu ya ja wani kiss din Ya daura mata a goshi ya sa hannu ya share mata hawayen ta...yace take care ya juya ya tafi abunsa... Dum ta tsaya tana binsa da ido har ya bar gidan yaune ta soma jin wani abu na daban game dashi a ranta na musamman sai taji yana burge ta ....amma sai tayi kokari ta kaucar ta koma ciki Lokacin ummah suna an muhawaran su da anty jamila..anan umma ke fahimtar da su irin nauyin majeed data ke ji amma sam shi yaki suyi relationship din surukan taka. ... ta nuna musu cewa shine mutum na farko na daban wanda ya so ta lokaci guda da zuciyan sa ta fahimci hakan... amma ba don ta san zata mutu ta barsu ba da abun Daban ne tsakanin su" wannan ne lokacin ta data ba wa kowa bata son ta bata ma wani rai ko ta tafi ta bar wani gap bata