← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 225

Sashe 3

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_follow and vote this story....WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_ @ _IG:Surriem-sule_ *#Lovestory2018* *#romance#fiction..* *any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,or copy cats!.* HAPPY BORNDAY MARYAM (meemah) jannta is mah wish *Page 3 -4* Sai Yayi Murmushi yana kallon face dinta, kallo daya ita kam ta masa ta dauke kai. Anan Har ta zo ta wuce shi yana binta da ido " wai har yaushe matan nan zata rabu da kele kelen duniya ne?yace a zuciyan sa looking at her well pampered malasian hair irin mai tsadan nan na almost 100+. Shi dai Yasan zarah bata rasa dogon gashi akanta ba amma daga yau asa brazillian hair gobe ayi blonde har dying kanta tanayi ita sam bai dame ta ba as long as she willl look fashioned upto date . Hey babes ,tafada ciiki ciki yayin da take zama kan soft white couch dinsa idonta stiff akan ipad din Apple dake hannun ta bata ko kiftawa.. Yayi tsuguno gaban ta calmly yana duban me take yi yana gama kallo "Baice uffan ba yasa hannu ya kwace ipad din yayi gefe dashi still fuskan sa dauke da karamin naughty smiles.. Nam take ta hatsala",ohhhhh wai meye haka ne ta fada a fusace tana dada mika hannu "kabani abuna baby,look am on a very important business deal kabani mana,.. "kayan da nayi odering a italy fa nake kallo,.givee me pls lemme finish my transactions ta dada bata rai ta mika mai hannu.. Kallo yake binta da shi Ko ya kula ya mike tsaye "tare da cewa not now angel yanzu ai lokaci na ne lets keep business aside,""... What? tabbb.. taja tsaki mai sauti." toh im not in the mood kawai kabani abuna ," naki na baki abun naki, zarah,yaushe rabon ki da bani hakki na? haba baby girl ya..sai ya dan saussata murya yana binta da sassanyar kallo...."i dont know tafada a takaice fuskan ta ba alaman rahma..."ni kawai kaba ni abuna ba fama mutum yazo nan it always about sex and you wont get it from me today gaskiya don ni nagaji bacci zanyi ... "gakaka ya sake baki yana kallon face din ta 'Are u tryn to starve me or what? Ban fa fahimce ki ba,Da rana ure busy with office stuff na barki and now its my time dole ki bani.... Maganan nasa na tunzira ta haushi take ji lokacon sai Ta dada jan tsaki ba tace komai ba Nan ta taso daf jikin sa looking so pissed off zata bangaje shi ta wuce ta fita yayi saurin jawota ta fada jikin sa.. "Wani numfashi mai zafi ya sauke mata a wuya saida taji tsigar jikin ta ya tashi, cikin muryan lallashi mai kashe jiki yace "angel please kar kimin haka yau din kiyi hakuri ki saurare ni ur boy is soo horny kiyii agaji mana, Jin shi kawai take don Itakam abun sam bai damun ta cos hankalin ta yafi tafiya kan harkokin ta na business ,but she knows yadda capt MJ ya manne mata yanzu bazai kyale ta ba sai ta bashi hakkin sa.. Sai Tayi wani mugun murmushi mai dauke da alaman" zaka kuwa yi da nasani" ta juyo a haukace ta manna masa Wani hot and sensual side kiss a neck nibble dinsa kamar wanda zata zuge masa soul ,ya sake nishi mai karfi yana jin yadda abun ke bin brain dinsa ya dada jawo ta yana smooching dinta so hard itama tana mayar masa ya shiga binta da lock lip kisses a zauce. Nan suka fada kan gado after caressing,squezing har yayi nasaran zame mata short silky nityn ta ya barta naked a jikin sa yana shafa ta, Anan ne fa zarah ta soma tada mugun tan ta, juya shi tayi ta baya ta shiga bashi wani irin erotic sexy massage da long oily white diamond nails dinta na kanti zuka zuka tana chakumo sa passionatlely da karfi tana yakushin sa passiionately sannan hannun ta daya na cuddling dinsa ta baya tana caccaka masa jiki da nails din son ranta Shi kuma da shike a matse yake he has no any other choice haka ya bari tagama kwarzana masa jiki kaf sannan ta biya masa bukatun sa... Koda ya tashi very early around 5: 25pm in the morning gani yayi already bata ma nan a dakin ,sai ya mike ya shiga bathrum kawai don ya kimtsa ya samu yayi sallah ya fito. It was already 7.15am Zarah ta riga ta gama shirin ta yau kam, Riga da wando tasa irin na la'dona, irin wando mai fadin nan fubu amma straight bakake wuluk sai ta sauke straight malaysian hair dinta side by side wanda ya dada bada kim kardashian white colourn ta wani kalar kyau na ban mamaki. Ko mayafin ta kasa yafawa da kyau don dama chan ganin idon mum din cptMJ yake sa in zata yi irin wannan shiga wani bin sai ta rike veil a hannu wani lokaci kuma tayi rolling kawai A hankali Zarah ke saukowa cikin catwalk