← Book details Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 122 OF 225

Sashe 122

Sakamako Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

kula ta ba nan ya zare towel din kawai ya daure fuska.... bata sake ko kallon sa ba itama har ya sanya mata kayan tsaf ta koma kan gado da kyar ta kwanta tare da bashi baya... ita kanta bata san lokacin da ya fita ba. sai ta lumshe ido tana tuno abubuwan daya faru tsakanin ta da shi last nite" cikin radadin kunci sai dai abu daya ke razana ta" a matsayin meye ya sadu da ita? Don ita Matar sa ce ko yayi mata hukuncin abun da tayi masa ne? Why is he not saying anything yet.m gashi ta lura daga yanzu ya yi sanyi ba kamar jiya dayake huruwa kamar zai harbe ta ba.. kanta ya kulle sosai Shiko bai sake lekowa Don yana fama da zuciyan sa yana so ya dawo seti "he wants to do whats right from now on ....ya na so yayi accepting suhan matsayin matan shi na gaskiya da gaskiya kamar yadda mum ta so tun a farko.. yanzu yana so ya bada muhimmanci sosai wa auran sa da su biyun Duka...sai dai babban abunda ke damun sa yadda zai fahimtar da suhan sabon tsarin sa.. ya sani sarai babu fahimta tsakanin su so she needs to know him ya na so tasan ba hakan yadda ta dauke shi yake ba.. he wants her to be free with him like zarah..he wants to be fair and kind to her ko da bazata so shi ba.. Tun tuni abunda yake neman hanyoyin da zai soma aikwatawa kenan.. but for know ya san dai dole ya kula da lapyar ta sannan duk abunda zai biyo baya ya zo in ta warke.. Daga nan Har ya tashi yaje masallaci yayi azahr da la'asar sai ya fita gari.. Tana kwance ita kam su maid sarah ke kawo mata duk wani abunda take bukata kamar yadda ya musu oder.. Zarah ko dama bata da case so ko kiran sa bata yi ba shima damuwan ya sha masa kai bai ko yi tunanin ta ba yau.. Chan wajen karfe 8 ya shigo yayi mata wanka da kyar don saida ya sha rikici da masifa amma sam baya iya amsa ko daya daga ciki cos yafi son sai ta warke suyi as in now shikan sa yasan he's weak baida karfin da zai fuskance wani muhawara da ita akan zaman auren su.. Sai da ya gama mata duk abunda take bukata ya fice ... tun tana hawaye har ta dena Tayi shiru ,,wayar ta ta shiga nema cos yanzu ta danji dama dama Fiye da yadda take ji da safe sosai... Bugu kusan shida ba a daga ba sai ta mike daga kwance ta zauna.. Hankali ta tashi ta dada bugawa sai da ya kusa yankewa anty jamila ta dauka.. Ajiyan zuciya ta sauke tayi saurin gyaro muryanta tace " ena wuni anty? Lpya kuwa nayi ta kira baku dagawa ko kin fara bacci ne na daga ki..anty ta danyi Shiru kafin tace " babu komai suhan bacci nake yi ..nan ta ji relieve sai tace ya jikin ummah toh tana kusa ne ? Nan ma ta danyi shiru daga bisani tace ah ah tayi bacci don dazun bata jin dadi sosai ...am..amma amma da sauki..suhan tace ok to dama nima bana jin Dadi shiyasa ban kira ku ba zanzo na duba ku idan na samu karfi kamar zatayi kuka ta fada " cos ta so ace tana da confidence din fada ma anty jamila abunda ya faru da ita tsakanin ta da captain amma haka kawai taji ta kasa furtawa ..anty tace ok "sai da safen toh kema Allah ya kara sauki bata jira ba ta katse wayar.. Numfashi ummah ta sauke a raunane.... lokacin anty jamila ta dan daure fuska ta kau da kai tana gunaguni.. ummah tace kiyi hakuri mana jamila " nasan kina so na samu kulawa sosai amma bako yaushe zan na daga suhan daga gidan miji tana zuwa tana kula da ni ba kema wanda kike min Ma ya isa kinga ma tunda mijin nata ya dawo enaga tayi zaman ta kawai ai tayi kokari sosai da baiya nan din nan. tace haka ne anty ni bance suhan bata kokari ba amma anty ai bai kamata kisa na boye mata ciwon ki ya tashi ba.. Tace kar ki damu jamila baga ki nan ba..?ko bazaki kula ni bane.. .anty jamila ta dan sauke ajiyan zuciya tace" akan me fa? Duk nasan da hakan ai amma naga kamar kinfi samun gwarin gwiwa ne in suhan tana kusa dake...ni in ena ganin ki a haka wallhy hankali na bai kwanciya ta fashe da kuka mai ban tausayi.... Murmushin dauriya ummah keyi tana bata baki Da kyar ta rarrashe ta suka samu suka yi bacci *surriem* [9/21, 16:24] SURAYYAHMS: * BRILLIANT WRITERS ASSO
Chapter 122 · 0% Book details