← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 225

Sashe 28

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

operating wardrobe din ba kuma dama bata ra'ayin taba musu kayan su tunda cpt alredy barauniya yake mata kallo..saita maidaa kayanta kawai hijab din da inna hafsat ta bata dazun da shi tayi nafilfili zuwa karfe daya saura ta zare hijabin ta ajiye a gefe gefen gadon ta samu ta kwanta a takure kamar wacce aka mata gori.. Ko minti 6 mai kyau batayi ba wani gajiyayyen bacci ya tafi da ita 1.15pm aka turo kofar dakin daga waje captain ne ya shigo. ayi hakuri da typin error *late post im sooo busy ne kuyii hakuri kunji? And im better too naji sauki sosai thanks for the kulawa oneluv* _View whtpad@surayyahms_ *suriiem* [9/13, 13:44] Hapsy: * BRILLIANT WRITERS ASSO
Chapter 28 · 0% Book details