← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 156 OF 225

Sashe 156

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

dake shirin masa hawayen gaske... Tsokanan ta yake and she knew gaskiya yake fada kishin sa taji sosai dazun amma take neman boye wa abun na bata kunya sosai..so she started criyng sillently .. Ya matso kusa da ita ya jawo ta jikin sa ta lafe yace" preety girl yau kuma baki san wasa bane.?meye na batarai kina kuka Ni wallahy wasa nake miki na san kin fi karfin kiyi kishi besides we just frnds akwai irin wannan ai ko?..ko ajikin ta sai ma dada kankame sa data keyi suna tsaye cikin ruwan haka zalika bata amsa ba...yace toh ki dena kukan mana nima zan fara yi fa sai ya shiga matso muryan sa irin nata ta dago zata kalle sa murmuahi ya sakar mata wanda ya sata sauke nata dan dole ya ce hey come here ya mata chakul chakuli tana dariya ..daga bisani ta juyo suna facing juna nan ta shiga sa hannu tana kan lotsa yatsan ta kan dimple points dinsa cikin wani irin shaukin so suke exchnging glances... Yayi kamar zai fadi ta firgita zata ka mosa suna daf da gogar fuskan juna ya dago haban ta ya shiga kisssing dinta soflty.. Kankame sa tayi tsam a jikin ta sai da sukayi mai isar su ya dago ta chak suka dawo daki.. Nan ne ta lura ya gama kimtsa ko ena..ta mirgino zuwa bayan sa tace ya naga babu kayan mu...ya ce tafiya zamu yi ko baki so kije kiga su antyy jamila...? Ji tayi kamar tace bata so amma sai ta tuna gida ta gyada kai tare da sauke karamin murmushi... Tare da mayar mata yace oya lets dress up jirgi na zuwa nan da lokaci kadan... Ta ce amma hakan zamu tafi babu kaya ni gaskiya ah a..ena hijabi na toh. Yace nooo bazaki sa shi ba yayi datti kinga nan ba mai wanki kuma ban wanke ba.....tace babu datti yace noo akwai..ya mike tsaye riga da skirt din ta ya ja gefe kadan ya dago atamfar ta da suka zo da shi tun ummah na raye.. ta gwalo ido ta kwabe fuska tace dama akwai kayana mai mutunci kace babu ? Yayi dariya yace eh din... Ai kuwa shika dai ne nima kinga guda daya ne tal dani mai mutunci yau ba gashi zai yi amfani ba.. Da haka suka ta shi suka kimtsa sun ma mance da wani abinci.. Wajen shiri Da kyar skirt ya shige ta ta dan karu sosai ta hips din ta sai rigima suke fama shan wajen jan zip...haka dai ta sa amatmmatse Yayi dariya har ya gaji yace bata excisce irin na shi shiyasa.. daga bisani yace ko muje mu siya wani ne naga kamar wannan din zai takura ki ko? Da ta dube kanta taga yadda ta mokade.cikin shagwaba tace eh amma ni atamfa nake so.. Baice komai ba sai yayi tunanin tunda ma dama bai yi na aure ba this is the perfect time suje ta making choices dinta kafin su tafi kaduna... Yace ok...muje toh mu nemi atamfa haka suka bar wajen cikin kewa har jirgin sa ya zo ya dauke su zuwa dubai.. Ta rinka kiriniya da kyar ta kyale sa ya mata bayanin akwai irin atamfa laces materials da dik irin wanda take so a anan dubai .. Suka je babban shoping mall tare duk abunda ta nuna sai an daga mata ko da kuwa cewa tayi yayi kyau badon tana bukata ba. Fadin yawan kayan da aka mata babu iyaka akwai ..yasan da designers agida na musamman amma wayannan ya mata ne inform of kayan akwatin ta na aure..so komai sai da aka maimaita harta kayan kwalliya da jewerries da sauran abubuwan mata na kyake kyale babu dama.. Sun Dauki lokaci sosai a hakan so Kafin nan su iso nigeria sai washe gari.. da shike kayan ya riga isowa Sai aka tsame kusan set 50 aka bada dinki wajen one of the first class designer nigeria wato hudayya fadoul a chan abuja... Sukuma Sai wajen Karfe 9 saura na dare Suka iso kaduna state nigeria. *surriem* [10/3, 13:29] SURAYYAHMS: * BRILLIANT WRITERS ASSO
Chapter 156 · 0% Book details