Sashe 148
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hi preety...batace komai ba dan karamin towel din gefe ta dauka ta shiga goge masa zufan kan kirjin sa soflty ya cigaba da kallon ta ya lura tunda suka zo bata sake sa bra ba kuma bata damu ba...tace baka gajiya ko ga gwammaci ka barni nayi ta yawo ni kadai kai kana wahalar da kan ka ko? wayace miki wahala ne? ya sunkuyo yana so su hada ido ta sauke kai sam taki su hada sai faman goge sa take ..ba zata ya dago tare da ita kamar zai rungomota jikin sa ya zaunar da ita ktana tsakan kanun kafar sa yace yau kuma me kike gani bani labari..yadda yayi maganan ya sata jin wani iri...side bag din ta dauko ta nuna masa flower crown tafara hadawa amma bata iya ba tace look....ya dauka ya juya yace kinyi kokari amma zan miki wanda ya fiishi and u will be rhe queen of this kingdom duk ranar da kika dena tsoro kika dawo jaruma kamar ni...cikin neman tsokana ya fada irin i dare you....ta rike kunkumin ta cikin mamaki tace iyeee toh shikenan just try me mana koma miye zan iya ..ai kaga yanzu da kaina nake fita duk wannan ba jarumta bane...da confidence dinta kuma cikin rigima da kaudi tayi maganan.. yace uhm uhm ba wani jarumta anan ai kowa zai iya wannnan nidai ki zo muje na gwada ki in har kika iya wannnan shikenan daga yanzu zan soma tsoron ki. ...Ta fashe da dariya tace muje...ya mike tare da dago hannun ta suka kama hanyar swing.... Tun kan su iso ta hade yawo yafi sau arbain amma sai ta cije suna kaiwa data hango kasa ta ga kuma abun tunda ga tushen sa' ita kanta tasan badon hannun ta na cikin nashi ba da ta juya ta bar wajen a Guje.... Yace c'mon" preety hau mana shika dai ne baki taba yi ba ..ena nan ena hada crown for the derserving queen"cikin kunnen ta yace oya breath in and out ki sgmhirya fa sosai ena zuwa..kallo kawai take binsa da shi kalar tausayi Ya juya ya barta anan yaje ya ciko abun da zai yi crown din sa ya zo ya zauna akan wani bishiya akasa yace " yawwa 1o swings at start comon ta ya tafe hannun sa...ta lura da biyu yake yi don ya neme tayi kuka ya ne meta da tsokana ...cikin dauriya ta kama swing din zata haura .. cikin hanzari yace stop..zuciyan sa ne ke bugu kar ta hau wani abu ya same ta sai ya jara so daf da ita yace wait...zamuyi tare sai na barki kiyi da kanki...ta dan gyada kai....so sai ya haura ya rike igiyan da hannu daya ya mika mata dayan hannun ta haura sai da taji wani dum a jirkin ta ..tsaban tsoro ta kasa magana sai ma ta lumshe ido ko ajikin sa ya ce kema rike igiyan irin na hannu na if not zaki fadi ..jin hakan yasa a hujajan ta budi idon ta kamo both side daf da nashi suna fuskan tan juna a tsaye yace ready? Cikin dauriya Tace yes...ba bata lokaci ya tura igiyan ya soma swinging ihu ta tsala tuni ta sake igiyan ta fada jikin sa ta kankame sa kamar zasu fadi.... Ya lumshe ido yana gaining balance kamar abun bai dame shi sai da ta nitsu sannnan ya rage sauri ya dawo daf kunnen ta yace - 10 matsoraciya kawai ..tana kankame da shi tace eh din naji tsoron ai yau na fara ni ka sauka mana kaga ko bazan iya ba...yayi dariya yace ban yarda ba show me that u can ai yanzu ba igiya kika kama ba malama jiki na ne...tayi saurin dago kai ciki ciki tayi magana daga bisani ta kama igiyan both suka shiga yi tare yanzu a hankali yake tafiya da su saboda yana so ta cire tsoron a ranta amma jikin ta na rawa sosai ..yace hey..ta dago tace hi...ya daga mata gira alaman meyasa take bari bayan shi baya yi...ta kwabe fuska ta girgiza masa kai ya dan matso daf sai da ta tsorata cikin sanyin murya yace close ur eyes Take ta rufe tana jin sa daf da ita yace mata breath in kiyi kokari ki tuno abubuwan da suka fi saki farin ciki ko tsoro ba zaki ji ba... zaki jo kamar ba anan kike ba uhm? muryan ta na rawa tace ok'.. tayi kokarin yin hakaTa daure suna yi tare shiru ne ya ratsa wajen na dan lokaci ta shiga sa kanta tunanin dole...cikin hikima ya Sake ya dire a hankali ya kyale ta bata sani ba. Zama yayi queitly yana hada mata flower crown din ta tsaf sai da ya kammala ya ajiye.... Ya ta so har yanzu idon ta a rufe ne alaman tayi nisa wajen tunani sai dai babu abunda take tunowa sai fuskan sa dariyar sa da sauran time din da su kayi sharing cikin sati biyun... sai ta shagala tana murmushi ta mance akan wani abun take Sai da ya jira ta dawo ya kamo zai haura ta bude ido