Sashe 168
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
ya turo ta ciki tare da cewa good morning most beautiful wife in the world..... Ta kallesa cikin shaukin so da kauna with full zeal na gaya masa duk abunda take ji abranta game da shi...amma sai ya tsare ta da cewa dauko mayafin ki muje...sauri nakeyi don ke na tsaya dana tafi bana son na tashe ki a bacci comon go quick tunda kin tashi... Ta juya a ladabce zuciyan ta ya riga ya buga zai zare ido take tana binsa da kallo tasan dai inyasa unform tafiya zai yi ....ta kasa daurewa muryan ta har na rawa tace wai ena zaka je...? Bai samu halin amsa mata ba kira ya shigo wayar sa so yana duban wayar kawai ya ja hannun ta suka fice a gidan... Har suka kai gidan mum ana jansu bai gama wayar ba hankalin ta baki daya bai jikin ta... Suna sauka ya kamo hannun ta suka shiga...ta rusuna ta gaida mum yace mata taje tayi break fast yana zuwa... Sabida idon mum ta mike ta je ta hada tea da karamin french mosaic ta shiga ci... Anan yake sanar ma mum halin da yake ciki.. Emergency operation dole zai tafi taron fadar dakan sa..yace don saboda da shi aka tayar kuma an yi hijacking port na sojojin su har gida biyu akan ruwa"...kuma ance masa russell ne ya farfado ya fito yake neman sa wanted. mahmud tun safe ya tafi da familyn sa zai shirya suje suyi facing matsalar baccin da suhan keyi ya sa shi dole jira... Hankalin mum ya tashi sosai don yaune karo na farko da taji tana son rayuwar danta fiye da oathh din su da mijin ta mahmud sharif akan zata rene shi jarumi kuma cikakken soldier ..sai dai sam hankalin ta bai kwanta da wannan tafiyar ba don ita tasan russell shi ya kashe masa baban sa... Ba irin kwana da mum batayi akan ya sauya operation ba tasan in yace bazai je ba ba mai sa shi dole amma sam majeed yaki yace ai an riga ansa rayuwar wasu a matsala dole zaije dakan sa ya fitar da su ba zai iya wannan selfishilness din ba... Abun ya damu mum har ta gaya masa tana tsoron rasa shi....shikan sa yasan idan har mum tayo hawaye irin wannan abu ne mai matukar daga hankali amma haka ya turje sammm yace tayo masa addua kawai....ta kuma kula masa da suhan 3days in ta saba sai a maida ta gida kafin ya dawo.. Ita kam ko wani cin kirki batayi ba..har suka fito mum na fama da jimamin a ranta sai tayi waje tana kiran contact din data sani manyan abokan baban sa na da chan wanda zasu sa ido sosai su kula in danta ya fita operation din... Cikin hikima da lallami ya zauna ya shiga dura mata abincin dan dole sai da ta cinye tasa sannan ya sake mata murmushi ya riko hannun ta duka biyu yace preery wifey na nasan kinsan tafiya zanyi ko..ta kwabe fuska kalar kuka jikin ta gaba daya yayi sanyi tace toh ena zaka je? Yace aiki zanje amma zan dawo very soon duk abunda kike so kinsan yadda zakiyi ko? Idan baki same ni a waya ba ga mum ok? Ta tsura masa idon duk sun cike da ruwa bata ce komai ba..baya son su fara yace kinga nayi latti sosai ki kula min da kanki sosai i will apreaciate that ..nan ta soma hawaye...cikin dauriya yace and pray for me kinji preety na? Bayadda ta iya Ta dan gyada kai gwanin tausayi tana sauke masa zafafan hawayen da dan sautin kukan ta ya mike tsaye ya dago ta ya jawo ta jikin sa ya rungume ta sosai hankalin sa ya tashi yadda yake jin sautin kukan ta a hankali sai yanzu abun yake taba sa he feels somehow what if hes not back for her...? Amma sai ya daure tare da kaucar da tunanin hakan sai yayi tunanin rayuwan wasu ne fa .. mazajen wasu ne a hannun sa in har bai je ba russel ya kashe su haka matan su da yaran su da iyayen su zasu ji ba dadi... cikin sanyin murya yace ki dena kukan nan kinsan bana so ko..cikin shessheka tace to yaushe zaka dawo..yace soon Kema kinsan bazan iya dadewa wani wajen na barki anan ba ya dago fuskan ta cikin raralrashi mai cike da kauna da dauriya yace kin mance kece fa zuciya ta ure my soul suhan...i cant live witout you i love you sooo much kamar zai mata kukan shima ya fada.... Bakin ta har na rawa tana so ta gaya masa i love you too..Wayar sa yayi kara ya daga yace set....tun kan ya sauke ta daka tsalle ta sa masa ihu da firgitaccen kuka...yana kokarin riko ta ta fincike yace suhan pls dont do this to me tace dan Allah kar ka tafi tooo ni bana so bana so bana so pls stay with me plsssss lokaci guda mutyan ta ya dishe .....ta cigaba da kuka. Ya san in ya biye mata zai bata goma daya bai gyaru ba hakan ya kamo haban ta yayi mata long kissess ya zuke duk wani kukan da take yi da salon sa numfashi take saukewa ya kalle ta yana murmushi tare da shafe gefen fuskan ta yayi sauri ya fice abun sa Dum ta tsaya Har ya kai bakin mota ga shi duk armed forces da securities na tsaye ana jiran shi ya kammala amsa wani call din... bai hankaraba ta rugo a guje ta fada a bayan sa.. lumshe ido yayi da azaban da yake ji na saukar hawayen na ta...kuka kawai take yi kowa ya sa ido yana dan kyallarowa suna kallon oga na lalllami yana rarrashi Da kyar ya kamo hannun ta suka dawo ciki a gurguje don already siren da convoy na motocin da zasu mai rakiya zuwa jirgin sa sun soma shirin ta shi.... Har wajen mum ya riko ta sai uban kuka take ci har tana jan hanci...da kyar mum ta fito sarari itama ba tare da yace komai ba ya damka mata suhan a hannu tare da ma mum din kiss a forehead tace Allah ya maka albarka saika dawo da na....yayi murmushi ya jiluya abunsa daga nan Ba Bata lokaci suka shiga jerewa wajen fita a gidan Ko juyi suhan bata iya yi ba mum ta kamo ta dam tana lallabata anan ne ta sassauta kukan nata... Ita kanta mum kukan zuci take amma sai ta bishi da murmushi akan face din ta tace ma suhan yi shiru abunki yata zai dawo kinji?ai aiki zaije kuma kema Zaki saba insha Allahu ba abunda zai same shi suhan ta dago ganin babu kowa yanzun a compound din ya sata sake fashewa da kuka tace mum yaushe zai dawo din toh ni ma zan bishi ne.... Mum tayi murmushi tace soon my doughter zo muje ki huta ok? Bata ce komai ba Mum na jawo ta tana dada lekowa kamar zata gansa har suka lume cikin gida... *There is no perfect time if u love me say it before its too late.. thanks share amd share ur views *surriem* [10/6, 00:26] SURAYYAHMS: * BRILLIANT WRITERS ASSO