mai dauke hankali sai dai amma cikin ranta a cunksuhe yake da haushi ganin mum ne a falo da safen tana kallon chanel news. Sai ta fuske ta cigaba da takun ta tana saukowa.. she knew mum bata da hayaniya sosai so zata daure ta gaishe ta. Mum kam ta dade da maida kallon ta kan zarah,karasowar ta Da kyar tace 'goodmorning mama inlaw..mum tace mrning and where did u think ure going dressing like this? Boutique!! ta soma duban kanta "ehen me ya same dresiing dina kuma ? .. ta na satan hararan mum.. Hmmm babu komai" mum ta kau da kai ta cigaba ,uhum mrs slay stylish of the century ba, kuna sanin cewa dai da aure akanku kuma Allah zai tambaye ku.. "Tsaki ne ya kufce ma zarah cikin jin haushin maganan "tace enough mum dan Allah kar mifara da safen nan,.ni wannan preachy preach tales din ya isa haka, Just saying the truth Mum ta juyo tace "truth,? Oh my gudness,zara taayi rolling eyes... Toh naji but im not here to listen to ur old folks saboda haka ya isah zanje na sauya dressing kawai, ta juya witout wasting time ta haura sama. Mum ta girgiza kai tayi murmushi aranta tace Allah ya kyauta. Capt MJ ya fito tun tuni sai ya kimtsa kansa amma sam ya kasa sa riga gaban mirror. Tun tuni yayi tsaye ne sai kallon bruises din da zarah ta masa a kirjin sa da farcun ta yake Shi dai yasan ya hanata sa anything artificial agidan sa amma is like zarah bata masan yana yi ba, he will talk amma duk a banza batta sauya abu musamman in ba ra'ayi tayi ba..sai yayi ajiyan zuciya Charaf sai idon sa yakai kan wani short writing pad a manne gefen mirror ya mike hannu ya dauka"gdmrnin mr majeed sharif... im off to work. kawai ta rubuta da blue pen. Hmm Sai ya danyi ajiyan zuciya "Shikam ya rasa meyasa Allah ya bashi macen da bata damu dashi ba sam sam ..sumtimes sai yana ganin kamar laifin sa ne.sai ya kawo ko wani abun yake ma zarah unknowngly shiyasa take purnishing dinsa ta wannan hanyar. But amma wani bin sai yaga yanzu its almost 4yrs now da suka yi aure he just hate to admit that auren su yanzu sam ba soyyaya, in ma akwai to ba' a kulawa shi. Cikin hakan ya tuna Yau Yana da Important meeting a Abuja so sai ya jawo cool Ash and black combo suit dinsa mai short hand ya suturta kansa da Shi looking sexy and hot as usual. Kafin nan zarah ta sake dawo wa da wani dressing din fitted gown tasa na wengers ya kame jikin ta sosai ya fito da shape dinta amma sai tayi kokari ta rufe kanta tayi rolling da multi colour veil dan karami . ba yabo ba fallasa mum tayi smiles altho shes not satisfied da dressing din har yanzu. Anan ma zarah ta yun kuro zata wuce "' uhm uhm mum tayi gyaran murya... mrs i hope ena da breakfast a gidan nan cos im so hungry.mum ta fada sounding very serious "Ohhh god zarah ta juyah tana twisting ido alaman ta gaji "mum u knew it well tun bayau ba bana dafa miki abinci,.why dont you just ask me to call the cook in aika na kike so kiyi ?..cikin yatsine murya kasa kasa tace shegen fitina kawai yaushe na taba bata abinci magulmaciya kawai.. Kau da kai mum tayi kamar bata ji ba..since dama anyi maganan ne don kar taji but she heard her well...daga nan bata sake tankawa ba ta maida hankalin ta kan tv,sai zarah ta sha jinin jikin ta Uhmm. mum me zaki ci toh,? Mum Bata ko juya ba tace" sinasir da kunun gyada mai madara",...witout saying a word zarah ta fice itama tayi hanyar wajen ma'aikata "danna bell tayi masu girki suka fito su kusan hudu da uniform red and white finafor da white aphron.. tsaban she don't even care abt wani harkan girki a gidan bata ma san me suka iya dafawa ba bare wanda basu iyawa itadai tasan kalar wanda take ci.. "Good morning madam kowa ke jerawa a ladabce ita kuma tana binsu da wulakantaccun kallo na kaskanci da kyama ... Tace ""ehhe ehheh ya isah ..pls enouugh save this greetings to ur ancesstors. Acikin ku Wa ya yake dafa sinasir da kunun gyada mai madara? Sukayi shiru cos cikin su yawanci continental Dishes suka iya basu iya nigerian dishess sosai ba don dama ba aci a gidan often. Ta daka musu tsawa tace ena magana are u all stupid? Babban cikin su tace "na iya madam ayi mana afuwa. Iskancin banza kazamai kawai, a hatsale take duban su ,ai kunsan wanda zata na cin abincin ku not me,.. neva,and you" ta nuna wanda ta amsa ki yi sauri ki hada ki kai ciki are we clear now Sun kasa tankawa Tsaban tsoron yadda ta bude musu wuta sai nodding head su keyi atare kowa na sum Sum suna sunkuyar da kai..Sai ta ja tsaki ta bar su wajen ta kama hanyar boutique. nan kitchen Da kyar masu aiki suka kammala hadawa
Chapter 3 · 0% Book details