a firgice saura kadan ta sake hannun ta baki daya yayi saurin riko ta kirjin ta na bugun tara tara ta kankame sa da hannu daya tana maida numfashi yace hi queen...tana dagowa ya lean ya ya jawo ta suka sauko tare.... Sama ya daga ta yayi mata juyi saida ta fashe da dan dariya yace weldone pretty kinyi kokari"cikin nishadi tace yes...yanzu zaka fara jin tsoro na ta shiga murna tace to sai kuma asa min crown....dariya yayi ya juyo da ita yace cmon ba yanzu ba muje mu shirya zamuje inda zan sa miki Ba tayi musu ba ta biyo sa ya dauke basket din da crown din sa ke cikin suka koma dakin su.. Suna kaiwa suka kimtsa suka yo sallah ko abinci ba su ci suka yi wanka Bakin wando ya sa mai kyau ya dauro riga mai kama da singlet baki na dan kauri da kyar ya shige sa cos cikin kwanaki sosai ya dan kara fadi saboda excise ita ko suhan ta dauko wani har ta cire wanda zata sa sia ya mayar ya fito da wani kayan shima black ne amma mai sharara dai dai rabi wajen belly button din ta...dan dai dai ne zuwa kafar sawun ta..yana da guntun hannu amma coperate ce sai ya mata mugun kyau.... Rigima ta shiga yi tana kallon kanta adan mirrorn su har ya zo daf tace yaushe zamu tafi ne? Yace yanzun nan..ta dauka kamar yadda ya saba ne zasu zaga amma tun da suka fita taga suna ta tafiya gashi ba wani kayan kirki jikin su ba..hula kawai ya makel mata ta rufe kanta... Chan wani bakin titi taga sojoji har guda biyu ...ta sha mamaki sosai amma bata tanbaya ba yace cmon...suka kama hanya sojojin na biye da su har suka kai wani bakin ruwa sojan ya shiga ya ya jawo kwale kwale dake baki zuwa gaban su...ya dube ta yayi smiles yace mu shiga? Tace ok...yana shiga ya dago ta suka zauna tare kusa da juna ..ana diving dinsu kalle kalle ta ke wajen Yayi sanyi sai dai akwai haske ko ena .... Suna kaiwa dayan gefen ta soma jin surutu hannun sa ta dada kankame wa suka shigo Mata da maza ne anan kamar kasuwa amma sai dai basu da yawa sosai Tace uhmm nan kuma wani waje ne..yace shine nan din na da kike hangowa daga wajen wanka...ta tabe baki tace dama har dare ana zama yace uhmm....muje mu zauna achan ya nuna mata wani chair mai fadi... Kafin sukai wajen yan mata kyawawa har biyu suke masa signal shiko ya juya abunsa yana binsu da kallo da kyau ...kau da kai tayita dan ja boyayyen tsaki har suka zauna...yace pretty girl ena zuwa ..bata amsa ba Drink yaje ya kawo musu ko da ya mike zai wuce wata very prety indian girl ta tsare sa duk dama ya san duk wanda ka gansa anan wajen wani ne ko dan wani ne a duniya amma bai damu ba... yarinyar ta shiga masa kirsa tana masa magana irin nasu na lalatatun yayan attajirai tace masa she wants to be his friend tonight.. Sai ya mata smiles yana gaya mata he got someone ya wuce ya barta anan..ta cije baki cikin salo suhan na lura gaba daya sai ta shiga wani irin halin jin haushi amma sai ta fuske ... ya mika mata drink din sannan ya zauna...ta na fuskan tar sa bata kara magana ba...suna sha a hankali suna hira she likes the atmosphre atleast yau taga mutane ba kamar kullum ba ... chan tace my crown? Kace zaka sa min awani waje...kan yace zai budi baki wata babe ta sake doso su tana zuwa ita kam ta zauna daf da shi cikin wani irin kallon love tace hy handsome am marina and you...ta dada matsowa kamar zata goge sa alaman fadin kirjin sa da structuren sa ke bala'in dauke ido cos abunda tafi sa ido akai kenan ....sai ya dan ja kadan Ya dube ta shes very cute yace hy ahhnm... ko karasa wa baiyi ba.. suhan ta dan ja tsuka mai sauti sai ya dawo ya kalle ta ta daure fuska tana watsa masa harara kadan kadan.. kasa kasa ya koma yayi magana da marina yana so ta tashi amma taki sam sai ma dada kawo kisina take kamar da chan ta san shi..she dont even care da wata mace agaban sa..tun baya so ya amsa marina har ya shiga amsa ta dan dole ita kam bata damu ba boro boro ta nuna ya mata sosai Duk iya dauriya suhan tayi amma sai taji ta kasa zafi ta soma ji a zuciyan ta.... Tsinkayo marina tayi cikin muryan Ta na turawa tana cema sa come on handsome lets go and have fun"...ta shiga jan sa...da kyar ya mike tsaye ya kamo ta kadan ya gaya mata taje yana zuwa... tana barin wajen Suhan ta dangwala mai drink din ta mike a fusace zata bar wajen don tuni idon ta suka kawo ruwa.... da sauri ya kamo ta yace hey preety ena zaki je.. tace leave me alone duk yan iska ne suka