Sashe 162
Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sa ta agaba sunabyi Har yamma lokacin ya zo ya sa ta agaba su tafi abincin da tayi ma mum tuwon shinkafa ne da miyan egusi mai dadin gaske...shi mum ta tarkata mata ta taho da shi amma sam shi baima duba ba don baya cin nigerian dishess mafi akasari.. Tana sane don haka da suka isa gida ta shige room din ta ta kimtsa tayi isha'i ta sake shirin ta tsaf gown ta sa mai siririn hannu mai kyau ta daura turban cap ta fito ta shirya abinci a plate guda ta jera da fresh drink akasa a kan mat din palour yaunko dinning din ma ta fasa zuwa..tana cikin hakan ya fito tare da maida ma juna murmushi ya zauna gaban abincin ...yace what do we have here yau kuma anan za'a ci abinci kenan... cikin murna tace ehhh kuma abinci mai dadi wanda baka taba ci ba.. yace ohh ok wow yana dan murza hannu" dama yunwa nake ji...batace komai ba ta dawo daf da shi Ta zauna tace are you ready yace yess..tace to rufe ido ya gwalo ido yace what...ana cin abinci ido a rufe? Ta dan shagwabe tace plsss ya tabe baki ya rufe idon sa...tayi musmushi ta bude plates din ta yanko tuwo da miyan yelwatattce ta ce haaaa ya bude baki ta cusa masa aciki ...tace toh bude Ya ji daban wani iri but abun na da dan dadi sai ya cigaba da taunawa a hankali kamar mai koyo... Ta shiga washe hakori ta kuma yanko wani ta ce try another one yace nooo ya isah haka me wannan din..tace tuwo ne ka mance da shi ko? amma ai mum tana so tare muka ci dazun.. yace hmmm ai mum dama tana cin abubuwa da yawa ni ba mum bane..tace to ai kaima zaka ci yace noo gal na ma koshi... ta daure fuska lokaci guda tace zaka ci mana ko bai maka dadi bane..ban iya bako ko amsawa bata bari yayi ba ta dada harde fuska tace don ban iya ba shine zaka ki ci babu komai ta ja gefe ta harde hannu tare da daure fuska...sometimes abun nata mamaki yake bashi yace suhan i cant eat this gaskiya ban saba ba..tace amma ai ena so kaci ni shi kawai na iya.....kullum kai keman cin prawns... italians.. thai.. and so on ni gaskiya ka zanzaaaa ta sa muryan kuka zata fashe masa da shi..ya kamo hannun ta ta fincike cikin bori...ya daure fuska yace toh me kike so nayi miki ne kam nace bana cin wannan ko..ta murda fuskan ta ta sauke kasa kasa kamar kyanwa Tace toh shikenan i will get urs ena dai bazaka ci wannan ba bari zan kawo maka wanda kake ci...ta mike zata shige ko kallon sa batayi ba ta nufi kitchen din... Haka kawai yaji wani iri but ya riga ya saba da cin abinci yadda zarah ta saba musu oda kullum sai ya ma mance da irin wayyannan.... Kan ta dawo sai ya jawo abinci da wasa wasa yana taba wa sai abun ya soma shiga har yayi 4 spoons yaji abun ashe ba laifi....tana isowa ta ce to muje chan yanzu za'a kawo maka ...yace na fasa na fara cin wani...da mamaki ta kalle sa taga ashe dagaske yake tuni ta sauya fuska ta zo gaban sa tace da dadi ko? In kana so sai na maka wanda ya fishi dadi tsaban yadda ta sa shauki tana masa tallar abinci sai da ya sake fuskan sa yayi dariya...yace kawai gwadawa zan yi amma nikam kinsan bana so..tace ok sir..amma ai zaka ci wannan din ko? ya gyada kai sai ta zauna ta wanke hannun ta ta chigaba bashi baki..tsaban yadda take gwada abincin sai da ya soma jin kar ya kare... Tun daga wannan rana suhan ta soma wayo wajen hana sa cin abinci turawa tana kawo girke girke kala kala na al'ada tana dura masa... Ba kalar abunda bai sa abakin sa ba sanadiyar haka tare sukan fita neman ingredient banda cime cime da hade haden dadi irin na zamani na musamman wanda ake yin su da flour da yam da irish sosai ya soma sabawa da wasu kamar miyan ridi..zogale..affang eforiro..taushe ..miyan wake ..okro ..dambu kosai dan wake sinasir masa kunu accha sometimes har miyan kuka sai ta dura masa da sauran su sannan ta sa shi yana shan only Hand made drink da fruits salad sai ya soma gane ma layin..a kitchen wani bin suke karace soyayyar su Sai gashi yau ana neman 3weeks soyayya karara suka koma nuna ma juna amma sunki su furta... Har yau ta kasa gane wa meyasa ya dena mata kamar da chan ko yanzu baya sha'awar ta ne? Abun na damun ta duk iya wasan banza da zai mata baifi yayi kissing dinta tirelessly ya kyale ta ba yanzu a dakin sa yake kwana sai safiya take ganin sa.... She missed him like crazy amma ta kasa sanin yadda zatayi ... tasha maganin gyaran har ta gaji ta bari ga tsinananen sha'awar dake damun ta... Cikin satin ta soma al'adan ta har ta kammala sai take ga da alaman kamar bai ma sani ba abun ya dada bata mamaki... bayan tayi wanka ranar da yamma suna wajen mum ... Mum na da baki so ita kadai ce a room din ta tana zaune abun duniya ya dame ta... Bata taba tunanin zata sa captain aranta ko da bai taba ba...amma sai gashi tana mugun jin shaukin kasancewa tare da shi kamar ta ta fito fili ta fada ta huta.. Gashi tsaban garin neman mafita ta shiga karance karance a groups take ganin abubuwa yana damun ta... She wants to feel like she's married amma takasa gane ma kanta ma bare majeed.. Tana zaune cikin tunanin nata ya buga sallama.. Kirjin ta ne ya buga lokaci guda ta kalle sa ta sauke kai kasa...yace preety baki shirya ba yanzu fa zamu tafi gida ya karaso kusa da ita ko zama baiyi ba ta taso ta same shi ...cikin salon kashe murya tace ni ena so na zauna anan ne pls kai ka tafi mana.... bai dau maganan serious ba yace suhan pls dan allah kar ki kawo min wani fitina ki shirya kinji? comon go on now.... Duk dama dagan gan tafadi hakan da Ya juya ya barta anan abun ya sosa mata rai amma sai ta yanke hukuncin bazata shirya din ba Haka har ya gama bare deden sa ya dawo tana zaune bata ko tashi ba bare ta shirya... Daya shigo da masifa zai mata amma ganin ta harde face kalar rikici ya sa ya dawo kusa da ita yace yaya ne kam ko sai nazo na shirya ki da kai na..? Ta budi baki zatayi magana yace bazafa ki zauna anan ba gida zamu tafi.....cikin bori da sanyin jiki ta ta soma shagwaba tana dan bubbuga kafa a kasa tana turo baki bai ma jin me take cewa... Ya kamo ta don ta mike tsaye amma sam taki sake masa jiki da karfi ya finciko ta tafada jikin sa tuni ta kwanto kai ta rungume sa gam gam but a hankali sai ya lumshe ido...murya kasa kasa yace stop it "preety dare na dada yi fa..ko ajikin ta ta shiga gogar masa kirjiin ta a hankali kamar mai shirin gyara tsayuwar ta ajikin sa .. sosai take so ta motsa shi yau tana so tasan ko sha'awar ta me ya dena yi da ya ke kin taba jikin ta kamar da chan..she dont even wants to look at him bare yace zaiyi kissing dinta yayi calming din mood din su kamar kullum all she wants now is a deep romance... Ya naji amma ya riga ya sa aransa zaibi a hankali abunda take tsoro shima Yanzu shike damun sa cos ya lura yana mugun kaunar ta so wanda babu yaudara ko shakku a ciki.. Ba tace komai ba tana kokarin ture hannun sa dake kokarin dago ta ta daga rigar sa ta tasa hannu ta ciki tana shafowa a hankali... Tun yana ki har ya hakura saboda don sam ta turje ko magana ta dena amsa mashi...ta shiga murza nipples dinsa playfully kamar bata san tanayi ya ba ya dan matso ta yana sauke nishi a hankali yace preety stop now...ta dube sa a hankali ganin ya dan lumshe ido ta kama rigar sa ta daga yace su. .han. Tace shhhhh keep queit Captain don ma naji wani abu zan cire maka? ya gwalo ido murya kasa kasa yace mene? Tace wait ta daga rigar har kan kirjin sa tana ba da sternum points dinsa close look kamar da gaske ..cikin kula ya ke kallon ta har ta sa bakin ta ta shiga lashewa tana tsotsewa tana ja da harshen ta seducively yadda tasan dole sai yaji.. Cikin shauki Yace ohhhhhhhh preeeety...ya matse ta Tana jin firmness na hannun sa a bayan ta ya rike ta gam yana sake numfashi mai dan sauti...tana kai har ya shiga shafa suman kanta a hankali yace prety wai meyasa ba zamu je gida bane? Ta dago ta maida hannun ta kai tana shafa shi cikin karkar yayyen murya ta ce ni o o anan nake so..ya jawo ta kadan idanun sa sun sauya yana so ta fuskance shi ya samu ya rude ta subar nan amma taki sam sai ta kuma gefen da kunnen sa..tasan yana masa tickle don shi ko magana a kunne daurewa yake bai son ji..ba bata lokaci ta zaro harshen ta ta kama fatan kunnen da shi dan kara ya sake mai hade da dariya yace pls kar kimin prety im beging you ta dan yi dariya bakin ta nakai tace uhm uhm im teaching you control..har ta kashe masa jiki maganan ba da kyar yake fita yana shhhhh assh ohhhh god kamar wani abun suke yi ...amma bata bari ba duk da itama dariyar yake sata da reaction dinsa gaba daya sun mance a dakin mum suke.. Ya shiga shafo ta ta hips dinta a haukace ko da zata ji wani abu ta kyale sa amma ena da kyar ya fincike ta ya jawo lips dinta ya shiga tsotsewa kamar zai koma cikin ta.... Mum bata san da dawowar sa